Sashe 12
Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Feena hummm nima tambayar da nayi kenan shima ba kaga ga ciwonnan a qafar shi ita aljannune gareta ayya Allah sarki Allah ya baki lafiya Dr babu wanda ya tankamawa acikin su har'suka gama surattansu suka fita feena tayi wajan duba mararsa lafiya shima dr nawaz ya nufi bangaran da yake,
Bayan isha'i bai'sa komai bakin shiba tunda safe yananan zaune dr nawaz ya shigo katuwar leda cike yayo masu siyayyar kayan drunk da sauran su take away
Sannu Abokina ya mai jikin da sauki ya dubi nawaz da ledar da ya aje.
Nawaz ya sosa kai yace siyayyace na yoma sister din mu nifa abokina sonta nake gabanshine ya fadi wai matar shice wani ke fada mashi yanasonta hummm wannan abu da ciwo yake aman ba laifin kowa bane laifin shine shida bai'bayyana ta a matsayin matar shiba da duk haka bata faru ba.
Kafin yayi yin kurin cewa wani abu sabarina ta falka aduar bacci dauke a bakinta tayi mika tare da yima annabi salati duk jikinta ciwo yake mata inda take tabi da kallo suma sun zuba mata ido suna kallonta ta tabbatar da ba agida take ba ta juyo da kallonta wajan su dr ta duba sannan da dubi Dr nawaz gira ya daga mata tare da fadin baby ya jikinki ta jima tana dan kallan shi saboda bata sanshi ba karshe ta kauda kanta ta motsa labbanta da sukayi Mata nauyi tace da sauki
Sabryy sannu ya kikeji ba tare da ta dube shiba tace ba komai meera family nake son komawa ka mai'dani gida to shikenan Zan mai'dake ki Bari sai kin qara samun sauki ta tashi tace toilet zata shiga dr yazo zai kamata tace ya barshi da kanta ta shiga toilet din shi kuma ya'yi tsaye bakin kofa yana jiranta har ta fito. Sallah tace zatayi gashi ba hijabi nawaz yace bari ya kawo mata bai jima sai gashi da hijabi da doguwar riga harda sabuwar sallaya
Ta shin fada ta tada sallah ta jima tana kai kukanta ga Allah da ya kawo mata mafita da dauki cikin lamarinta sannan ta shafa adua ta taso tace da Dr su tafi gida yaso tabari sai da safe taki dan haka Dr nawaz yayi driven din su zuwa gida ko a gidan ya jima parlour yana ta zubama sabarina surutu ita dai jinshi take sai da da zai tafi yace abokina ni zan wuce dan Allah ka kara yimab kamun kafa wajan kanwar tamu dan wallahi ni da gsky nake sonta nake gobe zan dawo ayita ta qare kwance sabarina take aman sai da ta tashi zaune.
Tana kallon dr domin jin amsar da zai bada sai tajiyace to sai da safe na gode abokina Dr nawaz ya fita sabarina ta kurama dr ido anya kuwa MAHISHI dintane koko an canza mata da wani ita dai abubuwan da yake suna bata tsoro
Kauda kanta tayi tanajin zafi da zugi cikin ranta qarshe taji ta tsani dr ta gaba daya a ranta
.
Shima tunanin shi daban yakeyi itama tana nata a parlour dai suka kwana sai asuba yayi masallaci itama ta gabatar da Sallah
Bakwai dai dai ya fita yace da mai gadi kowa yazo ko abanshine kar yabar kowa ya shigar mashi gida.
Yayi hakanne saboda yasan halin nawaz sare cinda yace da safe zai dawo to sai ya dawo hospital ya nufa shida feena suka Day hutu GA suwagabannin hospital din saboda saura kwana biyu daurin auran su an basu hutun sati biyu susha amarci
Daganan suka wuce wajan bidi'o'insu da suka shirya qarfe hudu ya dawo gida ya sake shiri na musamman ya fita zuwa wani gagarumin party da abokanshi suka shirya mashi
Kayansu iri daya da feena suna hadu so sai anci Aisha an casheeeeee
Sai wajan karfe biyu aka tashi na dare
Agajiye ya dawo dakin sabarina ya nufa tana kwance a parlour kan doguwar kujera tana bacci da littafinta na na adua a hannunta baccin ya dauke rigace fara doguwa ajikinta duk ta dameta cikinta ya latsa dake shafe kamar BA yan hanji
Shi kanshi yasan tanajin yunwa aman yasan tunda ta kwanta bataci komai ko ya tada bazataci ba adua yayi Mata tare da kashe wutar parlour ya fita
Tun Asuba ya shirya saboda zasuyi tafiya shida feena wajan dangin ubanta tafiyace mai nisa kisan awa shidda zasuyi.
Agurguje ya fito parlau ta ya shiga sallah take bai jira ta gamaba yasa kai ya fita gidan su su feenar yanufa daman ta shirya ita kannan babanta awajanshi take zaune da shi kuma za ayi tafiyar suka dauki hanya!!!!!!
Ammyn khairat ce Golden girl
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: 💉💉💉Dr MAHISHI MEERAH
Nྂaྂ
Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ
Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE 29&30*
_____________ baga daya driven yake aman bashida kwanciyar hankali idan yatuna feena da abinda zai tarar sai yaji gaban shi yafadi kadan kadan kadan yakan juyo ya kalli sabarina da ta hade rai ba alamun fara'a atare da ita haushi yake bata sosai burunta su isa gida ta kama gabanta ganin shi ayatare da ita yana haddasa mata mugun baccin rai, ;
Hon yayi getman yazo ya bude masu tare da yimasu barka da zuwa ko kafin dr ya gyara parking tuni har tafi kai tsaye dakinta ta shige burunta shine ta sauke nauyin dake kanta na sallah sallaya ta shinfida tare dasa hijabi ta fara jero sallolin dake kanta
Bayan ta gama ta Cigaba da azirka gami da kai kukanta ga Allah ya kaumata sauki matsalarta sanan tayi adua tatashi tanufi kitchen yunwa takeji dan haka abu mai dan nauyi take buqa tuwon semo tayi miyar wake cikin lokaci kadan ta kammala
Ta zuba iya cikinta sauran ta juyema mai gadi tasa hijab dinta ta kai mashi yaji dadi sosai yaita sama albarka
Ta dawo taci nata sannan ta sake shiga wanka tafi to tayi shirinta cikin wani rantsetsan shada boyel tayi kyau sosai riga da zane irir har gwiwa take ta murza daurin dan kwali tayi kyau sosai sai qamshin turare take.
Parlau ta nufo kan 3star ta yada zango tv ta kunna tayi kwance tana kallo
Duke kewar gida ta dameta
Tana buqayarsu da San jin muryarsu
Musamman meera tsoho Mai hallaci tare da Adda ta mai sonta
Hawaye suka cika mata idol tanajin maraicin kanta
Jikin shi asanyays yashiga d'akin shin tunkan yaqarasa yafara jiyo sautin kukanta zaune take dirshan daga ita sai tawul daganin bata jima da fitowa daga wanka BA,
Salam yayi ya isa gareta subahanallahi feena lafiya yana ta6a ta kwace jikinta ta mashi wani mugun kallo na tuhuma ai dolle kace lafiya wato ga mahaukaciya an kawo
Love those who love you duk Mai Sonka kaso shi Dan kaga ina sonka na damu da kai shine shine daran farkona a gidanka ka m wulaqanta ni;
But aman na yarda da maganar nan da bature ke cewa love is love but some time is dangerous
Duk wannan masifar da feena keyi bai ji hashinta ba couers love is blind so hana ganin laifi
Kuka take wiwi yasamu ya rungumota yahadata da jikinshi yana mai bata haquri da fada mata kalame masu dadi nasoyaya I really love you my wafe trust me dear da akwai dalilin dayahanani zowa gareki kin san ina mutuwar sonki sosai kiyi haquri sister na ke cikin halin rashin lafiya sosai so kuma kinga dolle na kula da ita cinda batada kowa nan kiyi haquri dear da dadin baki da kalame masu kwantar da zuciya ya samu shawo kanta
Itako sai kara lafe mashi take ajiki tana sauke ajiyar zuciya bakin shi ya kai kannata domin yasan shine abinda tafi kauna dandai duk hankalinta ya kwanta
Aiko kamar kura tasamu nama haka taita tsutsar lipes din tana shashafashi kala yana basarwa da abinda take mashi cinda bai'shirya biye mata ba aman ina taci karfin shi da irin nata salon bakajin komai sai hucin numfashin su
Dan tawul din yacire yacigaba da
Shafarta
Gami da kissing dinta ita haka take mai'da mashi da martanin ta taimaka mashi yacire kayanshi suka haura kan bed sun murji junansu kuma bukatar su tabiya dan kowanne su na dauke da yunwar abin
Feeenar hankali ya kwanta dr ya maida ita mace Kishinta ya kawo
Wanka suka shiga a tare saida ya fara yimata sannan shima yayi suka fito abinci yake buka dan jin cikinshi yake tamar fanko
Sai damun shi take da tambayar duk miyaji mashi ciwo yace sister din shi ce
Jiki mana cooking im very hungry please sorry dear kan ban iya cooking ba idan ba suyar kwaiba sai ruwan zafi girgiza kanshi ya'yiya kira driven shi yace yaje ta kawo take away
Feena anci ado cikin mini siket da yar riga bata wuce cibinta ba
Sai kamshi ake dr na zaune men parlour nasu yana tunanin sabiry tunda suka dawo bata fito ko taci abinci feena ce ta dawo dashi daga duniyar tunanin da yatai bisa shi ta zauna tayi kissing din kumatunshi dai ita kuma sabry ta fito ta gaji da kwanci da kadaici zata dan wajan shaqatawa na gidan ko kallo basu isheta ba tasa kai duk suka bita da kallo feena ta sauke ajiyar zuciya wato idan taga sabarina sai tara natsuwa da sukuni kyanta na rukitata
Dr sister bakace Batada tafiya ba. Inaza zata maybe taji sauki
To ina zata manta da ita bata wuce lambu ya jawota yana shafar abarsa
Banda lfy kuyi haquri dan Allah
Ammyn kairat

*PAGE 27&28*