← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 26

Sashe 10

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan kuma muka koma 6an garan uba a matsayinka na uba agareta wanne ciwo zakaji da radadi ga wanda yazo zai ci mutuncin yarka ya keta mata haddi wanne hukunci zaka dauka lokacin da kazo ka tararda wani na shirin qargamena yarka?

Yayi shuru tambayarka ake moohan kunya ta kama shi kamar kasa ta bude dagan zaune ya shige

Moohan ka bani kunya so sai da ba alkawarin auran sabarina da MAHISHI ba abinda zai hananin baka auranta saboda dari bisa dari kane yafi dacewa da ita ba MAHISHI to dandai ni mutumne mai cika alkawari GA abinda na dauka idan har Allah ya banin iko nasan abinda kayi ba halinka bane shedanne da kuma sharrin zuciya inaso a kowanne lokaci kafi karfin zuciyarka domin duk mai biyema son xuciya tana kaishi da bacin zuciya da danasanin,

Kayi haquri da hukuncin da na dauka a kanka kowanenen haka zan mashi in banda kuka babu abinda moohan yake gsky meera ya fada mashi kuma yaji kunya ssai da abinda yaso aikatawa da kuma danasani da nadama sabarina bata cancanci abinda yaso aikatawa a gareta bata kuma ya godema Allah da hakan bata faruba.

Abbah dan Allah kayi hakuri hakan bazata sake faruwa ba ba halina bane aikata hakan na sanin moohan komai ya wuce ko bayan ranmu ku kasance ya'ya nagari masu aikata alkari kujajirce a wajan yan uwanku

Insha Allahu Abbah nagode

Moohan ya tashi ya fita zuwa gidansu jikin shi asanyaye

m̸o̸r̸e̸ c̸o̸m̸m̸e̸n̸t̸ m̸o̸r̸e̸ t̸y̸p̸i̸n̸g̸

*A᷈m᷈m᷈y᷈n᷈ K᷈H᷈A᷈I᷈R᷈A᷈T᷈ c᷈e᷈ G᷈o᷈l᷈d᷈e᷈n᷈ g᷈i᷈r᷈l᷈*
[9/5, 12:59] Ammyn Khairat: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/HN8DndYLcYs4thcUTVSVKP

*link ga masoyana banda maza comment nake so ba nagode ko thank u ko stickers ban son tallah dafatan za a kiyaye ngd*

*💉💉💉💉Dྂrྂ MྂAྂHྂIྂSྂHྂIྂ MྂEྂEྂRྂAྂHྂ*
乂❤‿❤乂(•ᴗ•)❤

*N͠A͠*

*A᷈M᷈M᷈Y᷈N᷈ K᷈H᷈A᷈R᷈A᷈I᷈T᷈*
GིOིLིDིEིNི GིIིRིLི

*D̆ĕd̆ĭc̆ăt̆ĕd̆ t̆ŏ m̆y̆ c̆h̆ĕr̆ĭĕ f̆ĕĕn̆ăr̆ m̆y̆ f̆r̆ĭĕn̆d̆ s̆h̆ĭp̆*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE 17&18*

_____________kasaqe dr yayi yabi kofar da kallo lallai Ashina kishinki ya bace hhhh yau feenar ashina ta Samu

"huci maizafi yasaki Mata mata halinsu duk dayane akwaisu da karamar kwalla indai akan kishine kwalwarsu bata dauka,

Feenar sabiryy kowace da kalar nata kishin sumar kanshi yake ya mutsawa kanshi yayi zafi yarasa ta inda zai taro wannan lamari komai ya taru yacide mashi

Kwanciya yayi kan bed yanata saqar zuci.

Baccin yayi dan dauke shi zuwa magaruba ya tashi yanufi toilet yajima cikin kwamin wanka daga bisani ya cuda jikin shi yafito

Yashirya cikin suit dinshi farare wadanda ya maida amatsayin uniform din shi na aiki sallah yayi saboda lokacin sallar yadan gota sannan yasa white cover shuos dinshi yafita yana daura agogon hannunshi.

Compound din gidan yanufa parking space jerin gwanon cars ce har 5cars daya daga ciki ya buda yashiga dai dai zaifita yace da driven shi yayo oder abincin dare yakai kan danni oky sir.

German ya bude mashi get yafita direct hospital 🏥 yanufa domin checking din abubuwan da sukafaru baya tafiyar shi rantsetsan hospital ne irin nasu na Mexico. Yanda aka tsarashi kai ka dauka gidan sugaban qasane sai kashiga daga ciki kagane hospital ne,

"ko wanne part sai da yabi yaduba mararsa lafiyanan kwankwance duk ya dubasu wasu yasa an sauyamasu waje,

Sannan yanufi office dinshi ya zauna tarun takardune sosai yabisu one by one yana chekeng dinsu yanajinjina kai da yabawa da kokari irin na feean domin ita ta maye kubinshi da bashinan tayi aiki tukuru

Tuna bayan fitar dr sabarina ta tashi daga nannauyan baccin da ya dauketa abinda yafito daga bakinta shine

*ALHMDLILAHIL'LAZI'AHAYANA'BA'ADIMA'AMATANA'WA'ILAIHIN'NUSHUR!!!!*

Adua'ce maikyau GA bawa yalazimci yinta yayin da ya tashi daga bacci kayi godiya GA Allah da yakasheka kuma ya rayaka dan idan mutum yayi bacci to tamkar ya mutune sai sadda Allah yabashi ikon tashi ku koyama yaranku ita tanada mahimmanci ga bawa

*Idan Ban mantaba naji bawani akan ta cewa Annabi yace duk wanda ya falka bacci cikin dare yayi wannan aduar to idan yayi sallahr dare duk abinda ya roqa sai Allah yabashishi Allah yasa mudace Amee*

Sannan tayi meqa tare da duba agogon bango bakwai harda yan mintina lallai tajima tana bacci tunda gashi harta makara sallahr magaruba.

Tollet ta nufa tayi wanka tareda doro alwalla tazo tasa doguwar rigarta ta sallah tafeshe jikinta da qamshi sannan ta shinfida sallaya tatada iqama bayan ta ida ta zauna tanata azikar dinta har akayi isah'i tayi isha'i sannan ta gabatar da adua'o'in ta tatashi tacire rigar ta shafa lotion mai qamshi tasa turare tasa kayan mararsa nauyi cotton riga da wando tayo men parlour,

Dernni table ta duba taga kayan abincin dan haka can ta nufa tea 🍵 ta hada mai kauri tasha sanan tabi da abinci aman bawani maiyawa bane taci tatashi ta koma kan doguwar kujera ta kwanta roomt ta dauka ta kunna TV 📺 tana kallo

Jin shurun yayi yawa sai tsoro yafara kamata saboda ita ko gida tafiso idan tana dakinta aman yazaman akwai wani agidan ba ita kade bace tashi tayi tanufi parts din dakunan gidan tana dubawa da kitchen din su komai yayi kyau da tsari nera tayi kuka wajan gina wannan katafaran gida

Dakin shi ta shiga yafi kowanne daki haduwa yanda aka tsarashi sai kace wata fadar sarki komai na dakin farine toilet din shima sai baka tsoro dan ya kawatu ga glasses ta ko ina sai daukar ido suke idanunts sukayita karo da pant 👖 da breaziya ranta taji yayi mugun bacci GA toilet din da tabishi da kallo ga alamar ruwanan ba'a dade da amfani acikin shiba hawayene suka dararomata tamkar ankunna famfo

"dakinta ta nufa ta fadi kan gado tanata rusaka kukanta tamkar yaune uwarta ta rassu.

Wayarta ta jawo burinta takira addarta tasanar da ita gida takeso ta dawo gobe domin bata iya zama da dr bataso zuciyarta ta amince da zarginda take mashi qara tabarshi kafin komai yalalace idan hartana ganinshi da wata wadda ba matarshiba zatayi aika aika.

Ta kunna wayar tana mai zubda hawaye so dayawa kanace ma abu kaso shi daga qarshe abin yazamo ba alkairi bane cinda yanzu ta gani dr ba alkari bane atare da ita,

Tasa bayan hannunta ta share hawayenta lokacin da wayar ta kawo.

Jikinta na rawa ta danna kiran adda sai dai kash kiran yaki shiga saboda sim din 9je bashi aiki Mexico.

Bakin ciki ya qara taruwa a xuciyarta fadi take wayyo addata wayyo meerah wayyoo family na wayyo moohan dina wayyo Allah na Allah kakawo mani dauki adda adda keeeeeeeeeeee zan mutu kezo ke daukeni adda nafi son zama dake inajindadin fadinki addddddddddddda

Gallery ta shiga pictures din family nata ne ta cigaba da kallo tana kewarsu wani tayi dariya wani tayi kuka idan ta gani

Mafi yawa nasu itada dr sunfi yawa sai ko na yaya moohan wasu da sukayi ukku ita moohan mahish ranar wata juma'a sunsata atsakiya kowannensu named dariya aka dauke su picture din yayi kyua sai sai wanan kuma itada adda da gwago da da tsoho meeraha shima yayi kyau sai hawaye take yanzu shikenan tabar family dinta masu sata farin ciki tazo wajan kunci wajan wanda bata taba tunanin haka awajanshiba human rayuwace itadaman haka ta hada

Wani waje tashiga nanma picture din sune tunsuna yara taketa ajiyarsu cikin memory nata ita da dr mahish dinta yanda suke a picture din da kagani kasan akwai shaquwa Mai yawa atare dasu gami da kaunar junan su

Haka dai tai bansun tana kallo har bacci ya dauketa

Dr bai dawo gidaba sai wajan 11of clock a gajiye ya dawo dakinta yanufa ya ya kuna light din bacci yaga tanayi sannan ya kashe light din ya fito denni ya nufa ya duba yaga ta danci abinci sanan yanufi nashi dakin ya shiga wanka yafito yasa kayan bacci ya fito ya hada back tea 🍵 ya nufi dakin shi kan bed ya zaune ya jawo computer shi yana dubawa yanashan tea sai shabiyu ya kwanta bacci da yake ya gaji dandanan bacci ya dauke shi.

"asubar fari ta tashi da firgici na mugun mafalkin da tayi maiban tsoro Adua tayi ta tashi daga bacci tanufi toilet tayi tsarki da arwlla tatada sallahr asuba bayan rayi atanun fijir da tagama ta dora da karatun alqurani da gari yayi haske tayi adua ta tashi ta shiga wanka tafito ta shirya cikin atamfarta Blue mai ratsina fari riga da sket sun kamata sunmata das ajiki ta murza daurin dan kwalinta Aisha buhari ta feshe jikinta da qamshi kamar anyi barinshi ajikinta fararn ta tatami m tasa ta dauko wayarta tayo waje kitchen dinta ta shiga don dorama kanta kirki dan ba dadin abinin da takeci tajiba da akwai komai aciki indome ta dafa da ruwan zafi t soya eggs dinta ta sai qamshi ke tashi tafito man parlaou dai dai Dr ya fito cikin shirin shi an an zuwa hospital

Ganita yasashi yin tsaye kamar andasashi sabryyy atamfa na mata kyau sosai has m da qugu da bobes tayi mashi kyau sosai qamshin imdomen duk yacika mashi hannu banza tayi da shi ta ta zauna tafara cin abincinta wajanta yaqaraso sabryyy bby kin tashi lfya jiya nafita na dawo na tarar kinyi bacci to ya kwanan ba kunta duk tambayar da yaimata babu wadda ta ansa mashi sai dai ta zamo daga kankushindin din tace dashi yayi mahishi inakwana yarbiyartace wannan tuntana gida haka mabiye zai gaida mabiyinshi cikin girmamawa lfya lau ya ansa mata ita kuma ta koma ta zauna Dai dai taci gabada da cin abincinta.

Ya jima yana kallonta da yanayinta sannan yace da ita zanfita wajan aiki Allah ya kiyaye tace dashi ameen yasa kai ya fita jiya kade sabryy ta rame sosai kuma ya nura ta dauki wata sabuwar dabi'a daga jiya zowayau

Salihawa zaune yake gaban qaton bokan shi ranke dake dan mage baka dadin goyo boka ya bushe da mahaukaciyar dariya har wani bakin abu kamar hayaki nafitowa abakin shi
Chapter 10 · 0% Book details