← Book details Hira Da Matattu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 23

Sashe 11

Hira Da Matattu Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

kuwa aka yi lahadi ta yi lokacin da ya kamata ya dawo da su yayi wato ranar lahadi da yamma saboda akwai makaranta ranar litinin. Wayarsa na ji ya kira ni ya tambaya ko ina gida? Na ce na fita amma ina hanya, idan yaran zai kawo su Hamidah na gida. Sai ya ce ba yaran ba ne magana ce da shi akan gado in hado musu takardun dukka gidajenta in bashi, yaransa kuma ya kwashe." Sharifah ta yi shiru saboda radadi da zugin da zuciyarta ke yi, yayin da Samha ta yi shiru ita ma zuciyarta ce ke tafasa, dan takaici da tausayin Sharifah. [3/3, 9:43 AM] Jamila Umar Tanko: 5
Chapter 11 · 0% Book details