← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 26

Sashe 3

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah ahirabamu da irin wannan dangi
Ameen

Moohan inaso kabi duk wata hanya da zakabi kaga kasamu soyayyar yar uwarka idan kuma taki kayi rapping din ta Nina baka dama daganan sai musan abinyi ta wannan hanyar zan kulla ma dan uwana zarge mai wuyar warwara qilama ma zuciyar shi ta buga ya mutum kowa ya futa cinda ya tsufa baida wani Amfani nikuma sai na samu tawa damar.

Allah shikyauta

Qasar Mexico Dr mahish Suna cin duniyar su da tsinke shida Feenar yayin da Allah ya ara mashi dama yaketa samun cigaba da daukaka

Yanzu sun tsayar da ranar auransu nan da wata biyu masu zuwa.
Sun fara shire shire da tsara tsaran auran nasu komai sun shirya sun hada komai inda yaba Feenar sadaki nera miliyan biyu da rabi

Kudi masu maida yaro tsoho kudi masu sa kayi qarya ace gsky ne Dan da rajarsu kudi maganin ta kaicin duniya Allah ka bamu masu Albarka Ameen

*Salihawa dake qaramar hukumar batsari*
Yau takama Friday ga bisa aladar meerah family duk ranar juma a yakan Tara muta nan kauyen su domin jin matsalar kowa duk Mai bukatar taimako ataimaka mashi wanan Abu da yake Yana qara soyayyar ga mutanan shi
Za a dafa abinci manya tukane mai'rai da lpy ga manyan shanu da kaji da raguna zaisa ayanka kowa yaci yasha haryayi guzuri Kuma duk yawan mutanan da zasu hallara sai sun barshi

Sai bayan anci ansha sannan zai umarci kowa da dai daya ya gabatar da kanshi da bugatun shi ba gajiyawa zai taimakawa kowa dai dai qarfin shin daga qarshe ayi adua kowa ya kama gabanshi mutanan wanan kauye saboda mahimmancin wanan Rana ta juma a har qagara suke juma a tayi

Sai bayan kowa ya tafi sannan family suma zasu hadu Mai magana yayi Mai buqata ya fadi
Hakace ta faru bayan bayanan kowa da matsalolinshin. Kuma kowa yasamu abinda yakeso ga wanan tsoho Mai daraja agaresu sanan shima tsoho meerah ya gabatar masu da hukuncin da yayanke na aurar da sabarina ga mahish Dan cika alkwarin da ya daukar waje ya kaure da hayaniya yayin da shi tsoho meerah ya tashi ya bar wajan dan shi ya gama maganar shi hukuncine ya yanke!!!!!

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
*💉💉💉Dr MAHISH MEERAH💉💉💉*

*Na*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Aslm alkm na Dr mahish meerah ya koma na kudi abisa wadan su dalille ga Mai buqata zai* *biyadari biyu kacal ta wannan hanyar*
*katin mtn ta wanan number gata kamar* *haka*

0816700502
*Mutananshi nijer gata taku number ta orange* 81773088

*Number account gata Kamar haka Union bank account number*

Shamsiya muhammda

1036353248

*PAGE 6

_________📖wanann hukunci da Muhammad meerah ya yanke bayyi ma Ahamat dadi ba dan ranshi ya'yi matuqar bacci sosai dan haka shima yaci Alwashi taukar mataki ta kowacce hanya sai yabi yaga sabarina bata auri mahish ba domin bada shi ta dace ba da moohan tafi da cewa,

Saboda shine dai dai da ita ba mahish ba a cewar shi Wanda yatafi yawon duniya ina za'a tsaya jiran shi in banda San kai irin na meerah"

To su zuba su gani sai yaga yada za ayi auren mahish da sabarina da wannan quduri ya tafi

Moohan jin shi yake kamar ya mutu dan bakin ciki .

Muhammad meerah ya toshe kunnuwan shi da maganganun danuwan shi da yake ya da mashi inda sabo ya saba biki ya matso sai shire shire ake yayni da sabarina haryanzu ba lafiya .

Matsaloli sun taru sun Mata yawa ga rashin masoyinta gata moohan da ya ta kurama rayuwarta"

Kullum sai yazo ya addabi rayuwar ta yana ta kura Mata matuqa gashi mafi yawanci maganganun shi batsa ce baida aiki sai yawan ta6a jikin ta idan tai magana yace da ita ai bikin cikine shike bata so yana mata hakan aman yasan mahish namata fiye da yanda yake mata batada tacewa sai kuka domin tasan sharri ne yake mata

Sabarina yarinya kyakyawa yar duma duma Aman yanzu duk ta fige ta lalace duk ta fita hayancin ta yanzu ne maraicin uwa ya kamata ta dan da mahaifiyarta na da rai da komai ya zomata da sauki saukin tama Adda AMMYN KHAIRAT
Tana daibe mata kewa da maganganun masu kwantar da hankali

Mexico Abubuwa sun kan kama na biki dan yanzu wata sati hudu ya rage masu suyi aure Dr mahish

Ya gina ada a Mexico na gani na fada tako ina gidan shi ya hadu tsari ne na turawa yayi

Muhammad meerah ciwon sabarina na tada mashi hankali matuqa ga lokacin biki na matsowa ga ciwo yaqi barin sabarina ga ta kurawa ga Ahamat dan shi moohan ya canza shwara Koko nace ya dauki shawarar mahaifin shi na yima sabarina fyde saboda yasan cewa tunda meerah yace zai aurawa mahish sabarina yasan ba makawa sai ya aure ta Dan haka ganin biki na qaratowa yace bari shima ya dibi kason nashi dukda mahaifin shi ya tabbatar mashi da cewa idan har yaga Bai aureta to shima mahish ba zaita6a morar taba cinda an hanwa danshi .

Ranar laraba da daddare misalim biyu na dare moohan yashigo d'akin sabarina dan ai watar da kuduri. Shi na ketama baiwar Allah haddi

Sabarina na kwance sanye da sleeping dress masu laushi da santsi doguwar rigace ta kamata duk shapp din jikin ta yafito da ganin yada take bacce kasan ba najin dadi bane yanayi bakinta kamar tana mafalki ne tana magana moohan ya gama qare mata kallo sabarina maccace har macce komai ta hada na more rayuwa zuciyar shi na kwadaita mashi Abubuwa da dama Dan gane da ita

Kunnanshi ya kai saitin bakin ta ji abinda take fada bakomai bakinta ke Ambata ba sai ilove u mahish I beg you

Ranshi ya qara 6ace Dan haka ya kashe wutar d'akin da dama shine ya kunna ta sannan ya haura kan gadon cikin duhu ya lalubi lallausan bakin ta ya hade da nashi yana tsutsa a hankali sai kace Wanda yasamu sweet gefe daya ka hannun shi na kan boobs din ta ta d'age rigar yana marzasu a hankali

Sabarian da ke bacci tayi tunanin mafalkin da tasabayi ne kullum na masoyinta mahish dan haka ta dauka duk a mafalkine sai feeling take tanajin dadin abin shiko duk ya fara fita hayacin shi bakin shi ya Kai kan boobs din ta yafara tsusar su cikin jin dadi sabarina taqara gantsaro mashi girji tare da sakin qara gami da ajiyar zuciya haka yaci gaba da murzarta kamar ya biya sadaki sabarina bata dawo duniyar da take ba sai da taji ya tsanshi acikin hq dinta sanan ta fara bude idanun ta taji nauyi ajikinta hannun ta ta kai inda takejin nauyin Nan ta tabbatar da qato ne saman jikin ta ai bata San sadda tayi wata gigitarciyar qara ba da hade kaf gidan meera family kowa yaji wanan qara Kuma yaji daga inda tafito dan ahaka
Adda AMMYN KHAIRAT

Ita d'akin ta ke kusa da na sabarina ta ruwa kowa shigowa d'akin fitilar d'akin ta kunna idanta ya'yi mummunan ganinta dafe girji tare da fadin innalillahi mizan gani gaka moohannnnnnnn taja sunan shi da qarfin gaske

Tofa komai AMMYN KHAIRAT idan ta ta gane mata to gamu gani dai sai naji daga gareku fans

Kuma Dan Allah ina Mai baku haquri na rashin ganin posting kuyi man hakuri ku tayani da aduaa Dan Allah ngd

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
*💉💉💉Dr MAHISH MEERAH💉💉💉*

*NA*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Deducted to my cherie Feenar*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE 7 خ khaa*

________📝 Abinda suka gani ya'yi mugun tada masu hankali matuka;

" Cikin zaro ido da kaduwa da sukayi suka hada baki wajan fadin innalillahi wa'inna'ilaihir'rajuon,

Tsoho meera shine Wanda ya fara fadin moohan mizan gani hakan? Moohan cikin rudewa da inda inda yake babbbamata komai ba,

Sabarina da tasamu ya d'aga ta ta gyara rigarta ta fashe da kuka tana fadin wayyo Allah na wayyo umma ta wayyo mahish dina kun tafi kun bar ni cikin ...... ke yi.mana shuru cewa Adda

Sabarina da gudu tayo wajan meera ta fad'a jikin shi ta rungume shi tana kuka mai'cin rai;

tsoho meera ya rufe ido shi da hawaye ke shirin zubo mashi ya dubi moohan dake zarar idanu sannan ya d'aga yatsun hannun shi biyu yaja hannun sabarina sukayi part d'n shi

. gaba daya sukayi mashi rubdugu da bugu sai ihu yake aman ba mai'tausan shi balle su raga mashi sai'da sukayi mashi ragaraga sannan suka cika umarnin meera

Suka kama shi suka kai'shi d'akin duhu suka rufe sai kuka yake yana fadin su taimaka mashi kar'su kai'shi d'akin duhu aman ina ko kula shi basuyi ba cewa yake dan Allah ku taimaka man ku fitar dani daganan kuyi mani duk hukuncin da zakuyi man dan Allah ku fiddani daga d'akin duhu ya fashe da kuka wallahi ban aikata abinda kuke tunani ba Dan Allah kuce meera ya fidda Ni daganan yai'mani hukuncin da zai'man ,

"Suka tafi suka barshi yanata buga kofa yana ihu da kururuwa wasu da dama sun tausaya mashi saboda da a kai'ka d'akin duhu qara a kashe ka.

wasu Kuma suna ganin hakan shine ya dace ba bugu ba zagi akai'ka d'akin duhu a'ajeka shine dai'dai;

Sabarina tunda tsoho meera ya jata zuwa d'akin shi take kuka; zannan da ita ya'yi kan bed sannan cikin hikima irin tasu ta manya ya kwantar mata da hankali tare da fadin ta kwantar da hankalinta ba abinda zai faru da ita kuma insha Allahu sai ya Aura mata mahish kamar yanda ya'yi Alkawari "

Da kalamai masu d'adi yasamu tayi shuru har Takoma bacci sannan shikuma yaci gaba da tunanin mafita daga qarshe ya samu mafita sannan ya'yi alwarlla ya'yi sallar nafila,
Chapter 3 · 0% Book details