← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 123

Sashe 66

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yasa taji kaman sanyin AC na ratsa jikinta dawani irin sauri takalli kanta akan gado da aka rufeta da bargo fari mai bala’in kyau da taushi tadaga bargon dasauri ganinta tayi tsirara daidai da pant babu ajikinta ihu Hawwa ta kurma kaman yar yarinyar. “Ahhhhh Innalillahi!” tabi riganta dake kasa da kallo taga boxer awajen da jallabiya da hijabinta duka watse akasa, sosai Hawwa ke ihu sai alokacin takeji she’s very very moist achan kasa wat happen to her? Bude kofan dakin da akayi yasa Hawwa ta kallo kofan dagudu, Khaleel tagani dagashi sai wani short towel a waist nashi ga black pant nata asaman kanshi tawajen linen din already harta gane wat even happen, gabanta na faduwa tadauke kai tace “ina ina? Menakeyi anan? What happened to me? What are you doing tareda ni? Ina kayana? Why am I nake…..”? Takasa fadi sabida kalman yamata girma ta runtse ido cikeda jin haushi da takaici, yanda take maganan tana kallon gefe Khaleel yake kallo gashi ta kankame bargon a chest nata kaman zaizo ya fizge, wani irin sonta yaji yarufeshi sabida natsuwa da yanda takama kanta, her beauty, her anger, her masifa, and she seems good in bed imagine bata hayyacinta idan tana hayyacinta kam she will be a sex doll, takowa yayi zai taho wajen gadon tamai ihu bakinta na rawa tace “wlh kar…..karka sake kazo nan”? Dan tsayawa Khaleel yayi yace “idan banzo ba how do I help you get up kiyi wankan tsarki?”Runtse idanu Hawwa tayi zuciya na zuwan mata wuya yamata katutu bakin ciki kaman ta kashe kanta, did Khaleel sleep with her? Hawaye taji yacicciko idanubta still taki kallonshi tace “mekamin Khaleel?” Dan sosa keya yayi cikeda tsokana yace “we shared some good moment Kulu akan gadon, you love when I suck your pus……” “Khaleel!” Hawwa takirashi jikinta na cringing yadanyi shedaniyan dariya yace “kin tambayeni question ina amsawa you’re screaming again? Ohh natuna you are such a good screamer agado” yawani make murya yace “Khaleel dadi! Maaamaaa! Mmmmm” rufe fuskanta Hawwa tayi da bargo tafashe da kuka kaman yar yarinya she couldn’t hold it, she’s so angry da kanta, tayaya tabar kanta dan iskan nan yatabata yaga tsiraicinta harda saka pant nata akai sabida ya nuna mata shine shugaban shedanun duniya, dariya Khaleel yarike ganin yanda tarufe kanta da bargo yace “bantaba sanin police officer sunsan dadi ba sai akanki you were moaning in pleasure totally lost! We have spectacular night Kulu” Hawwa so take ta yunkura ta tashi ta shakeshi kozataji sanyi aranta amman tana tashi bargon zai fadi ba kaya ajikinta, yaye bargon tayi tana kallon one side still tace “how dare you sleep with me?” Kai tsaye yace “sabida kince ban isa nasami jikinki ba hoto na aura and I told you Khaleel never lose!” Hawaye Hawwa taji yazubo ta side na idanunta guda biyu, Khaleel yayi dariya yazare pant nata daga kanshi yakai hancinsa yana shaka yace “uhmm Kulu your pus scent reminds me of wani cave baked parata dana tabaci a Lebanon, saisa jiya na tsotse miki wajen ta……..”kasa daurewa Hawwa tayi ta juya ta rarumi pillow gadon tajuyo tashiga jefamai tana kuka sosai kaman yar yarinya dake rigima tana throwing tantrums tace “Allah ya isa na! Allah ya isana! Khaleel I hate you, I hate you, how dare you take advantage of me bayan kasan banasonka? I told you badan kai na killace kaina haka ba you don’t deserve me, wlh na kamaka sainayi arresting naka for molesting a police officer! I will lock you up a cell” tahowa Khaleel yayi gaban gadon tai ihu tace “don’t come here” zama Khaleel yayi abakin gadon yana kallonta cikeda fushi ganin still yazauna tana cemai kada yazauna yasa tashiga kaimai duka da hannayenta biyu da karfinta tana fizge pant nata na saman kanshi danshi yafi bakanta mata rai it keeps reminding her of yamata wani abu tace “Wlh ban yafe maka ba mugu kawai dan iskan bad boy, I will arrest you once nabar wajen nan, you will sleep in cell Khaleel” tunda tafara kaimai duka boobs nata dake shaking cikin bargo yake kallo batare daya damu ba, tana cikin dukanshi kawai yaja blanket din kasa, boobs -nata suka fito kafin tai wani abu kawai ya daura kanshi kan cinyanta yaja boobs din bakinshi yarike dayan gamgam da hannunshi. EPISODE Ihuuu Hawwa tayi heart nata na racing ganin abinda Khaleel yamata in few seconds, wato ko acikin yan iska most of them need to come and learn shakiyacin iskanci daga wajensa, hannuwanta takai tawani tura fuskanshi yaki sakin boobs din daga bakinsa saima wani talewa da nipples nata yay, yayi kaman zai sullubo daga bakin Khaleel amman saiya karabin nipple din back harwani zugin dadi hakan yama Hawwa, Khaleel yasa hannu da sauri yakama hannuwanta daga fuskanshi dan kaman akwai sugar haka yakeji a nipples din yarike gam, yashiga shama Hawwa nono kaman maye yana jagwalgwala daya chan sai yayi switching, yakai hannunshi daya yana kwance towel nashi dick dinshi ya tsaya kaman itacce Hawwa ta runtse idanu da gudu ganin wani murtukin bakin gindi wuluk sai uban kiba da tsayi ga paskekiyan hula kaman canopy dan wannan yafi umbrella jikin Hawwa yadauki kyarma, tama daina motsi jikinta ya mutu murus, she’s angry this is happening between ita da Khaleel, but takasa komi akai, kusan 5min Khaleel yabata yasha nono sannan yadago kanshi yana daurawa akan idanunta dasukai jazur hawaye yacikasu ya kalleta lips dinshi duk yawu kaman wanda yasha nono harda madaran nono abin yama Hawwa wani yammm ajiki, matsa dayan booby yayi alalace yace “stop hating me banso” dauke kanta tayi daga kallonshi taki magana, murya chan kasa Khaleel yace “YAJIKIN?” Runtse idanunta Hawwa tayi da karfi Khaleel yayi wani dirty smile ya matse boobs nata yayi da karfi dayasa tace “kadena Khaleel” kallonta yayi cikeda tausasa murya da lallabawa yakai hannunshi in between legs nata yace “tashi kiyi salla toh” hankadashi tayi saida yafadi akasa jin hannunshi yake kokarin kaiwa gabanta, ta kwashi bargon tana rufe jikinta ta sauka daga gadon ahankali ta dauke kanta tadauki kayanta duk yana yana kallonta tawuce tana kalle lalle kofan daya gani kawai tayi wajen tana budewa taga bayi ne ta shiga da sauri ta maida kofan tarufe tasa key kawai tafashe da kuka gashi tanajin zafi riganta tasa, tasa hijabi tabude kofa tafito idanunta sunyi jazur ta yarda bargon anan kasa batare data kalli Khaleel ba tayi kofa ta taba kofan taji arufe hakan yasa tajuyo tace “kabudemin kofa natafi gida”? Murya chan kasa yace “kinsan karfe nawa? Besides ma bazaki iya komawa gida yanzu ba cus yan gidan mu na gidanku ankai marraige box, and again kiwuce kije kiyi wanka kizo kiyi salla is 12noon” ihu tamai tace “ina ruwanka da salla na nace kabudemin ko obasanjo ne agidanmu ni yanzu zan tafi bazan kara ko minti daya tareda kai ba” tashi daga kasa yayi yasaki towel din awajen dasauri Hawwa tadauke kanta ganin jikinshi gabanta na asababben faduwa yace “we are not going home now nariga nafadama Baba sai dare zamu dawo, jeki wanka kizo muje muyi breakfast I’m starving” so take ta kalleshi ta harareshi but tasan he’s naked takasa kaman zata hadiye zuciya ta mutu ta tsaya awajen, murmushi kadan Khaleel yayi yace “ba’a fushi da bautama Allah dai but you can do fushi with Khaleel jekiyi wankan tsarki, najasa yahau kanki please” hannuwa Hawwa tadaura akan fuskanta sai kawai tawuce bayi again tasaka key a kofan, tana kallon bayin kayanta tacire kirjinta namata zafi ta wanke bankinta da Maclean da mouth wash tawuce tashiga shower ta kunna ruwan zafi ta duka tana dubawa taga koya fasata taga beyiba hankalinta dan kwanciya yayi tanajin bakun ciki tayi wankan tsarki sabida Khaleel but hakanan tayi gashinta ya jike sharkap da ruwan zafi sai fitar da kanshi yake tahau kuka kawai tana wankan, she’s so angry da kanta, haka tagama taja towel ta tsane jikinta sannan ta daura akanta tashiga gogewa kafin tasaka kayanta back tana kallon, hijabi tasaka boobs dinta na ciwo Allah kadai yasan me da me yamata fitowa tayi ahankali taga ya shimfida mata dadduma but baya dakin har lokacin kayanshi na kasa data gani hawa dadduman tayi tafara salla tana cikin sallan yashigo da ledan takeaways dayawa yasake fita sai kuma yashigo da spoons da plates da water yasake kulle kofan ganin ta idar da salla sai kawai ya zauna kan dadduman agabanta yakalleta yace “good morning matan Khaleel” kin kallonshi Hawwa tayi sabida yanda takejin tone na murmushin dayakeyi he looks so happy, matsowa kusada ita yayi yace “samin abinci bansan ya akeyi ba I’m hungry” dan kallonshi tayi saikuma ta dauke kai tace “ka mutu da yunwa idan nine zan samaka” tsareta da ido Khaleel yayi kai tsaye yace “wlh idan baki bani abinci naci ba ajikinki zanci” dan faduwa gaban Hawwa yayi tadan koma baya zata tashi yasa hannu yariketa dasauri zai sata ajikinshi batasan sanda atsorace tace “toh naji naji zan sa maka” sakinta yayi ahankali yana smirking, takai hannu anatse tana bude ledan tana cicciro takeaways ya tsareta da idanu, komi a natse takeyi batada rawan jiki ko gara gara, he can’t believe 29yrs lady can be a virgin? How? How did she even cope? Awannan zamanin?Bude komi tayi akwai shushi, akwai fries da white rice da curry sai friend rice ga plantain, lot of sides dai, dan juyowa Hawwa tayi tanadan sussunnar dakai dan bala’in nauyin tahada ido dashi takeji zatacemai me zata samai suka hada iso dasauri ta dauke kai sai kawai tasamai rice da curry tasaka plantains da fries tabashi hannu yasa ya karba ahankali yace “Matar kwarai” yunkurawa Hawwa tayi zata tashi yace “kefa” agajiye tace “bancin abinci early” girgiza mata kai yayi sai kawai yadebo rice yace “eat” dauke kai zatayi yace “i will force you to eat fa, open your mouth” kulle bakinta tayi kaman bada ita yakeba cikeda iskanci Khaleel yace “i will put the food abakina and feed you from my mouth not my spoon” babu gardama ahankali Hawwa tabude bakin nata gently yasa mata abincin abaki yana murmushi Hawwa tahau taunawa ahankali tana dauke kai shima deba yayi yakai bakinshi yana kallonta, ijiye spoon din yayi da sauri yace “ahhhh
Chapter 66 · 0% Book details