← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 26

Sashe 8

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kawu Wai l mike faruwa ne kai dalla can Yi mana shuru bada kai nake magana ba da ubanka nake yi Kai ma zan dawo gareka yanda ubanka ya kuntata man da Kai ma sai na saka kunci marar misaltuwa ba dai saboda sabarina aka wulaqanta man da ba to naga yanda za ai kuyi zaman aure kai da ita cikin farin ciki dan sai kunyi da na sanin auran juna wallahi,

ba abinda tsoho meerah keyi sai murmushi dan shi da wuya ka 6ata mashi rai a take ka gane hakan shi mutumne mai'shanye bakin cikin shi yayin da ka 6ata mashi sai bayan kagama sanan ya natsu ya yanke maka hukunci yanda ya dace da Kai,

Raba shi yayi zai wuce Ahamat wallahi kaji dai abinda na fada maka d'ana bai kwana d'akin duhu yau sai dai duk abinda zai faru ya faru haka ka wai ,

Meerah ya fita ba tare da yace komai ba,

"Shima Ahamat ya fita yanata zage zage mutanan gidan sun saba ganin irin haka shiyasa abin bai cika da munsu ba,

Dr ya jima a inda yake Yana saqar zuci to wai duk menene ya kawo hakan ba mai bashi amsa sai adda dan haka d'akin ta ya nufa tana zaune itada sabarina tana turare mata gashin kanta da turare .

. Slm yayi ya shiga ya zauna bayan ta gama tace da sabarina ta shiga bed room.

Lafiya shuru ya'yi lafiya ba lau ba nasan dai kinajin 6a6atun kawu Ahamat ,wai mike faruwa kaina ya kulle gashi kuma naji yana fadin Abba ya fito mashi da d'an shi daga d'akin duhu to moohan mi ya aikata aka Kai shi can"?

Hummmmmmm

Duk abinda ke faruwa a yanzu duk Kaine silar faruwan komai.

Muhammad mahish Dr dago kan shi yayi ya dubi adda domin idan har ta Kira shi da cikakken sunan shi to ta6a ce haka ma meerah duk ranar da ya Kira shi da muhammad to maganar da zasuyi mai mahimmanci ce.

Muhammad mahish kamar yanda na fada maka komai ya faru a yanzu Kai ne silar shi to haka yake Kaine silar rashin lafiyar gwago Kaine silar shigar moohan d'akin duhu Kai ne silar da kawu Ahamat ke fada ma Abba magana san ran shi,

Da baka bijire ma umarni'n shi ba na Gina ma hospital da duk hakan bata faru ba kasan da Alqawarin ka da sabarina na aure da kagama karatu ka dawo da sati daya bakin ku kazo ka watsa kasa idon mai'kima da daraja ga kowa na wanan kyau kayi dai dai haryanzu inajin ciwo da kuncin abinda ka aikata,

Ta share hawaye da suka zubo mata.

bayan anyi haka ka tafi sabarina ta kwanta ciwo kamar zata mutu saboda tana tunanin ko anfasa auran ku rashin lafiyar ta so sai ya tadama Meera hankali.

Saboda haka sai ya Kira taron gaggawa akan ayi magana a samo mafita na Alqawarin auran da yayi Kai da sabarina ya taru domin jin ta bakin kowa saboda a cewar ga abinda kayi kasa qafa ka tafi ba asan ga wacce ake ba akan auran ku .

nan kowa yai ta fadin Albarkacin bakin shi wasu na fadin acika Alqawari wasu nafin a kira ka aji ta bakin ka ina daya daga cikin wadanda suka bada shawarar a Kira ka aji ta bakin ka wasu suna fad'in ba dolle sai an Kira ka ba kawi dai afasa aura maka ita daga qarshe maganganu sunyi yawa da zafi inda moohan yace shi da man can Yana son sabarina a aura mashi ita ko can da man yana sonta Kuma da kai da shi. Ai duk daya ne.

Mahaifin shi ya goyi bayan shi inda yai ta fadin maganganun da Basu dace ba akan'ka kuma yayi rantsuwa da meerah ya yarda da karya yarda sabarina ba tada miji sai moohan ai shima yanada hakki da Kuma iko akanta da haka aka tashi baran baran kuma meerah bai ce da kowa komai ba,

bayan kwana biyu da yin hakan cikin dare moohan ya fado d'akin sabarina .nan tai shuru shikuma ido yazaro Yana jiran qarashin zancan .me me me ya faru acikim daran ba babayiyiyii Mata komai ba dai ko duk a dabirce yake maganar cikin eh ei na ,

Allah ya tsare tayi ihu munji babu abinda ya faru.

wai Allah na Alhamdulillahi Dr ya Fadi tare da sauke ajiyar zuciya.

Acikin daran meerah ya bada umarni akai moohan a d'akin duhu.

Tunda gwago taji hakan da man ga tarin bakin ciki da kasa ta sai jinin ta ya hau gaji faran jikinta ya shanye anyi anyi a kaita hospital katsina aduba ta taki a cewarta tasani likitoci baki daya hmmmmm

ba musan hukunci da meerah ya yanke akan'ka ba sai ranar juma'a da safe yace a shirya domin yaune zai daura auran sabarina bai kuma fada Mana ko da wa za ayi auran ba sai da mukaga ana shigowa da kayan ka tunanimu ya bamu da kaine sai da mukaji an daura auran da kai muka gasganta domin meeha baya karya Alqawari.

To wanan shine abinda ya faru Kuma duk Kai ne sila kuma ka kyauta kazama da haka ake son cikakken da ya kasance.

Dan Allah adda kiyi haquri dan a'a Ni bani kai'ma laifi ba dan haka haquri name zaka bani kema na maki Kuma kece wadda zata tai'maka man wajan shawo kan Meera da gwago dan yanzu na kai awa daya wajan shi ina bashi haquri ko kallo ban ishe shi ba ita kuma gwago tasa masu tsaran part din ta naje shiga sun hananin dan Allah kiyi haquri ki tai'maka man nima duk abinda ya faru tsotse ne bazan sake ba zan gyara kuskure na

Hummmm ai ba yanzuba Ni Kai na mahish ban so ka gyara kuskure ka yanzu nafi so sai Nan gaba sannan duniya ta hora ka ta maka hankali sannan sai kazo ka gyara idan nayi tsawon rai sai na tai'maka maka wajan gyara kuskure n naka idan Kuma katar da bannan sai kasan nayi ta shi bacce man da gani kuka ya fashe Mata da shi ita Kuma ta qyetare shi ta fita.

Ya jima Yana kuka ya tashi ya nufi kuryar d'akin inda sabarina ki ciki zaune ya ganta kan gado duk abinda saka fada duk tana jin su itama kukan take Dan dr ya bata tause ba kanba rana zafi inuwa Kuna kusa da ita ya zauna ganin tana kuka ya da katar da nashi tare da fadin ki tai maka man sabarina ina zan sa Kai na kowa na fushi Dani banida farin ciki ko kadan kowanne bawa Yana kuskure a rayuwar shi Kuma ko Allah kaima laifi kana neman tuba ya kuma yafe maka meyasa Basu kar6i uzurina ba miyasa Basu yafe man ba kuka yake sosai itama tanayi suka rungume junansu kamar zasu hade waje guda ba mai lallashi wani zabban tausae;!!!!!!

*Aslm alkm masoya na fans dina ina Mai baku haquri cike da alhini domin Nima ba haka naso ba sai dai haka Allah ya hukunta kuci gaba da yiman adua domin inajin dadin ta ina Kuma ganin sauki a idanuna saboda matsalar ido na da katar da rubuta Mai Arziki cinda banyi nisa da shi shiya sa na da katar da shi ga kuma idanu da ba cikakkiyar lafiya kuyi haquri insha Allahu idan na gama zarata da Dr maheeshi idan naga da yuyuwar naci gaba da Mai Arziki to insha Allahu zakujini fatan Alkairi kuci gaba da yiman adua ina godiya da jin dadi kairat na buqatar kane ko kanwa Nan ma kusani adua idan haihuwa Alkairi ce a gare Ni Allah ya kawo man ita cikin lokaci yabin ya ya masu albarka ina godiya masoya na*

More comments more typing AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:57] Ammyn Khairat: *💉💉💉💉Dr MAHISH MEERAH*
💉💉💉💉

*Na*

AMMYN KHAIRAT
*GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Page 15 daad ض*

___________🖊️bayan ya'yi salama sun amsa sannan tsoho meerah ya fara koro bayan dalilin ta rasu da yayi,

Ya cigaba da cewa maqasudin tara ku anan shine dan gane da auran sabarina to Alhmallhi na gode ma Allah da yabani ikon sauke wannan nauyi na alkwarin da nayi.

Sai Abu na gaba shine sabarina yanzu dai hankali ya kwanta burun ki ya cika na auran Wanda kike so wallahi ki sani ba dan da nauyin alkwarin auran ki ba wallahi da ba dalilin da zai'sa na aura maki dan da bai'son mutunci iyayen shi ba,

Aman ba komai zan cigaba da yi maki adua Allah ya tabbatar da Alkairin sa Allah ya kareki daga sharrin shi, kima mujinki biyayya shi aure ba abin wasa bane aljannarki na qarqashin shi mijinki ki guji bacin ranshi ki kyau tata mashi kibi dokokin shi da tsarin idan har abin bai sa6a ma Allah da manzon shi ba.

Ki sance mai haquri da juriya ina yi bari na bari kiji kiqiji ki gani kiqi gani Allah yai maki albarka ya kawo zuriya dayyaba Allah ya baki ya'ya na gariki nura da kyau ki basu tarbiya mai inganci dan in mune yau ba mubane gobe balle ace wata rana zamu tai'maka maki .

Kin dai san dokar gidannan babu yaji acikin ta duk abinda mijin ki yai maki yi haquri wata rana sai labari.

"Kai Kuma gagare ga yar uwar ka nan na baka Amanar'ta ruwan ka ka ruqe aman ruwan ka karka ruqe aman kasan dai dai da kwayar zarra kaci amanar'ta ban yafe maka ba kamar yanda na fada baya hukunci yanan na baka da ganan zuwa gobe da dau matar ka kua 6ace man da gani dan wallahi ban son ganinka ko kadan wanan shine dalilin kiranka da nayi na na aura maka auran sabarina Wanda Kai ma kasan da shi.

Idan da akwai mai magana yayi dan ni na gama tawa maganar.
Chapter 8 · 0% Book details