← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 26

Sashe 26

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Abinci ta zuba mashi tana feeding din shi har ya koshi dagana suka cigaba da zuwa love dinsu da wasannin su batayi mashi maganar feena ba m shima bai mata ba...

Dr sai goma na dare ya dawo gida sabarina taci kwalliya cikin damammiyar rigar baci duk ta nade ajikint sai kamshi take sannu da zuwa yauwa kankanaty

Ta amshi jikar hannunshi tana sakar mashi murmushi mai narkar da zuciya

Wanka ta kai shi yayi ita da kanta ta shiya shi sannan ta zuba mashi abinci sukaci suna feeding din junana su har suka koshi taje zata kwashe kayan yace zauna ki huta beby doll baki ta turo ni ninn ba baby doll bace woter melon ce kai haka sorry kankanaty tayi dariya ta dage mashi gira guda ni din Zan kama ki

Dakin shi suka Nufa sukacigaba da more rayuwarsu har bacci ya dauke su

Shuru shuru meera nata zaman jiran dr da maganar feena aman shuru

Da safe dr yayi shirin cikin kayanshi na aiki ba karamin kyau kayan ke mashi ba itama sabry taci kwaliyarta cikin atamfa Super dinki kowa madam tayi kyau kayan sun zauna mata das

Ruke da hannu juna sukayi part din meera dan gaishe da
Shi

Bayan sun gaisa suna shirin tashi sai ga feena itama ta shirya cikin doguwar riga har qasa itama ta duka ta gaida meera cikin dadtako ya amsa mata ta gaida dr. Sai da ya
Kauda kai sannan ya amsa mata

Sabry tace Anty feena ina kwana ya kwannan bakunta fine kawai tace

Dr ya tashi zaiyi gaba meera yace Muhammad idan ka dawo aiki kozo nan ina budarku to Abbah

Sabry ta bishi tayi mashi rakiya kamar yanda ta saba

Moohan sun fahimci juna sosai shida zainab wato sister zuwan shi biyu wajan ta ansa ranar Auransu sati ukku harda na nawaz zaa hade kulum suna makale da waya shida sister

Da dare kamar yanda meera ya bukaci su sai gasu gaba daya sun hallara

Bayan meera yayi sallam ya fara da Adua kowa ya hadu su gwago da adda moohan Kawu Ahmat

Duk suna wajan

Da farko dai kuwa yasan wannan awajan dr to yanzu Muna so kai muji ta bakinka abubuwa dai sun ruga da sun faru kuma gaba daya mun yafe yanzu ya matsayin feena take awajanka

Duba da har yarinyar nan ta iskoka mike raayinka game da ita dr yayi shuru shifa wallahi baya son feena ya tsane ta Muhammad kayi shuru Abbah bani da wani zabi duka kai ke mallakarmu duk hukuncin da kayanke yayi

To shikenan ke yarinya mike tafe dake shin kin biyo mijinki kuyi zaman aure koko mike raayinki feena ta fashe da kuka Abba ina son mijina to zaki iya zama da shi a kauye ko eh kin Amince na amince to Alhmdull ni dai Shawara da Zan baka Muhammad ka zauna da matarka feena kaddarakka ce kuma komai ya re faru ga bawa rubutacce ne Allah ya rubuta sai ka aureta cinda har ta amince zata. Zauna da kai ta ka hakura da ita ka hada kan matanka ku. Zauna lafiya ka kuma ji tsoron Allah
Kayi adalci kowa kabashi hakkin shi

Ke sabarina kece babba kija jirman ki ku zauna lpy sannan ina neman alfarma da kibata daki guda a part dinki to Abba insha Allahu

Idan da mai magana yayi su gwago da Adda m adua kade sukayi da fatan Alkairi daga nan Ahamt ya rufe da adua

Sama ba haka Dr yaso yaso ace ga baki daya ya gama rayuwarshii da sabry sai gashi wata banzar feena tashigo ryuwarshi rasa abinda ke mashi dadi yaji

Koda suka isa part dinsu sabry ta nuna ma feena dakin da bata inda kayan dakin da dangi mamarta suka siya mata ciki da parlour ne da kuma kicin babu abinda babu aciki

Dakinta ta nufa dr ta bita kuka ta fashe mashi da shi wiwi

Kusani adua dan Allah wadanda suka kirani dama wanda bai samu damar kira ba na gode jiki ko Alhmdull naji sauki sai godiyar ubangiji

Ammyn khairat
Chapter 26 · 0% Book details