← Book details Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 23

Sashe 20

Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mutsu har ta gaji ta daina sae hawayen da ta fara yi, wayarsa dake aljihunsa ya fara ring, maimakon taga Aliyu ya kyaleta sae taga abu sae gaba yake yana neman cire mata kaya tuni ta rikice ita ba daman ta kwala ihu ba Hajiya na kasa, hka wayarsa ta dinga kara bae kula ba, duk ya fice hayyacinsa, ta tsorata sosae don bata manta daren ranar ba, kuka ta shigayi sosai tana rokansa ya rufa mata asiri yyi hkuri, yagirgixa kai da kyar yace "plss" cikin kuka tace"nashiga uku kasheni xaka yi ya Aliyu....." . muryar Hajiya suka ji a corridor tana kkrin bude kofar dakinsa tana cewa "son, ka fa shanya ni, ina ta kira kuma shiru" intisaar ta turasa da karfi don har lkcin taga bae da niyar daina abinda yake, ya fada gefenta yana maida numfashi ta mike xaune da sauri ta jawo xaninta, shima ya mike xaune yana kallon bakin kofar fuskarsa a daure, Hajiya ta bude kofar dakin nasa ta fito tana cewa "ikon Allah, to inaAliyu ya shiga," sae kuma ta bude kofar dakin baki nn ma ta shiga, Aliyu na jin hka yasan dole ta shigo dakin intisaar din ma ya mike da sauri ya fixgo intisaar din da gabanta ya dinga faduwa suka shigebathroom ya kulle kofar, idan ba ma rashin sanin yakamata ba mai xae shiga da ita dakinsa... . .Hajiya ta bude dakin Intisaar ta shigo, intisaar ta xaro ido a tsorace tana kallon Aliyun dake murmushi kawae, ya wara mata manyan idonsa ya rungumota, tayi lamo a jikinsa gabanta sae faduwa yake, to me take mata a daki hka, don taga shirun yyi yawa, Hajiya kuwa ta gama kare ma dakin kallotana tabe baki bakin ciki da takaici karara a fuskarta, can ta ja dogon tsaki tana murmushin mugunta tace "gidan nn ba gidan xaman ki bane yarinya, wllh ko hkn xae yi sanadiyar rasa raina sae na rabaki da son din, shegiya mara asali " tana kai wa nn ta fice daga dakin tare da banko kofar da karfi, intisaar ta shigatura Aliyun a hnkli jikinta a sanyaye daga rungumar da yyi mata, ya kankameta yaki sake ta, ta turasa a fusace cikin tsawa tace "meye hka malam, ka sakeni ni kar...." ya sa hannu da sauri ya rufe bakinta yana wara ido yace "Allah ya baki hkuri malama," tayi tsaki ta juya, ya fixgota ya hade rai yace"uban wa kike ma tsaki," nn da nn ta tsorata ta rike hannunsa tace "aa kayi hkuri, ba kai nayi ma wa ba," ya lakaci hancinta yyi murmushi yace "tun kina karamarki kike da tsoro," snn ya juya ya fice daga bathroom din, hkn yyi mugun bata haushi, ita bata ma san lkcin da ta basa hkurin ba da bata bashi ba, ita dae ta na nn a tsaye a bathroom bata san yanda suka kaya da Hajiyasa ba, taji fitar motarsa a gidan, hajiyace har garden neman Aliyu. Tana xaune a garden abun duniya ya isheta, ita kam ta gaji da xaman kadaici a gidan Aliyu, gashi har lkcn ya kibata waya bare ta dan dinga kiran gida tana jin ddi, ga kewar momynta da inna da take yi, xainab dama tuni ta daina xuwa gidan kullum ita knn kmr mayya a gida ko nn da gate bata xuwa daga dakinta sae garden, ta kife kanta bisa gwiwowinta bata san lkcn da ta fara hawaye tana tausayin kanta, taji an sakale hannu a wuyanta, ta mike a tsorace xata fasa ihu, taga Aliyu ne, ya hade rai yace "meye hka, me kike yi a nn," ta kaudakanta ta tabe baki bata ce komai ba, rabanta da ganinsa tun lstwk sunday da hajiyarsa ta xo gashi yau har sati daya, sae dae taji ya shigo gidan da daddare da asuba yyi ficewarsa, ta riga ta gama ganesa . in har ya kulata a gidan to ganinta yyi ta basa sha'awa, sae ya nemi ya biya bukatarsa ita kuma taki basa hadin kai, don har lkcn bbu abinda ya sake shiga tskaninsu tun bayan daren ranar, ita dae tasan Aliyu ba sonta yake ba kawaesha'awace, ta mike a fusace xata bar wajen ya fixgota ta fado kansa yace "kin rainani yarinyar nn, ko gaida ni bakya yi a gidan nn fa," ta fashe da kuka, don tasan abinda ya kawo sa wajenta ynxu, don a bnxa Aliyu baya sake mata fuska duk da ya daina dukanta ko yi mata tsawa, ya dago fuskarta yana kallonta, yyi dariya yace "in kin yarda ki kwana dakina yau gobe na kai ki gida," ta dago da sauri tana kallonsa tace "gida?"yace "yea," ta daure fuska tace "kmr ya na kwana dakinka," ya daura kansa kan kirjinta yace "kmr hka," ta turasa da sauri, ya kashe mata ido yace "am serious fa" tayi shiru gabanta na faduwa ga haushinsa da ya cikata, ta dago kai tana kallonsa wani mugun tsanarsa na yawo a xuciyarta, lalle ma ya rainata, lst thing da xata so a rayuwarta knn wae Aliyu ya kusance ta, Allah ya kyauta, ganin amsar ta yake jira ne don ya tsura mata ido yasa ta dan marairaice tace "to ka bari muje gidan yau mana, idan yaso da daddare idan mun dawo sae na kwana dakinka," nn da nn ya rikice mata "ki rantse fateema," ta dan fara kame kame, can dae taga meye to, axumi ne dae guda ukukuma xata iya, ta gyara xama da kyau tace "wllh wllh," ya rungumeta ta turasa da karfi don tsanarsa kara yawa yake a xuciyarta idan yana hada jikinsa da nata, ta mike tsaye tace bari naje na shirya. snn ta shige cikin gidan ya bi ta da kallo, shikam baya son ya kara forcin dinta ya kwana da ita. Yana tsayebakin motarsa yana jiranta don tuni ya gama shirinsa, ta fito sanye da shadda brown colour am mata dinki riga da skirt ya sha aiki, tayi daurin dankwalin nata kmr headtie, tayi mugun kyau, ta rike handbag dinta brown colour, snn ta yafa mayafi light brown, flat shoe ta saka don ita bata sa heel sbda tsayinta, tun fitowarta Aliyu ke kallonta har ta karaso kusa da motar, ya tabe baki ya kauda kansa, bata burgesa ba kam, shi ma shaddar ce a jikinsa brown colour, intisaar bata ji ddin hkn ba, shima taga alamar bae ji ddi ba, ya shige motar, ita ma ta shiga gaba, snn yaja motar suka bar gidan. Karfe sha daya suka isa gida, har wani bari jikinta yake yi tun kan ya gama parkin din motar, ya fixgota ya hade rai yace "bana son hauka, don kika yi provokin dina wllh sae na juya motar nn," bbu ko alamar wasa a tare dashi, nn da nn ta kame kanta suka fito daga motar, suna fitowa kuwa ta kwasa a guje tayi cikin gidan Aliyu ya bi ta da sauri amma tuni ta shige gidan, hknyyi mugun basa haushi yyi kwafa ya bi bayanta, intisaar na shiga kan momynta ta fara daura idonta,ta fito daga bangaren inna, tayi 'yar karar farin ciki ta karasa da gudu da murnarta ta rungumeta, momy tayi mamakin ganinta sosae, ta dago kanta tana kallonta tace "meye hka fateema, daga ina hka" tayi dariya tace "daga gida mana momy" shigowar Aliyu yasa momy ta turata gefe ta fara wucewa abinta, ta juya tana kallon Aliyun har ya karaso inda take ta kauda kanta, ya riko hannunta yace "can xa mu fara xuwa," ya fadi yana nuna matabangarensu, . ita dae bata ce komai ba ya ja ta har suka isa sashinsu, yyi sallama snn suka shiga falon, ihsaan ta fito daga daki tana ganin yayarta ta rungumeta tana mata oyoyo da murnarta, ya nemi kujera ya xauna, ita ma ta xauna rungume da kanwartata tana kallonta tace "momy fa ihsaan," ihsaan tace ta kwanta a daki, ta juya ta sace kallon Aliyun, shi ma yadan kalleta snn ya jawo ihsaan yana mata wasa, intisaar ta mike jikinta a sanyaye ta shiga dakin da sallama, ta karasa kusa da momyntata dake kwance tace "momy ki fito ku gaisa da ya Aliyu," uwar ta galla mata harara tace"fice min a daki," jikinta a mace ta fito daga dakin, taxauna gefensa ta kirkiro murmushi xata yi magana ya riga ta, "momy na bacci ko," ta gyada masa kai kawae, yyi murmushi yace "to xo muje gun inna, ltr sai mu dawo," bata ce masa komai ba ya jawo hannunta yana rike da ihsaan suka bar falon, ita kam bata ji ddin abinda momy tayi ma ya Aliyu ba, suna tafe ne gabanta na faduwa kar su hajiya su gansu, don tasan su kursum duk sun tafi islamiyya sae karfe daya, ya lura da ita yyi dariya yace "ae su hajiya basa nn sun tafi biki kaduna tun friday, ammayau xasu dawo," hkn yasa ma ya sami confident din kawo ta gida, ita dae bata ce masa komai ba har suka isa sashin inna, tana gaban TV a xaune kmr xata shige ciki wae nn kallo take, intisaar ta fixge hannunta daga na Aliyu ta fada falon da gudunta, har sae da ta tsorata innar, ta fasa ihu "innata kina ina," inna ta mike da sauri tana mitsike ido, sae kuma ta fashe da kuka ta xube kasa tana cewa,"ashe dae xasu kawo min ke 'yar nn, kullum sae na xubda hawaye a kanki a gidan nn da daddare, ga Bukar gantalalle yaki barin a kai ni gidan shi da 'yar banxan yarinyar nn Nafisa, . intisaar ta kankameta tana tuntsira dariya, ita ma ta fasa dariyan suka dinga yi, ihsaan na taya su, Aliyu kam jingina yyi jikin kofa yana kallonsu yana murmushi, can inna tadago tana kallonsa tana washe baki tace, karaso mana jikalle,shigo ka xauna, ni anya ma akwae abinci a gidanka kuwa Aliyu, naga duk yarinya ta fiffige kmr kaxa," ya galla mata harara yace "to ki siya ki kai min mana," snn ya harare intisaar din yace "nn da minti talatin ki shirya xamu wuce," inna ta mike a fusace tace "ku wuce gidan ubanwa, dagaxuwan yarinya xata shirya ku wuce, ae in kaga fitarta a gidan nn sha biyun dare ne yyi wllh" ta koma ta xauna tana huci, ya girgixa
Chapter 20 · 0% Book details