Sashe 11
Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace hakanane bani dadin goyo ko an goyani sai ansaukeni dan muguntata hhhhha Ahamat ya gaggabe da dariya ai gaskiyane dan mage abinda ketafe dani boka ya daga mashi hannu munga komai ba sai kafadaba akan yar kanwarkane da dan yayanka mahish da sabarina hhhhhhh labari mai dadi yaro yasamu baturiya acan ita zai aura batare da sanina wani na shiba kuma suna mutuwar son junansu sunanta ashina ne kafin ta musulinta yanzu kuma ta koma feena nan da sati daya za'ayi auransu.
Da kyau boka dan mage baka dadin goyo boka gagarabadau aman rama sai anja
Kazo man da dadda dan labari to ai anfani da wannan damar ahanasu zaman lafiya da kwanciyar hankali tsakanin mahish da sabarina tunda dan uwna yahana d'ana ya aureta ya aurama d'anshi ita nayi alkawarin hanasu zaman lafiya da kwanciyar hankali a a auransu sai dan uwana yayi da nasanin wannan aure da yahada yanda ya kuntata man nida dana sai nafi munin kuntata mashi yasa dana adakin duhu to ni sai nasashi aduhu mai sugar m fitowa,
Hahahahha
Kawo kudi kaje zakaga aiki za muturamata ifiritai masu figici a gareta aje kudi katafi sai kaji sako mai dadi hahahhha
Ina godiya boka dan mage baka dadin goyo
Ya baro dajin ranshi fari fes burunshi zai cika na kuntatama yayanshi da ya'yan yan uwanshi saboda son zuciya d hassada da bakin ciki
Allah kaimana tsari kakiyashemu da aikata hakan yan uwa irin su ahamat basu da rana da irinsu qara babu
More commens more typing ammyn khairat ce Golden girl
[9/5, 12:59] Ammyn Khairat: *💉💉💉💉*
*Dྂrྂ MྂAྂHྂIྂSྂHྂIྂ* *MྂEྂEྂRྂAྂHྂ*
*nྂaྂ*
*Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂaྂtྂ*
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ
*Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ* mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PྂAྂGྂEྂ* 19&29
Dr da sallama ya shigo parlour sabryy na zaune tayi tagumi binshi da kallo tayi bayan ta amsa mashi sallamar da ya'yi kayan da driven shin ya shigo dasu ya aje shikuma ya dauka yayi cikin bed room dinshi dasu
Tananan zaune harya gama abinda yake ya dawo parlour yanda ya barta haka yasake samunta tayi nisa atunani kusanta yazo ya zauna cikin sanyi jiki da lafazi Mai dadi da kwantar da hankali,
Yakira sunanta sabryy ta dago kai ta kalleshi idanunta tab da hawaye kiyi haquri sabryy tunda muka zo qasarnan kinkasa tsaya da hankalinki waje guda kulum cikin kuka da tunanikike
Sai kace wadd akai'ma auran dolle kuma alhali zabin ranki muradin ranki kika aura to minene na damuwa.
KO na maki wani abune"? Sabryyy kiyi magana mana"tunda ya fara kalamashi ruwan hawayenta suka katse suna sauka da qarfi tamkar ruwan sama kalaman shi kuma masuzafine awajanta jinsu take kamar saukar aradu cikin kokon kanta,
Lallai namiji kanan ajali wai har ita zai tambaya miye'mata bayan tunda sukazo bai'sake bitakanta ba wai haryake magana akan kukanta da tunaninta shi duk baiga abinda yai'mataba
Ba komai ai rayuwace lallai yayi gsky abin sonta ta aura zabin ranta murdinta cikar burinta dolle ne tayi haquri da dukkan wani qalubale da zata fuskanta.
Cinda makauniyar soyayya ta rufe mata ido tayi zabin da bashine mahadin rayuwarta ba.
Ta share hawayanta tace dashi babu komai MAHISHI MAHISHI dr ya maimaita rabonda sabryy ta ta kirashi MAHISHI har yamanta.
Taci gaba da fadin babu abind kayi mani sai kyakyawar kulawa da nasamu a wajanka wadda miji keba matarshi lallai na gode haka akeso miji ya kasance kukana kuma da tunanina na kewar gidane.
Hummmm dr ya sauke ajiyar zuciya duk bayanan sabryy masu harshen damone sai kanatsu kagane inda ta dosa
Sabryy matar da muka iko gidannan ko banfada makiba kinsan da akwai halaqa tsakaninna da ita.
Soyayyace mai'qarfi kuma munyi alqawarin aure da ita saurana kwana biyar yanzu to shine naga qara nafada maki eh"kayi dai dai Allah yasa alkari ta tashi tabar wajan
Dagu tayi part dinta tana kuka sabryy sabryy ya bita ko kafin ya isa ta rufe kofarta
*ina typing batareda inajin dadinshiba ko kadan jikina duk a sanyaye nakeyinshi batare da kuzariba saboda rashin commente*
Ammyn khairat
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: 💉💉💉Dr MAHISHI MEERAH
Nྂaྂ
Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ
Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

*PAGE 25&26*
______________cikin tashin hankali ya sake matsawa gabanta bakin shi dauke da adua sabry meya sameki haka innalilahi ya sungumeta ya'yi waje da ita yana kiran driver dauko mota jikinshi sai rawa yake zuciyarshi na tsananta fad'uwa yanemi kuka yarasa......
Meyasamu sabarina haka cikin ranashi yake tambayar kanshi lokacinda suka shiga mota driven shi yajasu zuwa hospital,
"gashi dai tana numfshi aman duk jikinta ya'yi week batada wani kuzari duk ta fita hayacinta batasanma wake kanta ba dr yazuba mata ido wasu miyene masu kunfa ke fitowa daga bakin ta da hancinta sai kace wadda tasha guba.
Kai kara gudu baka ganin halin da iyalina take ciki ko sai tarasa ranta ya fadi cikin masifa
Sun isa ko parking bai jira driven ya'yi da kyau ba ya fito da ita drect office fin shi ya nufa da ita da yake office din ciki da parlour sai ya"yi ciki da ita Abokan aikin shine suka cika office din ganinshi dauke da marar lafiya gashi kuma yaune daurin auran shi kuma sunata shirin halartar daurin auran.
Bayan gaishe gaishe suke tambayashi lafiya cikin rudewa yafara fadin mammatatace im sistar nace
Ba lafiya dayake ba hausar suke jiba sai basu fahimce shiba,
Sunyi mashi sannu dafatan Allah yabata lafiya ya koma ciki ya dauko kayan aiki yacigaba da yimata gwajegwaje da aune aune a matsayin shi na babban likita nan take ya gano matsalarta.
Hawan jine yai'mata mugun kamu wanda kadan ya raqe zuciyarta bugawa sannan abinda yafi komai daure mashi kai shine wasu drugs da yasamu tanasha na bugewar kwakwalwa wanda matasan yanzu ke amfani dasu idan damuwa ta maka yawa ko bacin rai sai kana amfani dasu dan kawar da damuwarka suna buge brain da duk wani tunani da zai hanaka zama lafiya zaka manta da komai zasu saka bacci bayan sun gama aiki da zarar katashi to duk wata damuwarka ta kau.
Sunada matuqar hatsari ajikin mutum sosai suke lalata kwakwalwa da tunani.
Gashi yanzu ita tasha su sun mata yawa har sun'ta6a innalilahi yaci gaba da aune aunan shi tayi over DOS na drugs sun ta6a brain dinta subahanallahi.
Yayi iya bakin kokarin shi amatsayin na babban likita daga qarshe ya jona mata drp yaja kujera ya zauna yana kallonta.
Sai yanzu kuka yazo mashi ya fashe da kuka tunowa da ya'yi matsalar da tasamu wadda shawokanta abune mai wuyar gaske yanzu ya zaiyi da meera wai tun'yaushe ta farashan kwayane yaushe sabrry tazama yar kwaya.
Saboda a gwajin da yai'mata ta jima tana hadiyarta kuka yake kamar karamin yaro sabry baki man adalci miyasa kikayi haka.
Wayar shice tayi qara nawaz ne hello kana ina gamu duk an hallara daurin kai kade ake jira cikin sarkewar muya abokina ka wakilceni a a daura auran kawai ba sai na zoba jin muryashi asanyaye nawaz ya gane ba lafiya ba dolle da akwai abinda ke faruwa lafiya "abokina "?ko baka lafiya "?mike faruwa "? Nafazo gidanka baka nan ina baby ta ko jikinne nata ya tashi "?duk ya jero mashi tambayoyi.
Wanda shi kuma dr kunarsu yakeji aran shi kai ban sani ba dan iska kai in aikin jarida kake kaje gidan redio nafada maka a daura aure ban samun zowa ya datse kiran tare da kashe wayar Dan kar ya dameshi.
Ga daya kowa haushi yake bashi duniyar ta mashi zafi jiyake kamar ya mutu ya huta
Yarine ya tada sabari tanatayin ba kakkautawata karshe sai amai wanda ya kasance najine take kanta ya nufo subahnallahi sabrya mikuma zan gani haka ni mahish na shiga ukku hawaye na na zubo mashi sabriy ta dago kanta ta dube shi ta kwala qara ta rufe idanunta tana bugunshi da yaginshi da cizonshi fadi take dr wallahi hash in an a aljanine gashinan kusa dani kazo ka koreshi zai kashe.
Kuka take sosai idonta rufe shima kukan yake yaki kumatashi daga wajanta aranshi yana fadin yasan haka zata faru drugs ya taba Mata kwalwa dolle sai ta ta ruqa abu kamar na mahaukata.
Fizgefizge ta ta farayi tana neman tashi ya ruqeta majawo sosai yasa mata karfi yanda ko motsi takasa sayi sannan yacigaba da tofa mata adua'o'i.
Ya jima yana mata tafi sannan yaji jikinta yayi sanyi ya danna mata alurar bacci ya kwantar da ita ya gyara mata drp dinta iya rudani dr ya shigeshi da tasahin hankali har'ma yarasa mezaiyi ya'yi shuru yana tunanin mafita.
Aman bai sameta ba ya zuba mata ido yana tuna rayuwar su su tabaya kafin yatafi Mexico karatu rayuwarsu mai'dadi abinso ga kowa..
*A MEERAH FAMILY*
Bara mushiga tarihin wannann family miji
Menene asalinsu
*to kubiyo ni a next page dan jin asalinsu sanan fans shin da gsky drugs sun ta6a brain din sabarina kamar yanda dr ke tunani koko shin sabarina haukane tafara kwalwarta tatabu koko ajanineta gani Lamar yanda tabada to akafta team sabarina da team dr anda nawaz feeana sai naji daga gareku masoyana*
Ammyn khairta ce Golden girl
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: *💉💉💉Dr MAHISHI MEERAH*
*Nྂaྂ*
*Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ*
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ
*Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ*

*PྂAྂGྂEྂ 23&24*
___________shuru yayi yana saqa da warwara taya zai'bullo ma lamarin,
Sabarina na bacci har'yanzu bata falkaba har zuwa yamma salla kawai ke tadashi daga wajanta duk wanda ya ganshi yasan dr bashida natsuwa da kwanciyar hankali
" feenar da dr Nawaz sun dawo duk abinda ya kamata suyi sunyi Dr ya mai jikin dr nawaz ya tambaya yana duban sabry sai yanzu ya nura da ciwukan jikinta subahanallahi miya jimata ciwo haka ya tambaya ciki da damuwa