Sashe 6
Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
More comments more typing
AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:54] Ammyn Khairat: *💉💉💉💉 Dr MAHISH MEERAH*
💉💉💉💉💉
*Na*
AMMYN KHAIRAT
*GOLDEN GIRL*
*Didecate to my cherie Feenar*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
____________*page ,11 zain ز*
________📖🖊️ shi dariya ma adda taso bashi ganin ta ranta cikin na Kare ko kallon inda sabarina take bayyi ba toilet ya shige warshi domin ya watsa ruwa,
Kallo ta bishi da shi Dr yayi kyau sosai fatar shi ta qara murgewa.
Tayi ajiyar zuciya lallai tana da aiki a gaban ta domin wani kallo da Dr ke Mata ya bata mamaki shin ashe so yana Zama kiyayya ada ko ance Dr zai kita yai mata haka sai ta qaryya ta,
Aman ba komai rayuwa ce jikinta sai rawa yake saboda tsananin sanyin da takeji sai karkarwa take kwance tayi a gado tana ta rawar sanyi ya jima bai fito daga toilet ba,
Shima a cikin toilet d'in na shi kukan yake na halin da yake ciki gwagon shi ta k'ishi meerah ya k'ishi kowa ya k'ishi ya juya mashi baya,
Har addar shi da tafi soyuwa aran shi Wai yau ita ke cema shi dan yawon duniya wayyo shi kanshi yanzu Kuma ya zayayi da sabarina yarinya mai hankali da natsuwa marainiyar Allah,
Kafin ya tafi mixeco Yana mugun son sabarina Aman yanzu baijin sonta kokadan aran shi sai dai soyayya irin ta yan uwanta ka.
Yasama tuna da Feenar da yayi feena ta sanar da shi tanada matuqar kishi so sai ta tsani kiya shiya to gashi ya mata Kuma yar uwar shi da bay so ko kadan wani Abu ya ta6a mashi ita,
Hakanan ya samu ya fito daure da tawul ya tsane jikin shi ya shafa mai Mai qamshi tare da turare.
"San'nan yasa kayan bacci ya koma kan 3sitar ya kwanta yanaji karkarwar da jikin sabarina yake Aman ya kasa kulata qarshe bargo ya tashi yasa ya rufata Dan shi ma kanshi jinshi yake bai da lafiya shi kanshi yana buqatar a kulawa saboda shima jikin shi yayi zafi sosai haka ya koma kan 3star ya kwanta Yana kallon yanda jikin sabarina ke bari,
Tunanine yaci mashi zuciya yanzu idan ya tafi da sabarina mixeco to ya zaiyi da ita ya Kuma zai cema Feenar shi dai har ga Allah bai so ya cutar da yar uwar shi,
Yana cikin tunanin yaji sabarina ta fad'o daga kan bed ta fasa qara saboda taji faduwae mafalki ne take Mai ban tsoro ga kuma zazzafan zazzabi gami da sanyi da takeji da gudu "Dr mahish ya isa wajan ta ya ye bargon da take ciki'
Ya dagota ya hade ta da jikin shi tana bude ido ta ganshi ta fasa qara ta some ajikin , duk inda jikin shi yake rawa yake'
Ya shiga ta shin hankali matuqa duk ya rude sosai kwantar kwantar da ita ya'yi ya dauko ruwa ya yayyafa Mata.
Ta farfado ya kara maqalqale shi ta fasa qara tana fadin gashi Nan wallahi shine zai kashe ni duk ta ruda shi cewa yake wanene tace Yaya moohan ta sake somewa yasalam ruwa yasake yayyafa mata tare da tofa Mata aduo'i duk yabi ya rude ya fita hayacin shi.
Shi nashi zazzabin ya ne meshi yarasa.
Ga jikin sabarina da yayi mugun zafi bayan yasamu ta dawo hayacin ta ya jiqo tawul da ruwa yazo ya cire mata rigarta daga ita sai vest yana shafa mata ruwa domin zafin jikinta ya rage,
Aman ina jikinta sai karkarwa yake dolle ya ida cire mata rigar ido ya rufe ya sake budewa ganin abinda baiyi tunanin ya Kai haka ba wato girman nonuwan ta tsatsaye da su Kamar nono maza jajajajir dasu wai Allah shine abinda yace cikin rawar hannu yasa tawul din yana shafa mata ruwa aman bawani sauki dolle tasa ya cire rigar shi ya kwanta kusa da ita ya jawota jikin shi jikinta na gugar na shi.
Jin dumin jikin shi da zafi zafi da man dume take nema shiya sa ta qara shishige mashi tare da rungumo shi jin girjinta cikin nashi sun to kareshi yasa shi kusan fita hayacin shi yana ambato sunan Allah!!!!!
Domin gaba daya ya fita hayacin shi tsikar jikin shi sai yar take yayin da 🍌 bananar shi ta mike tana neman hanya sai kasha baza ra samu ba!!!!
More comments more typing
AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:54] Ammyn Khairat: *💉💉💉💉Dr MAHISH MEERAH💉💉💉💉💉*
*Na*
AMMYN KHAIRAT
*Golden girl*
Didecate
*To my cherie Feenar Alkarin Allah ya Kai maki daga Nan har birnin yamai inata duban hanyar'ki fa*

*Page 12 siyn س*
____________🖊️duk wani motsi na sabarina idan ta motsa tanajin sanyi jinshi yake har'cikin ranshi domin ya kai matuqa wajan sha'awa bai'taba tunanin yanada sha'awa irin na yauba,
"Saboda Feenar ta Sha tatta6a shi aman bai'jin feeling irin na yau duk yabi ya rukice domin ta rukita mashi lissafi yayin da ita bata san'ma tanayi ba ta kanta take ya ilahi lokacin da yaji qafarta abida 🍌 bananar shi jiyayi kamar ........
Cikin dauriya ya tashi ya janye ta daga cikin jikin shi dan idan bayyi hankali ba zata kashe shi da Sha,awa qasa ya koma yana mai'maida numfashi.
Ya jima a hakan sannan ya nufi toilet ya sakar ma kan shi ruwa tare da tunanin yanzu dai sha'awar ta motsa sosai Kuma dolle ne ya fitar da ita idan ba haka ba zai cutu ko kuma wata matsala ta biyo baya shi a iya tswon rayuwar shi bai'ta6a jin sha'awa irin haka ba to yau minene dalili .
Maganar gsky kuma ba zai so ace ya qargame'ma yar mutane yau'ba duk da halalin shi ce yanzu ta zamo mallakin shi zai iyayin komai.da ita ,
Hummmm yayi ajiyar zuciya amanfa da kunya da safe aga na ai kata hakan da ita me Adda za tace maganganune sai yaji su mararsa dadi .
Ya fitar da huci mai zafi lokacin da yaji allurar tashi ta sake halbawa duk da ruwan da ya sakar mata domin ta Dan lafa daga tashin da tayi
A daddafe ya fito ko tawul babu ajikin shi ya dubi agogon bango bayan ya kunna wutar d'akin Mai haske qarfe daya da kusan rabi na dare.
Yakai duban shi kan gado sabarina ta yaye bargon da take rufe da alama zazzabi ya fara sauki saboda ta yaye bargon tozali yayi da dukiyar fulaninta na mashi gwalo🤪.
Miyo ya hade kuttttt kamar yanda aka tura ya afka kan gadon yai'mata wata muguwar wawura tana bacci taji an wawureta bude idon tatayi taga masoyinta jikin shi na rawa yana aika Mata da messages din shi masu yuwar karantawa,
Yar ta ganshi ko kaya babu ajikin shi saboda ya manta Bai kashe wutar d'akin ba ganin tana mashi kallon mamaki yasa shi sakin'ta Yana maida ajiyar zuciya tare da juya Mata baya Yana "cewa da ita yi haquri ya zura hannun shi ya kashe wutar d'akin sai Mai dan haske kadan ya bari .
Ita mamaki ya bata gami da tausaye domin yanda yayi magana bai cikin hayacin shi ga kuma jikin shi dake rawa yana juye juye .
Abinka ga masoya ya bata tausayi ganin tunda take da shi bata ta6a ganin shi cikin irin wannan halin ba, shiyasa ita ma duk ta damu sosai .
Jikinta na rawa ta matso kusa da shi jinta kusa da shi yasa shi matsawa ta sake matsowa sunyi haka kusan sau ukku ta matso ya matsa karshe ya qyaleta .
Rungumo shi tayi ta baya ta shi shige mashi kamar zai Mai da ita cikin ciki,
Cikin rawar murya taimashi magana cikin irin muryar da take mashi lokuttan baya da shaka shude.
Yaya mahish Yaya mahish Yaya mahish sai da ta Kira shi sau ukku dan can baya idan zatayi magana da shi Mai mahimmanci to tana mashi wannan Kiran sau ukku sanan"shikuma zai'ce da ita kanwa sabryy na'am ina jinki bani labariiii
To yau Kuma bai amsata ba saboda a halin da yake ciki bai iya wata doguwar magana sai dai ya juyo fuskar shi ya fiskance ta,
Yaya mahish shi shine kana jina ka qyaleni yaya mahish wai mine maka kake share ni mine kama kake futa butuna mine maka katsaneni .
Ta fashe da kuka yaya mahish ko dan kaga ina sonka ai ba laifina bane Kaine duk ka jawo haka da kashiga rayuwa ta tun kafin inson kai inson wacece ni,
Ka koya man sonka da kaunar ka ban iya komai sai tare da Kai ko ka manta harta da bacci idan zanyi akan girjinka nake kwana sai nayi bacci ka shi fideni .
Ban iya cin abinci sai ka bani da Baki idan ina kuka kana kuka idan Ina cikin kunci Kai ma kana ciki har sai kaga ka sani farin ciki idan Ina dariya kaima kanayi idan banda lafiya Kai bakada lafiya to miyasa duk ka kowa yaman wadannan Abubuwan ?
Yaya mahish kasa halin da na shiga lokacin da ka tafo mixeco watana guda akwance ina jinyar rashin ka baci ba Sha .
Ban ta6a tunanin ko a mafalki zaka kini ka juya man baya ba kaki saurare na kamani illa Yaya mahish ka cutar Dani da rayuwa da soyayyar ka Aman bazance komai. Ni
*Ni makauniya ce*
Sabon novel dina mai'zuwa
Makauniya ce akan soyayyar ka har'shi yasa ban San irin illar da zatai mani Nan gaba ba,.
Bata sake cewa da shi komai ba ta cigaba da rera kukanta. Duk abinda sabarina ta fada Yana jinta kuma gsky ta fada shidai ba zai'ce ga abinda Tai mashi ba aman tun bayan ta fiyar shi mixeco yaji duk ta fita a ranshi ba wai dan baijin sonta ko soyayyarta a ranshi ba shi dai
Ahaka kawai yake jinta wani iri Kuma ga lokaci sai yakijin kamar ba zai iya auren ta ba Ashe da da rabon qaddara auran su .