Sashe 9
Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Gwago da ganan kwance tace inada magana duk da dai abinda zan fada ka ruga da ka fade shi sai dai naqara tunatar da shi shine yaji tsoron Allah yabi duniya a hankali sannan ga amanar jikata nan ya ruqata aman ina idan ya cutata mata bazan yafe mashi ba,
Shine kawai magana ta,
Adda ita ma nasiha tayi masu mai shiga jiki da fatan Alkairi da sa masu albarka a rayuwar auran su dan ita yanzu dr ya fara bata tausayi kowa ya bude baki maganar shi bai yafe ba baby abinda Dr keyi sai hawaye.
Kowa ya masu fatan Alkairi da zaman lpy.
"qarshe Ahamt yace hummmm ni ba abinda zan fada anan ba girin girin ba tayi mai,
Ba dai aure bane I lallai kayi nasara kuma ka cika alkwarin kamar yanda ka dauka to Alhmallhi munga aure sai munga zaman dan ni idan banda cutar yarinya da akayi babu abinda akai mata dan na tabbata da margayiya na rai ita a yanzu bazata ta6a bada goyan bayan yar'ta ta auri dan iska ba dan yawon duniya wanda bai san darajar iyayen shi ba balle ya darajja wasu.
Kuma manan wannan auran sai anyi da nasanin yin shi,
kuma wallahi tallahi a sako man dana kokuma duk abinda ya faru Kai kaja ayi gara kowa da kowar wake ayi gara dana da danka cindani bay ta6a sa6a man ba.hummmmm ayi dai mugani idan tusa na hura wuta ya tashi fuuuuu ya fita shima family din shi suka bi bayan shi.
Dr kuka kawai yake sosai kamar qaramin yaro wannan wanne irin tashin hankalin wanan wanne irin bala'ine ya rabbi ka kawo mani dauki.
Kuka take wi wi wi ko jikin shi yayi sanyi da kukan da yake Abinka da d'a da mahaifi tsoho meerah yanajin kukan shi sosai da tausayan shi suna ta6a mashi zuciya aman ya daure dolle ne sai ya ko yama dr hankali sai ya gane kuskuran shi sannan ko yana haqura ya bar'shi sai ya'yi darasin rayuwa ya gane mahimmainci iyaye da illar sa6a masu sannan.zai saurare shi. Meerah ya furzar da isakan bakin shi ga bakin cikin dan uwan shi da kulum yake cusa mashi ya bude idon shi, dake a rufe kuta shi na sallami kowa kai kuma kaji abinda na fada maka da yau zuwa gobe na baka,
Kowa ya tashi jiki a sanyaye sabarina ma sai kuka take gawanin ban tausayi dan dolle su baka tausai,
Kowa ya kama gaban shi Aman dr. bai ta shiba yana zaune a inda yake yana kuka mai tsuma zuciyar mai saurare tsoho meerah yana jin shi aman yayi bursu da shi ya jima a hakan sannan ya rarrafa zuwa wajan tsoho meerah,
"Ya dora hannuwan shi duka biyun akan kafafun meerah shi kanshi meerai wani sanyi ne yaji ya ratsashi lokacin da hannu dr. ya ta6a jikin shi cikin rawar jiki yake magana Abbah na dan Allah kayi haquri dani da abinda ne maka dan Allah kayi haquri ka yafe man,
Abbah na nabi Allah nabi manzon sa Abbah nabi ka Abbah na kayi haquri ka bani dama a karo na biyu domin in gyara kuskure na Abbah ko Allah kai ma laifi kana neman tufa kuma ya yafe maka Abbah na dan Allah nima ka yafe mani Abbah na ban so na tafi kana fushi dani domin fushin ka la'anta ceni a gare Ni ya sake fashewa da kuka har'da majina .
"Gsky ne maganganun Dr sun shigi Abbah kuma shi kan shi yasan ko malicinmu kai ma laifi kaneme yafuwa shi mai yawan yafuwane gafuru Rahim ne balle mu yan Adam .
Tun ba yau ba tsoho meerah ya dade da yafe ma dan shi abinda yayi mashi aman ya bar'shi sai ya'yi nadama da kanshi sanan sai yaji irin ciwo da rad'ad'i da yaji lokacin da ya watsa mashi qasa a ido ya bujire ma umarni shi shiga dan zamani.
Yaji ciwo matuqa marar misaltuwa na abinda yayi mashi burun shi na shekara da shekaru da yadade yana jira da son cika kashi sai gashi Allah ya aramashi tsowom rai da lafiya yaga wannan lokaci aman d'an shi dr. Wanda yafi soyuwa aran shi yaqi bashi damar cika kashi abin ya mashi ciwo Wanda shi kade ne yasan miyaji yake kuma ji har'yanzu,
Tsoho meerah idanun shi sukayi jajir tunawa da bacin ran shi bacin ran da dan shine ya haddasa mashi shi .
Jinjina kai ya'yi sannan ya nuna ma dr hannu alamar ya tashi ya bashi waje cikin rawar jiki ya tashi har'yana hadawa da tuntu6e da kujera da yafadi Allah ne ya tai'maka bai sha qasa ba,
Fita yayi motar gidan su ya samu drive yace ya kai shi katsina dan 6acin ran dayake ciki ba zai barshi driven ba sunje katsina airport ya yanki tikitin guda biyu da shida sabarina suka dawo gida sallar azahar yayi ya shiga gida ko abinci kasaci yayi saboda kanshi dake mugun ciwo gado ya fada bacci ya dauke shi tare da zazzabi mai zafin gaske.
More comments more typing
AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:57] Ammyn Khairat: 乂❤‿❤乂(●♡∀♡)
*DྂRྂ MྂAྂHྂIྂSྂHྂIྂ MྂEྂEྂRྂAྂHྂ*
💉💉💉💉
*Nིྀaིྀ*
*AྂMྂMྂYྂNྂ KྂHྂAྂIྂRྂAྂTྂ*
G᷉᷈O᷉᷈L᷉᷈D᷉᷈E᷉᷈N᷉᷈ G᷉᷈I᷉᷈R᷉᷈L᷉᷈
*d͓̽e͓̽d͓̽i͓̽c͓̽a͓̽t͓̽e͓̽d͓̽ t͓̽o͓̽ m͓̽y͓̽ c͓̽h͓̽e͓̽r͓̽i͓̽e͓̽ f͓̽e͓̽e͓̽n͓̽a͓̽r͓̽*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER:____https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PིAིGིEི 16&17*
____________🇲🇽Mexico airport sun sauka lpy, before jirgensu ya shida ya kira drivern shi yace dashi nan da yan mintina zasu sauka dan haka yazo ya dauke shi,
"suntarar da ko yazo yana jiran su sabarina sai zare ido ake anzo Mexico course yauce ranar farko da tazo qasar Mexico ta hadu so sai kaqar a kwai dadin rayuwa..
Sun shiga motar drive ya zasu zuwa gida sabarina sai kallon hanya take da mutane iri daban daban da al'adunsu.
Hon yayi getman yazo da gudu ya bude masu get suka shiga wow sabarina tace domin gidan dr aljannar duniya ne haduwa kyau da tsari antsara shi yanda sabarina ke son tsarin gida haka ya tsara shi.
Sir sannun da zuwa ya hanya normal sukayi gaba suka biyo su da kayan su kai tsaye cikin katafaran parlour suka shiga plasma ce ke nata aikin maganace dai dr ke bayyi ba aman cikin ranshi yana mamakin hakan saboda da zai'tafi sai da yakashe duk wani electri to ya akayi TV ke aiki masu gadi kuma basu shigo masi parlour sai inshi ya ya kirasu.
Haka dai ya shiga parlour da tunani sabryy na biye da shi sororo yayi sa'idin da suka shiga cikin plurn kwance take kan kujera 3ster tana game da wayarta jikinta sanye da yellow din riga iya gwiwa taci uwar kwaliya qashin kanta yasha gyara sai qyalli yake,
Gaba daya hankalinta naga wayarta dan haka bata san sun shigo ba sallamar mai gadice ta sata tashi sukayi 4eyes da sanyin idaniyarta.
Da gudu tayo wajan shi ta bashi kykyawan hogging wow surprise dear welcome back I really miss u my favorite tare da kissing 😘 ta ko ina shi dai ya kasa koda motsi mai kyau domin jikin shi ya'yi galass inji mutan nijer sunce consey"
Sabryyy ido ta rufe da kafi tasake bude su ta murza su dan tana ganin kamar baccine take a mafalkene take ganin su.
Tabbatarwa da tayi gasky ne wani tsinin mashine taji ya zoki zuciyar ta tare da jiri innalilahi take jerowa a bakin ta ta samu kujera ta zauna hannuwanta biyu bisa kuncinta tana kallon su kallo na tuhuma"?
Duk abinda ke faruwa gaban idon mai gadi saboda mai gadi ya tsani feenae so sai ba tayi mashi ba gyaran murya yayi sannan ta saki dr bayan ta gama tsotse shi bakin shi harja yayi dan tsutsa,
Dr yashiga rudanin bayan mai gadi ya fita sai sannan hankalin feena ya kai ga sabarina da ke zaune idanu sun mata kamar auduga wayyo dear aljana dear 😈 devil ta boye bayan shi tana nuni da sabarina
""""sabarina ta sake zaro mata ido dan taji haushin abinda take fada wato ita ke evil take aljana dodonniya.
Dr ya janyeta jikin shi ke natsu ban san sakarci ina evil din yake gashi ta nuna sabareena. Ya dubu sabrry bacin raine karara a fuskarta wanda bai ta6a ganinta da shiba,
Wajan ta ya nufa feenan na fadin dear a'a is evil banza yayi da ita kamo hannun sabry yayi yazo wajanta da ita tana matswa bakin gaskiyar feenae sabariba aljanace.
Saboda tsananin kyanta da farinta ga manyan eyes gami da zarazaran eyelashes dogon hancinta mai tsinin gaske sai dan qaramin cute lips dinta masu zanen heart.
Dr natsu feenar is my lovely sister eyes ta zaro wonderful tayi mamaki.
Matsowa tayi wajansu kuri tayi ma sabarina da idol tana kallonta hannunta na rawa ta kai kan face dinta ta shafa wow 😲 beautiful girl
Sabarina ta janye daga wajan su ta koma kana kushib ta zauna tanajin tukukin bakin ciki
Suka bita da eyes.
Salihawa shiga kayi wanka tsoho meerah ya bashi umarni moohan bayyi gardamaba ya shiga toilet din meearh yayi wanka ya fito kan 🛏 bed ya isko kaya da lotion game da shouas da ture ya shafa lotion yasa sabin kayan shi yabi da turare yasa takalmin shi ya fito parlour.
Meerah yana zaune kan kafet ga kayan abinci akan kafet din zonan dana ya kirashi ya nuna mashi kusa da shi yazauna.
Abinci ya zuba masu cikin waje guda yace dashi bissmll ba muso yasa hannun cikaci tare sai da sukayi nat sannan sukayi hamdalla GA sarkin talikai
" meeara ya gyara murya cikin natsuwa yace da moohan da farko dai dana abinda kayi banji dadin shiba sosai a tunanina kai mai iya tsayawa sabarina ce akan komai kai Dan uwantane gaba da baya bakada kamarta itama batada kamarka wani fannin kai ubane wajanta domin babban wa ubane,
A matsayinka na wa kai mai iya tsayawa kanwarkace ka jajirce kazama zaki sadauki dodo ga dukkan wanda zai ketama kanwarka haddi sai kash abin mamaki kane da kanna kake kokarin hakan wallahi banji dadi ba;