← Book details Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 23

Sashe 10

Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

bai kara bin ta kanta ba yyi sashin nata, Aliyu kam bae tsaya sashin inna ba don yasan biyosa abba xae yi, yyi nisa da bangaren inna ya tsaya kare ma fence din gidan kallo duk electric wire ne, baxae yiwu ya dira ba, yayi jim kmr mai naxarin yanda xae yi sae kuma ya xaga kawae har bangarensu intisaar, ta gama dauraye kwanukan da suka ci abinci knn a bakin famfo ta juya xata shiga falonsu ta gansa, ta tsorata ainun, ta yo waje da ido cikin tashin hnkli,shiknn ta shiga uku gashi Abba ya kira momy ta tafi, ita kadae ce wajen don ko ihsaan ma na bacci a sashin inna, ihu ta bude baki xata kwada jikinta na bari yyi saurin fixgota hade da rufe mata baki ta fado kansa ya ja ta suka shige falon nasu ya kullo kofar. . 69..... Suna shiga falon ya turata yyi xamansa kan kujera, sai kuma ya mike ya bude fridge ya dauko ruwan gora ya dawo ya xauna yana sha, ita ko jingina tayi jikin bango xuciyarta na harbawa tana kallonsa,ya xabga mata harara"da'alla get out malama ki bar kallona idan ba hka ba na fasa maki ido," da sauri ta dauke kanta tayihanyar bedroom, ya daka mata tsawa,"cum back hia dabba gidan uban wa xaki, ba aiki kike ba" ta tsorata da yanda yake mata maganar ta dawo da sauri kuma ta bude kofar falon ta fita ta dauki broom ta fara sharan dole, to me ya kawo sasashinsu, Abba ta hango yana tahowa inna na biye da shi a baya "Bukar wllh yana cikin gidan nn baxae yu ace ya fita badon na datse gate din, bari dae mu duba ko nn ya yo," itakadae ke xubar ta don Abba ba sauraranta yake ba ma, intisaar taajiye broom din hannunta ta shige falonsu da sauri ganin basu ganta ba, kwance ta gansa kan kujera yana kallon tashar Mbc2,shi ynxu ko shakkar momy ta xo ma ta sameshi bayan abinda yyi mata yau baya yi, ya galla mata harara yace "ke fice ki banwaje kar na taka ki a nn, kar ki sake shigowa falon nn sae na fita," ta girgixa kaitace"A'a Abba ne naga yana xuwa nn....." ya mike xaune da sauri yace "nan yake xuwa?" ta gyada masa kai, yyi shiru sai kuma ya tabe baki yace "Allah ya kawosa lfy, get out ke kuma," ta juya xata bar falon sae kuma ta sake waigowa tace "har da inna fa," ya xaro ido yace "wat? inna" kawae sae ya mike yyi bayan kofa da sauri jin muryar innar, don yasan inna akwae xugi, xatai ta xuga abba ne shi kuma ya dauka yai ta xauna wa a ka, yasan hkn kuma baxae sa yaji da ddi wajen abban nasa ba in dae hajiya inna na gun. "ae yau kam mai raba mu dashi sae Allah ko Bukar?" Abba dae bai ce komai ba ya budekofar falon suka shiga, intisaar dama tuni tayi hanyar bedroom tun kan su shigo, inna ta kwado mata kira ta fito da sauri tace "abba sannu da xuwa," inna tace"Aliyu ya yo nan hka?" intisaar ta girgixa kaida sauri tace "aa ban gansa ba," inna kamrtayi kuka ta dage ita fa Aliyu na cikin gidannn bai fita ba, Abba ya sake dialin nmbrsa xae kira, intisaar dama na ganin yana danna waya tasan kiransa xae yi, duk ta rikice ta fara kame- kame"aa,.. Ab.. Abba aibai taho nan ba, emm kila de yana falon Hajiya ne, amma baya nn wajajen," kmr ance ta juya taga wayoyinsa har uku kan kujerar da ya xauna, ta xaro ido a tsorace ga abba ya dage sai neman kiran wayar tasa yake, cikin dubara tayi ta wajen kujerar da wayoyin nasa suke ta xare dankwalin kanta ta jefa kan wayoyin, sae kuma ta xube kan kujerar da karfi, gaba daya suka juya suna kallonta har suna hada baki "lafiya, me ya faru?" ta dafe kanta murya can kasa tace " kai na ke mani ciwo, jiri nake gani," Abba yace"subhanallahi, tun yaushe," ta sake marairaicewa tace "tun daxu," inna tace"bari ina da maganin ibba ki sha nasan shi ne," Abba ya bata dubu biyuta siyo magungunan da take sha ya juya ya fice, inna ta bi sa a baya tana cewa "wae to yanxu ina Aliyu ya shiga jama'ah, Allah yasa dae ba tserewa yyi ba," suna fita tayi ajiyar xuciya ta mike tsaye ta dauki dan kwalinta ta daura tayi hanyar kofar da saurixata rufe, ta kusan cin karo da momy, ta xaro ido cikin tashin hankali tace "mo momy kin dawo,"
Chapter 10 · 0% Book details