Sashe 6
Facala Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
ahankali ta juya ta kalli aminiyarta, ta ɗan murmusa ganin sai ajiyar zuciyata take, ta ƙwana da sanin haƙarta zata cimma ruwa, saboda haka ta ce" aminiya bana son wannan kukan na ki, abu ɗaya zan faɗa miki shi ne ki tashi tsaye kiyi aiki tuƙuru don ganin kin cimma burinki na auren Galadima, idan har kin shirya hakan to ni ashirye nake don ganin kin samu cikar burinki".
tana ƙwance jikin kujerar motar, idanuwanta arufe tana hasaso rayuwarta da yarimanta ita kaɗai acewarta, ta ɗan kalli aminiyarta sannan ta ce" ina jinki yesmin don ayanzu kai na ya kulle baki ɗaya, inason ki bani shawarar abinda zanyi don ganin na auri Yarima".
Yesmin tayi murmushi sannan ta ce"really"?.
ta ce" yes really".
sannan ta girgiza kanta sannan ta ce" kin tabbatar duk abinda nace kiyi za kiyi?". ta É—aga kanta alamar gamsuwa sannan ta ce" kawo kunnenki in faÉ—a miki".
da sauri ta miƙa mata kunnenta, ta faɗa mata wani abu daya sa ta firfito da idonta sannan ta ce" amman".
da sauri yesmin ta ce"amma me"?.
ke dai kawai ki zubamin ido, ni zan tsara miki komi duk yadda zata kasance sannan idan Dady ya dawo ki faÉ—a masa duk abinda ya ke faruwa,cikin salo da kuma son É—aga masa hankali sai kiga an samu abinda akeso".
sosai ta sau murmushi don daman tasan yesmin, bata taɓa barinta ta shiga cikin matsala ko da ta shiga ma ita ke fidda ita.
yesmin ta É—an É—aga mata gira alamar da suke yiwa kansu aduk lokacin da zasuyi shaye shayensu, murmushi tayi sannan suka yi parcking a gefen titi suka fiddo shisharsu suka sha sosai har sai da sukaji kansu yana É—an yawo asama, sannan yesmin ta jasu suka wuce sai dai cikin tsautsayi suka bugu da..................................
*** *** ***
bayan sun dawo daga dinner ɗin da aka haɗa musu ya wuce kai tsaye ɓangarensa, ya rage kayansa sannan ya ƙwanta ya ƙure AC yana jin sanyin yana ratsa har cikin ɓargon jikinsa tunanin wani abu yake wanda ya shuɗe wasu lokuta da dama, abin haryanzu yana ƙara rikita zuciyarsa da komi na sa, idan yana cikin nutsuwa ya tuno da wannan ɓoyayyan sirrin sai yaji duk komi ya tsaya masa, cak tamkar dai ba shi ɗin bane ba don yana da ƙarfin imani ba da tuni ƙwaƙwalwarsa ta juye saboda irin rayuwar da tayi shurin masaki dashi.
tuni kansa ya fara juya masa, ya tashi da sauri ya buɗe fridge ɗinsa ya ɗakko ƙwalbar fefsin wato madarar giya, ya zauna ya dinga shanta har sai daya ji baki ɗaya baya ganin komi sai duhu, anan wajen ya faɗi wanwar bai san inda kansa ya ke ba.
Tun daga nesa take hango yayan na ta aƙasan lallausan capet ɗin, ta dai daure ta ƙaraso don son sanin halin da ya ke ciki har ya ƙwanta akan capet haka?.
sosai gabanta ya faɗi don ganin wata ƙatuwar ƙwalba tamkar ƙwalbar giya, sosai ta waro ido waje ta ɗauki ƙwalbar ahankali ta fara dubawa sai taga an rubuta ALCAHOL ruɗu ruɗu ajiki, hankalinta ya tashi sosai ta saki ƙwalbar ta tarwatse awajen, ta kasa barin wajen gabanta yana wani irin dukan uku uku, "innalillahi wa inna ilaihi raji'un". kalmar da ta dinga ambata kenan har ta ɗan fara dawowa dai dai sannan ta ɗakko mopa, ta fara gyara wajen da ƙwalbar ta fashe sannan ta buɗe firiji da sauri ta ciro ƙwalba ukun da sukayi saura sannan ta fita ahankali, ta jefasu acikin ƙatuwar ƙwalbatin dake kusa da sashen Galadima, sannan ta dawo ta sanyashi agaba tayi ta kuka har lokacin da ya fara buɗe idanuwansa akanta.
da sauri ya tashi yana salati, ya yi saurin kallonta ganinta durƙushe agabansa tana kuka ya yi shiru don tuno wani abu daya faru, ya buɗe ƙasaitaccen bakinsa ya fara magana" Autar momma, inason ko bar wannan sirrin daga ni sai ke, nima ba ason raima nake wannan rayuwar ba don ba nida yadda zanyi ne sai inji kamar idan bansha ba ƙwaƙwalwata da zuciyata zasu dinga aiki ba adaidai ba, inason ki bar wannan sirrin tsakanina dake kada wani yaji".
ya faÉ—i hakan yana É—an shan numfashi gami da tashi tsaye, ya koma bakin tagar É—akinsa ya fara bata labari.
"lokacin dana fara shan giya ban san na fara ba, don kuwa Aamiru da kansa ya bani ita amadadin maganin raɗaɗin da zuciyata take mini, na kasance cikin tashin hankali awasu shekarun da suka shuɗe, na kasance araye amman tamkar matacce bake, na kasance me barci amman afarke nake nayi amfani da son zuciyata wajen saɓawa mahaliccina, akullum tunanin da nake ta yaya zan kalli Allah? alhalin kuma na saɓa masa? ta yaya zan bar duniya ina ɗauke da hakkin mutum sugudum akaina? Hafsah shiyasa na kasa dena tuna wannan abun, ban fita daga wannan ƙaddarar ba na faɗa wata ƙaddarar don kuwa ayanzu ina wata tsundum, don kuwa giya ce tayi kane kane acikin rayuwata, ko da na yi niyyar dainawa sai in kasa inason ki tayani da addu'ah Hafsah".
sai ya riƙe hannun ƙanwar tasa tamkar zaiyi kuka.
tausayinsa ya cika mata zuciya, anya kuwa al'amarin yayan na ta babu sammu kuwa? mutum me addini da kuma riƙo da dukokin da ubangiji ya sanya mana? Amman shi ne ke shan giya? gaskiyar magana aƙwai lauje acikin naɗi.
ahankali ta ce" in sha Allah zan tayaka bro, amman inason kayi min wani alƙawari"?.
da sauri y ce" ina jinki auta?".
"za ka faÉ—amin minene ya faru arayuwar taka daya sanyaka shiga cikin wannan matsalar"?.
da mugun sauri ya kalle ta, hankalinsa ya tashi sosai don bai zata zata yi masa wannan tambayar ba? ganin kamar yarinyar zata Æ™uresa sai ya fito da asalin kalarsa sannan ya ce" Hafsa! inason ki sani, ko da ace ke Æ™anwata ba yana nufin komi na rayuwata in faÉ—a miki ba, ko momma bata san da wannan sirrin ba, saboda haka kema kada ki matsa don son jin abinda ya faru abayan, don kuwa Æ™waÆ™walwarki ba zata iya É—aukar hakan ba"............Soonâž¡ï¸
*ayimin haƙuri don jina shiru, ya faru ne saboda rufemin chart da akayi, amman yanzu an buɗemin*
SWEET POTATO BANANA BITES
INGREDIENTS
- 1 medium mashed sweet potato
- 1 medium mashed banana
- 1/4 peanut butter
- 2 eggs
- cinnamon, to taste
- Optional mix-ins: dark chocolate chips, fruit,
DIRECTIONS
1. Smash the sweet potato and banana together in a small bowl. Add the peanut butter, eggs and cinnamon & mix well.
2. Stir in any additional mix-ins and spoon into greased mini muffin tins.
Bake at 375 degrees for 18 minutes.
*MRS GREEN CE*
[2/26, 6:53 PM] Ummu Maher Ce: *_SABAYA KAYAN MATA🥰_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki🗣ï¸ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na Æ´a mace🗣ï¸in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura🗣ï¸ðŸ—£ï¸na ce ba? kin haihu kinÆ™i ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko kaÉ—an sabida Æ´aÆ´an itatuwa ce herberls.
yana gyara breast sosai,masu son su ciko suyi gwanin sha'awa sai su garzaya su nemu na su.
tana maganin ramewar mace, ki ciko kiyi gwanin sha'awa, ina mata masu son gyara gaba ya ciko ya y zam zam yadda oga zai gamsu, sannan ina mata masu son ganin mamansu ya yi zam zam to ga sabaya nan zata gyara ki zam zam.
idan kin shirya gyara ki kirawo MAMAN KHAIRYS SABAYAS🗣ï¸ðŸ—£ï¸ðŸ—£ï¸ðŸ—£ï¸.
08067329607.
💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼
âž¡ï¸5
.........Autar momma ta ɗan karkatar da kanta gefe tana share ruwan hawayen daya jiƙa mata fuska, sannan ta ce" in sha Allah zan rufa maka asiri, amman gaskiya ka canja hali ya Galadima saboda ita rayuwa kullum rayuwarmu gaba take yi ba baya ba, sannan ahalin yanzu an ɗaura maka aure haƙƙin matarka da kula da ita duk akanka ya ke ya Galadima, don Allah ka riƙemin aminiyata da amana don Allah kada ka cutar da ita wallahi tana sonka da dukkanin zuciyarta".
ta faɗi hakan da damuwa fal afuskarta, ya riƙe hannunta ahankali sannan ya ce" bazan taɓa cutar da Amira ba, duk da har zuciyata ba son auren nake ba sannan ko babu soyayya Amira ƙanwata ce bazan taɓa cutar da ita ba, sai dai ni mace ɗaya na bawa zuciyata wacce ko da bayan na koma da mahaliccina matuƙar ban ganta ba bazan taɓa yafewa kai na cutar da wannan zuciyar danayi ba".
tana son jin menene abinda ya aikata ɗin? Amman kuma yaƙi bata damar yin hakan, haka har sukayi sallama bata samu damar jin komi ba daga bakinsa ba, ta koma sashen Fulani duk zuciyarta amatuƙar jagule, musamman ma maganar ya Aamiru da ya yi, akan wai shi ne ya fara koya masa shan giya, kenan da ɗan giya take zaune? ya Aamirun da ya ke cikata da Allah ya ce annabi ya ce? ashe ɗan giya ne kenan? Tabbas zata nuna mishi ya yi kaɗan ya yaudare ta.
ta ƙwanta akan faffaɗan gadonta, hawayenta sai zuba suke tamkar famfo bata taɓa tunanin ya Aamiru zai mata haka ba, tana tsananin sonsa da ƙaunarsa anya kuwa zata iya rabuwa dashi saboda wannan dalilin? Wata zuciyar tace mata, ai kuwa shan giya dalili ne babba wanda mace zata ƙi namiji saboda shi, dalili ne da kowa zai gamsu dashi wata zuciyar kuma tace mata, to ke da kike wannan tunanin kin taɓa ganinsa yana sha? da sauri ta share hawayenta ta tashi sai kuma ta ce" anya kuwa ya Aamiru zai iya shan giya? anya kuwa da gaske ne abinda yayan na ta ya faɗa mata? za tayi bincike akan hakan, matuƙar ta gane ce war yana shan giya to babu makawa rabuwa za tayi dashi, ko da shi ne ɗan autan maza ta share hawayenta gamida tashi ta shiga wanka, don yanzu haka ana can ana kamu kuma itace babbar ƙawa kuma ƙanwar miji.