← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 26

Sashe 17

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_____________bai bari ta ida Maganganunta ba ya jawota ya hade bakinshi da nata hot kiss yake mata ba kakkautawa

Jikinshi harcira yake ta ko ina ya rukitata sai da yasa ta ta yarda dari bisa dari itadin tashi ce shinatane

Soyayya zallah ya nuna mata sai da ta ladabtu tayi laushi sannan ya sassauta abinda yake mata

Idanunshi sunyi jajir cikin sarkewar murya yace sabryyy misa kike tunanin haka misa kike tananin na daina sonki soyayyata a gareki tafi gaban kallar I love u kama yayi ki gane ki fahima da yanayi na da motsina duk duniya babu matar da nake so sama dake

Sabryy ki daina kokwanto akan soyayyata sai dai kiman uzuri akan komai ni kaina ban son abinda ke damuna ba duk abinda nake maki bada san raina yake faruwa ba wani abun ma ban son na aikata shi kiyi haquri sabryy ina sonki kina matukar kaunarki kece maccen da na faraso tun ban san minene so ba kuma har Abada kaunar tanan mutu karaba

Kiyi hakuri sabryy kiman uzuri ki yafeman kurakure na insha Allahu very soon komai zai canza insha Allahu

My sabry I beg you please help me sabry

Kuka ya fashe mata dashi shi kan shi yasan baya kyauwa sabry yana iya baki kokarin shi naganin yayaki zuciyar abin ya gagara yarasa dalilin haka

Jikinta ne duk yayi sanyi ta tabbata dr gaskiya yake fada mata to mike damun su shine abin tambya

Yaya MAHISHI ka dai na kuka komai ya wuce kaji Dan Allah kadena kuka rungume juna sukayi ki yafe man kinji zan canza na dawo kamar yanda kike so dan Allah ki yafe man na yafe maka yaya MAHISHI Allah shi yafe mana baki daya

Yauwa nagode sabrry meera yafa suna dariya dan Allah kanwata ke daina shan kwaya kinji Dan Allah

Insha Allahu zanyi kokarin ganin na daina Aman ta zameman jiki dolle sai ahankali ko zan dai na zaki daina kisama ranki hakan insha Allahu jawota yayi ya sake rungumeta yana gaya mata kalame masu dadi

Kuma BA laifi taji dadin hakan kuma hankalinta ya kwanta

Hannun shi yakai kan breast din wow sabryy ya sunno kanshi cikin wuyanta yana sunsunarta yana wasa
Da hannuwanshi cikin breast dinta sabry wajannan akwai laushi tamkar auduga

Ina son su so sai ko zan iya ganin su idol ta rufe yabata kunya sosai Kai yaya zaka iya ganinsu ai da kai da kaya duk mallakin wuyane karkaji komai eh duk abinda kaga dama dasu Allah ko ta daga mashi kai

Thanku rigarta ya daga dayake batada bra sai suka bayyana jajir dasu tsaytsaye hannun shi ya kai yana waja da kan nono sosai take lumshe ido tana jin dadin abin bayyi qasa agwiwa ba ya kai bakin shi yana tsutsarsu a hankali cikin kwarewa ya nura sabrry nada karfin shaawa sosai

Hannushi ya kai kasanta yajita ajike koda ya fara wasa dashi sai yaji ta. Kama feshin ruwa har wani kara kankameshi take hannunshi ya fito da shi ya zura cikin bakin shi ya tsotse itako cikin jin kunya tace dr cici tayi shuru gira ya daga mata yana wasa da lipes fadi komai karkiji komai

Ni nakine mallakinki kina jindadin abinne naci faba ta lumshe ido tare da daga kanta murmushi yayi ya
Kwantar da ita

Yaja siket dinta sama yana Shafa cinyoyint da kissing din su itako sai jindadi take tana jan numfashi sosai yake wasa da hannunshi kasanta sai da tayi wata irin kara ta dadi tare da bulbulo wasu ruwa masu dume sannan yayi murmushi ya kalleta yace sannu duk sai kunya ta kamata

Ruwan da zubo yasa bakinshi ya shanye su tare lashe wajan ita kanta mamaki dr ya bata ko kyama baiji toilet ya kaita sukayi wanka daganan suka fito suka shirya zuwa yawon bude idon dan an sanar masu da sai nan da
Kwana biyu za a yimata aiki

*more comments more typing*

Ammyn khairat
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: 💉💉💉Dr MAHISHI MEERAH

Nྂaྂ

Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ

Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

Social gift GA yan Group dr MAHISHI

*PAGE 37&38*

____________sun shirya cikin shirin su na masoya sunyi kyau sosai sai sihirtaccan qamshi suke fitarwa ruke da hannun juna haka suka fito daga cikin hospital din tashar jirgin kasa suka nufa domin zuwa yawon bude ido

Jirgin da zashi

*VANARASI*

Suka hau
Okkk vanarasi or kashi uff(banaras) is one of the seven holy cities in Indian it was the belo beloved city of Lord shiv or lemme say maheshwar and there's also where goddess ganges lives in or river ganges and there are several markets in there and lovely garden thought

Vanarasi yana daya daga ciki babban birinin india guda bakwai sannan wajane wanda abin bautar mabiya adddini hindu yake gami da teku wato wajan da akwai ruwa sosai da jiragen ruwa kwalekwale sannan da lambuna game da kasuwa
Hade da hotel's

Vanarasi wajane na masoya normally wanda zakagani wajan masoya ne masuji da kansu suke zuwa wajan dan shaqatawa da akwai dadi zama wurin ga lambuna

Game da ya'yan itatuwa na mare rayuwa duk wanda ke wajan harkar gabanshi yake mazane da matayen su kowa na bakin kokarin wajan nunama matar shi ko budurwar shi love

Sosai sabry taji dadin zuwa wajan dan tatsinci kanta cikin farin ciki soyayya zalla dr yanunamata a wajan wadda ita kanta batasan ya iyataba

Sukansu india wa tsayawa sukayi suna kallon su dan Soyayyar da yake mata abin kallo d koyice wani abun harkunyar shi takeji idan ya mata lallai muma hausawa bafa afimu iya love muna dai alkunya ne

Sun shiga kwalekwale yayi yawo dasu cikin ruwa tare da daukar slfie haka ma cikin lambuna nan ma shun shaqata sun sha kayan fruit

Daganan ya kaita mujami'a wajan abin bautar hindu wato Shiva dan ganin yanda suke gudanar da ibadarsu

Bayan sun dawo suka yada zango a wani qaton lambu mai zagaye da fararan kujeru masoyane zaune suna hutawa saboda da akwai niima a wajan ga iska mai dadi na kadawa

Duko kanshi yayi cikin kunnanta yaradama dariya tayi shikuma yayi kissing dinta ya qara gaba ya bartanan

Wata ba india ce dake zaune kusa da kujerasu taima sabriy murmushi cikin harahen turanci suka gaisa inda matar ke cemata soyayyarsu ta birge su sabry taji dadin maganarta tace mata thank u

Daga nan hira ta barke atsakanin su matar ta shedda mata sunanta Ayusha kuma itama tare da mijinta take yanzu haka kwana biyu ya rage masu su gama shaqatawarsu su koma 9ja sabry tace Kai haba a najeria kuke zaune ai ina aurene ya kaiki can Ayusha tayi dariya tace ei suna Abuja da zama aikine ya kai mijinta can aman asalinsu yan nanne sabry tace KO baki fadaba da anganki anga ba india

Sun jima suna hira daga kuma sunyi exchange na number dan idan sun koma 9ja su runqa ziyarta juna Ayusha tanada da kirki sosai azaman da suka danyi sabry ta fahimci haka

Dr ne ya dawo ya rufe idanun sabry ta baya dariya tayi yace da ita beby mutafi

Sabry ta tashi ta nuna Ayusha ta gabatar da ita ga dr daga nan sukayi bankwana sai sun hadu anjima

Wani waje My kyau ya nufa da su sai sai d suka shiga wajan sabry taga Ashe hotel ne

Room din da suka kam direct suka nufa dakine mai dauke da Royal bed wandda yaji pink din bed short

Coffee ne aka fara kawo masu suka sha kunsan india da coffee

Sunci Abinci wanda shawarma ce sukaci da pizza

Sai kayan Sanyi

Toilet suka nufa atare sukayi wanka dukda tana danjin nauyin shi

Bayan sun fito shida kanshi ya gogemata jikinta ya shafa mata mai da turaruka

Sannan shima ya shafa daga su sai towul suka fada kan bed suka ja zane suka rufa bayan sun ya cire masu towul din jikin su

Jawota yayi jikin shi jikinsu yahadu da juna gashi ba kaya kowa sai da yaji shoking a jikin musamman sbry da taji banana na dungunanrta

Sai hankalinta ya qara tashi jikinta har rawa yake

Ammyn khairta
[9/5, 13:19] Ammyn Khairat: 💉💉💉Dr MAHISHI MEERAH

Nྂaྂ

Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ

Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

Social gift GA yan Group dr MAHISHI

*PAGE 39&40*

_____________dr office din doctors ya nufa ya shaida masu kudurin shi na tafiya da sabry gida dan a nema mata maganin hausa a gani,

Sukan su likitocin sunyi na'ama da hakan dan suma suyin tunanin ciwon ba na asibiti bane dan haka ba tare da bata lokaci ba suka rubuta mashi sallama da fatan alkairi

7:am na safe suka shirya dan tafiya airport haryanzu dai allurar bacci aka sake dan karamata dan kartatashi kafin su kai cikin motar hospital din aka sata tana kwance kamar matatta dr na rungume da ita

Airport komai an gama jirginsu ya tashi zuwa lagos

Cikin awa ukku suka shidda airport na lagos

Yafito sabe da sabry akafadar shi kuma yayi dai dai da zowar dr nawaz da mota biyu shida wani saboda ya ya rugasu. Zowa kusan awarshi biyu da zowa daga Mexico

Wajan su ya nufa aka buda mashi marfin mota baya yasata sannan suka gaisa ko ba a fada mashi ba yasan wanda suke tare da dr shine Alhji nurem

Hankalin nawaz duk yana ga babyn shi haka drive yaja suka tafi wata shahararar unguwa suka nufa

Wani gida hadadde duk unguwar babu irin shi wajan haduwa sunyi hon ka bude masu get suka shiga bayan sunyi parking

Ya fito da ita haryanzu dai bacci take bata tatashi ba Alhj nurem yai masu iso harcikin gidan wani kayataccen parlour yai masu masuki

. Komai yaji a wannan parlau mai kama da daular sarki

Kan luntsuma luntsuma kushin din suka zauna ya aje sabry sannan shima ya zaune ya jawo sabry ya dora kanta bisa cinyarshi yana shafa sumar kanta duk tarame ta fayawo
Chapter 17 · 0% Book details