Sashe 75
Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
EPISODE Buchymix ta sauko dashi da food processor, tabude freezer taga anyi stuffing da kayan cefane taga nama dasu kaza daban daban frozen, tawuce store again luckily taga su attarugu an jera mata awasu basket na yan gayu dasu onions ta debo tashiga hada girki ta tasa ruwa a electric tashiga buga kosai data nika.Cikin 1hour Hawwa tamai kunu da kosai tahada komi a tray tawuce sama, bude kofan dakinshi tayi bacci yake a wahale but jin an bude kofa bude idanu yayi ahankali yatashi yazauna ahankali, ijiye komi Hawwa tayi akan carpet na kasan dakin tadan taho takama hannunshi calmly tace “sauko” saukowa yayi ta zubamai kunun, dasauri ya dauka yakai bakinshi ya kurba sai kawai yamata murmushi yace “it taste good” dan murmushi kadan tayi tabudemai kulan kosai kafin ta shiga zubamai haryakai hannu ya dauki daya yace “wowww kosai how did you do it this fast” yakai baki yace “ohhh my God it’s delicious I’ve never had sweet one like this” samai komi Hawwa tayi sannan ta mike dasauri yakalleta yace “let’s have breakfast” ahankali tace “wanka zanyi ka dinga ci I’m coming” gyadamata kai yayi baiso yasa tazama uncomfortable wannan da yau Allah yadaurashi akanta tawuce tafita bayi tafada tai wanka tafito kofa taje ta murza key sannan tashiga closet, wani simple material tasaka mai shegen taushe da tsantsi white and gold gown yamata kyau sosai, gyara gashinta tayi yayi kyau sosai tasamai ribbon white sannan ta feffesa turare tasa kwalli a idanu tana kallon lallin hannunta da kaman yanzu ne ma yake mata kyau, tabi gown din da kallo ya karbeta kwarai yafito da hips dinta da boobs nata da kyau, dan eyeliner tasa saman isadu daya kara maida fuskanta yayi kyau kaman ba Hawwa ba taja baya tan kallon kanta overall gown din yamata kyau kaman wata model sannan tafito tazo gaban dakinshitabude ahankali, yana zaune yaci rabin kosankulan ya shanye kunun kaman ma ya kara dan duk ya zubar da kunun a tray dan bai iyaba bai saba sakama kansa abinci ba, binta da kallo yayi tamai kyau sosai amman yadaure yadauke kai baiso tafara tsoro da jin haushin shi ahankali yace “I don’t know how to put more kunu shine ya zube sorry” dan murmushi tayi kadan tace “it’s okay” zubama kanta tayi kawai yaga ta gyara zama tanasha agabanshi tadauki kosai tanaci sai kallonta yake kasa kasa duk bata luraba ta gama ta tashi ta kwashi kayan ahankali yace “take them to kitchen and come and help me to bed nai bacci” kai ta gyadamai tawuce tafita yabi ass nata da kallo kaman yayi spanking nasu ya dunkule hannu yamaida ya ijiye, wanke komi tayi ta wanke hannunta tadawo sama gaban dakin tazo ta bude ahankali tashigo zaune taganshi gaban gado dagashi sai boxer tadauke kai ta taho tace “me kake bukata kuma”?aAhankali yace “cover me da duvee” gyadamai kai tayi ta taho ya kwanta tazo daidai ta daga duvee din zata rufamai kawai Khaleel yawani fizgota tafado kanshi yaja bargo yarufa musu yana kashe wutan dakin dasauri Hawwa tace “mehaka”? Gyarata yayi ajikinshi ya kankameta yace “I know you haven’t had any sleep last night so just keep quiet and sleep babu abinda zan miki relax” kokawa tashigayi da Khaleel yace “assahhh ciwo I’m sick fa Mooon kina kokawa dani” dan sassauta kokawan datakeyi da tashi tayi tace “to ka sakeni ba anan zan bacci ba” murya chan kasa yace “wait kadan nai bacci saiki tafi please” kawai yadan sakko ya manna fuskanshi a kirjinta sosai yakama hannayenta yakai saman kanshi yace “just hold me like this i will sleep yanzun nan” ya sauke ijiyan zuciya ya manna fuskanshi sosai cikin boobs nata kirjin Hawwa na bugawa ahankali but ta kasa hanashi jin jikinshi ma da dan zafi, ijiyan zuciya yafara saukewa ahankali itama taji bacci na fizganta kadan kadan kusan 20min suna ahaka bacci yasoma daukanta taji saukan hannunshi kan boobs nata ya matse yana sauke ijiyan zuciya dasauri ta kalleshi amman shiru kaman cikin bacci ne, kasa hanashi tayi ta barajı yana matsaw kadan kadan ahaka tun tana dar dar ahaka itama bacci yayi awon gaba da ita mai nauyin gaske.Ahankali Hawwa ke bude idanunta jikinta yamutu baccin ya mugun mata dadi, dudda dakin da duhu but somehow she could see tagane, sosai taji Khaleel ajikinta yana bacci har tsakiyan kirjinta takejin numfarfashin sa, ga boobs nata daya rike gam a hannunshi yana bacci, shiru tayi she doesn’t even know wat to do, nor what to think, ahankali tamika hannunta ta taba bayan wuyanshi temprature nashi ya sauka sosai ijiyan zuciya ta sauke ta cire hannunshi daga kirjinta, she wants him yatashi yayi salla hakan yasa murya chan kasa kaman mai tsoron kiransa tace “Khaleel! Khaleeel!” Kaman ba shi take kiraba, dan ijiyan zuciya ta sauke takai hannunta adan tsorace tai tapping hannunshi tace “Khaleeel” cikin bacci yawani tura kanshi sosai kirjinta yace “uhmmmm” faduwa sosai gaban Hawwa yayi tana komawa baya tace “katashi kai salla” lamo yayi ajikinta, Hawwa tace “Khaleel wake up and pray saika koma baccin” ko motsi baiyiba dan ijiyan zuciya kawai Hawwa ta sauke sai kawai ta yunkura zata tashi dan she needs to pray kawai Khaleel ya fizgota back to bed yahau kanta yana daura fuskanshi kan nata yayi pecking nata a hanci yirrrr Hawwa taji sosai cikin muryan bacci Khaleel yace “bacci uzuri ne wajen Allah, mesa zaki tasheni Mooon? Did you have any idea how soft is your chest? Wlh yafi katifan nan” Faduwa gaban Hawwa yake sosai yanda yahau saman jikinta gashi yana mata magana kasa kasa kaman yana whispering, da kyar tace “tunda ka aure ni karfi da yaji na dinga tashi ka kenan kana salla” tadan turashi zata tashi da gangan Khaleel yayi baya zai fadi yace “auuuuchhh” wani irin zabura Hawwa tayi ta rikeshi dasauri tace “Khaleeel!” Tsayawa yayi chak yace “uhn Hawwah!” Ahankali tace “sorry I didn’t mean to hurt you naturaka, are you okay?” Girgiza mata kai yayi yace “no but if you kiss me I will be okay” takaici Hawwa taji yakamata tasakeshi kawai tasauka daga gadon zata wuce wutan dakin ya kunna kawai ya fizgota faduwa tayi jikinshi yakoma ya kwanta yakai hannunshi kan ass nata dake shiga idanunshi tun dazu yayi smacking kadan yace “washhh taushi Moon”Hawwa ta haderai sosai tace “mehaka?”.EPISODE Turo mata baki Khaleel yayi ashagwabe yace “kinata kadamin ass a riga shine nadan taba fa” dasauri tashiga karban kanta ganin neman kasheta yakeyi da jin kunya Khaleel yahanata yana kallon kirjinta ta gaban rigan, dasauri Hawwa tace “wai bazaka saken naje nai salla ba”? Kaman zaiyi kuka yace “i want to kiss you kadan sai muje, rabon danai kissing naki since that day in that house dakina rashin lafiya fa” wani irin runtse idanu Hawwa tayi ta fizge kanta da sauri ta sauka daga gadon tai kofa maye harya manta yayi kissing nata wajen biki to ita bata manta da komiba, tace “kai salla kayi jam’i a mosque na la’asar naughty boy” tabude kofa tafice da sauri yabita da kallo yana murmushi tashi yayi baccin dayayi yamai dadi bathroom yashiga ya cire kanulan hannunshi yadauro alwala yafito ya sanya jallabiya yayi zuhur kaman ba Khaleel ba saiya tashi yawuce ya sanya farin jumper na farin material yafesa turare yafito yana kamshi sosai kai tsaye kawai yabude kofan dakin Hawwa yashiga daidai tana fitowa daga bayi daure da towel ko kadan ta manta bata saka key ba. “Wayyyooo!” Hawwa tafadi a tsorace takoma cikin bayin da sauri tana datse kofa shima Khaleel jiyayi kaman alwalanshi zai karye dasauri yajuya kawai yafita, sunada masallaci agidansu ta wajajen gateBabanshi na zaune cikin masallacin da an kira salla jira suke atada yaga Khaleel yashigo kara juyowa Excellency yayi cus he can count how many times yataba ganin Khaleel acikin masallacin nan kafin yamai magana aka tada duk suka tashi sukai sallan ana idarwa suka fito Excellency yace “kaci abincin da Maman ka ta aiko muku dashi”? Ranshi abace yace “I will not eat any food made by her Matana zatamin girki” murmushi kawai Excellency yayi yace “toh yajikin? Yaushe zamuje kayi all those tests da Dr ka yace kayi? Should we go tommoro”? Ahankali Khaleel yace “my wife will go with me Pops” baki Excellency yasaki yanda Khaleel ke my wife my wife komi dudda yanda he’s worried sosai azuciyanshi dan harya fara kiran manya manyan doctors na Khaleel a turkey kan ciwonshi but ance yafara test first agani but seeing this love made him happy yace “okay go with her” murmushi Khaleel yamai yace “bye Pops” yawuce side nashi Excellency yabishi da kallo Khaleel is changing for the first time yaga sense of being intentional from Khaleel, he’s very very intentional akan Hawwa, wow! Excellency yasake fada yana murmushi yana jinjina kai irin na manya.Sai bayan Hawwa tayi sallan la’asar tabude kofa ahankali tafito hannunta rikeda wayanta ta chanza kaya dan tabata da Khaleel yayi adaki ya yamutsata duk saida jikinta ya lalace, manya manyan flask daban daban tagani kan dinning hakan yasa tawuce wajen ta tsaya tafara bude warmers din daidai nan wayanta yahau ringing dasauri takalli screen din Ammi ne hakan yasa ta sauri tadauka tana zama kan kujeran tace “Ammi kina gate?” Dasauri Ammi tace “gate kuma Hawwa? Ana zaman lpy zanzo ni da ki ganni agidanki sai bayan kin haihu da yardan Allah” abu Hawwa taji yazo mata wuya wama yagayama Ammi zata yarda da Khaleel harma ayi zancen ciki ko haihuwa auren 1month ko 1week. “Hawwa!” Ammi ta katse mata tunani ahankali tace “Na’am” Ammi tace “Aminu zai kawo Miemie da Ramla su kawo miki wasu magunguna da Munawwarah tahada miki dan Allah dan Allah ina begging naki sabida nasan ko anan da kyar kikesha, Promise me zaki dinga sha kullum mace saida gyara Hawwa, promise me, murya chan kasa tace “uhm” Ammi tace “uhm mene” ahankali tace “zansha Ammi” Ammi tace “yauwa suna baki su juyo su dawo gida ban yarda kowa ya dameki ba kina amarci” dan turo baki Hawwa tayi tace “wani amarci”? Ammi dabata jita da kyau ba tace “mene”? Ahankali Hawwa tace “bakomi” Ammi tace “tom bari na barki saida safe” kaman Hawwa tawuce takoma gida takeji daidai tana cire wayan