Sashe 17
Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shi ko yana shiga kitchen tsantsin ruwan da ta xubar kan tiles ya kusan kwashe sa kasa, yace "subhanallahi,"yyi stilla wajen baki bude yana kare ma kitchen din kallo ransa yyi mugun bacewa ya juya a fusace ya bar kitchen din ya haye sama kmr wani zaki yyi hanyar dakinta.Yana hawa sama yyi hanyar dakinta a fusace ya sa kafa ya buga kofar dakin da karfi, tun da aka kawo ta gidan ranar ce rana ta farko da Aliyu ya shigo dakinta, tana xaune gaban madubi tana kokarin saka gashinta cikin net snn ta kwanta, ta mike a raxane ta yo waje da ido tare da dafe kirji muryarta na rawa tace " na nashiga uku ya ya Aliyu," bai ko damu da halin da ta shiga ba yyi kusa da ita yana huci cikin tsawa yace "don uwarki karya ni kike son yi a gidan nawa duk da fita harkarki da nayi da xaki xubar min ruwa a kitchen kiyi gaba," jikinta ya dau bari tana kallonsa, daga shi sae three quatre ko singlet bbu, ta fasa ihu ta haye kan gado a rude ta koma ta daya side din har tana faduwa cikin kuka tadinga cewa "wllh wllh wanke wanke nayi ya Aliyu kayi hkuri don Allah," ko sauraranta bai yi ba ya xaga yana kkrn cafketa, tana ganin hka ta sake fasawani ihun " wayyo nashiga uku xae kasheni, ya Aliyu don darajar iyayenka kar ka dokeni wllh baxansake ba," idan akwae abinda ya fahimta game da intisaar bae wuce na rashin son a taba lafiyarta ba, tana da tsoran duka sosai tun tana karamarta, ganin bbu inda xata bi ta gudu ne yasa ta dinga tsalle tana ihun kar ya doketa don Allah, hkn ya dada tunxurasa sosai ya karasa gabanta ya fincikota da karfi fuskar nn tasa bbu alamar rahama ya take mata kafa da tasa kafar, wani raxanannen ihu ta saki tare da kankamesa ta saka kanta kan yalwataccen kirjinsa jikinta na rawa "kayi hkuri ya Aliyu nace maka baxan sake shigar maka kitchen ba daga yau" cak ya tsaya, yaji wani yarr tun daga kansa har yatsan kafarsa, mutsu- mutsu ta dinga yi a kirjin nasa tana kuka hade da rokan kar ya doketa don Allah, ji yyi kafarsa ta kasa daukarsa, ya shiga turata daga jikinsa amma sae dada kankamesa take da karfi, . jikinsa duk ya mace, cikin muryar da ba tasa ba ya samu kansa da cemata "cikani," cikin kuka tace "Aa wllh dukana xakayi, kayi min rai ya Aliyu wllh baxan sake shigar maka kitchen ba nace"numfashinsa ya dinga fita da kyar snn ga wani mayen kamshi dake neman xautar dashi ba gashinta ba ba jikinta ba, bae san lkcn da ya saka fuskarshi cikin gashin nata ba shima ya kankameta da karfi har sae da tayi yar kara, to fa, nn ya Aliyu yashiga sumbatarta ta ko ina kamr xae cinyeta, a tsorace ta fara kkrin kwace kanta ganin hkn tana cewa "meye hka ya Aliyu, na shiga uku don Allah ka bari," cikin kuka sosai kuma a gigice take masa magiyan, maimakon Aliyu ya sake ta taga sai gaba abin nasa yake dada yi, kokuwa ta shiga yi dashi da karfinta tana cewa "wllh xan cije ka idan baka sakeni ba, wayyoo momyna na shiga uku, ka rufa min asiri ya Aliyu, wllh xan maka ihu," bata ankara ba taji ya ja ta sun xube kan gado, duk ya gama fita hayyacinsa, duka ta shiga kai masa da cizo da sauran karfinta don duk jikinta ya mace itama, wani gigitattcen mari ya kai mata hade da danneta da karfi snn ya soma rabata da kayan jikinta, ganin da gske yake yasa ta dinga ihu tana kiran duk sunan da yaxo bakinta tana kokuwa dashi, amma duk a bnxa dn karfinsu ba daya ba, . wannan dare kam intisaar baxa ta taba mance shi a rayuwarta ba don kaca-kaca Aliyu yyi mata tana ji tana gani, tun dagakan gado har suka sauko kasa, tai ihun tai ihun har ya kai ga muryarta ya daina fita, tai kuka tai kuka har ya kai ga bata iya kukan, tayi rokan har ta rasa wani iri kuma xata yi, Aliyu bai bar ta ba sai da yagata daina motsi, ya jima gefenta a kwance snn ya mike da kyar don shima ta bashi wahala sosai, wajen karfe biyu ya bar dakin ba tare da ya bi ta kanta ba duk da yasan suma tayi, yana komawa dakinsa ya shige bathroom yyi wanka duk jikinsa bakwari snn ya kwanta ya ja bargo duk da yasan ba barcin xa yi ba. . Sanyin tiles hade da na A.C snn da sanyin ruwan da aka tsula daren ranar suka taru suka farfado da Intisaar, tayi kkrin jawo rigarta ta rufe jikinta amma ta kasa daga hannun, bata sake yunkurin yin komai ba sae hawaye mai xafi da ya dinga saukowa bisa kuncinta, Aliyu ya cuceta, ya walakanta ta, yyi raping dinta, wayyo Allahnta, kuka ta dinga yi sosae da dashashen muryarta da ko fita baya yyi, sbda cikin sanyin da ta kwana, tana ji aka yi sllhn Asuba amma ta kasa ko motsi daga inda take, duk jikinta yyi tsami sosai snn ya mata nauyi, ta kara yunkurin tashi amma ta kasa, ga wani rawan sanyi da take yi, kuka sosae ta saki tana kiran Allah a xuciyarta, kofar dakinta taji an tura a hankali, gabanta yyi mugun faduwa, ya karaso kusa da ita ya durkusa, karkarwa ta shiga yi cikin dashashiyar muryarta take rokansa "ka rufamin asiri ya Aliyu, kasheni xakayi, don Allah don annabi don....." ganin ya dago ta ne yasa ta kwala ihu a tsorace har sae da muryarta ta fito don axaba, daukarta yyi ya daura kan gado, hade da rufe mata bakicikin sanyin murya yace "bbu abinda xan maki, amma kar ki sake min ihu," kai kadae ta gyada masa jikinta na rawa tana hawaye, ya mike ya shiga bathroom ya samu ruwa a heater ya hada mata ruwan xafi ya saka dettol sosae, ya maida wani ruwan a heater snn ya fito, tana nn yanda ya barta, kuka kam yinsa take kmr ranta xae fita, daukarta yyi ya shiga bathroom din ya saka ta cikin ruwan, ta fasa masa ihu "wayyo nashiga uku wllh da kwae xafi sosae yaya," cikin kuka take masa maganan sakamakon wani axababben radadi da taji bayan ya saka ta cikin ruwan, ya riketa ganin tana neman tashi yace"xae daina maki xafin rufe idonki," ba shiri ta kulle idon tana kuka, ruwan ya dinga ratsa ta, ya daura kanta bisa kafadarsa, sai da ya tabbatar ya gasa ta sosai, kuka kam tayi shi har ta gode Allah, don ita tun da take bata taba wahala hka ba, ya dauko tooth paste da tooth brush ya taimaka mata ta wanke baki, da kansa ya wanketa, snn ya taimaka mata tayi wankan tsarki ya nannadeta a towel ya fito da ita, jikinta ya dau xafi matuka, ya kwantar da ita bayan ya cire xanin gadon ya sa bargo ya lullubeta ganin yanda take rawan sanyi, sae da ya fara moppin din kasan tiles din dakin, snn ya dawo gefenta yana kallonta ya ga bacci take, hkn yasa ya dauki makullin motarsa ya fita siyo magani da allurori don bae da komai a gidan. Bayan kmr minti ashirin ya shigo gidan, sae da ya fara shiga kitchen ya hado mata tea snn ya hau sama ya shiga dakin wajen karfe bakwae da rabi, ya dago ta yace "ta shi ki sha tea fateema," da kyar take numfashi, jikinta kmr wuta, ya shiga lallabata ta sha tea taki, ita kam kukan bakin ciki take kawae, yyi lallashin amma a bnxa hkn yasa ya rungumeta yana cewa "bna son kukan nn fateema," lamo tayi a jikinsa tana ajiyar xuciya cike da tsanarsa, kofar dakin da aka murda yasa ya dago da sauri, ita ko ta fara kkrin kwace kanta daga rungumar da yyi mata don tasan xainab ce, da sllmarta ta shigo dakin tana cewa "wllh yarinyar nn kina ma yayana abinda kika ga dama a gidan nn, kamshin dettol har waje don ba ke kike siya ba ko," turus tayi a bakin kofar ganin yayan nata rungume da intisaar.Zainab ta juya xata bar dakin, Aliyu ya kirata da sauri, ta juyo ba tare da ta kallesu ba tace "ina kwana yaya," yace "lfya lau daga ina hka," tace"emm dama inna ce ta ce na kawo ma intisaar abincin break," ya gyada mata kai yace "cum in," ta karaso cikin dakin kanta a kasa ta durkushe gabansu ta ajiye basket da flask din dake hannunta,yace "meye a nn," tace " kunu ne da wainar shinkafada miyar taushe, sae dambu da kosae," yyi murmushin da bae shirya yi ba yace "yyi kyau, je dauko plate ki dibar mata wainar," tace "to" snn ta mike ta bar dakin, ya dago intisaar yana kallonta yace "me xaki ci fateema," ta kauda kanta da sauri, ta fara kkrin mikewa duk da yanda take jin jikinta kmr ba nata ba, ya rikota yace "ina xa ki," ta kwace hannunta snn ta mike tsaye, lkci guda ta fasa ihu tare da durkushewa kasa, sakamakon wani axababben xafi da taji a kasanta, ta kife kanta kan tiles, ya durkusa gabanta ya dago ta yace "menene,"bata ce komai ba sae hawayen dake xuba a idonta, ya dagota ya maido kan gadon, xainab ta shigo ta yiabinda yace mata snn tace xata tafi, yace "ok gyara mata bedroom sae ki wanke bathroom din tukunna,"tace masa to, ya mike tsaye ya dauka intisaar din kmr wata bby ya fita da ita daga dakin ya kaita nasabedroom din ya xaunar da ita kan gado, da kyar ya lallabata ta dan ci abincin da kunu, snn ya bata magani yyi mata allura shima da kyar, bbu abinda take yi sae aikin kuka, ya kwantar da ita tare da lullubeta nn da nn bacci ya dauketa, yana kwance kan kujera yana danna wayarsa xainab tayi sllma yace ta shigo, ta shigo tace yaya dama na gama ne xan tafi, yace mata ok snn ya bata dubu daya tayi kudin mota ta amsa tare da gdya ta fita, . lallai xa ayi ruwan