← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 123

Sashe 106

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

tace “kodai mutumin nan is mentally unstable ne”? Dasauri tai blocking number shi gabaki daya tasa wayan ajaka tayi wajen kofa duk Khaleel na kallonta dan yafito sama, wajen motanta tawuce lokacin 8:30 taja tabar gidan tana gudu ahankali kawai taji cikinta namata zafi gabaki dayama cikinta babu abinci jiya bataci komiba wani KFC tashiga dakenan titi Ahmadu Bello way tai parking tashiga ciki tasai abinci kaman zata zauna aciki taci abincin sai kawai tafito tazo tabude motan tafara ijiye abinda tasaya daidai zata shiga mota taji ance “why did you block me?” A tsorace tajuyo Baban Yaseer tagani tsaye abayanta yana sanye da jean da riga da pcap wlh wlh saida ta tsorata is this man tracking her or stalking her? Aljani ne shi this morning he’s here? Haaa’a she needs to mai rashin mutunci yarabu da ita, maida kofan motan tayi tarufe bayan ta ijiye waya tajuyo takalleshi tace “Baban Yaseer wai kasan inada aure kuwa ni matan aurece saikai ta kirana awaya? Bina kake ne are you following me?” Yana kallonta yace “bayau nafara following naki arayuwana ba! Hawwa wai kinsan yanda nake sonki kuwa? Kinsan yanda nake having sleepless nights akanki? Kinsan tunda kikai aure kusan a unguwan ku nake wuni ina addu’an randa zaki fito? Is it a crime to love you?” Tsoro Baban Yaseer yafara bama Hawwa she study criminology, she’s a criminologist the way Baban Yaseer ke magana with anger, obsession, with love yana tunkarota akwai 2things a mind nashi kodai yayi kidnapping nata yagudu or he will do the unthinkable yanzu yanzu akanta just to satisfy kanshi cus baya hayyacinsa, soyayyanta yamai mugun kamu da yataba kanshi, He has been stalking her jiya wato duk karyace binta yakeyi babu abinda yazoyi a shari’ah court and the only reason bai dauketa jiya ba is because yaga agony akan idanunta na ta tsani auren she wants a divorce so that filled void na zuciyanshi yayi feeling he still have a chance akanta.Cikeda hikima Hawwa tajuya zata bude kofan mota tace “Ammi na jirana gida zani naje mayi waya anjima” tabude kofa dasauri zata shiga motan Baban Yaseer kawai yakama hannun Hawwa azuciye daidai motan Khaleel na dannowa cikin wajen dan kawai jiya da night yasa Salman yayi fixing tracker a motanta akan idanunshi Baban Yaseer yakama hannun Hawwa data tsaya tana kallonshi bata kwace ba bakinta na rawa sosai tace “me….me..me haka Baban Yaseee?” Ahankace yace “wlh saikin aureni! Nafi kowa sonki aduniya, idan baki aureni ba saina kasheki na kashe kaina!” fizge hannunta Hawwa tayi ta tureshi zata shiga mota kawai yarike mata bayan abaya yajawota, Hawwa zatai ihu kawai taji an fizgo Baban Yaseer azuciye Khaleel yace “how dare you touch matana” yadaga kafa yadaki cikin Baban Khaleel da saida ya buge da mota saiga jini ta bakinsa sabida tsabagen kalan bugun da Khaleel yama cikinsa, Hawwa ta zaro idanu tana kallon Khaleel da Salman dake tsaye wajen yana kallon Ogansa, Khaleel yashiga nannade hannun rigansa like a thug yana kallon Baban Yaseer ransa yabaci, ga mutane da security wajen na zuwa wurin, Khaleel yayi wajen Baban Yaseer yadagoshi yakwashesa da mari da saida pcap na kanshi ya zube akasa bakinshi na tsagewa dasauri Hawwa ta kalli Salman tace “stop him Salman he’s bleeding internally” kaman bada Salman Hawwa ke magana ba, duk wajen an taru but ba’a hana Khaleel ba, Khaleel ya shake Baban Yaseer dake kallonsa yana dariya yana magana kaman zai mutu yace “bata sonka! Tare mukaje kotu jiya, sakin ka zatayi! Ni kadai takeso aduniya, Hawwa is mine!!!!” Wayyoo Allah dunkule hannu Khaleel yayi yamai nushi aciki ya zare yace “I will kill youuuuuu!” Yashiga dukan cikin Baban Yaseer kaman ba dan adam Khaleel yake duka ba, babu tausayi ko imani tareda Khaleel, Hawwa tace “Salmannnnn!” Salman yaki motsi tashiga kallon jama’a tace “please please kurabasu” kowa yace “baruwan mu, yaron masu kudi ne muka shiga mu ake kullewa a cell su sufito” dasauri Hawwa tayi wajen takama kafadan Khaleel tace “Khaleel dan Allah ka kyaleshi haka he’s bleeding from mouth and nose that means he’s bleeding internally karya mutu a hannunka please stoppp, Khaleel stop” wani kalan bugakan Baban Yaseer Khaleel yayi da motan wajen kaman wani dan wrestling ya tura Hawwa gefe yace “yesss I want him dead! Ni da shi can’t exist aduniyan nan dayanmu saiya tafi!, I want to kill him Hawwa na yataba! Matana!” Khaleel baya hayyacinshi at all yasake dago Baban Yaseer yashiga buga kanshi jikin glass na motan wajen kan Baban Yaseer na fashewa, Baban Yaseeer is about to die kisa Khaleel zaiyi da gaske sabida kishi, da gudu tai wajen motan ta tabude jaka tazaro bindiganta daga ciki tazo wajen da gudu Khaleel na cikin dukan Baban Yaseer da kaman ma yamutu but still dukanshi yake yaji saukan bindiga akanshi azuciye Hawwa tace “if you hit him again Khaleel I will pull the trigger!” Chak Khaleel yatsaya jin Hawwa tasamai bindiga akai sai kawai yajuyo yakalleta da jajayen idanunshi yana kallonta yace “ni zaki harba because of this man?” Azuciye Hawwa tace “yesssss!” Zafi da radadi kirjin Khaleel yake hawaye ya cika idanunshi ganin matanshi tasa bullet akanshi because of another man yace “zaki iya daukan raina sabida wannan mutumin”? Ahaukace Hawwa tace “yesss! yess! yess! Idan baka dena dukanshi ba I will shoot you so stop!” Rawa sosai kirjin Khaleel yafara ahankali Khaleel yace “do you love him that much?” Wani kalan ihu Hawwa tayi idanunta na chanza kala race “yes I love him! I love humanity! I love everyone! It’s my duty to keep everyone safe! This is my job! This is who I am! I took an oath for this, so I don’t give a damn who you are! I will protect him if you attempt another thing I will shoot you and make sure you rot in jail!” Wayyoooo Allah hawaye saukowa sukayi daga idanun Khaleel yayi baya ahankali ya matsa gefe yana daga hannaye sama alamun yayi surrender, Hawwa tayi kan Baban Yaseer dat is uncouncious dagudu batai wata wata ba ta zare hulan kanta tana gyara gyale tana rufe gashinta ta daga Baban Yaseer tana tare jinin dake fita daga kanshi Khaleel na kallon yanda take taba wani namiji, takalli mutanen wajen tace “please ku taimakamin nasashi a mota” zuwa wasu sukayi ta tashi da gudu tabude bayan motanta aka tayata saka Baban Yaseer dukKhaleel da Salman na kallonta tarufe bayan motan, daidai zata juya tashiga gaban moran Khaleel ya tsaya agabanta takalleshi kaman yanda yake kallonta yadan fuzar da iska dataji how hot his breath was ahankali yace “Our marraige is over Hawwa!” Dum! Dum dum! Hawwa taji gabanta na bugawa, ta tsare Khaleel da idanu, ahankali yace “it’s over!” Dum! Dum! Dum! Anatse yace “daganan ki wuce gidan ku don’t ever and ever step into my house again!” Ya runtse idanu yabudesu fa kyar kaman ansamai barkono ciki cikin murya mai rauni yace “na barki har abada Hauwa’u!” Yayi shiru yana kallonta kaman yanda take kallonshi kirjinta na tsinannen bugawa, cikin murya mai mugun mugun sosarai yace “Hauwa’u Alhassan Na Sak….!!!!”.GIVE ME ANALYSIS WAKEDA LAIFI!!!!!!?????WAYYOOO MY CHEST???IS THIS THE END OF THIS LOVE STORY????
Chapter 106 · 0% Book details