Sashe 64
Inayah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Numfashi umma ta sauke tana dagowa ta kalli Inayah tareda hango kishi me zafi dake cinta Kuma ita kanta tasan manufar Haj umma tayin hakan Dan haka bazata Hana Inayah binsaba indai shine yace zaije da ita Amma yanzu rigima kawai zasuyi tayi itada Haj umman su sakasa a damuwa sbd sun kasa gane sune mutum biyu dayafi so da kauna a rayuwarsa Kuma sunqi jituwa koyaushe rigimarsu neman sakasa damuwa take.
Inayah kiyi hakuri karkice Zaki bisa tunda kinga wani aikin ne ze kaisa.
Shiru tayi batareda zuciyarta tayi na'am da hakanba sedan Bata saba dogon musu da ummanba.
Suna gamawa ta nufi dakinta tayi sallar ishai ta miqe kan sofa tana chatting da Neesah dake sake zugata akan tabi Abbin Kuma Dama itama batada niyar fasa binsa tana Nan tana jiran yadawo suyi magana.
Sun jima suna chatting kafin ta aje ta tashi tayo wanka tayi Shirin kwanciyarta cikin Riga da wando guntu masu santsi sosai ta fesa turarenta ta nufi gadonta.
Harta hau gadon ta tuna da maganar tafiyar Abbin Dan haka ta yaye bargonta ta sauko gadon tareda daukan wayarta ta fice zuwa gurinsa suyi magana.
Ko data fito Kai tsaye palonsa ta nufa,
Baya palonsa Dan haka Kai tsaye bedroom dinsa ta nufa ko knocking bataiba ta bude Qamshin Turarensa Mai dadi da sanyin AC ya daki fuskarta ta lumshe idanuwanta tana rufe kofar ta Isa kan couch dake dakin ta zauna tana cigaba da chatting sama sama tana jiransa.
Koda yadawo Haj umma tariga tayi bacci Dan haka baije gurinta maganar datace zatai dashiba ya nufo dakinsa Kai tsaye Yana Kiran numbern Inayah dataita kiransa Yana driving bai luraba wayan na silent.
Yasan tayi bacci Dan haka baiyi tunanin zuwa dakintaba ya tahowarsa.
Wutar dakinsa yasama ba haske sosai so baiwani damuba ya tube Kai tsaye ya nufi toilet ya shige tareda sakarwa kansa ruwan dumi.
Wanka yayo tareda brush ya fito ya nufi gaban mirror ya goge jikinsa Bai shafa maiba spray kawai ya fesa kadan ya saka dogon farin wandon bacci batareda ya sanya rigar wandonba ya nufi gadonsa tun kafin yahau Yana Isa hancinsa ya shaqo Masa qamshinta Daya Gama Zama kansa...
Da mamaki ya kalli gadon da kyau Yana hawa gadon cikin sauke numfashi ya Dan yaye quilt dinsa sai gata kwance tana bacci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.
Rintse Ido yayi yabude ahankali Yana sauke numfashi a fili ya zauna Yana kallon fuskarta tareda tunanin meyasa tazo Nan Bayan yaqin dayake fama da kansa kan Hana qwaqwalwarsa dake din karfinsa dawo Masa da abinda yafaru Wanda kwata kwata yau din Babu abinda yake ganewa da kyau....
Kallon fuskarta yake yanda take baccin rungume da hannayenta da alama sanyi takeji,
Kasa tashinta yayi Takoma dakinta sbd Zata iya ciwon Kai Idan ya tadata daga baccin
Kwantawa yayi gefenta tareda gyara Mata rufarta ya lumshe ido yanajin qamshinta dake shiga hancinsa Yana halaka duk kuzarinsa.
Ahakan yayi bacci wahalce yanajinta tana jujjuyawa cikin jikinsa cikin baccinta duk wata sauran mutunsa tagama yagawa acikin abin rufar hakanan ya riqe kansa suka kwana.
Yana fita sallar asuba yauma ta tashi tayi Tata
Tana gamawa taqi tafiya sbd jiran dawowarsa.
Tana kwance cikin gadonsa ya dawo daga masallaci Yana shigowa ta tashi zaune tana kallonsa tace"
Ina kwana Abbi?
Kallonta yayi Yana zaunawa kan kujera yace"
Kin tashi lfy?
Saukowa gadon tayi ta miqe tsaye tareda nufosa Kai tsaye
Ya dauke idanuwansa daga kallonta sbd Rabin fararen cinyoyinta dake bayyane cikin gajeran wandon kayan baccinta.
Gefensa ta zauna tareda riqo hannunsa Kai tsaye tana Dan marairaice fuska tace"
Abbi zanbika Abuja please
Kaga bantaba zuwaba.
Juyowa yayi ya kalleta Jin Qamshin mouthwash dinsa Mai Qamshin mint leaf na tashi a bakinta dake gaf da fuskarsa.....
Wani Abu ya hadiye daga maqoshinsa tareda dauke Kai daga kallon nata ya Dan girgiza Kai kadan yanacewa"
No.
Sake matsowa tayi jikinsa sosai tana bayyanarda shagwabarta sosai tace"
Abbi Dan Allah zanbika,
To zanbi mijina idan Abbina bazaije saniba...
Juyowa yayi Yana kallon bakinta dake wannan maganar lokaci daya Yana Sako Masa Qamshin cikinsa dayasashi aje wayarsa Dan baya gane abinda yake rubutawa Kuma.
Yanda ya juyo fuskarsa Yana kallonta gaba Daya yasata yin qasa qasa da murya can kusan kunnensa ta sake cewa"
Please Abbi,
Baby Inayah dinkace fa....
A yanda dumin numfashinta da Qamshin bakinta suka saukar Masa a fuska yasashi matsota jikinsa da hannunsa daya batareda ya San yayi hakanba.
Mannewa kirjinta yayi da nasa tsinin kirjinta ya sauka da kyau kan kirjinsa take bakinsa zuw maqoshinsa ya bushe
Ita kanta tsikar jikinta tashi tayi sbd ba zato ya matseta da jikin nasa Dan haka ta dago tana kallon fuskarsa da shima ita ya zubawa idanuwansa dasuka sauya Yana kallonta jikinsu na sake mannuwa Dana juna.
Wuyanta yakai fuskarsa yana shaqar qamshinta Daya Zama kaman wani jarabta agaresa...
Cusa kansa sosai yayi cikin wuyan nata Yana lumshe ido tareda sake mannata da jikinsa yanajinta sosai jijiyoyin kansa na fitowa.
Gangaro da kansa yayi zuwa gaban rigarta yasake shaqarta Yana rungume qugunta Dake hannuwansa dakyau.
Jin yanda yake sauke numfashi masu dumi sosai a fatar wuyanta zuwa saman kirjinta yasata dago fuskarsa tana shafawa cikeda kulawa da kauna ta bude Baki Zata Kira sunansa ya rufe bakin da nasa yanda zakulo Qamshin bakin Daya Gama cushe kansa...
Kissing dinta yakeyi sosai Yana shanye yawun dayake zukowa bakinta cikin wani irin Nishi Mai sanyi da zafi lokaci daya.
Gaba Daya sakewa tayi ajikinsa sbd ita kanta zaqin harshensa takeji a nata bakin dayakesha,
Hannuwansa dake safa wuyanta zuwa bayanta taji suna tada Mata tsikar jiki tareda kashe jikin Dan haka ko idanuwanta kasa budewa tayi abbin kawai takeyi tako Ina a gangar jiki da zuciyarta.
Daqyar ya iya seta kansa ya saketa ahankali Yana kallon gashin kanta me santsi dake daure duk sun wargazashi,
Kan rigarta Daya kusa farkawa ya maida kallonsa yana Dan miqewa tsaye sbd zai iya aikata abinda yafi hakan idan Bai tashi agurin ba.
Toilet ya nufa Kai tsaye ya shige Yana Jan numfashinsa dake neman sarkewa da halinda yake ciki.
Yadauki lokaci kafin yafito wanka sanyeda bathrobe fara.
Bata dakin ta wuce dakinta sbd itama kwanyarta ta yamutsu sosai da sakon abbin nata.
Itama tana Isa bedroom dinta toilet ta nufa ta shige tareda rufo kofa.
Wanka tayo ta fito tana zaunawa gaban mirror cikin nutsuwa.
Fuskarta ta kalla tareda qurawa bakinta Ido tana lumshe fararen idanuwanta sbd harshenta datake Jin dandanon harshen Abbinta akansa har lokacin.
Wani qayataccen murmushi ta sake tareda miqewa ta dauko wayarta dake kan gado ta Nemo numbern anty Hafsat takira.
Tana dauka tace"
Good morning anty Hafsat.
Morning babyn Abbi.
Fara jero Mata bayanin tafiyar Abbi da Dr farhat tayi kafin ta Dora da cewan binsa zatai.
Ba kunya anty Hafsat tace"
Kibisa Kam idan ba hakaba dagacan zamuji mugun labari tunda kawunsa yanacan abujar Kuma itama kaman yayyun mahaifinta na abujan...
Waro Ido Inayah tayi waje cikin tashin hankali da firgici tace"
Anty Hafsat Dan Allah kice umma yaganah Tai Masa magana nidai zanje wlh bugawa zuciyata zatai idan yaje da Dr farhat.
Kece dai Zaki Masa magana
Karki yarda yaje badakeba Nima hankalina be kwanta atafiyarba shi kadai tsaf zakiji ankai karshen maganarsu acan.....
Tashi hankalin Inayah yayi tafarajin wani nauyi na mamaye zuciyarta ba Shiri ta tashi daga ita sai bra din data saka fara tas sai towel ta fice zuwa dakinsa.
Haj umma na zaune Palo tazo wuceta da bra da towel din
Baki haj umma tasake tana cewa"
Ke,ke,ke Inayah ke,
Ina Zaki haka dawo Nan.....
Ko ta kanta Inayah Bata tsaya bi ba ta nufi hanyar palon Abbin tana Isa ta shige ta nufi bedroom dinsa Kai tsaye ta Shiga.
Tsaye yake gaban mirror har lokacin ba Kaya jikinsa Dan Bai Dade da fitowa wankaba shima mai yagama shafawa ya juyo Yana kallonta.
Strapless bra din dake jikinta qyam ya idanuwansa suka sauka ya zuwa cikinta Dake bayyane
Ya tsaida kallonsa kan qaramar cibiyarta data Sara kansa lokaci daya
Ya dauke Kai Yana cigaba da abinda yakeyi yace"
Meyasa Zaki fito haka?
Karki dama kanki da rigiman tafiya Abuja Babu Inda Zaki..
Hawayen datake riqewane kawai suka fara sauko Mata ta zauna kan kujera tareda fashewa da kuka ahankali Mara sauti.
Qaramin sutin kukanta yasashi ajiye Turaren dayake fesawa ya rintse Ido Yana sauke numfashi sbd kukanta wani babban weakness dinsane Kuma tasan hakan tuntuni shiyasa take hakan.
Juyowa yayi zuwa Inda take ya tsaya cikin kulawa yace"
Meye na kuka Kuma yanzu?
Me zakiyi a abujan?
Kai zanbi.,
Nidai kaje Dani Dan Allah Abbi.
Bayason kukanta Dede da second daya,
Hawayenta shine abinda yafi baqin ciki da tsanar gani..
Tayar da ita yayi tsaye Yana kallonta a natse yace"
Shirya Zaki abujan Amma gidan anty juwairiyyah zaki zauna okay???
Gyada Kai tayi tareda kallonsa tana cewa"
Na yarda.
Ok shikenan jeki ki saka kaya kafin sanyi ya kamaki.
Juyawa tayi tabar dakin ya sauke numfashi kadan tareda komaw Yana qarasa shirinsa.
Tana komawa dakinta ta doguwar Riga kawai ta saka ta fito breakfast sbd yunwa takeji sosai.
Dakin umma yaganah tafara zuwa ta gaidata kafin ta nufi gurin Haj umma ta gaidata cikin sakewa.
Ko kallonta Haj umma bataiba tayi kaman Bata jitaba sbd tagano Inayah tagama renata.
Suna zaunawa cin abincin saiga qamshinsa ya doso gurin take sukasan Yana hanyar shigowa daga Haj umma har Inayah kusan tare suka kalli kofar daidai shigowarsa cikin wata lafiyayyar navy blue filtex me shegiyar tsada sai qube kalar kayan nasa
Fuskarsa kawai Inayah ta kalla taji zuciyarta da jikinta na mutuwa akansa a fili tace"
I love you my Abbi,my husband,my....danne qafarta umma yaganah tayi da tata qafar...
Rikicewa Haj umma tayi da tea din datake hadawa Jin Inayar.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902