← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 123

Sashe 119

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kai yayi yace “Mommy give me food zanje naci ni da matana we are hungry” Mom batace komiba ta taso tasamai yadauka yawuce sama tare sukaci abincin sannan Hawwa tasa hijab tace “zankai komi kitchen naje na shirya” dasauri yace “give me the tray” sai suka sauko tare bakowa a falo waje tayi shi ya wuce kitchen daya fito yakoma sama ya kwaso box nashi yasauko dasu kasa Mom na fitowa sai kawai ya kwashe da dariya Mom tace “gulmamme kawai” baice komiba yawuce yafita.Closet Hawwa ta shiga kudinta yan dollars da Baban Khaleel yabata tasa a handbag sannan tasa wallet nata da ATM nata yake ciki sai kawai tadauko ticket na honeymoon nasu tana kallo kafin tabude akwatinta datazo dashi daga gida taciro passport nata tafito daidai Khaleel na shigowa tana ganinshi tamikamai da passport da ticket din dasauri ya karbi passport nata yabude sai kawai yayi murmushi yayi I will have to update passport naki da NIN, I want add sunana anaki, gobe lawyer zai kawo su affidavit uhmm sai muje honeymoon ko, I know everything will be ready before next week so upper week mutafi right”? shigewa jikinshi tayi tace “I can’t wait, muje na shirya ka” tafiya suka shiga yi zuwa dakinshi nan am shirme suka shigayi kafin su kareke da yin sex sukai wanka a gurguje yatafi masallaci itakuma tai salla sannan tashiga shiryawa cikin wani lace very light mai shegen kyau gown pink tazauna tana makeup yashigo saida yataho wajen kawai ya manna mata kiss sai yazauna gaban madubin yayi folding hannu a kirji yana kallontaHawwa tace “katafi ka shirya” dasauri yace “your beauty is holding me” murmushi tayi tace “goooo please” da kyar yatashi yawuce yafita, shiya fara gama shiryawa wani milk yadi yasaka yana baza kamshi yazo dakin daidai tana dauri ta madubi ta kalleshi saita juyo da gudu tace “wowww?” Khaleel yace “kin kyasa?” Gyadamai kai tayi tace “ka biyamin rai wlh Kanada kyau my baby” dan murmushi yayi yazo ya mata kiss a lips yadauki gyalen ya yafa mata akai yakama hannunta key tadauka tace “I will be driving you a motana da mijina yabani as birthday gift” dasauri Khaleel yace “yes Ma’am” suka wuce waje wajen motanta Hawwa tabudemai kofa da kanta murmushi yayi yazo yashiga yazauna tawani shigo taja sit belt tana samai yana kallonta kaman yanzu ne suke dating ta makala tace “I love your eyes Mr Leee” yana kallonta yace “I love your lips Mrs Leee” maida kofan tayi tarufe tazagayo ta shiga mazaunin driver dük Mom na kallonsu suka fice wlh she’s happy with the things Hawwa keyi shows tanason yaronta and she can go to any limit just to makesure yahakura and he’s happy.Sun fara tafiya akan titi Khaleel yace “ina zamuje Kulu” tana kallon titi tace “suprise” Mango ne first stop takashe motan yana kokarin fitowa tace “noo” tafito tazagaya tabude mai kofa wani irin murmushi Khaleel yakeyi kaman wawa tacire mai seat belt sannan tamikamai hannunta cikeda so tace “come Baby” lumshe idanu yayi yabudesu yakai hannunshi yasa anata yarike yafito ta maida kofan tarufe ta danna lock suna ahaka ta shiga ciki yakalleta yace “mezamuyi anan?” Murmushi tamai tace “shopping zakayi, kome kakeso ka dauka na siya maka” shiru Khaleel yayi yana kallon Hawwa zuciyanshi yamai wani iri duk duniya Hawwa ne kadai ta tabamai something like this banda parents nashi which su baya counting nasu cus iyayenshi ne, the truth is designers yake sawa directly from brand, but nan ma is one ofSells amazing expensive things dük yanda yaso yarike yakasa sai kawai yadan matso sai kawai yayi hugging Hawwa yaboye fuskanshi a wuyanta yace “thank youuu, thank you so much” dasauri Hawwa tace “tun kafin kafara shopping shop first okay remember that I love you” dagowa yayi yace “i love you tooo” sai kallonsu ake sai kawai Khaleel yafara shopping itama Hawwa na daukan kome taga yamai kyau akwai kudin da tun fara aikinta take saving nasu sabida aure tabada 3.5M bikin nan bata kashe komi da kudinta ba, ga Pops yabata kudi shima, duk wani abu da yama Khaleel kyau saiya dauka itama Hawwa na daukanmai suka cika cart sannan yace “it’s okay” dasauri tace “no ban saya maka socks ba” tawuce wajen socks yabita da kallo yana dariya ta dauko sannan sukaje wajen biyan kudi 2.1M takashe taciro katinta tabiya yana kallonta yana murmushi aka musu pacaking kayan sukakai mota tasake budemai yashiga tashiga sai kawai takaishi wani hadadden spa aka fara musu pedi cure da mani cure akamai gyaran fuska da askin gashi sannanSuka wuce massage room saiga mace zatama Khaleel massage dasauri Hawwa tace “noo no no” haba Khaleel sai dariya kaman zai mutu Hawwa ta harareshi tace “ba namiji mai yima masa ne?” Sukace no” Hawwa tace “muje gıda zan maka agida” yabi matarshi tabiya komi suka fito sai eatery takaishi sukaci abinci mai rai da lafiya suna soyayya gwanin ban sha’awa daganan kuma sai sukaje flower shop tasayamai flower, sukaje wani supermarket tasamai Noor kaya na yara tasayama Mom warwaro da dan kunne tasaima Abba set na clipper din oraimo like daidai kudinta Khaleel sai kallonta yake sannan suka shiga coldstone tasaya musu ice cream ko 1naira Khaleel bai kasheba sannan suka dawo gida flat nasu Mom suka wuce Dad da kowa na nan Khaleel yashiga nunama iyayenshi abinda matanshi tasayamai Hawwa tabama Excellency abinshi da Mom wlh sunji dadi sai addu’a suke mata, abin yama zukatansu dadi kafin su kadosu side nasu.EPISODE BAYAN 2 WEEKSGently yake bude idanunshi harya gama bude idanun tasss yakalli dakin dayake kafin idanunshi su sauna kan Ni’ima dake zaune sanye da abaya tana kallonshi sosai saikuma gently tace “ka farka”? Hannu Baban Yaseer yakai ya taba kanshi dayaji kaman yamai nauyi yaji duk bandage ne yace “how long nake nan?” Anatse tace “2weeks kenan” saikuma ta tashi tace “lemme call doctor” hartakai wajen kofa yayi magana but bataji ba sabida maganan shi bata fita da kyau dawowa tayi tace “na’am mekace?” Murya chan ciki yana kallonta yace “Hawwwa! Where is my Hawwa?” Shiru Ni’ima tayi tana kallonshi hawaye har suna fitowa daga gefen idanunshi sai kawai tajuya tafice bata jimaba tashigo tareda doctors aka dubashi wasu Nurses maza suka tayata chanzamai kaya aka cire bandges na kan nashi sannan aka wankemai baka akace tamai tea tamai tazauna bakin gado zata bashi yace “ina Hawwa”? Kaman ba ita yama tambayan ba tace “bude bakinka na samaka?”Kin budewa yayi yace “i just wants to know ina Hawwa na? Mijin nata ya saketa? Nasan yanda yaganmu da abinda na fadamai dole ya saketa, Ina so naje wajen Baba na nemi auren mu” tea Ni’ima ta ijiye a gefe tai folding hannunta tana kallonshi ganin yadawo hayyacinsa sarai yasan meyakeyi ahankali tace “at first bantaba so nayi blaming naka ba abubuwan dasuka faru cus na dauka somehow somehow Hawwa itace tai seducing naka harka fara sonta tana maka all those charming character, I was thinking maybe anytime kuka hadu duk tana fakan idanuna ta maka ire iren abubuwan nan” Ni’ima tace “I hated Hawwa so much dudda kaine ke sonta zuciyana yakijin haushinka yadingajin haushin Hawwa yana tsanan Hawwa cus na dauka she puts you on and make you to love her tunda kaine kadai option arayuwanta babu wani dake nemanta banda mijin aminiyanta” Ni’ima tai shiru tace “I was very very wrong, Hawwa cried, Hawwa tamini rantsuwa daban daban akan she has nothing to do with you naki yarda, I fetl duk karyane ayanda na Santa nasan saidai rana daya naji an daura muku aure, kishinka ya haddasamin mugun tsana, bakin ciki, kyashi, da so na hallakata da menene menene duka araina, I lost a very true friend and a sister a lokacin nan sabida kai Aliyu” Ni’ima tadan fuzar da iska saikuma takalli Baban Yaseer dake kallonta tace “I know everything you did tun bayan bikin Hawwa katare a layinsu ashe stalking nata kake wayanda family mijin suka turo to take care of your bill sun fadi komi ba karya, and nagani a wayanka, sunce mijin Hawwa ne yamaka shegen dukan nan, how could you try to kashema Hawwa aure eh?” Baban Yaseer nawani kalan kallonta yace “stop talking kaman you were not the first person data taba attempting takashe musu aure ba” ihu Ni’ima tamai tace “that’s because lokacin I felt betrayed naji anci amanata an yaudareni cus Hawwa kawata ce but she hid everything from me and mijina ya sota all of those things you see at least I have reasons kaifa? Wat is your reason eh? Akanme zakazo kashe mata aure?” Ihu yamata yace “sabida inason Hawwa! Inason Hawwa sama da yanda nakeson kaina da rayuwana! Ranan bikinmu dana daura idanuna akan Hawwa naji Allah ya dauramin sonta, I’m a loyal lover babu wanda zai iyama Hawwa kalan soyayyan dana mata and bari kiji saidai idan na dauki numfashina na karshe aduniya bazan taba son Hawwa ba! I will never give up! Wlh wlh saina sami Hawwa ko ta halin kaka ne!” Wani irin kallonshi Ni’ima takeyi saikuma ta fuzar da iska tace “Baban Yaseer you are sick! I’m not a doctor but ni nurse ce and I’ve worked a hospital, you need to see a psychiatrist you are mentally not sound” dasauri yace “ohhh sabida inason Hawwa zakice haka? To bari kiji abin alfahari nane ma na haukace kan Hawwa ko na mutu kan Hawwa! Kinga dukan nan da fasamin kan nan da akayi? I’m proud anmin kalan dukan nan akan soyayyan Hawwa! Dukan infact yasa nakara sonta ma, nakara sonta, the more anamin wani abu kan soyayyan Hawwa the more abin nakara karamin shaukin son Hawwa araina wlh tallahi, Doctor Doctor doctor” dasauri ‘Ni’ima ta tashi sabida yanda taga yana kiran doctor a haukace doctor ya shigo Baban Yaseer yace “Oya a sallameni naji sauki inada abinyi” Dasauri Dr yace “no no, infact anjima kadan zamu kaika ayi brain scan cus kanka yabugu sosai we still needs to monitor you na akalla 3good days” ahaukace yace “wlh bazan zauna har kwana uku anan ba” cikeda lallabawa Dr yace “calm down nasan babu mai son asibiti but is for your own good kaji” dauke kai Baban Yaseer yayi Dr yace “Ina zuwa” yawuce yafita Ni’ima
Chapter 119 · 0% Book details