Sashe 48
Furar Danko Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tunda ya fito a prison da mahaifinsa ya sa aka kaisa jiyya ya kwanta kusan ta wata guda saboda wahalar da yaci a wajen. Da ga ƙarshe ya ɗauki amaryarsa suka wuce Mexico. Watanninsa biyu kenan sai yau ne ya dawo Nigeria. Ya murje abinsa tamkar komai bai faru ba. Sai ƙiba da ya ƙara abinsa mammokaɗewar da yay duk ta ɓace. Tafe yake cikin izzar nan tashi da ƙasaita yana faman hura hanci. Abokan cin mushen nasa ne su Hon. Nakowa sukaje tarbarsu. Sai Tajuddeen da shima baifi kwanaki uku da dawowa ƙasar ba. Shima dai ya murje abinsa kasancewar hankalinsa kwance yake akan zaman Lulu a gida. Gani yake auren ya mutu suna ɓoyewa ne. Acewarsa ta gama ɓoye-ɓoyen ya fito a ɗaura musu aure. Shiyyasa ya ajiye makaman yaƙinsa da mahaifinsa ya ɗorasa tsakaninsa da kakanninsa ya je suka dai-daita da Baba Garko. Dan ya bashi haƙuri sosai da tabbatar masa shi baya tare da mahaifin nasa, sannan bai san manufarsa akan Lulu ba. Baba Garko yaso korasa amaryarsa ta lallashesa da tausashi akan ya jawo Tajuddeen ɗin a jikinsa, hakan zai sa ya canja masa ra'ayi akan dagiyar soyayyar Lulu harma ya haƙura. Ya fahimci manufarta, dan hakan da zai yi ne kawai zai barranta halin jikan nasa da ubansa kar shima su rasashi.
A kallo ɗaya zaka ɗauka babu komai a tattare da Alh. Sulaiman ɗin sai farin ciki, nan ko zuciyar tsatstsage take da mugayen nufi musamman akan abubuwa da dama. Dan wannan karon kam ya dawo da shirinsa shiyyasa ya bada ƙafar ja baya. Acewarsa ja baya ga rago ba tsoro bane shirin faɗa ne.........✍️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu😭🙏_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠📲
🫗 𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍 𝘿𝘼𝙉𝙆'𝙊.....!!🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐 𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 3️⃣7️⃣
.......Cikin ɓacin rai abokin nasa ke kallonsa. Dan gaba ɗaya a watannin nan MM Atik ɗin ya sake birkicewa. Ɗan sauƙin da aka samu wani aiki da mahaifinsa ya haɗashi da shi ne zuwa Chaina shine dalilin ɓuyansa. Sai a watan jiya yake dawowa gida Nigeria. Abinda ya farayi shine neman Nadia. Sai dai ya taki rashin Sa'a wai tana kwance babu lafiya. Dan cikinta ya kumbura sosai tana fama da ciwon hanta da ƙoda sakamakon shaye-shaye. Ga ciki ta samu wanda taita faɗi tashin ganin ta zubar da shi amma ya gagara zuba, tayi ƙoƙarin ganin Alhaji Baita domin cikin tasan nasa ne, amma ta kasa samun kowacce irin dama. Daga ƙarshe mahaifinta ya korota da ga gidansa.
Yana gama jin abinda ke faruwa da ita a wajen yarinyar shagonta yaja tsaki da faɗin, “Mtsoww bata da wani amfani a gareni yanzu”. Da ga haka ya kaɗa kansa yay tafiyarsa. A sabon bincikensa ya gano Lulu na gida amma ta haihu, yaji baƙin ciki da jin ciwon jin kalmar haihuwar nan har ya nema susuta kansa. Dan giya ya dinga ɗorawa da cocaine yana sambatu. Da ƙyar su Asim abokinsa suka samu ya dawo dai-dai. Sai dai ya rantse yana akan bakansa sai ya mallaki Lulu koda ta ƙarfi ne dan sha'awarta zata iya kashesa. Saboda a ganin da yay mata ranar bikin ƙaddamar da ƙungiyarta sai yaji kamar ƙarya ake masa ta haihun. Dan tana nan fes da ita babu alamar wani koma baya ko tawayar haihuwa tattare da itan. Sai ma ƙyau na musamman da yaga ta ƙara masa da cikar kamala duk da yanzu dai bata shigar wando da riga ko matsatstsun kaya ta fita haka zuwai sai da abaya a sama. Wani lokacin ma da facemask, sai kuma wai yaron nan mai tashe da shi kansa yake matuƙar so wai shine drivern nan nata data aura. Wannan abu shima ya jijjigashi, ya jima yana mamaki a ransa. Amma dan ƙarfin hali har yanzu a hakan baya jin zai janye dan kullum kamar ana ƙara rura masa wutar buƙatar Lulu ne. Ko neman mata ya rage yi yanzu dan kowacce ta bar burgesa, sai ma idan ya ɗanga kina yanayi da Lulun ko idan yasha cocaine ɗinsa na faɗa masa banza wofi ya jajubeki, yana dawowa hayyacinsa kuma a ƙare da bala'i maybe ma ki samu tsabar duka...
Ko sau ɗaya bai kula Asim ɗin dake fece shi game da nacinsa akan Lulun ba. Sai ma miƙewa da yay yayi shigewarsa toilet ya bar Asim ɗin na cigaba da masa hayaniya....
__________★
Sosai abubuwa sukama Lulun yawan da har tace bazata bi Daddy ba ta fasa. Lallaɓata ya dinga yi har taso fara tsarguwa sannan ya taƙaita. Daga ƙarshe dai ta ce zataje ɗin kodan takardun nan da take son ɗakkowar. Taje gidan Uncle Yousuf suke maganar da aunty Saliha. Murmushi kawai aunty Saliha tayi dan tasan da tafiyar dama a bakin Uncle Yousuf da baya ƙasar. Wasu abubuwa ta haɗa ma Lulu wai na gyaran jiki. Bata kawo komai ba ta amsa dan yanzu ta dage da irin abubuwan gargajiyar nan ganin sun amshi fatarta da ƙyau. Ga kamshin da yanzu ya kama jijinta kuma duk dai irin haɗin su khumra data raina a da ne. Koda ta dawo gida batayi wasa da su ba, yayinda Mommy ma a kaikaice take ta bata nata sirrikan. Hatta da iya Tabawa ba'a barta a baya ba. Da ga ita sai AA zata wuce. Taso suje da Ummita amma Daddy yace ta bari sai da ga baya, idan ma harda iya Tabawa take so duk zai haɗo mata. Dariya tayi da faɗin, “Haba Daddy sai kace wadda zataje zama. Su bari kawai mu dawo danni ko Aliyu da zaku bari a gida zan barsa”.
“A'a bazai yiwu ba kije da shi shima ya huta. Tafiya babu abokina ai bazai mun daɗi ba”. Yay maganar yana lakace hancin AA dake tsale-tsalle a jikinsa. Murmushi kawai Lulu tayi daga haka suka cigaba da shirinsu musamman ma shi AA da komai sai an masa.
*_UK LONDON_*