Sashe 38
Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read
yana nan kayin gwadabe babu wanda baisan Baba gurgu ba kuzo ina jiranku” ahankali Khaleel na kallonshi yace “okay Baba” the way yake sounding whenever he talks kaman Baby yasa baba yace “shekarunka nawa Ibrahima?” Ahankali yace “32yrs” murmushi sosai Baba yamai sai kawai yakai hannunshi ya shafa kanshi zuwa gefen fuskanshi yace “Allah maka albarka yarona” murmushi Khaleel yayi kadan saikuma kawai yahau gadon yazauna kusada Baba kaman dan yaro yadaura kanshi kan kafadan Baba, shi kawai yanason Baba without any reason.