← Book details Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 23

Sashe 3

Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yar ajinsu farida da bata da lfya, kusan karfe biyar ce ta yamma, daga intisaar din har xainab material iri daya suka sa purple nd pink sunyi kyau kwarai, kursum ma tana palon nasu tana cin abincin intisaar da momy ta ajiye wae ba aajiye mata abinci ba, intisaar tace taci natadon a koshe take ita, kirar wayar faruuq ne ya shigo wayrta, ta daga suka gaisa sannan yace mata gashi a wajen inna, ta shiga daki ta nemi ixini gun momynta, sannan ta fito tace ma xainab ta rakata, xainab ta galla mata harara sannan tace"anki!" intisaar tayi 'yar dariya sannan tace"karki raka ni din ma to sae me" xomuje kursum," ta fadi tana kallon kursum din, kursum ta tura kwanun abincin tace"muje," suka fice tare intisaar nai ma xainab dariya. Suna shan kwana fadila ta kwada ma kanwartata kira, kursum ta haderae tace "meye" umma ta leko tana cewa"don ubanki kanwar uwarki ce kota ubanki wannan shegiyar?" kursum ta xumburo baki, uwar ta daka mata tsawa cin bacin rai tace taxo ta wuce, dole intisaar ta kama hanyr sashin inna ita daya. Tana isa tayi sllma murya can ciki inna ta amsa da karfinta tashiga palon tana addu'ar Allah yasa ba surutunta na bnxa takewa faruuq ba, tana shiga palon suka yi ido hudu da Aliyu, gabanta yyi mugun faduwa har ta mnta lst tym din da ta gnsa ita kam,sanye yake da shadda fara kal, ashe dae su Aliyu ana sa manyan kaya, ta kalli haisam ma dake xaune a palon shi din ma shaddar ce fara, hka ma faruq dinta, gaba daya dae anko sukayi, ta nemi gefen inna ta xauna, bata bari sun hada ido da faruuq din dake ta kallonta ba, inna tace "sae ynxu ku ka dawo?" tace "eh" a takaice kawae, sannan ta gaida haisam da har lkcn kallonta yke yi,yyi murmushi yace"lfya kanwata kinga yanda kika yi kyau kuwa yau" ta sunkuyar da kai tana murmushi tace "kai yayana kullum sae ka xolayeni wllh" sannan ta sata kallon Aliyu, kallonta ykeyi amma fuskarsa a hade, ta dauke idonta da sauri ta dube faruuq dake ta faman kallonta kmr xae cinyeta, ta galla masa harara da wasa tace "wannan kallon fa" dariya yyi ya kashe mata ido yace "naga kin kara kyau ne yau bby," ta xaro ido tana kallon inna data bude baki tana kallonsu, dariya suka yi gaba dayansu har da haisam, innar ma ta taya su, Aliyu dae ya maida dubansa ga plasma, lallai yarinyar nan ta rika, ko gaishesa ma bata yi ba, faruuq ya dubi haisam yace "big bro, plss tel her nt 2 let me down, coz i'm blindly in love" haisam yyi dariya sosae, ya kalli intisaar dake ma faruuq din wani irin kallo ya dawo gefenta ya xauna yace "hope u heard wat he said cweet sis, i wont love 2 c anythin bad goes wrong wit my frnd" tayi 'yar dariya ta daura kanta a kafadar haisam din tace"ok cweet bro, help me let him knw dat...... Am his nd his alone,nd i promise nt 2 let him down," ta karasa mgnrta tana satan kallon faruuqdin, dariya sukayi gaba daya, haisam yace yana kallon faruuq "hope dat's clear besty" inna da tuni ta hangame baki tana kallonsu ta mike tayi narai-narai da ido tana cewa "yau de xagina ake tayi, tunda gashi Aliyu bae ce komai ba, bari kawae na bar maku palon" dariya intisaar tayi ta riketa tana cewa "kaji mana wannan tsohuwar mu soyayyar mumuke yi don Allah ki xauna ," inna tace "lah" bari de nashiga ciki idan kun gama xan dawo, faruuq yyi dariya yace "inna ta tsargu," ya dawo gefen intisaar ya xauna yana mata wani irin kallo kmr maye, cake ya dauka ya kai mata baki yace "bude bakin na baki kanwata" ta hararesa tace "bna ci," haisamyyi dariya ya mike ya koma kan kujera yace"kila don dae ina gefenku ne amma na tashi karbi kayanki ke dae"dole sae da faruuq ya tilasta mata yasa mata cake din a baki, ta kauda kanta a kunyace, kawae suka hada ido da Aliyu da ya xuba mata ido yana kallo, gabanta yace dam, taga ya kauda kansa yyi murmushi, mikewa tayi dasauri tana kallon faruuq din tace " lah! ina xuwa ya faruuq minti biyar na daura abu a kitchen," ta mike da sauri ta fice, ta kinkimitakalminta ta ruga a guje, tana fita kuwa Aliyu ya mike shima ya fice. Shit! ya fadi dakarfi yana huci, ya girgixa kansa yabar wajen kawae. Ita kuwa tana isa sashinsu ta shige palo gabanta nafaduwa, ta shiga wanka kawae, ko da ta fito xainab ta tafi, tayi sallah, sannan ta saka kayan barcinta ta jawo abincinta taci, ta koya ma ihsaan assignment dinta wajen karfe takwas knan, ta idar da sallahn isha'i knan faruuq ya kirata kunya yasa ta kasa daga wayan don tasan bata kyauta ba, daga karshe dae ta daga, yace "uhun to ai kya xo muyi sllma ko kanwata" tace "lah bka tafi ba dama yaya" yace "yea mun danyi wani abuda haisam ne a laptop, ynxu xan tafi ki fito ina ma bakin gate, daxu dae nasan babanki yasa ki barin falon" ya fadi cikin xolaya, taji kunya sosae, tace "hm to ka shigo ka gaida momy mana idan yaso sae na raka ka gaba daya kaga ni kunya nke ji baxan iya ce mata xan fita ba kuma" yace"ohk gani nan xuwa kanwata. . ... Har parlor faruuqya shigo ya gaida momy, ta amsa masa da fara'arta tana tambayrsa mutanen gidan yace duk lfya momy, sun danyi hira kadan sannan ya mike yace "ni xan koma momy, dare yyi," tace "to ka gaida mutanan gidan mun gode kwarai," ya ciro kudi mai yawa ya mikawa ihsaan da ya xaunar a gefensa momy tace "hva don Allah kar ayi hka umar," yace "aa momy xata siya chocolateko ihsaan?" ya fadi yana kallon ihsaan da tayi dariya ta gyada masa ka, ihsaan momy ta aika ta kira intisaar a daki, ta fito sanye da hijab dinta har kasa, sannan ta fita rakasa, suna isa bakin gate ya dauko kujeru biyu ya ajiye yace "hira xamuyi kanwata, don daxun wayo kika min kika gudu" ta dan xaro ido tace "ya faruuq abbafa ya kusan dawowa," ya bata rai yace "to shknansae da safe," ya mike xae bar wajen ta riko hannunsa tace "wayyo yi hkuri yayana, xamuyi hirar amma ba da yawa ba" yyi murmushi ya koma ya xauna yace "to na yrda kanwata, xo ki xauna," ta xauna kan kujerar kanta a sunkuye, ya tsura mata ido yana kallonta, a hnkli yace"i love yhu intisaar," ta rufe fuskarta da tafin hannunta bata ce komai ba, ya sa hannu ya cire hannayen nata daga fuskarta yana kallonta, duk da wajen ba wani hasken kirki bne dashi, kunya ya kamata sosai tace a hnkli "kaga nafara jin bacci yayana," yyi shiru bai ce komai ba sae kallonta da yake yi, can dae ya mike tsaye yana cewa"to shknan kanwata sae munyi waya knan," kudi ya ciro ya mika mata taki karba ya bata rai yace "kin raina knan ko" ta wara ido tace "hva deyayana wllh kawae de ngd ne" yyi fuska ya ajiye mata kudin kan cinyarta yace "ki watsar dasu to," tayi shiru takasa cewa komai, yace"ina xuwa bni 2 mint," ya fita waje saegashi yashigo da leda a hannunsa ya mikamata yace "ummi tace a kawo maki," tace"kai hva de yayana, ni wllh da baka karbo ba....." ya ajye mata shima a gefenta yace"to shi din ma ki jefar" sannan yace mata sae da safe, ya fice daga gidan, ta bisa da kallo har taji tashin motarsa sannan tayi ajiyar xuciya, Allah dae ya gani tana son faruuq fiye da yanda take tunani, jiki ba kwari ta mike ta dauki ledar ta maida kujerun gun da suke sannan ta juya xata yisashinsu taji taci karo da mutum, tashiga uku talalace, ta saki ledar hannunta ta juya da sauri xatayi hanyar gate don nan kadae ne xata tsira idan tabi, ya fixgota, xata fasa ihu yasa hannua bakinta sannanya juyar da ita, "ya Aliyu ka taimakeni, ni bnmka komai ba wllh" cikin kuka da rawar murya take maganan, ya kai mata tagwayen mari masu lfya, sannan ya buga ta a bango da karfinsa, fuskar nan tasa bbu alamr rahma, kuka mai tsuma xuciya ta saki tace"don darajan iyayenka kayi hkuri plsss" buga mata baki yyi da karfi harsae da bakinta ya fashe, yasa kafa ya kwasheta, ta mike da sauri agigice tana cewa "nashiga uku, don Allah....." wani mugun naushi ya kai ma cikinta ta firfito da ido tare da saki wani irin axababben kara damuryar da ba tata ba, ya kai mata wani marin tare da daura yatsunsa a bakinsa alamr tayi shiru, ta sa hannu ta toshe bakinta tana karkarwa ta girgixa kanta hawaye mae xafi na xuba a idonta. Aliyu bae kyaleta ba sae da yaga ta kasa tsayawa sannan ya fixge kudin dake hannunta yasa a aljihu, a karo na farko ya bude baki yyi magana"kadan knan kika gani, Wllh tllh ni Ali sae na sumar dake watarana a gidan nan idan baki fita hanyata ba" ya juya ya barta nan a durkushe kanta a kasa, da kyar ta iya mikewa ta bar wajen tana ganin double koledar da faruuq ya bata ma bata dauka ba don ji take kmr xata suma awajen, tayi bangarensu tana daddafe bango don wani irin jiri dake kwasarta. Ko da tashiga palonsu ma momy shafa'i da wutr take ta shige bedroom kawae ta fada kan gado tana juye juye kmr xata mutu, wani irin ciwo cikinta ke mata ta dalilin naushin da ya kai mata, hka ma kanta da ya buga da bango, cikin ikon Allah bacci ya dauketa amma can cikin dare ta farka da matsanancin ciwon kai ga mugun xaxxabin da ya rufeta, juye-juyen da takeyine ya tada momynta, ta mike xaune ta kunna wutan dakin tana kallonta tace"lfyarki kuwa intisaar," kasa magana tayi momy ta kai hannunta jikinta taji kmr wuta,"me ya sameki hka" ita dae ba baki sae kuka da ta fashe da, paracetamol momy takawo mata ta bata ta karba da kyar tasha,
Chapter 3 · 0% Book details