← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 26

Sashe 13

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

___________basu isa hospital dinba suka juyo gida saboda ta riga ta rassu family meerah sunga ta shin hankali na mutuwar murja ba qaramin rashi sukayi ba na mutuniyar kirki kowa sai yabon halinta take ba mai cewa ga abinda tai mashi mutuwar murja yasa hauwa tayi sanyi likis tazo gaban gawarta tanata kuka harda majina fadi take murja na cuceki na kuntata maki dan Allah kiyi haqiru ki ya feni tunda nake dake shekara kusan ishirin baki ta6a cuta man ba kulum nike cutar tarki da makirci da tuggu irie wayyo Allah na wayyo kai'cona gashi yanzu kin mutu ban nemi yafiyar kiba nashiga ukku ni hauwa hanlinki na kware yabi dan ba mai'cewa ga abinda kikai mashi bawa wandada'dai ya tanka sai kannan miji da da ke yada mata maganganu masu zafi da cewa ita dai murja tayi shada kuma tasamu sheda kowa ya banta yake kuma gida da miji gashinan ta barmaki ai sukike'ymawa to ta barmaki murja bata kwana da kowa aranta dan haka kikama kanki idan bazaki mata adua dai na yimata kuka;

Ankai murja gidan ta na gsky da gsky wanda kowa shi yake jira Allah kasa mutai asa'a

Kowa kagani yana cikin jimami da rashi murja tasha adua'o'i ga jama'a da sadakoki Ana'tai'mata bayan kwana ukku kowa ya watsae. Rayuwa kenan

Hauwa tayi hankali yanzu zamanta tafiya ita da sadiya tarage wanan bakin kishin nata aman haryanzu tana bakin cikin Muhammad saboda dai yafi danta komai ga kuma tarin jama'a anata girmamashi shi kanshi babansu kafin yace ahamat yace Muhammad,

Watan murja biyu Muhammad mijinta ya gina masalatai d rijiyoyi ladan ta kai'wa matarshi murja dan haryanzu yana begen rashinta dan bai'samun macce kamarta.

Rayuwa taci gaba da tafiya har'yau gashi gwago ta haifi danta namiji shima sakk mahaifin ba inda ya rago shi kuma yayi dai dai da shekara daya da rassuwar murja Muhammad yaso ace macce aka haifa mashi yasa mata sunan mahifiyarshi murja

Family meera sai murna suke da wannan jika da suka samu gabaki daya kauyen murna suke kulum gidan cike yake da mutanan airziki ranar suna yaro yaci sunan Muhammad MAHISHI yaro yazo da dumbin arzki haihuwar shi baban shi yafara kasuwanci tsakanin salihawa da katsina gabaki daya Allah ya daukakashi tsarin ginin meera akai mashi gyara ta kowanne part an mashi da correction yanda ya kamata

Wata rana baban shi ya kirashi yace da shi dan albarka cinda yanzu Allah ya qarayima budi to tun bayan rassuwar mahaifiyarka Ina burun naga na gina hospital ga kauyenan domin tai'maka masu wahalhalin zuba birni asibiti to sai gashi Allah bai nufa ba nikuma gashi'tsufa ya kamani cinda gashi ku Allah yasa kun dago kuma kuna samu to Ina so Idan da hali ko bayan rai'na ka gina asibiti ga yan kauyenan

To insha Allahu babana zan cika wannan alqawari kuma in Allah yayarda kana raye zancika wannan alqawari kaga wannan jikan naka to shine idan yayi tsawon rai zaiyi karatu yazama cikakken likitan da babu kamarshi acikin wannan kauye zan gina mashi katon hospital shikenan kagani baba munada likita gida sai dai ya samo mataimaka

BA qaramin dadi Muhammad yaji game da bayanin danshi kuma yasan ko bayan ranshi danshi zai cika wanan aiki dadin dadawa kuma jikanshi ne likita wannan ba qaramin abin farin ciki bane a gareshi adua da yai'ta kwararama dan shi na allah yasa yagama lafiya yabashi ikon cika alqawari ya kareshi daga sharrin masu sharrin Makiya da mahassada sannan yayi mashi nasiha kan kula da dangin'shi zumuncin su karya'ta6a bari yalalace yasan Ahamat uwarshi ta tusamashi tsanarka a ranshi to ko da m wasa ko bayan rain kar nasaki naji kabiye shi duk abinda zayaimaka kayi haquri kaci gaba da adua kaine babba gareshi idan kabiye shi zumunci zai'lalace karuke Allah da Adua kazamo tamkar mahaifiyar wajan juriya da yafiya gami da kawaici ga komai insha Allahu baba zakasameni kamar yanda kakeso Kuma duk abinda kafada babu daya wanda zan zallake nagode d'ana kai'ma Allah yabaka dan dan d zai'maka biyayya fiye da da wadda kake man ameen baba.

MAHISHI yazama tauraro kowa san shi yake Yazama abin alfari ga kowa su kansu iyayen shi sun dauki san duniya sun dora mashi. Muhammad sabina tana matuqar son shi har'part dinta yake kwana Shamsiya ma nasonshi sosai dan da yafara magana shi yasa mata suna adda bai iya cewa shamsiya BA sai adda yanada shekara bakwai Ahamat matar shi hanne ta haihu itama da namiji ta samu yaro yaci suna Muhammad moohan shima yaga gata sosai rayuwa taci gaba da tafiya d dadi ba dadi gakuma tarin hassada da Ahamat kema Muhammad.

Ana ciki haka kuma sadiya tarassu maman Sabina sakamakon ciwon ciki Sabina taga tashin hankali ga tsohon ciki

Shikan shi meera hankalin Atashe mata Nata mutuwa suna barin shi rayuwa kenan sadiya ta rugamu gidan gaskiya

Yanzu ya rage sai hauwa.

MAHISHI kaco kam yakoma d'akin Sabina saboda mugun son da take mashi yanzu yanda shekara bakwai ansa'6shi Makaranta boko ta kudi tare da arabic ana kai'shi ana mai'doshi gashi da bala'in qoqari komai aka gaya mashi da ya harddace

Iyayenshi najin dadin hakan musamman mahaifinshi dake ganin burunshi zai'cika akan shi

Idan ya dawo makaranta sai yabiya ta wajan kakanshi sunyi sallah sunyi hira wasa da dariya na jika da kaka sa'idinan yazo part din su ya gaishe da da iyayen shi ya wuce wajan antin shi Sabina can yake komai yaci yasha duk wajanta ta kuma tayi mashi qarin karatun Qur'ani

Sabina cikin dare ciwon na kuda turmuketa sabitu yaje ya Kira adda ita tazo wajanta ta jima tana na kuda sai wajan asuba Allah ya sauketa lafiya ta haifi Yarta macce kamar aljanna wajan kyau gata fara sol da ita ga gashi duk ya rufe mata jiki kowa ya yaba da Kyan yarinyar sai murna ake meera da kanshi yazo ganin jikanyar shi macce da aka haifa mashi

Murna ga MAHISHI abin ba'a magana Dan har hana daukar ta yake yayi Kane Kane da its shida Moohan har rugimar daukarta suke ranar suna aka Sama yarinya suna sabarina.

Sabarina tazama abin so ga MAHISHI Yana mugun sonta so sai shike renonta

Yanzu moohan shima an sashi makaranta

Yanda MAHISHI ke kula da sabarina abin nama sabina dadi kuma tana jin dadin haka har goyata yake yai mata wanka idan bata lafiya duk yabi yadamu kai takai watarana sabarina na zawon hakura kamar zata mutu mahish yaita kuka yana cewa da m mashi aka dorama zawon wanan kulawa da yake bata yasa sabina wani tunani daban azuciyarta a man ta barma ranta tanajiran lokaci

Rayuwa mai juyi har gashi MAHISHI ya gama primary zai'shiga shiga secondary school Kuma Allah ya taimakeshi ya sauke Qur'ani moohan na primary 5 tare suke Zuwa da sabarina tana primary 3

Rayuwar su abin birgewa time din da mahish ke jiran sakamokan jaraba shiga secandry baya zuwa ko ina idan sabarina ta dawo shike koya mata karatu tashaku da shi so sai fiye da moohan dan shi MAHISHI a tare suke kwana gado guda suda antyn tasu waton Sabina" sabarina tana son mahish tana kuma girmamashi sosai KO Kadan bata San bacin ranshi ko ta ganshi cikin da muwa yanzu hankalinta ya tashi shima bai son ganita ada muwa shaquwarsu'da San junan'su na birgekowa kowa yaga sabarina zaiga MAHISHI har Adda tasa masu idan kaga zara kaga wata har'yanzu ita adda Allah baibata haihuwa BA harta fitar da rai.

Sakamakon jarabawa yafito mahish ya Fara tafiya School.

Ba'ajimaba kuma tsoho Muhammad meerah kaka ga su MAHISHI ya rassu sahilawa ta girgiza da mutuwar Muhammad meera sunyi rashin dattijon kware maihalin dadtako da Nagarta lallai giwa tafadi BA salihawa ba kade hata da katsina ta girgiza da mutuwar shi domin ko ina an sanshi.

Meerah family ta girgiwa so sai da wannan turke da aka cire masu sunyi Rashi babba na jigo a rayuwarsu

Sunyi Kukan zuci dana idanu har suka godema Allah

Karshen rayuwar kenan meerah ya rugamu gidan gsky sai dai adua kade tarage iyalinshi suyi mashi

Hauwa kade ta rage taga tashin hankali miji da kishiyoyi sun mutu sun barta idan kaganta sai tabaka tause;

Gidan ya dawo tsit ba walwala ba kwanciyar hankali tunda meera yarassu sabina Batada isasar tafiya.

Jiya gaskiya bakuyi commented ba banji dadi ba

Ammyn KHAIRAT ce Golden girl
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: 💉💉💉Dr MAHISHI MEERAH

Nྂaྂ

Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ

Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE 30&31*

_____________lambu ta nufa tasa kafafunta a cikin ruwa tana wasa dasu iska mai dadi na kadawa tanajin dadin yanayi

"gefe guda kuma tana tuna rashin Adallaci irin na dr yanda yake nuna mata rashin Adalci qarara,

"yanuna bare tafita sosai abin ke mata ciwo abin ke damunta sai some time tana tunanin ko Dr yadai na sonta ne,

Hummmm rayuwa ce komai ya'yi farko zai'yi karshe tatabbata qaddara tace taso ahakan

So dayawa mutum yaso abu ba alkairi bane kaqishi kuma yazama alkairi a wajanka.

Duk abinda yasa meta tasan rubutatcce ne daga Allah da kuma ita da tanace ta mutu kan dr bata gani kowa sai shi tana ce akan soyayyarshi yanzuwa gari yawa ya ita saboda ita ke shan wahala ko amafalki bata ta6a tunanin dr ya juyamata baya haka,

Tasha tafin hannunta ta share hawayen ta wasu suka qara zubowa zatasa hannunta tasake gogewa aka zuro mata hanki

Fari sol da shi sai qamshin turare yake kafin ta amsa ta daga kanta dan ganin wanene

4eyes sukayi ya kanne mata ido guda so sai ya hadu cikin Shigar shi na suit maroon color sun haska farar fatar jikinshi gaskya kyakyawa ne sosai Nawax bai'da makusa iduk inda namiji yakai shima ya Kai.

Yanada tsayi sosai jikinshi murzajje daga sama handa fadin kirji

Sai da tagama kalle shi sannan ta dauke idanta gabarin kallon shi

Sorry baby inta sallama kinyi nisa a thinking bakiji ba.

Da fatan dai tafiya ya qarfin jikinki baby

"la6anta ta motsa da sukayi mata nauyi da sauki Allah yabaki lafiya baby. Na

Ameeeen thank u ohoo never mind
Chapter 13 · 0% Book details