← Book details Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 23

Sashe 19

Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fasa ihun hade da sakin kuka sosae, yace "subhanallahi, wae me ya faru fateema," ya shiga dudduba kafarta da jikinta a rude, ta buga masa hannu tare da mikewa tsaye, "to ba kai bne ba xaka wani dokeni bn maka komai," ta ja tsaki tare da juyawa ta fara barin wajen cikin tafiyarta mai jan hankali, Aliyu ya bi ta da kallo kmr wani soko, ya dan sauke ajiyar xuciya ya juya yana kallon safeenah dake kallonsa tamkar xata hadiye xuciya don takaici, ya wara mata manyan idonsa yace "ki kyaleta kawae, yarinya ce, ko ni kai na bana biye mata a gidan nn," tana huci tace "xata gane kuwa ita ba yarinya bace yau," ta yi hanyar stairs din da sauri kmr xata tashi sama, "ke ke kina da hnkli kuwa ina xa ki," amma tuni ta haye sama a fusace tayi hanyar dakin intisaar, ya bi bayanta da sauri yana kiranta, ta shige dakin bayan ta buga kofar da karfi, intisaar na kkrin cire kayanta ta shiga wanka ta shigo dakin, ta juya da mamaki tana kallonta, nn da nn taji gabanta ya fadi don safeena ba sa'arta bace ta girmeta nesa ba kusa ba, snn ita da take kmr wata bby don rashin jiki ta ya ma xata iya ma safeenah, amma ta dake tana mata wani irin kallo tace "uban me ya shigo dake dakina malama, kinga nn yyi kama da dakin karuwae," safeenah ta yo kanta tana huci, tana ganin hka ta fasa ihu tare da durkusawa a wajen gabanta na faduwa, ta rikota da karfi ta dago ta tace "yau sae kin gaya min ko da ubanki nake karuwancin," ta gaura mata mari, intisaar bata sn lkcn da ta rama har sau biyu ba snn ta riko gashin dokin dake kanta da karfi hkn yasa safeenah ta fasaihu sosai, Aliyu ya karaso dakin, ya finciko safeenar ya buga ta da bango snn ya shaketa yana huci yace"me na ce maki," intisaar ko ta xube wajen tana faman rusa kuka tana kiran abbanta, ya cilla safeenar gefe daya, snn ya dawo gaban intisaar ya durkushe yana kallnta yace "me tayi maki," tayi bnxa dashi tana ci gaba da rusa kukanta, sae da ya daka mata tsawa da ta raxana ta snn tace "dukana tayi," ya dago ta sama ya rungume snn ya soma rarrashinta, ta kauda kanta cike da tsanarsa ita kam wani irin mugun haushin Aliyu take ji, har lkcn safeenah na dakin tana kallon Aliyu da mamaki, cantayi murmushin mugunta ta mike ta fice daga dakin tana gyada kai kmr kadangariya, intisaar kadae ce ta lura da hkn, shi ko ya tafi duniyar runguma, intisaar ta turasa da karfi jin bakinsa a wuyarta hannunsa a gashinta, snn tayi tsaki ta dauko xani tafara cire jumpern dake jikinta, ta cire dan wandon ma snn ta daura xanin ta shige bathroom da niyar tayi wanka, duk wnn abinda take yi Aliyu binta kawae yake da kallo kmr soko tuni idonsa suka sauya launi ya rumtse idonsa xuciyarsa na harbawa da sauri, yana nn tsaye har lkcn idonsa na kan kofar bayin ta fito bayan kmr minti sha biyar daure da towel ganinsa a dakin har lkcn yasa ta wani hade rai, ta xauna gaban madubi tana goge gashinta da dan karamin towel, ya karaso gefen gadonta ya xauna tare da sauke ajiyar xuciya, yace"na taya ki shafa lotion din kanwata," ba karamin dariya hkn ya bata ba, wae ashe dae yasan ita din kanwarsa ce, ta juya tayi masa wani irin kallo snn tace "dnt bother," . ba sake ce komai ba amma ya kasa dauke idonsa daga kanta, ta dae gama shafe shafenta duk yana kallonta kmr xae cinyeta, snn ta mike ta dauko kananan kayanta riga da wando xata saka, ya mike da kyar ya karasa kusa da ita yace"lemme help yhu plss," tayi masa wani kallon rainin hade da sakin wani irin dariya duk da gabanta faduwa yake yi sosai tace "aa i can do it my self, ko da ka saba taya ni ne" ya fixgota da karfi tare da matseta jikinsa ya daura bakinsa kan kirjinta ya shiga mata wani irin kiss, ta fasa masa ihu a tsorace nn da nn jikinta ya dau rawa ta turasa da karfi jikinta na rawa tace "da'alla ka rabu da ni malam, meye hka," ya fada kan gadon tare da lumshe idonsa ya bude su da kyar snn ya mike ya fice daga dakin, tana ji ya ja motarsa ya fita daga gidan, ta sauke ajiyar xuciya tare da tabe baki tace"ae ka shiga uku a hannuna tunda na gano ka," ta gama shirinta snn ta sauko falo tayi hanyar garden da novel dinta a hannu.aleesat HaiydarKarfe tara da rabi na dare intisaar na shirin kwanciya taji shigowar motar Aliyu gidan, xuciyartaya kusan shigewa cikinta don tsoro, da sauri ta shige bargo ta kashe wutan dakin don dama ta sa kayan baccinta, ta lumshe idonta kmr mai bacci, har ta fidda rai da shigowar tasa dakinta bacci ya soma tafiya da ita taji ya bude kofar dakin, ta takurekanta cikin bargon gabanta na faduwa, tana ji ya kunna bedside lamp din ya xauna gefenta yana kallo, taji ya daura hannu kan fuskarta, kmr ta fasa ihu don tsoro amma ta dake tayi kmr bacci take, ya daura mata kiss a fore head dinta yace "gudnyt", snn ya kashe beside lamp din ya fice daga dakin, ta sauke ajiyar xuciya tana gode ma Allah a ranta. .. Washegari lahadi tana kitchen tana hada breakfast din da xata ci, shi kuma yana dakinsa, taji an danna kararrawar gidan, ta taka har bakin kofar tana lekanko waye, Hajiya ta gani fuskar nn tata a hade tana jiran a bude kofar gabanta yyi mugun faduwa, ta juya da sauri tayi hanyar stairs har gobe ita kam baxata daina tsoran wnn matar ba, a bakin stairs din suka ci karo da Aliyu, yau dae shaidanun nasa na kusa da alama, don wani mugun harara ya galla mata ya turata gefe ya sauka don a xatonsa safeena ce, ta bi sa da kallon mamaki, snn ta haye sama da sauri ta shige dakinta, yana ganin hajiyarsa ce sae da gabansa ya fadi shima, ya bude kofar a hankali ta shigo, cikin ladabi ya gaidata, ta galla masa wani mugun harara cikin tsawa kmr xatayi kuka tace "hka muka yi da kai son," yace "ki shigo ki xauna mana momy," ta girgixa kai tace "ba xama ya kawo ni ba, ynxu Aliyu duk irin alkawarin da ka daukar min ka watsar dasu knn, ni xaka bamakunya Aliyu, ina can na sake baki ba don hajiyar safeena taxo ba" sae kuma ta fashe da kuka sosai, duk ya rikice "haba mummy meyasa xaki dinga cewa hka, wllh bbu alkawarin da na saba cikin wanda na daukar miki, kuma in dae safeena ce ki kwantar da hankalinki ni nace xan aure ta vry soon, but gskya bansan yanda xan tunkari abba da wnn maganar ba dama munyi kmr shekara...." ta daka masa tsawa "bakin ciki ya kasheni kafin lkcn knn, ina ruwanka da wani abba, shi da ya jera mata uku uban wa ya hanasa, ko xae hanaka bin sunnar ma'aiki ne," ya gyada mata kai "hka ne mum, amma ki bari nn da sati 2 hka sae naje masa da maganar," ta goge hawayen idonta tace " amma Ali don Allah don annabi ko sau daya kar ka taba sake ma yarinyar nn, kasan munafukai ne masu bin boka da malamai, baka ganin yanda uwarta ta mallake ubanka, ko uwarsa baya sauraran maganarta sae na tsinanniyar matar nn tashi, har innar ma ta asirceta baka ganin inda ta tare gunta, ka rufa min asiri don Allah bna son nayi rashinka, kaga da kayi aurenka ko da wata uku ne sae ka sako ta... Aliyu yyi murmshi yace "in'sha Allah mum," ta sauke ajiyar xuciya tare da daure fuskarta tana kallon sama kmr tana ganin intisaar din tace "ina shegiyar 'yar take ynxu" ya girgixa kai yace "ban sani ba mum, daxun nn na shigo gidan nima," ta mike tsaye ta tabe baki tace "mu dai xuba ni dasu, Allah kadae yasan abinda na tanadar masu ita da uwarta da wnn makirar tsohuwar," Aliyu dae bae ce mata kmai ba sae gyada mata kai da yake, tayi kwafa tana huci tace "xo ka maidani gida, ynxun madaga gidansu safeenah nake," yace "ok bari na canxa kaya," snn ya haye sama, dakin intisaar ya fara shiga, tana xaune ta xabga tagumi hannu bibbiyu idonta a kan TV, duk tana jin conversation dinsu da uwar tasa, amma ko kadan hkn bae dameta ba, kawae dae tana mamakin hali irin na hajiyar ne, tunda ta taso gidan ko sau daya matar nn bata taba mata kallon arxiki ba, bata san me ta tsare mata a rayuwa ba da ita da Hajiyarsu kursum,ya durkusa gabanta yana kallonta yace "kinyi break ne," tayi masa bnxa don ko kallonsa bata yi ba idonta na kan plasma, ya daura hannu kan cikinta yace "ba kya ji na ne," ita abin ma dariya yake bata wllh, abu kmr wasan yara, lallai Aliyu bashi da kunya, ynxu ita abinda take son ta gane bae wuce dalilin muguwar tsanar da yake mata a gida ba tunda ta taso, don ko sau daya Aliyu bae taba mata kallon arxiki ba a gida kullum cikin daka mata tsawa da hantararta yake, lkci daya kuma ya nuna ya damu da ita, ita dae tasan yaudararta kawae yake, jikinta kawae yake so , ita kuma baxata basa ba, ta buge masa hannu ta hade rae tace "me ye hka," ya tabe baki ya mike tsaye yace "me naji kina soyawa a kitchen daxu," tayi kmr ba da ita yake ba, ya xauna gefenta ta matsa da sauri, yyi saurin rikota yace "me yasa baki fito gaida Hajiya ba," tai shiru bata ce komai ba tana kallonta, yace "don ba ki da kunya ko," ta fara fixge fixge daga rikon da yyi mata "da'alla ni ka rabu dani malam bana son hka," ya rungumeta suka fada kan gadon ya saka bakinsacikin nata ya fara kissn dinta, duk ta rude ta kasa kwatar kanta kuma, tun tana mutsu
Chapter 19 · 0% Book details