← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 26

Sashe 5

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ashe ya manta da wanene meerah mutumne shi mai'cika alkwarin da ya daukar ko ta halin kaka koda yamaka alkwari ka bata mashi da rai to bai hana ya cika maka da alkwarin da yayi maka,

Turqashi to yanzu ya za yayi da Feenar wadda auren su yanzu bay wuce sati ukku ba,

Yana cikin wannan tunani yaji mutane nata taya shi murna dasa Alkairi wasun su dadama nata bashi hannu suna gai'sawa da fatan Alkairi.

Dr ya dubi dumbin jama'ar da suka halarci wannan daurin auren aman daga cikin su babu abokin shi ko daya .wannan wanne irin aure ne na bashiri

Kowa na farin cikin wannan aure Aman Banda kawu Ahamat meera da zu'ri'a shi komai yasa Dr. Ke tambayar kan shi duk da yasan bawani shiri ake akwai a tsakanin suba

.abin da Kuma yafu daure mashi Kai yaga kowa aman banda moohan to ko bai garin ?,

Bayan jama'a sunci sun Sha sunyi San barka da adu,oi ga ma aura ta kowa ya kama gaban shi sai mutanan cikin gidan keta faman bikin su .

Sabarina tunda taji an daura auren ta da Dr taji wani irin farin ciki ya kamata marar musaltuwa ayanzu dai qarshen tuka tuka tik ta zama matar Dr

Kukan farin ciki ne ya kamata da kuma tunawa da mahaifiyarta da tana raye da sai tafi kowa farin ciki .

Godiya tayi ga Allah da yanuna Mata wannan rana ya Kuma cika Mata burun ta sannan tayi ad'ua ga mahaifiyarta Allah ya jikinta ya kai haske qabarinta sannan tayi adu'a ga meerah da yacika wannan alkwarin tayi mashi adu'a Allah ya kareshi daga sharrin makiya da ma hassada.

Daga qarshe tayi adu'a zaman lpy da mujinta da kwanciyar hankali Mai dorewa ,

Tana zugume a d'akin meerah Adda AMMYN KHAIRAT ta shigo tace da ita Amarya kin sha qamshi to muje na qara maki wani qamshi cikin jin kunyar Adda ta tashi tana noqe kai ouhh Ni shamsiya yau kuma kunyata akeji 🤔 sabarina lallai qara ki fitar da kunyar nan Dan yau zanga karshenta dan rabon da nemaki wanka tun kina yarinya yanzu Kuma sai na darjeki .

Ita dai sabarina bata ce uffan ba d'akin adda toilet suka nufa wasu ruwa ne nagani Adda ta hada masu shegen qamshi

Sai qamshin turare da lallai gami da magarya ruwan suke gefe guda kuma ga wasu nan suma nasu qamshin na musamman ne.

Cire kayan ki tace da sabarina. Sabarina tace Adda ki gwada man yanda zanyi wankan wallahi kunya nakeji eeeyye kunya lallai matso nan ta daure fuska😎

Ba shiri sabarina jiki na rawa ta cire kayan ta sannan ta shiga cikin abin wanka Adda ta darjeta sai tayi Mata subul tana qamshi fatar Nan tata har wani santsi take

Sannan adda ta dauko turaren wuta ta aje faban sabarinta tasa Zane ta rufeta saida hakin yabi jikinta sosai sannan ta budeta tasake zuba wani tace da ita tsuguna sabarinta ta tsuguna turaran yabi qasanta sannan adda tace ta tashi ta daura towul ta fito Adda ta mika Mata wani kofi cike da tsume ta ce shanye shi sabarina ta shanye ta bata copin ta zuba Mata wani tabata shiko Bai da dadi sabarina taji kamar tayi amai Adda tace kina amayo shi nidake va shiri ta shanye shi ta dama Mata gumbar kwakwa da Madara ta sha karshe ta bata da faffar kaza ta kayan Mata tace anjima sai ki cinye ta !!!!!!!

Har dare yayi Dr Bai shiga gida ba kuma babu Wanda yace da shi komai sai da goma na dare yayi yaji ya gaji da zama gashi yana buqatar wanka sannan ya lallaba ya shiga cikin gida.

D'akin shi ya nufa ya buda ya shiga tursu yayi ganin Adda zaube a parlour ta harde kafafunta waje guda

Tana ta taunar cingam alamar rashin mutunchi shigo isasshe tace da shi

Cikin sanyi jiki ya shiga domin yasan halin Adda AMMYN KHAIRAT ba wasa wajan kunci yanzu ne zata cire ma mutum kafar baya
😆😆

Tofa laifin dadi qarewa

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
*💉💉💉Dr MAHISH MEERAH💉💉💉*

*Na*

AMMYN KHAIRAT
*GOLDEN GIRL*

*Didecate to my cherie Feenar*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

Aslm alkm

*Masoya yau ina cikin farin ciki💃🏻😆marar musaltuwa😆Sai nace Allah na gode maka a kulum idan kana duniya baka rasa masoya da makiya to Alhmallhi masoya Muna Alfahari daku aduk inda kuke*

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻farin cikina na yau shine ina zaune naji Alrt ina dubawa gana kudi ne Aka turo man banga mamakin kudin ba Kira ya biyo baya na daga daya daga cikin masoya na masoya novels dina ta Kiran Ni sis kina sako nace eh na gani to dan Allah ki saki novel din Dr mahish kyuata wa al'uma Ni masoyiyar kice masoyiyar Dr mahish novel din ya man dadi nasan dan abinda na turo baici ace ya sayi novel din ba Aman sis idan da halin hakan ki taimaka ki sake shi kyauta wa al'uma

*Kai gsky naji dadi na Kuma rasa mizance ba Wai kudin da taban bane suka fi sani farin ciki illa nuna sonta gareni da Kuma novel*

Na Mata alkwarin sakin shi kyuata ga mutane kamar yanda ta buka

*Sai nace Mami ina godiya da karamcinki Ngd Allah ya saka maki da mafificin Alkairinasa*

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*Tofa an siyi Dr mahish wa zai saye zarata shima abani kudin nasake Shi🤪🤪🤪🤪🤪🤪😜*

*Ina masoya Dr mahish gada ta samu ga mai buqatar karantawa yayi comment ya neme Ni ta wanan number idan harkin san San bazaki Comments karda ki wahalar Dani wajan saki group masu Comments muke buqata ga number da Zaki man magana Nan da ita👇🏻*

08167005042

*Page 10 raa'u ر*

_____________📖bayan fitar Adda sabarina tayi shuru tana tunani Wai yau itace aka daura ma aure da Dr him abin take kamar a mafalkin.

Ka shigo Adda tace da Dr mahish kayi tsaye ki k'am idan Kuma komawa zakayi sai ka koma isasshe ,

Dr Bai ce da ita komaiba Dan yasan halin Adda AMMYN KHAIRAT idan ranta ya bace bakin ta har rawa yake ,

"Cikin sanyi jiki ya qarasa d'akin aran shi Yana fadin na Tara's da nasan batai bacci ba da ban shigo gidan ba Dan nasan yau Mai kwatata sai Allah,

Waje ya samu nesa da ita ya zauna ya duqur da kan shi baice qala ba wani irin kallo Adda ta bishi da shi Wanda yasa jikin qara sanyi yaji shi kanshi ya muzanta ,

Adda ta gyara murya tace Dan yawon duniya ka dawo ai ina ce ka tafi kenan har Abada cinda Kai ma yanzu ka girma gani kake ba haihuwar ka akayi ba kai ga Wanda ka keta qasashan waje ai tun can sai da naso na hana ta fiyar ka karatu wata qasa saboda ganin gyare gyarinka,

Kai wallahi ka bani kunya yanda meerah ya dauke duk cikin Diya yafi sonka ya dauki son duniya a dora maka da man hakane yan magana sunyi gaskiya da sukace duk abinda kafi so sai yafi baka wahala hakane .

Kai masu jajayen idanu sun bude maka ido shine ka dawo ka watsama mutane qasa a ido Anya mahish baka fara shaye shaye ba tunda tafa magana Bai dago ba sai yanzu da yaji ta ambaci shaye shaye .

Kalle Ni da kyau marar kunya kasani gwago tayi fushi da Kai matuqa Kuma tun Abinda Kai ma meerah ya koreka take kwance batada lafiya Kuma yanzu da taji labarin kazo tace bata San ganinka karda tsotsayi yasaka zuwa inda take yace kaje sai duniya ta maka hankali sannan ka ne meta Dan yanzu bata da buqatar ka ,

Kuma tace ka ruqe yar mutane Aman duk kaci amanar ta bata yafe maka ba wannan shine saqon da ba tsaya na isar maka da fatan ya shiga jikin ka dan Nima ba son ganinka bake ba ,

Ni banga abinda sabarinat ta gani gareka ba tanace sai Kai koda yake ka ruga da kamata illa tun tana yarinya ka yaudareta da soyayyar qarya wallahi ba Dan girman Alkawarin ba da ba abinda zai sa a baka sabarina Dan ita ba ajinka bace sabarina matar manya ce ba sakare irin ka ba da bakasan darajar mahaifa ba,

HAKA Adda AMMYN KHAIRAT race gaba da wanke shi ta inda take shiga ba tanan take fita ba da ga qarshe itama tace Allah ya Isa idan yaci Amanar baiwar t dai dai da dakika guda .

Sannan tayi ta fiyar ta tana fadin badan badan ba da na maka Dan banzan duka taja qofar d'akin shi garam .

Sai ta tafi sannan yayi ajiyar zuciya

Wannan shine tska Mai wuya Rana zafi innuwa Kuna

Wai shi Adda ke cewa zataima dukan tsiya humm badan da girma girma ne ai shi jiyayi Kamar ya tashi ya makureta da tana mashi fada cikin ranshi yace masifaffiya kawai .

Gwago Bata San ganina innalillahi yanzu ya zanyi gashi ance batada lafiya ya Salam komi ke damunta Aman Adda tace tunda na bar gida nine sila ya ya mutsa sumar kanshi idanun shi sunyi mashi jajir ranshi a bace yake Yana son gwagon shi sosai itama tana mugun son shi Wai yau itace Rana ta farko Kuma baqar Rana a harshi gwagon shi ko zagin shi Bata taba yiba Aman yau ta mashi Allah ya Isa Kuma bata qaunar ganin shi take wasu zafafan hawaye suka silalo mashi .

Adda ce ta bugi qofar ta sake shigowa hannunta ruqe dana sabarina tace da shi gagare ga matar kana batada lpy ka duba ta Kuma Kai Mata mugunta Ni da kai cinda yanzu bata ga banks kasamu jajayen Mata Yan iska hummm yaro man kaza duniya ce ka makaro

Cikin fushi ya dago domin ran shi yayi mugun baci matuqa da kala manta tare da zaro ma manya idanun shi da sukayi ja I din na fari ki bugana zakayi Allah ya yaga Mani Baki a hanani inyi magana ganin ya meqe tsaye da tayi hanyar fita da gudu tasan idan ran Dr ya bace komai Yana iya ai katawa zuciya ce da shi lol Adda anji tsoron maza
Chapter 5 · 0% Book details