Sashe 2
Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aman wanda zaiyi aiki ne ke ban samu ba Kuma kunsan yaran zamani ba son Zama kauye suke ba saboda sun girma sun waye suna ganin sun girmi da su zauna kauye sun manta shi kauye shine tushan su hummm duk kudinka duk waye warka kauye shine mafarin ka anan ina Mai baku haquri Dan Allah ku gafarce ni ya sharce kwallar da suka zubo mashi kuyi haquri Bai qara maganar da zaifada ba dan uwan shi ya jashi zuwa cikin gida.
Waje ya kaure da hayaniyar jama'a kowa na fadin ta bakin shi su kansu suna cikin bakin ciki domin sunga samu sunga rashi.
Haka kowa ya watse da wannan alhini;
Shiko Dr Bai masan sunyi ba tunda asubar fari ya shirya yai bankwana da kowa ba Wanda yace dashi cikanka haka ya sa6e jikkar shi zuwa katsina kwanan shi biyu katsina yayi duk abinda zaiyi yabi jirgi zuwa qasar Mexico hummmm..
Kayi kuskure Dr meerah dukkan nasara natare da sa Albakar iyaye .
Allah kashirya Mana zuriya Ameen
Meerah family haka suka kasance cikin bakin ciki marar musaltuwa musamman da Aka rufe katafaten hospital din .yanzu jikin jama'a ya qara sanyi saboda ganin rufe shi da akayi sunnan sunyi asara asibit kamar meera hospital da ba abinda ba azuba a cikin shi Dan jin dadin su
Ya xuwa yanzu kowa yadan Dr mahish yaki kauyen su da qaruwa masuyi mashi adu'a shiriya na mashi masu zagin shi na zagin shi suna fadin albasa batai halin ruwa ba domin mahafini. Shi mutumen kirki ne kowa yasan shi.
Haka ma masu murna da jindadi nayi. Musamman kanan Muhammad meera wato Ahamat meera badu shiri da ya'yan nashi ya tsane shi Yana hassadar shi don haka da shida zuriarshi sunfi kowa murna da faruwae hakan dan har'gida yazo ya gawa yayan nashi magana san ranshi saboda daman yana bakin ciki da bude wannan hospital ba yanda baiyi ba dan ganin ba'a gina hospital din ba Aman ya kasa samun nasara
Yanzu ko da haka tafaru Kamar ya zuba ruwa qasa yasha yakeji,
Mexco cikin nasara da daukaka ya fara aikin shi wani gagarumen hospital maizaman kanshi shine babba awajan Yana aikin cikin kwarewa ..
Anan ya hadu da Ashinah wata nurse ce itama Ashinah kyakyawace ta qarshe gata wayayya soyayya ta kullu atsakanin su saboda mugun sanshi da take ta muisulinta inda taci sunna my cherie Feenar yanzu Ashinah tatashi daga'Ashinah ta koma Feenar..
To fa Fans more comments more typing sai naji daga gareku shin labarin na kayatar daku Koko
AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
*💉💉💉Dr. MAHISH MEERAH💉💉💉*
*Na*
*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*
*Dedicated to my cherie Feenar*
SPECIAL GIFT 2
*Naki ne har kulume ke din dai ce madam mugiratu*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE 4*
/thaa'un ث*
_______/📝 Ashina Koko na ce feena yanzu soyayya mai'karfi ta barke tsakanin su da Dr maheeshi meera ya'yinda sukayi Alqawarin aure nan da wata biyu masu xuwa,
##############
*Salihawa* tun bayan tafiyar Dr Abubuwan sun rikice;yanzu *sabarina* na kwance ba lafiya sabarina yar uwa Dr mahish ce tun suna yara suke son juna Nan su ita da Dr har yazuwa girman su soyayyar nan aman bayan tafiyar Dr Mexico Abubuwa suka fara can zawa ko kiran shi tayi sai yaga dama ya daga idan tayi complain sai yace da ita tanayi karatune to sai sabarina tai mashi uzuri duk da wani gefen na.zuciyarta na gaya Mata ba haka bane,bata tabbatar da zargin ta ba sai da ya dawo taga canji zahiri,
********************
Sabarina yanzu bata da lafiya Kuma kowa yasan ciwon son Dr ne ke damunta ya yin da damuwa taimata yawa ciwon zuciya ya kamata Mai tsani duk Wanda yaga sabarina sai ya tausaya mata sabarina kyakyawa ce sosai Dan Sai nace ita tabiyo tsoho meera wajan kyua sabarina yar kanwar meerah mahaifiyarta tarassu;
Kuma tun tana raye taba Dr mahish sabarina a matsayin idan sun Isa aure tabanshi sabarina a aura masu juna Kuma tsoho meerah yayi Alqawarin yi masu aure in dai yana yare.
Saboda da man jira ake ya dawo aiyi bikin su sai gashi wanan tsotse ya gitta a tsakanin su
Shiya sa yau suka Yi taron family meeting dan jin ta bakin kowa akan wannan al'amari.
Bayan tsoho meerah ya Yi sallam anyi gaishe gaishe da yima sabarina ya jiki tana zaune duk tafita hayacin ta dolle tabaka tause .
Tsoho muhammad meera yace da barko dae dalilin taramu anan shine maganar sabarina da wancan yaro to yanzu dai dukkan ku kowa yasan abinda ya faru sannan Kuma ga maganar auran shi da sabarina kamar yanda nema yar uwata Alkawarin zan aurar da sabarina ga dana Mahesh to gashi lokacin auren yazo kuma wata kaddara ta faru tsakanin mu da shi to shine na taraku anan dan jin ta bakin ku shin ya kuke ganin wanann lamari kowa yayi shuru Yana jinjina kai domin Abin dukk ya rukita su ..
Ahama meera shine ya fara magana to mudai ba Abinda zamuce anan shine ita dai yarinya cinda anruga da.anyi haka yaro ya zuba maka kasa a ido ya ba tsayawa za aiyi jiran shi ba cinda ga dan uwan tanan moohan ai sai ayi da shi cinda da shi da maheeshi duk daya ne ni banga abin da muwa anan ba cinda Wanda yatafi yawan duniya baji ranshi zamuyi ba Nifa anawa ganin hummmm inji tsoho meerah yace"ta yaro kyau take bata karko munji taka shawara ita ma abin dubawace ,
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Adda AMMYN KHAIRAT ta gyara murya tace to ni dai tawa shawara anan shine mu kira yaro nan ta waya muji taba kinshi shin yanaga maganar auran sabarina koko kafin na qara cewa komai tsoho Muhammad meerah ya yo man chahhh😳
Wata tsawa daya bugaman sai da yan'cikina suka kada😅
Yace""" Aman ke shamsiya ban son bakida hankali ba sai yau yaron muhaife shi mukoma munajin ta bakin shin kenan yanzu shi ya yafe mu zancan banza zancan wofi ban haifi dan da zan koma ina bin kanshi ina lallashin shi ba,
Abbah Allah ya baka haquri
Ganinayi an ruga da anma gwago Alkawari bai'kama aiqi cika shi Allah ya huci zuciyarka Abbah.
Adda AMMYN KHAIRAT
Cewar moohan kefa yar bakin ciki ce dan kinga ana maganar za'a bani sabarina kike maganar cika Alkawari to wallahi sabarina bata da miji sai Ni ai daman can nima ina sonta aka shiga aka fita aka hana man ita to wallahi sai na aure ta kai moohan inji Adda AMMYN y ta ka tsa mashi tsawa kasan da wadda kake magana ni ba sa'ar yinka bace wallahi kaji na rantse ranka zai bace zanyi mummunan saba maka yaron banza kawai jikake tas tsa an kashe Adda AMMYN KHAIRAT da mari😭 ;
Na dago ido jajir ba kowa bane ya mare ni face uncle Ahamat mahaifin moohan ke wacce irin yarinyar banzace ai gaskiya moohan ya fada dashi da maheeshi duk da yane tawani ban garan ma yafi maheeshi din cinda shi Bai bijire umarni mahaifin shi ni Dana yarin kirki ne ko Karan na dora mashi ba zaitaba tsallakewa ba..
Zanyi magana Abbana Muhammad meera ya daga man hannu fukarshi cike da bacin rai Wanda ban taba ganin irin shi Dan Sai nace bacin ran shi na yau haryafi na ranar da maheeshi ya bar gida dukk wannan Abu ba kowa bane yaja mana shi face kanena maheeshi hummm Dan kuka Mai jama uwarsa jifa;
Ciki bakin ciki tsoho meerat yace kowa ya tashi yafice man dagani kuje ban son shawara kowa ni zan yanke hukunci da Kai na kowa ya tashi jiki na mashi rawa yafita Ahamat na cewa sai idan antashi sankai ai nima inada ikon yanke hukunci Kuma ya yanku Dan Nima sabarina yata ce Kuma bata da miji sai moohan tsoho meerah Bai tanka shi inda sabo yasaba da halin Dan uwan shi
Hummmm to fans Nima fa ina cikin family meerah Dan Nima kyakyawace 😎 Ni yayar maheeshi ce eeyyy🤪
Tom koya zata kaya kudai biyo alqalamina kuji
AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
*💉💉💉Dr. MAHISH MEERAH💉💉💉*
💉💉💉
*NA*
*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*
*Dedicated to my cherie Feenar*
*Aslm Alkm FANS INA MAI BAKU HAKURI ABISA MAI DA Dr. MASHISH NA KUDI HAKAN YAFARU NE ABISA WADAN SU DALILAI GA MAI BUKATA ZAIBIYA NERA DARI BIYU TA WANNAN HANYAR NUMBER Whatsapp KAMAR HAKA*
08167005043 *MTN*
*Sai Kuma NUMBER MESSAGE KAMAR HAKA*
08030500386 *MTN NUMBER*
*MASOYAN NIJER KUMA GA TAKU NUMBER MOVE*
81773088
*SAI NAJI DAGA GARE KU*

*PAGE 5 ج jiym*
_______📝 bayan kowa ya watse tsoho meerah ya'yi shuru yana tunanin rayuwar mahishi yanda ta canza lokaci kadan ada ko ance mahish zaiyi haka muhammad meera sai ya gardama ko ama falki Bai ta6a tunanin haka ba sai gashi hakan ta faru Dan yau kenan,
Idan yai duba da sabarina tana bashi tause ba kadan ba
Saboda yanda ta shaqu da mahish so sai soyayyar su Abin birgewa kafin ya tafi Mexico idan kaga yanda suke kula da junan su tun suna yara abin sai ya baka shaawa Aman yanzu komai ya rushe asalima bata ita yakeba gashi yatafi ya barta da dafin so Wanda bataga ranar fitar shi ba
Tsoho muhammad meera yaci gaba da tunani shi kade yanzu y zaiyi minene mafita ga wannan lamari yanzu ba abinda yafi da munshi irin girman Alkawarin da ya daukar ma kanwar shi Kuma yazama lallai dolle ya cika wanan Alkawari koda ba mahish sai ya daura ma sabarina auran mahish Dan yasan duk daran dadewa zai dawo gida lokacin da duniya taimashi hankali,
Haka yaci gaba da saqa d warwara.
Ahamat meera bayan sun koma gida da iyalin shi yasasu gaba sunacin naman Dan uwan shi sunata zagin shi da kulla yanda zasu tozarta shi a idan duniya .
Dan a cewar su sai daukakar shi tazama kaskanta sai kowa ya daina jin maganar sa Kuma duk abinda yake taqama dashi sai yadawo mallakin su,
Hummmmm