← Book details Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 123

Sashe 120

Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta share kwallan daya zubo mata sai kuma tazo wajen ta duka takai hannunta takama nashi murya chan kasa tace “Baban Yaseer” Juyowa yayi yakalleta tace “katashi baka tambayi yaranmu ba baka tambaya yaya nakeba ko ya iyayenka ba” fizge hannunshi yayi yace “sabida ba kune matsalata ba, Hawwa ce matsalata itace burin rayuwana, ko yanzu yaya take oho? Taci abinci? Maybe she must be crying, yaron nan yana samin matana kuka” kallon Baban Yaseer Ni’ima keyi sai kawai tajuya tafita daga dakin tawuce chan lobby ta zauna taciro wayanta tai dialing number Mama Ringing daya Mama ta daga tace “Ni’ima yamai jiki?” Ahankali tace “ya farka inaso Yaseer da Yasmeen?” Mama tace “gasu chan kinsan yau ba school wasa suke a tsakar gida, Ya jikin Baban Yaseer?” Hawaye Ni’ima ta share muryanta yayi sanyi sosai tace “Mama Baban Yaseer ya haukace ko yasami matsalan kwakwalwa zance…..” tashiga bawa Mama labarin komi, Mama tai shiru tace “Allah mun gode maka munga jarabawa” tace “yanzu ki kira iyayensa daga kano ki sanar dasu komi karkikai dansu asibitin mahaukata batare da sanın su ba kinji” Gyadamata kai Ni’ima tayi tace “toh” ta katse wayan tai shiruuu ta ta mike ta wuce daki babu Baban Yaseer ba alamunsa ga drip yacire, tayi ihu aka shiga nemanshi babu shi yagudu, gabanta yashiga fadi cus tasan gidansu Hawwa zaije again this time yayi attempting wani abu they will kill him, sai kawai tashiga danna wasu digits kafin tayi dialing number takai wayan kunnenta.Hawwa na kwance akan gadon Khaleel da yanzun nan yafita tanaji maranta na ciwo sosai dan yanzu after every sex sai maranta yayi ciwo but bataso ta nunamai cus tausayi yake bata this days he’s going through alot taga how he mises drinking da clubbing so most times idan abun yatasomai idan baiyi sex ba baya samin natsuwa, itama bata hanashi cus yana bata tausayi he’s really fighting hard trying to be a better man! Wayanta ne yashiga ringing dasauri takai hannunta tadauka cus tadauka shine but saitaga number datana gani tasan na Ni’ima ne cus number Ni’ima na kanta dan bugawa kirjinta yayi saida Ni’ima takirata kusan 5timez bata dagaba wayan na katsewa saitai dialing number Khaleel ringing daya ya dauka yace “Moonshine gani yanzu nake titin hospital namu” murmushi tamai tariga tai alkawarin bazata kara noyemai komiba ahankali tace “Baby that lady is calling me yanzu 5times kenan ban dagaba nace lemme tell you” ahankali Khaleel yace “wace lady?” Murya chan kasa Hawwa tace “Ni’ima!” Ranshi ne yaji yana baci dagajin sunanta yace “don’t talk to her! I hate her!” Murmushi tayi tace “okay” shima murmushi yayi yace “thank you telling me” ahankali tace “I will never hide anything from you, you’re my best friend Khaleel” murmushi yamata yashiga cikin hospital nasu yayi parking itakuma tana ijiye wayan tashiga tashi da kyar tana tafiya ahankali tashiga bayin shi tayi wanka da kyar tafito tabude kofa zata wuce dakinta kafafunta suka rike ahankali tace “Subhanallahi!” Saikuma ta daure tadaga kafan kadan zatai tafiya kaman an balla wani abu a maranta kawai sai jini dakesa maranta ciwo tabi cinyanta da kallo ta kwala ihu jiri na debanta. “Mommmmmmm” tai ihuuuu da duka karfinta amman ina babu mai jinta tacigaba da ihu.Mom na zaune a falo akai knocking takalli kofa Salman ne cikeda girmamawa yace “morning Ma” gyadamai kai tayi tace “ya akayi?” Anatse yace “Mrs Khaleel has been shouting and screaming your name in her flat I think wani abu yafaru and Oga yatafi aiki tun dazu” Dasauri Mom tadago kanta zatai magana saikuma ta tashi tace “PA biyoni” wucewa Mom tayi da sauri ta tun kafin takai fakat din takejin kukan Hawwa dasauri tabude kofa tai sama a kwace taga Hawwa da towel ga blood a legs nata dawani kalan gudu Mom tai wajen tace “meya sameki eh?” Arude Hawwa tace “Mommy period yakamani yanzun nan cikina da marana kaman zai fita bantaba hakaba Mommy” tarike Mom Mom tace “kawo mata riga PA” wucewa PA tayi idanun Hawwa suka shiga juyawa zata sume Mom na jijigata tana kiranta but shiru ta sume.EPISODE PA nakawo mata wani gown da kanta Mom tasaka mata suka dauketa suka fito sai hospital nasu koda yaushe akwai standby Doctors aka karbi Hawwa jikin Mom na rawa saikuma ta dauki wayanda takira Excellency shima dasauri yace “gashinan zuwa zai taho da Khaleel”Kusan 1hr basuji komiba saiga Excellency tareda Khaleel dayayi zuru zuru yana shigowa hospital din yace “Mom suna wani daki?” Da sauri ta nunamai kawai yawuce da gudu Doctors yagani kanta arude yace “wat happened to Matana? Wat happen to my wife?” Dasauri Dr yace “calm down” daidai yanama Hawwa wani allura a vein sannan yadago yana cire handglove tasauke ijiyan zuciya yace “Alhamdulillah” idanun Khaleel sunyi ja yace “wat happened?” Yama kasa daukan paper yarike suka fito su Mommy sukai wajen da gudu Excellency yace “meya samata likita” murmushi yayi yace “congratulations to all of you Mrs Khaleel is pregnant!” Chak Khaleel ya tsaya yana kallon Dr Mom tayi wani ihuuu ta rungume Excellency shikuma kawai yadaga mommy chak yana juyi da ita kaman yara bakin Khaleel nadan rawa rawa yace “wh…..why was she bleeding?” Dasauri Mom da Excellency suka tsaya chak jin tambayan da Khaleel yayi dahar murna ya mantar dasu, Dr yace “I can for a fact tell you ba one baby ne ke cikin matanka ba! Definitely daya yafita but she’s still pregnant zamuyi scanning and we need to put her on a bedrest, cus mahaifanta baida kwari for now maybe sai tafita daga first trimester, she needs to avoid working, lifting heavy objects, intercourse etc yanzu ma I think ahhhhmmm….”Dr yakasa magana Khaleel yace “wat!? Talk” adanhankali yace “yanzu ma I think yawan sex yasa Baby daya yafita” wani kalan dukawa Khaleel yayi kawai yakama kanshi sai Excellency yazauna kusada shi, Mom tace “dakina ma zata dawo wlh kafin ya firar da sauran yaran bata kara zuwa wajenshi sai ta shiga wata ma biyar”Excellency yakama kafadanshi yace “it’s okay” Khaleel idanunshi sunyi jaa yace “Dad I am very happy and sad duka I’m going to be a father with the woman that I love! But mistake dina yasa I lost one Baby that means she has been having pains ta boyemin just to make me happy” murmushi Dad yayi ya gogemai fuska yace “it’s okay Allah ne yabamu tana haifosu karku bata lokaci saiku kara wani cikin right? Dasauri Khaleel yace “yes Dad lemme go to my wife” duk sukabi Khaleel dakin hannun Hawwa Khaleel yarike ya manna mata kiss a goshi wlh wani kalan sabon soyayya yaji yana mata wanda baitaba mata shi da ba, Mom ta shafa fuskanta tace “ashe saisa take yawan bacci any small chance ta samu ta bingile” Excellency na murmushi yace “to yarona yayi aiki da cikawa” dan turo baki Khaleel yayi ashagwabe yace “Popppps” shafa kanshi Excellency yayi yace “Weldone my Boy! Jarumin jarumai! Kukkuruku gari yawaye kawai! I will give Hawwa gift kaima I will give you gift for all the hard work! Good job my Son!” hararansu Mom tayi cikeda jin dadi da takaici tace “like father like Son” takalli Khaleel tace “wlh Alhaji kamai kashedi na kamashi yana kokarin yima yarinyar nan wani abu sai nacimai mutunci wlh dakina zata dawo na lurada ita da kyau” Excellency na shafa kan Khaleel yace “ai zakayi hakuri ko? Kaga she’s on bed rest atleast zuwa dai tagama bed rest din ai kai Dr ne you know everything better than me” dan turo baki yayi yace “zan hakura but Dad tell Mom karta hanani shigowa dakin, I can come whenever I want to” Dasauri Mom tace “as long as ina wajen daku yes” Dasauri Khaleel yace “Dady kaganta ko mezatayi awajen?” Suna cikin gardaman saiga Dr yace “time for scan” Khaleel da kanshi ya gyara Hawwa yabude cikinta only MombDa Excellency duk suna tsaye yafara scanning din suna kallon machine din Khaleel na rikeda hannun Hawwa yana murmushi sosai kafinma Dr yayi magana yace “Ya Allah! Pops Moma kunsan menake gani kuwa”? Sai kawai yasaki hannun Hawwa yafadi kasa yayi sujjada sai kawai Mom da Excellency suma suka bishi duk suka dago Khaleel yayi wajen screen din yana goge hawayen dasuke fitomai da bayan hannu yataba screen din yace “3 babies Pops” Doctor yace “kwarai fourth one ne yafita” wani ihu da Excellency da Mom sukayi suka rungume juna sai kawai Mom tafashe da kuka ba kakkautawa tace “babu abinda bamu gwadaba dan na haifamana yara dayawa Allah baiyiba but yau Hawwa tazo ta daukesu acikinta Alhaji nayi alkawarin azumi guda uku just to say thank you to Allah” Excellency yace “wlh nima zanyi ya isa stop crying Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulilah Allah yaba Hawwa lafiya yakawo mana jikokinmu lpy” duk suka juyo suka kallo Khaleel dake goge Hawaye Excellency yace “sabida bannar dakayi yasa yanzu 3 ne not four Madam ki samai ido nabaki dama ki ci masa mutunci idan yayi kokarin yin wani abu kinji” dasauri Mom tace “angama” Khaleel yaturo baki daidai lokacin Hawwa tashiga bude idanunta dasauri Khaleel yayi wajen but kafin yakai Mom da Excellency sun rigashi kawai ya tsaya, shafa kanta Mom tayi tace “My Daughter Hawwa na kin tashi tell me meke miki ciwo yanzu?” Dasauri Excellency yace “meke miki ciwo yanzu eh? Kinason wani abu”Binsu take da kallo Hawwa tama kasa magana Mom ta manna mata kiss a goshi Excelelncy yakama hannuwan Hawwa ya manna mata kiss Mom tashiga mata kiss har a fuska da kunne kaman zata hadiye Hawwa tace “sannu yarinyana mai kyau fine girl mezakici na dafa miki da kaina” daidai lokacin Khaleel daya kasa hakuri yace “Mom and Pops wai matar kune Hawwa na?” Dukansu kallonshi sukayi harda Hawwa, kwankwaso yakama yace “ku matsa min nayi magana da matana mana haba!” Dan murmushi kadan Hawwa tayi tace “Momy zansha ruwa” mom da Excellebcy har ana rige rigen zuwa dauko ruwa Khaleel na ganin haka yawani rungume Hawwa da sauri yace “congratulations to Us” yakai hannunshi yadaura akan cikinta murya chan ciki yace “congratulations to us! Thank you Moonshine for this amazing gift! Thank you for carrying my child! Hawwa me and you are going to be parents! You’re pregnant Hawwa! Nina miki cikin! Akwai
Chapter 120 · 0% Book details