Sashe 10
Facala Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kowaccensu suka shiga taitayinsu, daga matar tasa har ƙanwarsa daman dukkansu suna matuƙar jin tsoronsa, saboda haka tuni auta ta tashi tana ce wa" sai da safe besty ki ajjemin fa, ɗawisun amarcin fa don alƙawari na yi sai na ci".? Ahankali tayi maganar yadda ba zai ji ba, don tasan yanzu sai ta janyowa kanta don ba mutum ne me wasa ba.
wani kallo ya wurga mata, da gudu ta arta ana kare takalmanta ahannu.
tana fitowa daga sashen na su, ta tsaya gamida sanya takalminta ta ce" mugu kawai ya sanyani gudu".
kamar daga sama taji an rufe mata ido ta sanya ihu gamida firgita.............
*** *** ***
kuka sosai Hajiya Rabi ke yi, ya yinda ta shiga ɗakin da aka ƙwantar da su Amrah, mama na kusa tana bata baki amman gani take kamar mutuwa Amrah ɗin za tayi.
dai dai lokacin Alhaji Mawashi ya kira, yana jin muryarta tana kuka ya birkice gamida tambayarta abinda ya ke faruwa? don ya kira Amrah yaji wayarta akashe?.
tana kukan ta ce" Alhaji duk abinda kake kayi sauri ka dawo gida nigeria, saboda babu lafiya Amrah ce tayi hatsari................"
[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce: _*â¤ï¸Fð˜¼Cð˜¼L𘼠â¤ï¸*_
{{}}Ta fi kishiya🔥{{}}
TAKU NA 2 (Book 2)
_BY_
_*©UMMU Mð˜¼HER(MRS GREEN)*_💚
*_AREWA WRITER'S ASSOCIATIONâœï¸_*
*AREWABOOK$âœï¸*
FACALA:: https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60
*UMMU MAHER COLLECTION👛👠*
https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C
*_SABAYA KAYAN MATA🥰_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki🗣ï¸ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na Æ´a mace🗣ï¸in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura🗣ï¸ðŸ—£ï¸na ce ba? kin haihu kinÆ™i ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko kaÉ—an sabida Æ´aÆ´an itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.
08067329607.
âž¡ï¸8
............. cike da firgici da kuma tashin hankali Alhaji mawashi ya ce" hatsari kuma? a ina? É—an uban waye ya kaÉ—emin Æ´a"?.
Hajiya Rabi taji haushin kalmarsa, in banda rashin tawakkali ai yanzu ta lafiyarta ake ba wai wanda ya buge taba? amman saboda jahilci shi ta wani abu ya ke daban.
Mama ta karɓi wayar daga hannunta, ta ce" Alhaji sai haƙuri fa ka ƙwantar da hankalinka, ai yanzu ma an samu numfashinta da yardar ubangiji, kuma likitoci sun tabbatar mana ban da ƴan wasu sakanni zata samu lafiya da ixinin ubangiji".
bai saurari duk wasu bayanan da take masa ba ya kashe wayar, wataƙila ma sune musabbabin hatsarin ƴar ta sa, don yasan daga matarsa har babarta ba son tilon ƴar sa suke ba, sai su dinga yi ma tamkar wata agola ce agidan, banda ma yana ganin girmanta da tuni ba wannan zancan ake ba, da tuni ta bar masa gidansa don ba zai yarda da azo gidansa kuma atakurawa ƴarsa ba".
adaren ranar ya biyo jirgi sai nigeria, ya sauka a kano direbansa ya ɗakkosa zuwa katsina don tunda yake bai yaɓa yarda ya sauka a filin jirgin dake katsina ba, saboda wani dalili na sa na daban wanda shi ya barwa kansa sani.
a matuƙar firgice ya shigo cikin asibitin, da yake ba ɓoyayyan mutum bane sai gaidasho ake shi kuma yana waskewa saboda shi kaɗai yasan halin da yake ciki na hatsarin da ƴarsa tayi, ko da can da babu hatsari ma ba mutum ne me sakin fuska acikin al'umma ba, don shi aganinsa sakin fuskarsa shi zai sa a roƙesa wani abu, shi kuma duk wanda zai roƙesa gani ya ke tamkar maƙiyansa ne, mugun mammaƙo garesa ga mugunta tamkar ƙaruna ko fir'auna, mugayen ayyukan da yake aikata idan da za a ƙwatanta masa ɗaya babu abinda zai hanasa taɓin ƙwaƙwalwa ko kuma yin wani saƙon saboda an taɓasa, don shi ba mutum ne me karɓar kaɗɗara aduk sanda yazo masa ba.
Kwatsam yaji kamar ya buge wani abu, da sauri ya juyo don ganin É—an rashin mutuncin daya buge mutum kamar shi?.
Sosai ya waro ido ganin mutumin, ya shiga nuna sa da bakinsa gabansa yana tsananta faÉ—uwa......................
*** *** ***
Suna fita Balaraba ta kusa zaucewa don gani take asirinta ne ya kusa tonuwa, ita kuma ba zata taɓa bari hakan ta kasance ba, sai ta san yadda tayi ta fitar da kanta ko da dr khalil da kuma Nasir zasu afka matsala, ita dai ba matsalarta bane abinda ta sani kawai shi ne asirinta ya rufu".
sai da tayi kira kusan biyar sannan aka ɗaga wayar, aka bushe da wata irin mahaukaciyar dariya sannan ya fara magana da busasshiyar muryarsa ya ce" hhh ƙaramar muguwa, daman nasan duk daren daɗewa yaro ba zai taɓa hango abinfa ƙarami ya hango ba, saboda haka inason ki gaggauta faɗamin abinda yasa kika kira ni tun kafin in kashe waya ta".
Da sauri ta fara magana har maganarta tana ɗan sarƙewa kaɗan ta ce" daman boka so nake ayimin wani aiki akan wasu mutane guda biyu, ɗayan na sanyasa ne ya yiwa facala ta sharri, akan tana neman mazaje har ta kawosu gida, ɗayan kuma likita ne na sanyashi yi mata sharrin tana da ciki, kuma cikin ƙarya ne to so nake arufe bakinsu su duka ta yadda ba zasu iya faɗar sunana ba ko da kuwa ana gab da datse ransu ne".
dariya yake sosai, sannan ya ce" ikon sai ke yadda wannan aikin da kika aikata ai ko asiri ba zai iya yadda kika yi É—innan ba, tsabar makirci ki sanya ayiwa facalarki wannan mugayen abubuwan? to ke yanzu idan akayi É—aya daga cikin biyun nan ya zakiyi? wannan muguntar ai tayi yawa".
ya faÉ—i hakan kai tsaye.
Ai kuwa taji haushi ta ce" É—an delu, zakayi min aikin ko baza kayi min ba? aiki fa zakayi min in biyaka kuÉ—inka saboda haka ka yimin kawai abinda na sanya ka".
ba tare da wani ja ba ya ce" ai shikkenan, yanzu za a fara aikin ke dai ki tanadi kuÉ—inki ba sai an gama aiki ba muzo muna ya akayi".
cike da zumuɗi ta ce" to ka taɓa yimin aiki ban biya ka bane? kai dai kawai kayi min in gani a aikace in biyaka kuɗinka kawai".
ya ce"to" gamida kashe wayar.
ta ajje wayar tana ɗan goge gumin da ya jiƙe mata fuska, sai lokacin ta tuna khadija aɗaki wacce ta jiyo ƙararta ɗazu, amman bata wai waye taba sai da taji daga ɗan delu sannan hankalinta ya ƙwanta, don babu abinda ta tsana irin tonon asiri, shiyasa nan da nan ta nemi hanyar wanke kanta.
tana shiga ɗakin ta hango khadija aƙasa babu numfashi a tattare da ita, ta buga ihu gami da yin tsalle ta dira agaban khadija hankalinta duk amatuƙar tashe.
***
Muna zaune gaban likita, dukkaninmu munyi shiru zuciyoyinmu sai luguden bugawa suke daga kan fuskokinmu zaka fuskanci wannan al'amarin daya sanyamu shiga wani hali.
cike da nutsuwa likitan ya É—ago kansa, ya ce" gaskiya aduk binciken da mukayi wannan yarinyar ba tada ciki gaskiya".
cike da murna dukkaninmu muka dinga hamdala, gamida godewa Allah sannan Alhaji ya ce" shikkenan likita mungode, amman kuma ai su Zubairu sun faÉ—a mana cewar a wannan asibitin ne aka shaida musu tana da ciki? to me hakan ya ke nufi?".
Likitan ya gyara farin gilashinsa sannan ya ce" gaskiya dai ina ganin likitan bai san aikinsa ba, ko kuma wani result É—in ya bayar ba nata ba, saboda haka ku koma can wajen wanda ya yi muku gwajin sai a tabbatar muku ba tada ciki, ko kuma wata matsalar ce ta daban tasa hakan ya faru".
Kowa jikinsa ya yi sanyi, Alhaji ransa ya ɓaci ya ce" ku tashi muje, mun gode sosai likita Allah ya ƙara ilimi".
ya ce" amin" sannan muka fito.
Likitan sai bina da kallo ya ke, ni kuwa haushi ma ya bani amman tunda ina farin ciki kuma aganina tamkar shi ne silar warwarewar zargin da ake min sai banga laifinsa sosai don ya kalle ni ba, wataƙila ko mamaki ya ke akan abinda ya faru.
Sosai Alhaji ke zage zage, sannan ya kalli Khalid ya ce" Allah ya wadaran likita irin ka, yanzu idan banda Allah yaso munyi aiki da ilimi ba da jahilci ba ta yaya za'ayi mu gano cewar wannan yarinyar ba ta ɗauke da ciki? ko da anyi ta shiru aka ga bata haihu ba sai a ɗauka zubar da cikin tayi? saboda haka wallahi sai na kai ƙararka wajen hukuma, sai inji abinda ya sanyaka aikata wannan ɗanyan aikin".
ya shiga latsa wayarsa don nemo lambar cp abokinsa, wato ƙwamishinan ƴan sanda na nan garin, amininsa ne sosai ta hanyar aiki suka haɗu, wanda sukayi wani taro na haɗin gwiwar ƴan sanda da kuma jami'an gidan fursuna, da ya ke Alhaji badamasi shi ne shugabansu na jahar.
sosai idon Dr ya fito waje, ya shiga haɗiye wani irin malulun baƙin ciki amman kuma ya kasa yin magana ya ce ga wadda ta sanyashi yin wannan aikin akan kuɗinsa da ba suka ko da dubu ɗari ba.
Ganin yana wannan zufa ya sanya Mlm dakatar da Alhaji ga barin wayar, sannan ya ce" Alhaji ka yi haƙuri, abinda zai faru ya riga daya faru haƙuri kawai zamuyi, tunda Allah ya wanke ta a wannan yaje shi da Allah, don duk mutumin daya cuci wani Allah ba zai taɓa barin haƙƙinsa akansa ba".
Alhaji ya ce" haba mlm su fa wani lokacin mutane jan ido ake musu, sannan sai kaga sun dawo kan hanya wataƙila ma ba akan adawiyya ya fara wannan aika aikar ba, to yin shirum zai sanya ya ƙara miƙe ƙafarsa wajen yin dukkanin abinda zai yi don yaga ya yita raba mata da mazajensu wajen yi musu sharri".
yaya Xubair ma ya ce" hakane wallahi, da an barshi yaci na jaki wataƙila zai faɗi maƙasudin daya sanya shi yin wannan rashin mutuncin ganin ya haɗa mata da miji faɗa".
Mlm dai ya kasa ya tsare wajen hana wannan hukuncin da suke son É—auka É—in, sai dai ba don ransu ya so ba sukayi shiru don mlm yana da girma da matsayi da mutunci a idanuwansu, kuma duk yadda suka so amsarwa adawiyya Æ´an ci ba ya ga shi ne, don shi ne mahaifinta wanda yafi kowa sonta baya ga Allahn daya halicce ta sai kuma mahaifiyarta.