Sashe 29
Gudun Kaddara Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
U G U M A* PAGE 29 Guraren tara da rabi na dare ya suka shigo gidan,yana jin sanda suka dawo gidan,yana zaune daha balcony din ama. Abinda ya qara masa takaici kowa da qafafunsa ya taka ya wuce ciki,amma ita sai da tanja ta rirriqeta saboda gajiya da bacci,ya dauke kansa yana jan tsaki sannan ya miqe yana sauka daga wajen. **********K'arfe sha biyu na rana ya fito daga sashensa,sunata shige da ficen tafiya kamun amarya anjima kadan. Wadanda ba'a yiwa qunshi ba su najma suna sassan bibi ana musu. Falon ciki ya wuce ya zauna,sai bibi din ta fahimci kaman yanason yin magana ne da ita,don haka koda ta fito daga kitchen sai tabi bayansa. "Meye da meye yau za'a yi a gidan oncle issoufou?" "Kamun amarya ne yau din ai,da dare kuma su wuce dinner,shikenan an gama don gobe zasu wuce ghana da mijin,babu batun rakiyar amarya" kai ya jinjina "Koda ba'a gama bama,bana buqatar SULTANA ta sake fita ko ina,bawai bikin gidan oncle issoufou kawai ba,kowacce unguwa ma daga yau,daga makaranta sai gida........" Bai dire ba ihun kukanta ya ratsa gurin. Sam bai ma kula tana wajen ba,ya waiwaya yana dubanta,shigowarta kenan sai ta watsar da abinda ta shigo dashi din ta shiga kuka da gaske kamar qanqanuwar yarinya. "Wallahi sai naje Allah sai naje" ta dinga maimaitawa bakin fal da tsiwa da rashin kunya Idanu ya zuba mata zuciyarsa tana tafasa,tabbas idan yaci gaba da zama a wajen zai mata mugun duka ne wataqila,kuma ama ta gargadeshi akan hakan,don haka sai ya miqe yana barin falon,amma cikin zuciyarsa yana tabbatarwa kansa tabbas yau zai mata gargadin da ba zata sake mararin maida masa magana ba. Babu irin kukan da magiyar da bata yiwa bibi ba amma dukka suka taru suka bata haquri,tana kuka cikin falon bibi din tana jin tashin motocinsu suka fice suka barta,aka barta ita daya daga tanja sai deeja. Da gudu ta diba tayi dakinta tana sake rusgar kuka,cikin zuciyarta fal tsana da haushin maina. Na meye zai hanata sakewa kaman kowa?,me ta tsare masa ne?,yabi ya damu rayuwarta cikin gidan sama da rayuwar kowanne mutum?. A duniya batajin akwai wani mutum data tsana sama da yaa maina a yanzu. Tun tana kukan da sauti tanja na bata haquri har tanja dinma ta gaji,don bakinta kaman zaiyi ciwo,sai kuwa ta sauqaqe mata ta hanyar cewa "Ki fitarmin daga dakina,ai harda ke aka kada baki,kuma wallahi bai isa ya hanani fita ba,ai ba ubana bane" ta fada da qarfi cikin zafin zuciya kaman tana gabansa. Juyawa kawai tanja din tayi tabar dakin,ta sani idan ranta ya baci komai ma zata iya fadi indai sultana ce. K'arfe biyar saura na yamma ya dawo daga sallar la'asar da ya fita. Gidan ya dauki shiru,sai securities dake bakin aikinsu. Su dinma babu yawaitar kai kawonsu,saboda ganin yammaci ne,kuma babu yawaitar zirga zirgar al'umma cikin gidan bare unguwar da dama ba mutane ta cika ba. Dakinshi ya koma ya aje wayoyinsa,sannan ya sake fitowa yana nufar sassan bibi da yayi imani zuwa yanxun bibi ta tsufa gidan biki. Tun daga falon farko har na biyu ba kowa,sai na'urori dake ta faman aikinsu,ya kashe wasu ya wuce wasu har ya dangana da qofar dakin sultana,sai yadan dakata kadan,ya dage kaftan abaya dinsa ya zare belt din wandon jikinsa,sannan ya murza qofar dakin ya tura ya shige. Tarwai dakin yake da haske,sai tarin ledojin madararta da Allah ne kadai yasan daga dare zuwa wunin yau guda nawa tasha. Yadda take bata muhimmanci sam abinci baya cikin tsarinta haka,da a rasa madararta gwara a daina girki a gidan ita a wajenta,komai nisan dare idan ta laluba babu ita to ko a ina taje sai an nemota,duk kuwa da cewa tafiyayya ce daga niamy ake jibge mata ita me tarin yawa. Tana daga bari daya na gadon,kwance cikin kwanciyar rub da ciki wanda tayita ne daxu da tana kuka,daga kukan kuma ta zarce baccin. Hannunta daya ma ya sauko daga saman gadon,sumarta na barbaje saman filon,haka gajeriyar gown din jikinta ta tattare zuwa cinyoyinta. Kadan yake ganin fuskarta,a hakan da take bacci zakayi tsammanin wata innocent ce,amma ba komai sai zallar fitsara rashin kunya da tarin raye raye da waqe waqe. Cikin ransa ya gama hango yadda zai firgitata,don haka ya matsa ya rage wutar dakin sannan ya tako a hankali ya tsaya a kanta. Kamar wadda aka sanarma ko kuma taji cikin jikinta saita motsa kadan,tayi juyi zuwa hannun damanta dai dai sanda idanunta suka hango mata tsaiwarsa a gefen gado. Razananniyar qara ta saki tana watstsakewa daga baccin ba tare data shirya ba. Ko gezau baiyi ba yana daga tsayen yana kallonta da lion eyes dinnanan nasa da suke da wani irin haske. Fuskarsa a dinke murtuk irin murtukewar da bata taba ganin makamanciyarta a tattare dashi ba. Wani bugawa zuciyarta tayi bugun da ya kusa wucewa da numfashinta sanda zuciyarta ta raya mata wani abu,matsanancin tsoro rudu da firgici suka shigeta sanda tunaninta ya fara dawowa ta tuna cewa bibi fa bata nan,bama bibi ba,kowa na gidan baya nan,tana tunanin daga ita saishi "Dalla malami ka fitarmin daga daki,kaga kowa baya nan ko?,to idanma FYADE kazo kayimin wallahi baka isa ba" ta fada da wani irin accent na zallar rashin kunya,rashin kunyar da take ganin itace kadai zat qwaceta "Dalla malami?" Ya fada cikin tsananin bacin rai yana nufota "Eh na fada din ba hak......" Bata sauke ba ya fidda hannu ya zabga mata mari. Qarar marin da a kunnuwanta suka tariyo mata kalaman wancan 'yar sandar "Eh ai dama kafin suyi aika aikarsu saisun mammare 'ya'yan mutane sun bubbugesu da duka" maganar data tabbatar mata da gaske maina yazo ya aikata ne. Don haka tayi kukan kura ta miqe tsaye tsakiyar gadon ta fara ihun fadin "Wayyo ku taimakeni,fyade zaiyimin,wai ba kowa?,tanja!.....tanja!" "Shut up!" Ya fada da qarfi don tana neman cika masa kai da hayaniya ta kuma rudashi "Wallahi bazanyi shuru ba,fyad......" "Shut up stupid!" Ya kuma fada yana haurowa da zafin nama saman gadon. Kalmar fyaden idan ta fadeta yana jin kamar tana yankar zuciyarsa ne. Sai ya miqa hannunsa ya fincikota "Shashasha mahaukaciya,bakisan fyade ba ko?,to zakisan yau me ake nufi da shi" ya furta yana ingizata saman gadon. Wani irin matsanancin fushi yakejin ya saukar masa,zuciyarsa na masa tariyar sanda ta fara jifansa da qazafin,yana jin idan ba maganinta yayi ya tabbatar mata da abinda kalmar ke nufi a aikace ba ba zata daina jifansa da mummunar kalmar ba. Abinda yake shirin aikata matan bai sanya bakinta mutuwa ba,sai zagi data fara jifansa dashi ganin yana qoqarin rabata da gantalalliyar rigar jikinta. Yadda bakinta ya kasa mutuwa tsoro yaqi shigarta shi ya sake tunzurashi,ya kuma iza wutar fushin dake ruruwa a zuciyarsa. Sai kawai ya sanya mata dukka qarfinsa don ya nuna mata ya kuma TABBATAR mata da girman tazarar dake tsakaninsa da ita,ya fara yage rigar yana zubarwa. Nata qarfin ta sanya tana tunanin zata iya qwatar kanta dashi,saidai kuma inaaa.....wutsiyar raqumi tayi nesa da qasa,ba abinda dan qarfinta ke iya tabuka mata. Sake tattaro qarfin nata tayi don masa waigi daga shiga wajen da ya nufa din tana kiran masa Allah ya isa,Allah ya isan da yakejin kamar ta watsa masa wuta,hakan ya tunzurashi ya sake saka mata Mari kuncin hagu da damanta,marin da ya sanya labbanta na qasa fashewa,ya kuma dauke mata wuta gaba daya,wutar da bata tashi dawo mata ba har sai da ya soma shiga katangaggen shingen da ko kusa ko alama ba'a tsammaci budeshi ba a irin wannan lokacin. Azababbiyar azabar da ta zarta ta marukan da tasha a hannunsa ya ratsata,tun daga tafukan qaffaunta har tsakiyar qwaqwalwarta. Kumburarrun idanunta da sukayi kwanciyar jini ta gefansu ta rintse tana jin numfashinta yana barazanar barin gangar jikinta a hankali,saidai duk da haka bakinta bai fasa fadin muggan kalamai a kansa ba,zuciya cike da tsana,gangar jikinta bata gaza ba tana qoqarin ganin ta dakatar dashi da sauran qarfin da takejin tana dashi har zuwa sanda ruhi da gangar jikinta suka gaza daukar lalurar maina,suka kuma gaza daukar girman nauyin da ya azawa qananun shekarunta numfashinta ya fara fusga a hankali,dukka kalamanta suka gaza,idanunta da ganinsu ya raunata ainun suka rufe,bakinta kuma yayi shuru kamar yadda numfashinta ya fice fit daga gangar jikinta,komai nata kuma ya tsaya cak,wanda duka wannnan maina bai lura dashi ba. Wani irin abu da bai taba kwatanta jinsa cikin jikinsa ba yaji yana ratsashi,wani irin yanayi da bai taba cin karo da kwatankwacinsa ba,daga gangar jikinsa har zuciyarsa wasu mabanbantan al'amura ne ke tarayya cikin kowannensu,jikin da kuma zuciyar. Yayi wani ficewa daga hayyacinsa,fitar hayyacin da ta sanya yayi wata mummunar barna,wadda bai ankara ba sai bayan shudewar wani zamani. Ya zare jikinsa daga na sultanan,hankalinsa da nutsuwarsa suna dawo masa sannu a hankali. Wani mummunan firgici ya tsinci kansa a ciki sanda ya dafa hannuwansa saman gadon ya jisu cikin damshi ainun. Koda ya duba sai yaga kalar ja,jar kalar dake alamta masa lalllai jini ne,jini kuma me yawan da ya sukurkuta masa tunani "Jini?,daga jikin wa?" Ya fada muryarsa na wani irin rawa. Da mugun hanzari ya yaye dan blanket din da ya rufe sultana dashi,a nan ya samu ainihin amsar tambayarsa. "Sultana!" Ya kirayi sunanta da wata razananniyar murya. Dukka hannunsan ya sanya ya dagota yana duban fuskarta. Kowacce halitta dake fuskarta ta sauya kamar yadda gangar jikinta ya saki gaba daya. Ba wani abu dake motsi a jikinta,saima sandarewa da yaga tayi. Hancinsa da ma bakinsa yakai ga fuskarta,ba numfashi ba alamarsa,sai sanyi da fuskartata da kuma tafukan hannayenta sukayi. "Ta mutu!" Ya fada a gigice bayan ya sanya yatsunsa biyu a jijiyar daya tabbatar a karatunsu muddin bata harbawa to batun rayuwa a tare da mutum "Sultana!" Ya sake kiran sunanta wanda ya taho hade da gunjin kuka. Kansa ya kifa saman tata fuskar ya saki kuka me qarfi,kukan da tsahon rayuwarsa bai taba yin irinsa,ya kashe musu sultana,da wanne ido xai kalli bibi?,da wanne ido zai kalli aba?,uwa uba da wanne ido zai kalli nafessa?. Ya kashe sultanar da ya raineta da hannunsa?,ya kashe sultanar da yaci kashi da fitsarinta?,da wanne ido zai kalli sauran mutane?. D'il yaji harbawar jijiyar sau daya,abinda ya sanyashi daga kansa da sauri yana