← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 26

Sashe 14

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina mutum NAwa koda yake nasan yanzu sai ya'yi wuyar gani saboda Amarya "hummmm sabarina tace

Baby wajan kifa nazo "ido ta dago tayi saurin duban shi"wajena yes lafiya"cikin daga gira yace da ita lau sai tarin alkairin da nazo maki dashi,

Ajiyar zuciya ta sauke ahankali go are het thank u........ I'm maganar dai itace ta ukku ukku biyu bata fahimce shi ba,

Ya sake mai'maitawa ma'ana shine I love u really sabyyyyyy baby

Thank u kawai tace cikin faduwar Gaba hannunshi ya daura kan kumatun shi tare da la6e kamar qaramin yaron da aka raba da alawa yana shirin kuka

Abin sai yaba sabarina dariya yanda yakeyi yana karkada idanun kadan ya rage yayi kuka.

Dan Allah ki soni kinji baby KO in maki ku ka

Sosai take dariyar shagwabar shi tajima rabonda da tayi dariya irin ta yawo shi kanshi ya'yi farin cikin ganinta a haka

Yasaki baki yana kallonta sai tayi mai isarta ta tsaya tana kallon shi kuma tasake bushewa da wata dariyar hummm yaya nawazzz kaban dariya najima banyi Dariya irin haka ba,

Ayya to sannu da akayi me da nasaki dariya yanzu kinyi farin ciki nima nayi farin ciki kuma haka nakeso ki kasance acikin shi har'qarshen rayuwar kuma kin same ta girgiza Kai

Dariya na maki kyau fiye da tunaninki kamar ki tayinta ina kallonki abin naman dadi

Zan cigaba da saki dariya sosai da ababan debe kewa

Thank u yaya nawaz
Ban son yawan godiiya to yanzu bani story ya labarin 9,ja na jima banje ba,

Oky
9ja ni dai qalau na barota ban dai sani ba yanzu Bayan tafiyata KO wani abu yafaru nima ina kewarta sai hawaye ayya sorry baki waya dasu ta daga mashi kai ina buqatar hakan sai dai banda sim din kiransu ayya dauko yarki yanzu musa mukirasu oky jikinta na rawa ta ruga da gudu cikin gidan farin ciki ya kamata zatayi waya da gida kamar an mata bushara da gidan Aljanna haka takejin kanta

Suna zaune suna yan tsotse tsotse ta sake isko su manne da juna sai kace wasu maye

So happiness ta wuce su drect d'akinta ta ta Nufa wayarta ta dauko cikin sauri ta sake wuce su.

Duk sai yaji hankainshi ya tashi to ina sabry nazata da waya take farin ciki haka rabonda yaganta cikin yanayin farin ciki harya manta... Feena na mashi magana aman hankalin shin.

"baya wajan ta dear ta kira shi please ina zuwa. Ya tashi yafita zuwa waje hangota ya'yi tana waya tana murmushi ya'yinda nawaz yasata gaba yanajin kanshi cikin farin ciki...... Ganin tana farin ciki sosai take waya da meerah yana tambayarta gida da kuma lafiyarta komai lafiya Abba sai dai Ina cike da kewarku gashi banda lafiya kutayni da adua cike da farin ciki meera ke tambayarta abinda ke damunta tace abbana bakomai adua adai nake buka tom shikenan yata kulum ina maki adua nagode abba bara nakira adda ta nan sukayi sallama shikuma meerah. Farin ciki duk ya kamashi tunaninshi sabarina ciki ne da ita.

"adda ta kira ta samata kuka sosai adda ke lallashinta saida tagama kukanta sannan adda tace to fadamani yata nayi kewarki mike faruwa na kuka cikin shagwabarta adda nayi kewarki sosai tunda nazo bamuyi wayaba kina raina yata da fatan kuna lafiya injin dai ba wata matsala eh ba matsalar komai adda

To masha Allahu kicigaba da haquri sabarina kinji mahakurci ma wadaci komai mai wucewa ne kima mijinki biyayya ta kowanne hali Allah yana tare dake kuma shine zai baki ladan haka aure bautane ki dage wajan bautarki

Kinji Tom Adda nagode sosai kuma kuci gaba da tayani da addua insha Allahu sabarina taso ta sanar da adda cewa mahish yayi aure cinda ta kasa sanar da meera aman sai takasa saboda maganganun Adda sun kashe mata jiki

Adda ina yaya moohan dau kawu Ahamat Sunan lafiya lau.

Oky su maryam su gwago da su hanne.

Suna lafiya adda aba gwago mugaisa

To Adda tace bani minti biyu to sabarina ta kashe yawar ta dawo wajan nawaz cikin murna sai murmushi take

To ya harkin gama wayar baby a'a da saura gwago nan da minti biyu zan kira oky da alama kinji dadin kiransu so sai ma ina son family na so sai banki ba kulum munyi waya dasu Allah sarki aikuwa kulum na maki alqawarin sai kinyi waya dasu tom thanku u dr shiiii ba godiya.... Tom na dai na tom na gode shima yace ita tace shiiiiiii..... Ba godiya tsakaninmu duka suka kwashe da dariya duk abinda suke dr MAHISHI na la6e yana kallon su bakin ciki ya'yi mashi katutu ga rai wato sabryy da auranta take biyewa nawaz lallai sai ya takama nawaz birki kuma. Sai ya tunatar da sabarina cewa da igiyar auran shi akanta inta manta....... Hummmmmm dr kenan..

Wayar sabrina tayi qara ta daga cikin kara kamar zata fashe kunnan gwago da taji muryarta gwaggo ta tsohuwa mai ran karfe. Yakike lafiya lau yata kina lafiya lafiya lau gwagota sai kewarki da tacika mani zuciya

Nima ina kewarki yata ina dan yawon duniyar mijinki hummmm gwago kenan yanan lafiya lau

Yake to madalla injin dai yana kulaman dake eh gwago so sai ma yaya ke kula dani ta basar dan kusa da nawaz take dan Ma chrt yake baijin ta

Sun jima da gwago sukayi sallama

Sannan ta Kira
Moohan yana dauka tace dan uwa rabin jiki moohan da yaji muryarta ba karamin farin ciki yajishi ciki bakin na rawa yake fadin sassbarina kece kina lafiya lafiyarki dai lau ko ba abinda ya sameki ya aikai tunda kikaje baki kirani BA sabarina kiyi hakuri kiyafeman abinda nai maki wallahi sonki ne da
Kaunarki yajawo hakan

Sabarina kinaji na kuwa inajin ka dan uwa to AI baka bani damar magana bane komai ya wuce AI kasan nima ina sonka sai dai kasan dalilin da yasa na kika kalmar so da ta ambata sai da dr nawaz ya dago kanshi yadubeta bai shirya ba ido daya ta kanne mashi sannan ta jaye wayar daga kunnanta tace da nawaz yaya moohan ne shima ido ya kanne mata ok ki gaishe
Shi

Dan uwa ina jinka ya kake lafiya lau nake sister sun jima suna waya sannan sukayi sallama tana duba wayarta tama murmushin jin dadin na kasancewar tayi waya da ahalinta

Tofa sai najiku

. Team sabarina

Da team nawaz

Da team dr and Feenar

Yanzu wasan ya soma

More comment more typing

Ammyn kairat ce Golden girl
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: 💉💉💉Dr MAHISHI MEERAH

Nྂaྂ

Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ

Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE 31&32*

__________________cikin jin dadi marar misaltuwa tace" yaya nawaz ga sim din'ka kacire nagode Allah yabar'zumunck.... Yau nayi farin ciki yaya nawaz dan Allah nawaz fadi yana kallon ta cikin ido wallahi ta baji amsa hakan nake so kikasance kulum saboda kyau kike idan kina cikin happiness thank u yaya

Bakin ciki yama dr kululu aran shi idanun shi sun kasa
Sunyi jajir saboda bai'san khaki's din da suke ba

Dr nawaz to ni dai baby zan wuce sai wani time din idan nazo sanan nasamu cikarkiyar Amata kinji dan Allah kitaimaka mani kibar hawalar dani pleas to yaya insha Allahu to to karka manta ka cire sim dinka a'a na baki shi kulum zan turo maki credit sai kita waya gida.

Wayyo Murna tama sabarina yawa dan har bata san irin godiyar da zataima shi ba bataki kulum ashe tana waya da meerah da Adda Dan bata samu damar hakan bane aman yanzu gashi dama tazo mata

Har'cikin ranta yaya ta dauki nawaz

Kuma koda batada aure bazata auri nawaz ba saboda wani dalili nata Dan ta tabbatar mashi da cewa taji dadin abinda yayi mata gashi kuma taga dr MAHISHI tsaye tun dazun shine dai bai'ganshi ba shiya dan qara cusa mashi bakin ciki

Tayi hogging din dr nawaz tana fadin thank u yaya shikuma nawaz ji yayi kamar anda sashi a inda yake gawani shauki so daya kama shi,

Hannun shi biyu yasa ya rungumo abarshi sun dan jima tayi saurin jaye jikinta daga nashi...

Muje na takamaka a'a baby bar'shi ban so kina wahalar'man da kanki kai yaya na bawata wahala muje kawai suka jero taro shi har inda motar shi take ya shiga ta dan duko kanta taci motar tana mashi Allah yakiyaye hanya.. Ameen ya amsa mata yaja motar shi tana daga mashi hannu shikuma yayi kayataccan murmushi yahuro mata kiss ga hannun shi ta rufe fuska ta juya da m gudu,

Ko bakomai yau taji dadi a rayuwarta rabin da muwarta duk yayaye Dan tasan ita ta kumsama dr ta dolle sai yaji ciwo da irin radadin da takeji.

Tasan yana wajan da ta hango shi dan haka har wata canza tafiya take tana jefa wayarta sama tana cha6ewa tare da kissing wayar

Zowa tayi zata wuce kamar bata san da shi a wajanba cikin zafin nama ya ya ruqota cikin tsoro da qara mashi haushi ta kwala qara wayyo yaya nawazzzzzzzzz

Ya kifeta da mari ke shashashar inace baki da hankali ko hankalinki ya batane baki tsoron Allah ne sabariiina idanun shi kamar su fado qasa jan da sukayi ya bace Dan ita kanta bata taba ganin shi cikin irin wanan yanayin ba

So sai ta tsorata da yanayin shi yan cikinta suka bada kuuuuuuuuuuuuuuu

Yanunata da yatsa sabryyyyyyyyyy da auranki da aurena kike soyayya da wani dan iska can

Kina haukane ko kanki ya kwance ne"?

Sabarina ta bushe da dariya ta gyara tsayuwarta tace garassssss nake ba abinda ya kwance nidin dai ce sabarina sabitu meerah wadda kasani Muhammad mahishiiiiiiiiiiiii

Taja Sunan shi m tare da murguda mashi baki tayi far"da idanun ba 'abinda mahish ke maimaitawa aran shi sai cikakken sunan shi yau da sabarina takira wanda tunda yake bata ta6a ce Muhammad mahish ba sai yau ko mahish sai an Shanya ruwa rana kafin ta fade shi.
Chapter 14 · 0% Book details