Sashe 14
Facala Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
sosai ta tsorata da ganinsa, idanuwansa sunyi jawur tamkar wanda yaci kuka ya ƙoshi, ta kalleshi cike da izgili da kuma nuna itafa yanzu bata sonsa.
ta ce" wai lafiya ka tsoratani, ni fa ayanzu bana ra'ayin ko ƙara tsayawa da kai ballantana ma har wani abu ya haɗani da kai, mi zanyi da ɗan giya wanda bai ma mayarda giya amatsayin wani abubu? saboda haka ka fita daga rayuwata ya Aamiru bana sonka bana ƙaunar sake ganinka".
Sosai yaji zafin maganar, da yasan me zuciyarsa ke ciki ayanzu da ta tausaya masa don ayanzu ba tuban muzuru zai yi ba, tuba zai yi na tsakani da Allah.
ya ƙaraso gamida janyo gefen mayafinta ya ce" ki tausayamin Amira tabbas nasan ni ɗan giya ne, bazan ɓoye miki ba amman kiyi min uzuri wallahi ayanzu na gyaru kuma na kimtsu, ki taimaka ki yafemin ɓoye miki halayena dana yi".
wani banzan kallo tayi masa sannan ta ce" uhm Allah dai yasa ba Ungulu ce zata koma gidanta na tsamiya ba, don nasan wannan tuban muzuru ne kayi ba na tsakani da Allah ba".
ta wuce abinta, ko ƙara waiwayarsa ba tayi ba zuciyarsa ta hau harbawa da sauri da sauri, yanzu ina zai sanya ransa ne? ya rasa amininsa sannan ya rasa masoyiya, sannan agefe ɗaya wata babbad wuta ta sanyo masa kai wacce ya ƙeta mata ashana da kansa, ta fara babbaka sannan yanzu ya rasa yadda zai yi da rayuwarsa.
ya rintse idanuwansa yana jin wata irin ƙuna acikin zuciyarsa.
*** *** ***
B.Rabs ya ce" gaskiya usama na cuci wannan baiwar Allahn, tsabar sharri fa har gidanta naje nayi mata sharri don mijinta ya rabu da ita, gaskiya Allah ba zai taɓa barina da wannan zaluncin dana yi ba, sai Allah ya sakawa wannan matar na cuci kaina na biyewa son zuciya da kuma sharrin shaiɗan". sai ya fashe da kukan tausayin Rabiatu, ko awani hali take ciki yanzu?.
Abokin nasa Usama ya ce" ikon Allah kai kuma daman sharri kake mata? ni wallahi na É—auka farkar kace ma? ashe babu dangin iya babu na baba? ato indai hake ne kuwa dole kayi kukan abinda ka aikata, sannan kayi gaggawar zuwa don ta yafe maka idan ba haka ba kuwa Allah zai yi mummunan fushi da kai".
Sosai nasihar Usama ta shiga xuciyarsa, lallai ya kamata ya tashi yaje domin abinda ya aikata É—in ba abune da za'ayi shiru kansa ba.
ya ce" abokina ka daina tunanin komi, kaje ka bayyanawa duniya abinda kayi mata ko ka sanu rangwame azuciyarka".
ya ce" Usma ba naƙi taka bane, ina tsoron zuwa in faɗa musu ne bansan yadda zasu ɗauki lamarin ba? wataƙila ma tuni mijin ya sake ta indai kuwa haka ne abinda na aikata ba ƙaramin muni ne dashi ba".
" to wai B.Rabs ko dai wani ne ya sanyaka wannan aikin? domin nasan indai har akan kuɗi ne babu abinda bazaka iya aikatawa ba, saboda haka idan ma wanine ya sanyaka ka faɗamin tun wuri, sai musan ta inda zamu ɓullowa lamarin".
Girgiza kansa ya yi, alamar babu wanda ya sanya sa hakan sannan ya tashi tsaye yana me gyara rigarsa ya ce" bani wayata Usama in fara sanar da duniya komi, daga bisani kuma sai inje har inda suke domin neman yafiyarsu don Allah ba zai taɓa barina da haƙƙinsu ba".
Usama ya yi kamar ya hanasa amman sai ya kasa hakan, domin yasan wannan ita kaɗai ce hanyar da abokinsa zai fita daga wannan mummunan ƙullun da ya yiwa kansa.
"sunana Ibrahim, nasan da yawanku kunsan abinda ya faru wanda na ɗora wani vedio ni da wata matar aure, wacce na ce ni farkantane to ba haka bane haƙiƙa wannan duk ƙullina ne, nayi mata sharri ne don mijinta ya sake ta, amman don Allah don annabi idan wannan vedion yaje gareta ta yafemin tabbas sharrin shaiɗan ne, sannan ƴan uwanta da kuma mijinta harma da iyayenta su yafemin Allah ya yafe maha baki ɗaya".
dai dai nan ya yanke vedion, ya fashe da wani irin kuka me ƙarfin gaske Usama yazo ya rungumesa yana basa haƙuri. abin tausayi haka suka haɗu sukayi ta kukan laifukan da suka aikata abaya, wanda ayanxu suke son gyara wannan mugun ƙullin da suka yi wa kansu.
*** *** ***
wata irin ashar Balaraba ta saki, don ganin bediyon Ibrahim da yayi sannan ta ce" jar uba wato duk sharrin dana ƙulla mata ya tashi abanza kenan? to wallahi ba zata saɓo ba wai anyiwa me daɓi sata, me yasa duk sharrin dana ƙullawa wannan aljanar yarinyar take fita cikin sauƙi ne? yanzu kuma ina ji ina gani shikkenan duk zarginda mutane ke yi mata ya tafi abanza kenan? anya kuwa ba aljana ce wannan yarinyar ba, gaskiya ya zamar mata dole samowa kanta mafita domin ba iya haka taso wasan ya tsaya ba, taso ne ace ta sanyata wani mummunan halin da zata kasa fita koda ƙofar gida, sannan shima Ahmad ya sake ta amman kuma sai gashi nan da nan har ta fita daga cikin matsalar.
ta buga dressing mirror É—in dake kusa da ita da Æ™arfi, har sai da kayan suka tarwatse Zubair ya shigo É—akin yana me tambayarta lafiya...............?soonâž¡ï¸
MAGUNGUNA NA MUSAMMAN
Amfanin Tafarnuwa Ga Jikin Dan’adam
1.Ciwon Mara Lokacin Al’ada Idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki a lokacin al’ada ko jinin yarika yi mata wasa, ta samu zuma ludayi biyu
(2) ta hada da man tafarnuwa ludayi daya
(1) in an hada sai ta rika sha cokali biyu
(2) da safe biyu (2) da yamma. In Allah ya yadda zai bari.
2. Matar Da Jini Ya Ki Dauke Mata Ta rika shan man tafarnuwa babban cokali sau hudu (4) a rana. In sha’Allahu zai dauke.
[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce: âž¡ï¸12
...........Ahmad yana shigowa ya ƙuramin idanuwansa masu kama da madara, ya ƙaraso dab dani sannan ya ɗagani sama ya dinga yawo dani yana ce wa" don Allah kiyafemin matata, wallahi duk irin abubuwan dana yi miki wallahi duk bansan sharri ne aka haɗa miki ba, kuma nima nasan ba zaki taɓa aikata hakan ba".
Duk da haryanzu ban wani saki jiki dashi ba, na É—an dara ina hango su Mlm waÉ—anda suka tsaya daga can gefe suna magana shi da Alhaji.
Kunya ta isheni nayi saurin sauka daga jikinsa ina sunnar da kaina zuwa ƙasa, ya ɗago haɓata ya ɗora kan hannunsa ya tsuramin ido sosai sannan ya ce" kiyi haƙuri matata, na cutar dake da dama cikin autayyarmu don Allah ki yafemin wallahi kishi ne ya rufemin ido, ki yafemin sannan nayi miki alƙawari sai na gano wanda ya sanya wannan yaron yi miki wannan sharrin".
Da sauri na riƙe hannunsa sannan na ce"a'a ya Ahmad, ba sai ka yi duk wannan ba ni dai tunda Allah ya wankeni shikkenan koma waye yaje don kansa, masu iya magana sunce zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana muzuru ana shawo sai ya yi, saboda haka duk abinda za suyi ba zasu ja da ikon Allah ba, ni ɗinnan naga ƙaddarar da tafi wannan kuma na iya cinye ta, balle kuma ƙarama wannan? ko ka manta irin ƙaddarar da ta sameni abaya"?.
da sauri ya sanya lallausan hannunsa ya rufemin baki, ya ce" don Allah ki manta da duk abinda ya wuce ba baya mu sanyashi amatsayin faifai wanda yake arufe, ita ƙaddara mara kyau ba ason tuna ta aduk sanda kuwa ka tuna hakan addu'ah ce maganin hakan, don Allah ki manta da komi mu cigaba da rayuwar aurenmu tamkar yadda muka ɗakkota afarko".
Jin hakan ya sanya zuciyata yin fari tas, tamkar wata ƙaddara bata taɓa faruwa dani ba sai ji na yi kawai Ahmad ya ɗaukeni tamkar ƴar tsana ya shige dani zuwa cikin gidan, sai wutsil wutsil nake amman bai ajjeni ako ina ba sai ɗakinmu, ina kallon Balaraba ta yi saurin leƙomu tana cikin kicin ɗinta, tsabar munafurci harda biyo bayanmu don ganin abinda zai faru.
ni kuwa ganin hakan ya sanyani cewa azuciyata, oh Balaraba bazata taɓa dena wannan banzar rayuwarta tata ba, ace mutum baida wani aiki sai shegiyar gulma da sanyawa Facalarka ido? lallai Balaraba tayi nisa a harkar gulmarta, ni kuwa ina sane na ƙara ɗafe kafaɗarsa, muna shiga ɗakin ya direni kan katifar dake ƙasa bai damu da rufe ƙofar ba ya ƙaraso kusa dani ya tungumoni yana yimin wasu irin lissafi wanda tuni na manta dasu ababin rayuwata, sai yau da Allah ya wankeni da yake nima ina cike da shauƙin mijina sai na biye masa don faranta masa ma yanzu na fara.
Balaraba ta koma da sauri tana rintse ido, ta buɗesu cike da takaici ni take tamkar ta cakawa Rabiatu wuƙa, don Allah ya sani ta tsaneta sosai tsana mafi muni kuwa don tunda take arayuwarta ba tada wani maƙiyi sama da Rabiatu, yarinyar ta tsare mata gaba ta tsare mata baya.
akan mijinta Zubairu ta sauke ido, wanda ya daɗe da shigowa tun ɗazu ya tsaya kallon mummunan halin da matarsa ke yi wato laɓe, don tun lokacin da Ahmad ya ɗakko matarsa ya hangosu, bama shi kaɗai ba har dasu Malam duk sai da suka gansu, amman da yake su manya ne sai sukayi tamkar ma ba su san abinda ke faruwa ba, sai dai kana ganinsu kasan suna cikin tsananin farin ciki mara misaltuwa, biyo bayan yadda suke ta fara'a ajunansu suna ta hirarsu kan fararen kujerun dake tsakar gidan irin na shan iska.
ya ƙarasa kusa da Balaraba, wacce ta ƙame ƙam inda take ga wata irin zufar dake karyo ga cikinta sa yoyo ƙasa kana ganinsa kasan haihuwa ko yau ko gobe.