Sashe 3
Facala Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
*** *** ***
da sauri na juyo na ce"Anty Tahira waye yazo nema na? kuma daga ina?.
ta ce"nima bansan daga ina bane, to amma an barmin shaidar da ke kaɗai ce zaki iya gane waye ɗin? sai dai idan kizo wajen aiki sai in baki , kati ne aka bani da wasu hotuna aciki to amman gaskiya ban duba ba, duk sanda kika samu dama sai kizo in nuna miki". na ɗaga kai na kawai amman gabana faɗuwa ya ke, har lokacin da mukayi sallama ta ajje ni a ƙofar gida don da ƙin yarda nayi ma ta ɗakkoni, don nasan halin Ahmad daman ban fita daga wannan zargin ba in faɗa wani kuma.
Ina shiga gidan na hango ana ta gyara ɓangare na, ya Ahmad yana tsaye shi da wani mutumi yana faɗa masa wani abu, amman shi ya Ahmad ɗin bai ba da reaction ba hankalinsa yana can wani waje daban yana tunani.
na zo na wuce ta kusa dasu, duk aɗarare nake har na shiga falon dana kirasa dana sawun ɓarawo.
ina shiga kuwa na same ta afalo tana zaman jirana, sosai nake hango zallar mugunta akan fuskarta ilai kuwa sai ta tuntsire da dariyar mugunta sannan ta tashi, da cikinta agaba kamar tulu ta matso har inda na tsaya tamkar sandar rake, saboda rikicewar dana ke yi aduk sanda na ganta ta kalleni eyes to eyes sannan ta ce"hhhh uhm Rabi'atu kike ko wa ma? daman na faɗa miki karo dani ba a sha ta daɗi, ni ɗinnan da kike ganina ƙadangaren kan tulu ce duk wanda yaja dani dole sai ya fuskanci fushi na, yanzu ina asalin naki da kike tinƙaho dashi? ina masoyin mijin naki da kika hura hancin yana sonki? ina yayan mijin naki da kike min iyayi dashi? ni da mijina amman saboda tsabar munafurcinki sai da kika so ki rabani dashi, sai dai naja miki kunne akan kada ki kuskura ki ƙara shiga harkar mijina, ko magana yayi miki kika amsa wallahi ranar sai na kusa ƙwaɗantaki na cinye, sannan idan yana nan kada in ƙara ganin wannan banzar fuskar taki me kama da ta aljanu".
ta dungure min kai tamkar wata ƴarta, na wuce ina riƙe hawayen da suke son fitomin, ko dama can ni ba mutum bace me rashin kunya, ko ba komi Balaraba ta girmemin nesa ba kusa ba, ni ina da 17 ita kuma tana da kusan 32 ko 33 ma, kunga a haihuwar kaji ma zata iya haifa ta shiyasa nake matuƙar girmamata, amman duk da haka ban tsira ba idan ƴan rashin mutuncinta ya tashi akaina take saukewa, ko dama can daba aɓangarenta nake ba ballantana kuma yanzu da nake aɓangarenta ai sai yadda tayi dani.
har na tafi sai ta janyo hijabina ta baya ta tintsire da dariya sannan ta É—an rufe bakinta da hannunta sannan ta ce" af ashe fa me ciki ce? sorry fa, daman ce wa zanyi ga abinci can na dafa irin na ku na masu ciki"!.
Sosai maganarta ta daki zuciyata, na share hawaye na sannan na wuce ba tare dana ƙara waiwayo ta ba.
Ina shiga É—akin na fashe da kukan haushin kai na, dana ke kasa buÉ—e bakina wajen rama duk abinda tayi min, amman ina bata girmanta ne amatsayin matar yayan mijina sannan kuma amatsayinta na babba.
wani irin kukan baƙin ciki ne ya turniƙeni, na dinga yinsa babu kama ƙafar yaro har lokacin da na hango hasken wayata, kamar bazan ɗaga ba sai kuma na ɗaga wayar duk da ban san waye ba, don lamba ce kawai muryar Ammi naji tana ce wa" Adawiyya ɗazu ina ta kiran wayarki amman naji tana kashe? Allah Dai yasa lafiya"?.
ta faÉ—i hakan cikin tausayin halin da nake ciki, duk da bata ji ko da maganata ba alokacin.
cike da dauriya na ce"am daman Ammi ina shirin kiraki kuma sai gashi kin kira".
Ammi ta ce"oh to ko da naji, amman dai ba kowa lafiya ko"?. sai dana É—an ja numfashi sannan na ce" eh lafiya lau Ammi".
Jin muryata da Ammi tayi sai ta tsargu saboda haka ta ce"haba Adawiyya me kike ɓoyemin? Daga jin muryarki na gane kamar da matsala, ni mahaifiyarki ce bana son ki ɓoyemin komi agame da halin da kike ciki".
Kasa tsaida hawayena na yi har sai dana zubar dasu, na fara kuka na kuma kasa faɗawa Ammi duk abinda ke faruwa. na kashe wayar ma baki ɗaya don ƙwata ƙwata ahalin yanzu ba nida wata nutsuwa.
sosai Ammi tsure sosai, Malam dake kusa da ita ya kalle ta cike da tausayawa, don daman yasan da ni take waya kuma gashi nan danan ta ruÉ—e.
ya riƙo hannunta yana kallon cikin tsakiyar idanuwanta, waɗanda a kullum suke ƙara dilmiyar dashi izuwa kogin ƙaunarta da kuma tsantsar tausayinta.
ya ce" Zulaiha abinda nakeso dashi shi ne, ki dinga saka dauriya da juriya akan mamana, nasan ke kikayi naƙudarta amman baki fini shiga wani hali akan matsalarta ba, kullum fa sai nayi mata sadaka akan Allah Ya kawo mata mafita damu baki ɗaya, kiyi haƙuri in sha Allah ni zan kira Ahmad ɗin inji ko wata matsalar ce".
yana faÉ—ar hakan ya kira Ahmad, kiran farko ya É—aha wayar sai dai kana jin muryarsa kasan yana cikin wani hali, Malam ya ce" Ahmad lafiya dai gidan na ku? yanzu mamarku ta kira ita Adawiyya sai kuma ta kama kuka, Allah Yasa lafiya ko"?.
ya ce" Malam bata faÉ—a maka abinda ya ke faruwa bane"?.
Mlm ya ce" bata faÉ—amin ba, kasan uwata da zurfin ciki shiyasa daman na ce bari ni in kiraka sai inji komi daga bakinka".
Jin hakan yasa ya ce" Malam bazan ɓoye maka komi ba, amman gaskiya Rabiatu bata kyautamin ba ban kuma taɓa tunanin za tayi min abinda ta aikata ɗin ba, duk yadda naso ganin farin cikinta ita tsalle take akan hakan, ban daku banyi niyyar faɗawa kowa wannan sirrin ba, ahalin yanzu dai tana da ciki sai dai abin baƙin ciki bansan cikin waye ba?".
Maganarsa ta ƙarshe ya sanya zuciyoyinsu sarƙewa waje ɗaya, Ammi ta tashi da saurin gaske hawaye yana zubo mata ta ƙwace wayar daga hannun Malam ta ce...................
*** *** ***
Amrah ce zaune gaban mudubi, sai tsantsara ƙwalliya take tamkar zata gidan buki sai smiling take tamkar anyi mata wahayi da gidan aljanna.
dai dai lokacin me aikinta ta shigo, babbar macece don za tayi shekara hamsin ma amman kuma sai ka ɗauka ƙanwarta ce, saboda yadda ta tsugunna har ƙasa tana gaida uwar gijiyarta cike da girmamawa ta ce" uwar ɗakina dama Hajiya ce ta ce akiraki wai Faisal ne yazo ɗan gidan Sanata".
Sai da ta wurga mata wani banzan kallo sannan ta ce" wai ke wacce irin dabbar macece ne? Ban faÉ—a miki ki dinga neman excuse kafin ki shigowa mutum É—aki ba, sannan kuma kije ki ce wa Hajiya ace masa ya kama gabansa bazan zo ba".
Sosai maganar ta yiwa Asabe zafi, ta dinga kallon Amrah tamkar bata taɓa ganinta ba, idanuwanta suka cika da hawaye taf tamkar kogin maliya, taysayin kanta ya cika mata zuciya ta kalli Amrah yafi sau a ƙirga saboda za ta iya yin jika da ita, amman saboda tana aiki agidansu duk shiyasa take faɗar abinda tayi muradin faɗa, tabbas talauci ba hauka bane kuma duk yadda taso da son wannan aikin dole ne ta haƙura, sai dai aƙwai abubuwan sa take tunawa da dama aduk sanda ta tuno da yaranta marayu har guda shida, babban wansu shi ne me shekara 25 kuma ayanzu haka ita take ɗawainiya da karatunsa da kuɗin aikin da ake bata awata dubu 30.
wata wawiyar tsawa ta buga mata sannan ta ce" wallahi bansan me Momi take dake agidan nan ba, naƙi jinin munafurci arayuwata, wallahi tallahi idan Dady ya dawo sai na sanyashi ya koreki, ko momin tana so ko bata so haba mata kamar mayya sai kallona kike tamkar zaki lashe ni, aniyarki ta biki kuma kuruwata kur akanki mayya kawai".
da sauri Asabe ta tashi, ruwan hawaye suka jiÆ™a fuskarta da Æ™er ta tsayar da hawayenta saboda yadda suke gudana tamkar an kunna ruwan famfo ko kuma ruwan sama, sai da ta tsaya a step É—in ta goge hawayenta tsaf sannan ta sakko Æ™asa wajen Hajiya da kuma É—an gidan sanata wato Abdul fatah..............soonâž¡ï¸
07068606171
For whatssap only.
_YAM KEBABS_
*yam 1/3
*2eggs
*1cup breadcrumbs
*1cup flour
*1big onion da lawashi
*attaruhu 2
*1 garlic
*2 maggi
*curry,black pepper da thyme
*oil 4 frying
YADDA ZAKIYI SHINE
_Ki dafa doyar ki da gishiri da sugar Idan ta dahu sae ki kwashe ki saka a turmi ki daka sama sama._
_Ki zuba 3tsp oil a pan ki zuba albasa da kikayi greating dinta da attaruhu da garlic Ki soya sama sama sannan ki zuba curry, thyme,_ _maggi, black pepper da lawashi ki juya sosae._
_Sae ki hade da doyar da kika daka ki juya sosae su hade jikinsu_
Ki barta ta huce tsaf sae ki dinga saka oil a hannunki kadan kina diba kima mishi shape kamar zakiyi meat kebabs.
Idan kika gama saeki saka oil a wuta ki dinga sakawa a flour then egg when breadcrumbs saeki soya a hot oil at low heat har yayi.
Idan yayi golden brown ki tsane a colander ,ki sami tsinken tsire ki zura guda biyu biyu (2)kiyi garnish da lawashi.
Take it as breakfast and enjoy with kunun gyada or normal kunu it taste like yam balls.
*MRS GREEN CE.*
[2/26, 6:53 PM] Ummu Maher Ce: _*â¤ï¸Fð˜¼Cð˜¼L𘼠â¤ï¸*_
{{}}Ta fi kishiya🔥{{}}
TAKU NA 2 (Book 2)
_BY_
_*©UMMU Mð˜¼HER(MRS GREEN)*_💚
*_AREWA WRITER'S ASSOCIATIONâœï¸_*
*AREWABOOK$âœï¸*
FACALA:: https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60
*UMMU MAHER COLLECTION👛👠*
https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C
*_SABAYA KAYAN MATA🥰_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki🗣ï¸ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na Æ´a mace🗣ï¸in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura🗣ï¸ðŸ—£ï¸na ce ba? kin haihu kinÆ™i ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko kaÉ—an sabida Æ´aÆ´an itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.
08067329607.