Sashe 35
Gargadan So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tai maganan tana kallon Khaleel dake abu kaman yaro yana kallon ciwon dakemai zafi, duk Mommy tarude ta tashi da sauri ta dauko first aid kit tazauna kusadashi spirit tadauka da sauri tana gutsuran auduga tasa aciki takai zatasa a hannun wlh kaman dan yaro, kaman Noor karama ya fizge hannun yace “Momy ni banson spirit zafi yakeyi” kaman Mom zata fashe da kuka dukta susuce tace “yakuri ka daure nasa maka kaji Khaleely, wai yama akayi kaji ciwo eh? All this workers namu sunsan babu abinda na tsana irin naga mistakenly kaji ciwo? Ya akayi kaji ciwo haka”? Turo baki yayi batare dayayi magana ba, Mom Sam ta taso itama tazo wajen tadafa kadanshi tace “muga hannun” nunamata hannun yayi ahankali cikeda dabara tace “toka daure give your Mom to treat it kaga yanda ta damu” kallon Mom yayi datai kaman zatai kuka kaman wani babban abine ya sameshi tsabagen yanda take sonshi, ahankali yace “small zakisa Mom” dasauri tace “eh naji, kadan zan sama” bata hannun yayi tasa kadan Khaleel yayi ihuu zokaga yanda suke lallashin sa ohh ikon Allah kaman kwai, sannan tashafa healing balm yamike ahankali, Mom tace “zokai breakfast” ahankali yace “I want to sleep I’m sleepy Mom” bangarenshi yayi Mom ta kwalama PA kira, dasauri PA tazo tana sanye da suit baki, Mom tace “cikin 3 girls din nan dasuka rage akaimai daya” Gyadamata kai tayi PA tayi tace “yes Ma” tajuya itakuma Mom suka cigaba da hira, fitowa PA tayi da Zainab dasai murna take cus bata dauka zai kara nemanta nabiyu ba aka kaita side nashi har zuwa sama, knocking PA tayi gaban dakinshi shiru hakan yasa tabude kofa takalli zainab tace “shiga” shiga ciki Zainab tayi itakuma PA tawuce.Fitowa Khaleel yayi daga wanka daure da towel a waist ruwa na bin chest nashi yakalli Zainab dake tsakiyan dakin tsaye, suna hada ido ta sauke kanta kasa dasauri jikinta har bari yake sabida dadi, awulakance yadauke kai wucewa closet yayi dan yaji sanda ake knocking bai wani jimaba yafito sanye da boxer yana kamshi yagaji bacci kawai yakeso fadawa gado yayi yana sauke ijiyan zuciya yana kallon sama hakanan kawai deep down he’s wishing ta farka yanzu, yadan lumshe idanu gaban boxer dinshi a mike idanunshi a lumshe har lokacin yace “ke come here” dasauri Zainab tai wajen gadon kaman tana magana da sarki tace “g….ga…..gan….gani” dan lallataccen tsaki yayi batare daya bude idanunshi ba yace “ride me” jikinta har rawa yake ta shiga cire kaya tazo tahau kanshi har lokacin idanunshi a lumshe, har cikin ranshi ya furta “don’t die i still have business with you” riding dinshi Zainab keyi amman he’s not even feeling anything kawai yayi shiru kaman matacce kusan 10min kawai ya kifar da ita yafara he don’t even know why yaketa gannin that accident mara kunyan yarinyar nan consistently……Su Momy na zaune a falo suka fara juyoshi yana ihu, Mom tai murmushi tace “muje falo na kinsan Khaleel baisan menene shiru ba shikuma arayuwansa” tabe baki Mom Sam tayi tace “idan da sabo ai nasaba hakama Sameer duk ubanninsu suka gado ai” dariya sukayi daga Mom har ita tace “yara ace this is just wat is making them happy, zamaninmu is not like that ooo” dariya Mom tayi tace “is from abincin dasuke ci, see en let’s give them happiness” Mom Sam tace “sonake Sam yayi aure kaman Khaleel banson matan banza, shikuma matan banza yafiso” Mommy tace “samowa zakiyi kimai da yaronka yayi iskanci awaje gwara yayi agida, look at abun kaman irin ragon layya ko nama, danka na son wannan tinkiyar I don’t mind konawa ne wlh zansa kudi na sayo na kawomai yacisu ya koshi koyayar koya zubar idan yagama ci duk ba matsala ta bace haka nake kallon duka matayen Khaleel kaman tumakai danasa kudi na sayo nabashi yayi bukatanshi da su idan baiso ya zubar ko ya yasar Safara” tasauke ijiyan zuciya tace “all this shaye shaye is time zasu dena yarane, last month Khaleel yayi 32yrs birthday nashi fa, he’s still a child, at the age of 24 nafaramai aure cus I caught him watching all this videos na banza, I give d’ana freedom yayi anything dayakeso agaba saisa me and Khaleel share a deep bond sosai I understands him sosai sama da babanshi, idan lokaci yayi zakiga da kansu zasubar shaye shayen kuruciyane wlh, kinga Khaleel babu wani abu nashi daban sani ba, I choose the gurls all of them for him , I’m his everything” gyadama Mom kai tayi tace “wlh zanma Sam auren nan shima” Kusan 1hour suna juyo ihun Khaleel ko ajikinsu chan suka jishi shiru PA tawuce dan dauko yarinyar dan baya kwana da kowa agadonshi, knocking tayi gaban kofan batare data budeba tace “kifito” tashi Zainab tayi daga kasa tana kallon Khaleel dayayi rub da ciki abinshi, kasanta har zafi yake mata ya kumbura sabida yanda shi babu yi ahankali a lamarinshi tawuce tafita. <This message was edited>EPISODE Shiga cikin hospital din Baban Yaseer yayi anan reception yaga Baba zaune dasauri yayi wajenshi adan rude yace “Baba” dasauri Baba yajuyo jin muryan Baban Yaseer yace “na’am Aliyu harkazo? Ga dakin nan likitoci na ciki cewa sukai na fito, ina Ni’ima”? Boye komi yayi yace “tana asibiti, nariga na gayamata zatazo da zaran tasami chance” Baba yace “Allah sarki Ni’ima nasan tashiga cikin tashin hankali” Baban Yaseer yace “Baba an ina tayi hatsarin”? Tagumi Baba yayi ahankali yace “wlh bansani ba ko inda motanta yake ma bansani ba ta lafiyanta nake yanzu, kwananta biyu batada lafiya tun ranan litinin da yamma, yauma cewa tayı bari taje asibitin su Ni’ima adubata saidai aka kira su Ammi wai me waya tayi hatsari nikuma suka kirani su Ammin suka sanar dani” anatse Baban Yaseer yace “kada kadamu Baba zan kira wani Abokina dake aiki da road safety naji idan zan sami any details na hatsarin da inda motarta yake” Baba yasauke ijiyan zuciya yace “tom shikenan” Baban Yaseer yadaga wayanshi yakira yadan matsa daga inda Baba yake kusan 20min yayi sannan yadawo yace “Baba ance motoci biyar ta deba ta hada da trailer amman Alhamdulillah babu any casualty babu wanda yarasu saidai sunji ciwo, ance wanda yakawota asibiti yasa agent ne ko PA wani dai nasa yasaka yabiya duka masu motocin har trailer kudin gyara motan su da kudin zuwa asibiti” Baba yakama baki da mamaki yace “iyye awannan zamanin abiya kalan kudin nan? Wannan bawan Allah akwai kyan zuciya da imani dakuma adalci da taimako” Baban Yaseer yace “ba shakka, kowaye gaskiya yayi kokari Allah sakamai da Alhairi”.Duk suna zauna awajen dan an hanasu shiga dakinta har around 12 na rana saiga Ammi tashigo reception din tareda Ramla dake goye da katuwar jaka abayanta dukansu idanunsu ja, Baba na ganinta yashiga kokarin mikewa hakama Baban Yaseer Ammi ta taho wajen dasauri Baba yayi wajenta hankalin Ammi atashe tace “ina Hawwan Malam? Ina Hawwa na? Ina tak….” Sai kuka kaman ba Baba ba yace “ya isa ya isa, gatachan adaki ance kar adameta kar a shiga saita farka, zauna, Ramla kema zauna” ahankali Baban Yaseer yace “ina yini Ammi” gyadamai kai tayi tana goge fuskanta da bakin hijabi tace “lafiya lau Aliyu sannu, bazakaje aiki ba ka zauna anan” adan hankali yace “bari mugani zuwa ta farka yanzu banda natsuwan yin aiki” ijiyan zuciya Ammi tasauke wlh har ranta batason zamanshi anan, cikeda hikima tace “to dan Allah tayani kai Ramla gida ta ijiye kayanmu tadafo wani abu takawo incase Hawwa ta tashi tanason abinci, Ramla dakin Antyn ku zaki ijiye kayanmu” Dasauri Baba yace “dakin nata abude yake, kaita Aliyu akwai kazanta adaki zaki iya dumama mata shi Ramla” hannunshi Baban Yaseer yasa ya karbi jakan dake hannun Ramla yace “muje” binshi tayi suka fice wajen yarage daga Ammi sai Baba.Aliyu na ijiye Ramla yajuyo cus bazai iya jiranta tayi wani girki ba ayanda yadamu din nan tsayawa yayi yay salla yafito yana ciro wayanshi daga aljihu inda yaga Ni’ima tamai sama da 20 miss calls thank God wayan na silent maida wayan yayi back yashiga mota yatada.Shigowa reception din Baba yayi dan yafita yaje masallaci sallan azahar yadawo inda Ammi take zaune tana kallon gaban dakin da Hawwa tayi yace “likitan dana bari ya shiga yafito”? Ahankali Ammi tace “a’a baifito ba tukunna Malam gabana sai faduwa yake sunki fadamana komi har yanzu” shima Baba cikeda damuwa yace “karki damu in sha Allahu alkhairi zamuji” suna zaune awajen Dr yafito tareda Nurses yakalli su Baba yace “Alhamdulillah yarku ta farfado” harwani rige rigen tashi tsaye ake tsakanin Baba da Ammi but Ammi tariga Baba tashi dasauri tace “Dr zan iya ganinta”? Gyadamusu kai yayi yace “eh zaku iya ganinta amman kafin nan inaso kubini office inada magana daku” faduwa gaban Baba da Ammi sukayi, gaban Baba nafadi sosai yace “to Allah yasa lafiya, muje Zainabu” itama Ammi gabanta na faduwa ta gyadamai kai tabi Baba sukabi bayan Dr. Office din suka shiga suka zazzauna Dr ma ya zauna ganin yanda suke zazzaro idanu yasa yace “ku kwantar da hankalinku bawai wani abu bane dalili yasa nakiraku, na farko dai banda ciwukan data samu daga accident din nan yarku batada lafiya, mun gano tanada Hypertension wato hawan jini” daga Baba har Ammi atare sukace “hawan jini!”? Gyadamusu kai Dr yayi yace “yes BP yayi high sosai shinema dalilin dayasa na kiraku tunda nasan kune iyayenta in tambayeku ko akwai wani tunani da yarku keyi ko akwai takamaiman abinda ke damunta?” Shiru daga Baba har Ammi sukayi cus they know amsan tambayan Dr, abinda ke damun Hawwa is rashin aure da yawan tunanin dalilin, Ammi kuma tasan harda fadanta da Ni’ima yahadun mata but bata taba sanin Hawwa nada hawan jini ba, and she’s sure Hawwa ma batasan tanada shi ba danda zata gayamata, ganin sunki magana yasa Dr yace “I guess kunsan abinda kesa yarku damuwa dakuma tunanin datakeyi, banson na shiga family issue dinku dan haka bazan tambaya ba, amman dai kusani hakkin iyaye ne su kauda duk wata matsala da damuwa daga jikin yaran su especially idan damuwan yasoma haifar musu da cuta ajikinsu, arayuwan nan there’s nothing like yarona yayi girma he can take care of kanshi, naga kasa shekaranta 29 da 10months haka karubuta