← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 123

Sashe 103

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

Baban Yaseer yashiga kiranta tana katse wayan yana kira tana katse wayan ahaka ganin yaki daina kira kawai saita saka wayan a flight mode tama jefar da wayan ta kifa kanta not knowing wat to do gajiya tayi kawai ta kunna motan tai reverse takoma gidan tai parking tafito tawuce side nasu taga Khaleel bayanan wajen abinci taje ta bude taga bai taba komiba taji abu ya tsayamata awuya.Uniform tacire ta kwanta she’s not happy babu abinda ke mata dadı aryuwanta ahaka har tayi la’asar tasauko falo zata wuce tashiga kitchen kawai taji landline na falon na ringing saida tadan firgita cus ta dauka decoration ne kawai dasauri ta wuce wajen Khaleel ne ke kiranta dauka tayi ahankali taji muryan namiji yace “Good Evening Ma this is security 067 at the gate, we have a guest here that claim to be your Mom, she said her name is Zainab all the way from zaria!” Atsorace Hawwa tace “Ammi” “did you know her”? Dasauri Hawwa tace “yes yes she’s my Mom”?.
Chapter 103 · 0% Book details