Sashe 13
Facala Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai Galadima yayi farin ciki, don yana matuƙar tausayin Captain don neman mata ba ƙaramin abu bane da zaka koma ga mahaliccinka kana nadamar yin hakan, sannan tun agidan duniya Allah zai wulaƙantaka ka zama abin tausayi, ba kuma lallai ne ka samu wacce take sonka da aure ba, ka ƙare rayuwarka abanza idan ma baka ɗauki cuta ba ka godewa Allah.
tun daga ranar ne captain ya yi tuba na tsakani da Allah, ya daina kula matan banza sosai kuma hakan yayi masa daɗi don har wata ƙiba yayi, don neman mata masifa ce babba awajen babba ko kuma yaro.
.......Barci ya ƙauracewa idaniyarsa, babu wacce ya ke gani sai wannan yarinyar wato ƙanwar captain, shi kansa mamakin kansa ya ke wai yau shi ne da son wata mace? shi da turawan mata suke bi yana musu wasa da hankali? amman yau shi ne ya ke son wata yarinya ƙarama wacce ko ƙanwarsa bata kai ba?.
wasa wasa sai ga Galadima ya fara ciwo, tun captain bai gane matsalar ba har dai yazo ya gane hakan ranar daya gane tabbas ya shiga cikin tashin hankali, don ayanzu haka yasan iyayensu ba zasu taɓa yarda ya aure taba, tunda dai anyi mata miji shi dai arayuwarsa yana tsananin ƙaunar Galadima, don tunda ya ƙwatosa daga shiga halaka ai kuwa zai iya yi masa komi arayuwa, matuƙar dai bai saɓawa shari'a ba.
tun ranar ya fara tunanin abinda zai ce, don ya samu ƙanwarsa tazo nan garin daya ke don shi dai burinsa ayanzu bai wuce haɗa aure tsakanin ƙanwarsa da ogansa Galadima ba.
miskilanci dai babu irin na Galadima, don ga shi dai yana son kashe kansa da kansa, captain ya gama nazartar sa sannan ya ce" mutumina, na haÉ—a wata Æ´ar ajanda ne da mutuniyarka kasan tana makaranta, to shi ne na buga mata waya nace ba nida lafiya, awayar wata Æ´ar ajinsu shi ne ta ce in sha Allah gobe zata zo tunda ba wani nisa ne damu ba".
da sauri ya tashi tamkar ba ciwo ya ke ba,ya ce" don Allah captain da gaske kake?".
ya yi murmushi yana me jin tausayinsa aransa ya ce" da gaske nake Yarima saboda haka ka shirya zuwanta gobe, sannan kasan abinda zaka faÉ—a mata don wallahi yarinyar tayi nisa asan wani, kaga idan akayi sa'a sai ta dena son wancan É—in son ya dawo kanka, don wallahi babu macen da zata ce bata sonka sai dai in ba tada hankali".
Ya murmusa, haka dai kullum ake faɗa masa wai mijin me sa'a sai gashi ya faɗa son wata yarinya ƴar ƙarama, har mamakin abin ya ke.
captain ya ce" yanzu dai sai ka saki ranka ko"?.
ɗan murmushi kawai ya yi ba tare daya ce komi ba, ranar dai ya warke tamkar babu wani ciwon son daya taɓa kama shi, ya tashi ya shiga wanka gamida sanya kayansa na aiki, yana cikin saka kayan ne Fulani ta kirasa ya ɗaga yana ce wa" ai naji sauƙi Momma". ta murmusa cike da jin daɗin lafiyar da ɗanta ya samu sannan ta ce"to masha Allah, Allah ya kare min kai ya tsare min kai gabanka da bayanka, sannan me martaba ya damu saboda baya samun wayarka ƙwana biyu, saboda haka ka fara shirin komawa can US ɗin tunda yanzu ka gama aikin da kake na taimako, Allah ya bada lada don ni wallahi ban yarda da zamanka acan ba".
Ganin kamar ta damu ne yasa ya ce" to shikkenan in sha Allah zan koma, amman kada ki faÉ—awa me martaba ina nigeria tunda babu wanda yasan ina nan sai ke".
ta ce" in sha Allah bazan faÉ—a masa ba".
yana fitowa don zuwa siyo waɗansu abubuwan da zai tarbi baƙuwarsa sai ga Ajla, da sauri ya gimtse fuskarsa sannan ya buɗe murfin motarsa da niyyar shiga".
da sauri ta ƙaraso inda ya ke, gamida ƙarasawa har bakin motar tasa ta sanya hannunta gamida riƙe murfin motar da yayi niyyar buɗewa".
wani irin wulaƙantaccen kallo ya wurga mata sannan ya ce" are u mad!!! wai ke wacce irin mahaukaciya ce dabba jaka? na faɗa miki ni bana ra'ayinki infact ma ni bazan iya aurar ƴar ƙwalta irinki ba, saboda haka kiyi gaggawar barin wajen nan tun ban sanya ƙafata nayi fatali dake ba".
Ganin da gaske yake yasa ta matsa daga wajen, idaniyarta na zubar da hawaye ta ce" don Allah ka taimakamin canal, wallahi ina masifar sonka da ƙaunar ka, bazan taɓa iya rabuwa da kai ba Allah ne ya ɗoramin sonka ba ni na ɗorawa kai na ba".
Wani irin kallo ya wurga mata, sannan ya fito daga cikin motar azafafe sannan ya janyo hannunta ya dinga janta har sai daya kawo ta ƙarshen gate ɗin, sannan ya wurgata tamkar kayan wanki ya ce" wannan shi ne last warning , kada in ƙara ganin mummunar fuskar nan taki".
har ya koma zai buÉ—e motar sai yaji wani irin Æ™ugi da kuma kuka, tamkar za'a tashi gidan na su ya waiwayo amatuÆ™ar firgice gamida kiran sunan Allah, abinda ya gani awajen ne ya sanya shi kusan daskarewa awajen.........soonâž¡ï¸
kada aganshi haka, jiya na yi typing duk ya goge abin haushi🤬🤬shiyasa naji haushi sai yanzu na yiðŸ‘ðŸ»
Washe gari
Tun da wuri ya fara kimtsa gidan, tamkar
[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce: âž¡ï¸11
.......tun daga kan wannan guguwar da ihun da yaji sai guguwar ta wuce da dukkanin nasarar rayuwarsa, amman azahiri bai gane komi ba sai dai tsoron daya ji ya cigaba da gudanar da ayyukansa, kunsan soji ba ruwansa da wani tsoro.
Tunda safe ya kira masu gyaran gida, duk da ba wai gidansa bane amman baya son ganinsa ayadda ya ke ɗin, banda ma baida girman kai da ya girmi shiga gidan da suke ciki, aka gyarashi tsaf gamida yi masa kyakkyawan decoration, shi da kansa sai daya yabi aikin don waɗanda ya ɗakko ɗin sun ƙware sosai a aikinsu, har mamakin kansa yake wai akan soyayya ya ke wannan? sai ya shafa ƙwantaccen gashin kansa yana lumshe idonsa yana tuna yadda zai ji idan yaga sarauniyar zuciyarsa.
Captain ne ya ke bin gidan da kallo, to ayau she ɗinne har akayi wannan fentin? akayi decoration me kyau irin wannan?gaskiya waɗanda sukayi aikin sun iya sosai, wani abu ya tsarga masa aransa sai ya yi saurin kuɓutar da wannan tun daga zuciyarsa, amman sai yake jin kamar be yi wa ƙanwarsa adalci ba ya yi ƙaryar ba shida lafiya, kuma yanzu idan aka gane hakan fa?.
sai ya cire wannan tunanin ya wuce don zuwa wanka.
yana shigowa É—akin da Canal ya fara cin karo, yadda ya yi kyau tamkar ka É—aukesa shi da yake namiji ma yana ganin kyaunsa ina ga kuma mace? ya daÉ—e atsaye yana kallonsa sannan ya shigo.
Canal ya ajje kumb ɗin daya gama taje ƙwantacciyar sumarsa, me cike da haiba da tsari tamkar ya yi shamfo, gaban gashin anyi masa wani irin salo na lanƙwasa tamkar dai gashin indiyawa.
Captain ya ce" mutumina kaga yadda kayi kyau kuwa? tamkar angon dake shirin angwancewa"?.
ya yi murmushi sannan ya ce" baka sani ba? ai da sabon angon kake magana, ni dai fatana Allah yasa ƙanwar nan taka ta karɓeni amatsayin wanda take so, sai dai ni baki ɗaya ma ba nida ƙarfin gwiwar da zan iya tunkarar ta, don wannan ita ce soyayyata ta farko".
Captain ya ce" lallai ka tsaya kallon ƙwaɗo aruwa ya yi ma ƙafa, an zagewa za kayi kai da fata ka ƙwato soyayyarta, ta yadda zataji aranta babu ya kai amman ka tsaya wannan kunyar taka ai sai ayi babu kai".
ya yi murmushin nan sa me tsananin tafiya da zuciyar Æ´ammata.
Abinci ma oder ɗinsa sukayi, dining ɗin dake gabansu cike ya ke da kayan maƙulashe har ma da cake ɗin da aka rubuta shi da sunanta raɗa raɗa, da kuma nashi sunan.
Captain yaje ya ɗakko ta, atashar da ta sauka suna shigowa ta fara cin karo da fuskar Canal, ya hango tsoro fal akan kyakkyawar fuskarta ya tsura mata manyan idanuwansa akan kyakkyawar fuskarta, ta shige cike da kunya tana gaishesa kamar kada ta bita amma haka ya daure ya bita ɗin yana mata sannu da zuwa, ya hango kunyarsa fal kan fuskarta yarinya ƙarama amma sai kunya, yana ɗaya daga cikin halayyar irin matar da ya ke so ya samu mace me tsananin kunya, da kuma kawar da kai ta gani tamkar ma bata gani ɗin ba.
da ƙer ta saba dashi aƴan ƙwanakin da tayi, sai dai kuma a waɗannan ƙwanakinne wata mummunar ƙaddara ta afka musu wacce ta riga fata, sai dai babu yadda za'ayi da ita tunda ta kasance hakan wannan itace sanadiyyar rabuwa da Captain da ya yi, gashi aranar yake son komawa US ga kuma wannan mummunar ƙaddarar da ta afka masa ɗin. alokacin abubuwa da yawa suka faru wanda sai anan gaba lokaci zai bayyanasa domin yasan koya ɓoye ma shukar da yayi har tayi ƴaƴa tayi fure tayi yaɗo kowa zai santa, wato abin ɓoye zai fito fili.
*** *** ***
Cigaban labari.
a wannan lokacin ne komi ya koma masa sabo, wannan labarin na sa yana da taɓa zuciya muddin zai cigaba da yinsa zuciyarsa zata iya rabuwa gida biyu tsabar tashin hankalin daya ke ciki, na tunawa da wannan mummunar ƙaddarar.
ya tashi ya shiga banɗaki, yayi alwala sannan yazo ya shimfiɗa sallaya, ya fara gabatar da nafilfilun daya saba yi yana roƙon Allah ya yafe masa irin cutar da ya yiwa fitilar zuciyarsa ƙanwar Captain.
yana addu'ah ya ɗan ƙwanta kaɗan, sai wani barci me masifar daɗi ya yi awon gaba dashi cike da mafarkin fitilar zuciyarsa wato ƙanwar captain.
A gefe ɗaya kuma amarya Amira ce taci kukanta, dama haka auren dole ya ke awajen namiji? tabbas ta tabbatar Ya Galadima baya sonta kuma baya ƙaunarta, yanzu ya za tayi don janyo hankalinsa don ya fara sonta? Hafsa ta kawo azuciyarta wato autar momma, sai dai a wannan lokacin itama autar momma tana cikin wani yanayi, don kuwa tana fita akan hanyarta aka bata tsoro juyowar da zatayi sai ga ya Aamiru.