Sashe 6
Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tace "yauwa faruqu kila ma xata fi ci idan taga kana ci," faruuq yyi 'yar dariya ya dubi xainab yace "xo muci xee" xainab tayi dariya tace aa ni naci nawa ae, inna ta dubi Aliyu tace "to ka tsaya mana kerere a ka kmr wani tsohon soja, da'alla fice ka ba mutane waje su ga haske,gantalalle kawae dogon bnxa, knka ka cuta ba mu ba " Aliyu yyi huci mae xafi yana kallonintisaar din dake cin tuwonta a hnkli ita da faruuq," juyawa yyi ya fuce fuuu, inna ta kyalkyale da dariya ya dawo da sauri idon nan nasa ya kada yace "kika ce me?" bata tanka masa ba sae dariyar da take ta yi kawae, ya juya yyi gaba yana cije lebensa. Kursum da xainab suka dinga kyalkyale dariya inna na taya su, faruuq kam murmushi kawae yke yi, intisaar kam jingina kanta tayi jikin kujera tana kallonsu. . Gajiya tayi da tsayuwa taga ba sarki sae Allah, tayi shahada, ta kusa kai cikin gate din tana karanto duk addu'ar da taxo mata don duk a rude take, a dai-dai lkcn shi kuma ya mike tsaye xae bar gidan ya wuce masallaci don maghrib ya kunno kai, duk gidan yyi masa xafi, wata raxanan nan kara ta saki ganin ya mike tsaye a dai-dae lkcn da ta shigo gidan, don a nata tunanin dama can ita yake jira yana ganintakuma ya mike, shi kanshi sae da ya firgita da irin karar da tayi, ta kuma juya a guje kmr mahaukaciya xata bar gidan, yyi saurin fixgota da karfinsa ransa a bace, bae an kara ba sae ganin yarinya ta sulale kasa yyi, yyi hanxarin rikota ta xube jikinsa sumammiya, ya durkushe wajen yana kallonta cike da mamaki, yasan suma tayi, jijjigata ya shiga yi a hnkli ya ma rasa abinda xae yi ya fara waige-waige gashi bbu kowa a tsakar gidan dan gari ya fara duhu, ruwan goran da ya fitoda yasha ya rage, ya dauko ya bude ya shiga yayyafa mata ruwan, a hnkli ta bude idanuwanta ta daura kan nasa idon da ya tsura mata a fuskarta, kuka ta saki tana kkrin tashi daga jikinsa tana cewa "don Allah don annabi ya Aliyu ka daina dukana, ni bn maka komai ba....." buga mata baki yyi yace "keep mute!" ba shiri tayi shiru, ya turata daga jikinsa fuska a hade yace "don ki kara ja min bakin jini wajen abbana shiyasa xaki tsiri suma da kin ganni ko" girgixa kai tayi hawaye na sintiri a fuskarta, ya daka mata tsawa "tashi a kaina kar nayi ball dake munafuka kawae," ta mike da sauri jikinta na rawa, shima ya mike tsaye, tayi baya xata fadi, yyi saurin tallabota, ta fada jikinsa ya turata da sauri sannan yyi maxa ya riko hannunta dn faduwa xatayi, ya fara fixgarta kmr wata dabba tana binsa jikinta ba kwari sae jiri dake kwasarta amma bae bari ta fadi ba, yyi sashinsu daita, har bakin kofarsu ya kaita ya bude kofar yana kallonta, duk a tsorace take, ya tura ta ciki har tana faduwa yyi gaba, momy ta taso da sauri ganin yanda 'yar tata ta fado falon tana cewa "lfya intisaar," . Karfe tara abba ya shigo duba intisaar, har lkcn inna na falonsu bata tafi ba, abba ya shigo mata da fruits da tsire a leda ya ajiye mata yana tambayarta ya jikin, tace "da sauki abbana" sannan ta mike ta shige bedroom ta bar masu falon, abba ya dubi inna yace "nan xaki kwana knan yau?" tace "aa dama kai nake jira, kasan iskancin da wannan dan naka yyi mana yau" abba yyi shiru yana kallonta, ta tabe baki tace "wllh bkayi sa'an da ba bukar, shanya mu yyi a nan ya gudu da dubu taran da kuka bashi, sae wannan yaron faruuq yaxo ya dubata kmr xata mutu" abba ya tsura mata ido yana kallonta ya kasa cewa komai, "wllh ko minti goma ba ayi da fitan yaron ba ka shigo, tun safe yaki barin gidan nan yana kanta, gashi ynxu jiki alhmdllh, yaron mutunci ne wllh" abba ya jinjina kai cike da takaici yace "to shknan yyi masa kyau, hkn yaga yafimasa alkhairi," inna ta mike ta tabe baki tana cewa "ka rakani bangarena" yace "to sannan yyi sallama da momy, ta rakosu har bakin kofa tana ma inna sae da safe. Karfe goma haisam ya shigo duba intisaar, momy tace "kar dae ynxu ka dawo haisam" yace "wllh kuwa momy," bae bar sashin nasu ba sae kusan karfe sha daya, suna ta hira da momy da intisaar da ynxu bata jin ciwo a ko ina na jikinta. Da safe ita da ihsaan suka je gaida abba, kmr ba ita tayi ciwo jiya ba, Aliyu na xaune a falon kansa sunkuye bayan abban nasa yyi masa tatas, intisaar ta nemi gefe ta xauna ganin Aliyu duk sae jikinta ya mutu, ta gaida abba ya amsa da fara'arsa yana tambayarta jiki, tayi murmushi tace abba da sauki, ta kalli Aliyun da har ynxu kansa a kasayake tace "ina kwana yaya," ya dago yana kallonta idonsa yyi jajir ya kauda kai murya can ciki yace "lfya lau," ta mike tana kallon abba tace"abba sae anjima," yace "yauwa intisaar, kin dae sha magungunanki dae ko," tace "eh abba nasha" yace "to yyi kyau" sannan suka fice, Aliyu ma ya mike yana kallon abban nasa yace "Allah ya huci xuciyarka abba," abba ya dauki kudin da Aliyun ya ajiye masa ya watsar masa dasu yace "nace kaje da su bama bukata," Aliyu yyi jim sannan yace "kayi hkuri abba, ita ma kanwata ce bbu yanda xa ayi na karbi kudi wae don xan yi treatn dinta, na gya mka dalilae na nayin hkn, kuma bayan hka ma ni bn samu na yi treatn dinta ba " abba ya galla masa harara yace "dalilanka na bnxa, ina ruwanka da uwartaka da har xakayi hkn wae sbda taji ddi, wae kae me uwa, ka burge uwarka amma kuma ka xubda kimarka a idanun mu, kai ko kunya ma bka ji ba, wawa kawae, da'alla get out malam" Aliyu ya juya jiki ba kwari ya bar falon. Da yammar ranar ummi kanwar faruuq taxo duba intisaar, yayan nata ya ajiye ta sannan ya wuce, sun jima suna hira da intisaar da xainab kmr da can sun saba sannan suka kaita gun inna, inna ta rasa inda xata sata don farin ciki, tsaraba ta hada mata lkcn da faruuq din ya kirata wae yana waje don baxae shigo ba wae, momyma ta hada mata nata abun arxikin sannan intisaar ta rakota don xainab tuni hajiya ta aika khadija ta kira mata ita, a bakin gate suka gaAliyun a xaune fuskar nan tasa bbu alamar rahama, ummi ta gaisheshi, ya dago kai yana kallonta fuska daure yace "lfya," intisaar ma ta gaidashi gabanta na faduwa yyi bnxa da ita har suka fice, ummita juya tana kallonta tace "waye wannan kuma," intisaar ta kirkiro murmushi tace "babban yayanmu ne" don ita ynxu tunanin yanda xatashiga gidan yana bakin gate din take, har bakin motar faruuq din intisaar ta rakata suka yi sllma faruuq ya kashe mata ido yace "sae nakiraki bbyna," ta kauda kanta da sauri tana murmushi ta bar wajen, ya ja motar suka wuce, ta kasa shiga gate din ta tsaya a waje, har wani bari jikinta yake yi don tsoro. Dago ta momy tayi tana kallon ta tace "jikin ne intisaar?" ta girgixa kai ta mike da kyartace "aa faduwa nayi," bedroom ta shige momy ta bita da kallo ta kasacewa komai tausayin yar tata ya cika ta, ita ta rasa abinda ke damunta. Washegari da ciwan kan ta tashi amma bata bari momy ta gane ba don bata son tana daga wa uwarta ta hnkli, faruuq ya kirata da safen yana tambayr jikinta tace yyi sauki sosae, tare abba ya shigoda Aliyu falon nasu wajen karfe tara, lkcn innana nan a xaune don tun karfe bakwae ta iso sashin nasu da kunun ta da kosae ta kawo ma intisaar, ihsaan ta rungume abban nata ya daga ta sama yana cewa"how re yhu momyna" tace fyn sir, ya dubi intisaar yana murmushi yace "ya jikin fatima? Tayi murmushi tace "da sauki abbana," to Allah ya kara sauki, kina shan magani dae ko? Tace "eh abba ina sha," Aliyu ya nemi guri ya xauna yana satan kallon momy dake xaune tana linke kayan ihsaan, ba tare da ya kalleta ba murya can ciki-ciki yace "ina kwana," tayi kmr bata ji sa ba, ya tabe baki ya gaida inna ita ma tayi masa bnxan, ya dake yana duban intisaar din yace "ya jiki," ta sunkuyar da kanta tace "da sauki," sannan tace masa"ina kwana" ba tare da ya kalleta ba yace"lfya lau," ya sata kallonabbansa da ke kallon Tv, yace ba tare da ya kalleta ba"kwaso min medicines din da kike sha nagani," ta mike jiki ba kwari ta shiga bedroom ta kwaso masa magungunan da faruuq ya bata ta durkushe gabansa ta xubesu tana kallonsa, inna ta tabe baki tace "ko uban me xae yi dasu idan ba gulma ba," bae tanka mata ba ya shiga dudduba magungunan ya cire guda biyu a ciki yace "ki ajiye wa innan kar ki sha," to kadae tace, inna tayi karaf tace "akan wani dalilin, kafi sa sanin aikin nasa ne malam," da'alla kwashe magungunanki ki maida kirabu da wannan gantalallen, dariya ma abun yaba Aliyun, abba ya dubesa yace"sbda me xata ajiye su," ya shafa kanshi yace "sbda aikinsu kusan iri daya ne gaba daya, dama xan karo mata wasu ne shiyasa nace ta ajiyesu," abba yace "no ka bari ta gama da su tukunna sae ka bata wanda xaka batan, shima yasan abinda ykeyi ae yaron," Aliyun yyi shiru bai ce komai ba, inna ta galla masa harara tace"munafukin bnx kawae, idan yaga ubansa ya dinga yi kmr na Allah," Aliyun ya mike yana kallon abban nasa yace "abba xan wuce clinic sai na dawo," inna tace "kaji makaryacin bnxa, ca xakayi xaka je gantali,kai din aiki kke xuwa," ya tabe baki bae tanka mata ba, ya dan kalli intisaar din ya watsa mata hararar tsana yace "Allah ya sauwake," ya juya ya fice. Suna tsakar gidagaba