← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 26

Sashe 25

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaune ya tashi keeeee kukan me kike man uwarki ta mutune ko ubanki da zaki sani gaba ina bacci kina cika man kunne da kuka ko bance kije dakinki ba idan kukanki zakiyi cikin harshen turanci yake mata magana yanda zatafi fahimtarshi taji zafin zagin da yaimata aman ya ta iya cinda cutar so ta kamata

Matsowa tayi kusa dashi tana karara sautin kukanshi im so sorry dear I'm beg you sosai take bashi hakuri tana kuka harda majina

Yaji tausanta sosai shiba komai ke bashi haushiba irin asirin da taima sabry sannan kuma idan ya tuno nasihar meera sai yakasa yimata wulakancin daya shirya mata

Ko bakomai soyyayace ta kawota gareshi ya isa ya daga mata hannun naji zan hakura aman kinsan nan babu maganar asiri kin yarda tace ta yarda I love u dear I miss u jikinta har rawa yake

Hannunshi ya buda mata kamar jira take ta fada ya rungumeta sai kalaman soyayya take ta fada mashi shi dai yana jinta baiyi aune ba yaji bakinta cikin nashi

Sosai take aika mashi da zafafan kissakisai da wasannin na motsa shaawa tuna yana basarwa har yabada kai sosai ya biya mata bukatarta ta kore tarin k'ishin da ya dameta

Bayan komai ya lafa wanka yayi ya tsabtace jikishi kwance yayi rubda ciki KO kadan jin feena yayi salaf babu wani testing din da yaji a tare da ita ta bukatarta ta biya aman shi tatado mashi shaawa cinda babu wata gamsuwar da yayi

Lallai mata suna suka tara kowacce da irin baiwarta da niimarta sabry dabance acikin mata dadinta da banne ita kade ce ke sashi. Natsuwa yaji shi cikin wata sabuwar duniya

A haka dai yaita yan juye juye. Har bacci ya dauke

Da safe bayan sun karya sun gaishe dasu meera sabry taimasu rakiya dan itama feena tasa kayan aiki

Sai dare suka dawo ko hira basu tsya ba bayan sun gama cin abinci yaja sabry dakinshi jikinshi har rawa yake shaawa ta mashi yawa abin ya bata mamaki jiyafa da amarya feena ya kwanata to ya haka sai gashi harda kukan dadi yanata zuba mata santi

Rayuwa tacigaba da tafiya sosai salihawa tasamu cigaba saboda hanyoyi da wutar lantarki da makarantun boko da ilamiyu suna wadata ta hanyar dr ansamu cigaba sosai

Anyi bikin moohan da sister an kawota meera family gidan karamci shima dr nawaz ankai mashi tashi kano lokaci zuwa lokaci suna ziyarar juna

Matar Ahamat taga ya warke tazo biko da yaki maida ita aman meera yace ya maida matarshi KO dan yaranta harda kukanta

Asibiti ya sake bun kasa feena nataka rawar gani sosai a asibitin saboda biyayyarta da tausayinta tayi mutane kwa na sonta dangin meera tana zaune da kowa lpy idan ciwon iskane ke damun ka ga sistar nan itama tana taimakawa sosai sabry ita kuma koyarwa take isilamiya da aka buda nan cikin gidan su

Suna hade kansu itada feena da sister

Yau sunata shiri gobe zasu Mexico shaqatawa harda moohan da sister da dr nawaz da sisto

Da safe sunyi bankwana da kowa drive ya kaisu katsina airport jirginsu ya daga Mexico

Gidan dr suka sauka su duka sabary tatuna zowarta ta farko Mexico da irin zaman da sukayi sosai baba mai gadi yaji dadin ganin sabry sunyi ziyara sosai har garin su feena sunyi murna da ganin feena har aka samu mutum biyar ya musilunta

Daganan suka daga kasa mai tsarki sunyi ibada tare da adua garesu da kuma kasarsu

Satin su biyu suka biyu ta lagos gidan alhaji nurem da yake da maryam suka tafi nan fa Dan uwansu sista kanansu ya ganta suka kulla soyaya mai karfi kowa yayi murna da hakan

Kwanan su biyu

Suka sauka salihwa

Bayan wasu shekaru dr yakara zama babban mutum haka ma sabry da feena ya'yan su shidda sabry da hudu feena da biyu

Meera da Ahamat sun rassu yayinda yanzu dr shine aka nada matsayin meera sai moohan tare suke zaman su lapy kauye kowa na sansu

Alhadulillahi

Anan na kawo karshen wannan labari nawa kurakuran danayi ciki Allah ka yafe man sakon dana isar Allah yasa yaje inda ya dace Allah yabada ikon yin aiki da abin kware

Wanda na bata mawa ina rokon shi yafiya da yayafe mani

Na gode

Kuci gaba da bina cikin ni makauniya ce da zarata insha Allahu

Sannan inaso naji raayin kowa. Game da dr mashi

Mikaka karu dashi wanne darasi ya koyar

Sai najiku nagode

Ammyn khairat
[9/5, 13:19] Ammyn Khairat: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

*💉💉💉💉DR MAHISHI MEERAH*
💉💉💉💉💉💉

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

*P48*

___________tun kafin su shiga k'auyan feena ta jigata sosai da kwazazzbon hanya tana mamaki ace wannan k'auye nanne mahaifar dr,,

Bayan sun isa mota ta paka A cikin tashar garin jama'a sai kallonta ake ana nunata coz dida ita black beauty ce ba tayi kama da yan 9j ba dolle da akwai banbanci,

Tsaye tayi cikin tasha Tarasa ta inda zata. Fara ga kallon k'ulla da mutane ke mata duk sai taji ba dadi,

Wajan masu mashina dake jere suna kallonta ta nufa cikin Hausata da bata ida gigewa ba tayi masu sallama sunyi mamaki dan basuyi tunanin ta iya hausa koya take ba

Im gidan meera family nake buda wannan ya kali wancan zuwa can daya daga cikin su yace baiwar Allah lafiya kike bud'ar gidan sugabanmu

Da gani ke ba yar kasarnan bace daga ina kika fito kuma mike hadinki da meera family "?

Ta dan fahimce su kadan dan haka tace dasu daga Mexico take Mexico yeah Kai iro ina gafa Abokiyar akim dr ce dan shima can ya'yi karatu wajan dr kikazo jin sun Ambaci dr tayi murmushi ta daga masu kai to hau muje mu kaiki dan yanzu haka yana cikin hospital ban jima da dawowa ba na kai wata marar lafiya

Tafiya kadan sukayi sai gasu ai nafin cikin garin salihawa garin yama feenar kyau ssai sbd ni'ima garin da tsarin garin koda yana k'auye a tsabtace yake A share bbu wasu tarkacan ledodi

Duk inda suka gita sai an kalle su ko kafin su isa meera family ta fara hango wani katon gida mai girman gsky Asha fentiy Blue and white ga wani zane na ado da akai ma gidan sai jamaa keta shawagi

Sun dan kara tafiya kadan daga gefe ta hango wani katon hospital ya hadu ssai ko Mexico sai haka sai light din fitulu duk sun kara haskaka wajan daga sama taga an an rubuta meera hospital dai dai nan bakin get din hospital din dan mashin din ya Ajeta

Kishiga yana ciki idan kinje sai ki tambayi inda yake zaa kaiki tana kakarin bude yar jikarta ta bashi kudi Yace"AA barshi kinci Albarkacin wannan family murmushi tayi thank u koda bai gane turancin ba yasan godiya ce tai mashi

K'aton traveling dinta taja tana tafiya a hankali Cox takalminta hill ne mai shegen tsini da kyal ta samu ta ida shiga cikin babban hospital din wanda ta yaba da tsarin shi da haduwarshi

Kofar shiga ta hadu da masu tsaro anan sukayi mata tambayoyi ta basu Amsa da cewa wajan dr tazo sunanta dr feena ita matar mahishi ce kuma Abokiyar aikin shi daga mecico take,,,

Sunyi mamaki da jin bayanan ta masamman data ce ita matarshi ce a iya saninsu matar dr daya itace yar uwarshi sabarina aman jin ta fadi daga inda take kuma sunsan can dr yayi karatu dan haka sukaje suka sanar da dr

Yayi mamaki dajin feena tazo har garinsu kuma yayi bakin ciki da zowarta dan haryansu yana jin haushi sihirin da taima kankanaty din shi

Zowa yayi har inda take tana tsaye sanye da doguwar riga iya gwiwa sai dogon wando wanda ya dameta ssai shigar dai irin tasu ce tayi

Sai da yagama kare mata kallo sannan yace da drive kaita gida ka kuma sheda ma meera ko ita wacece sannan ya juya zuwa ciki baiko bari tasamu damar yi mashi magana ba

Bata damuba buruta ya cika ita dai cinda ta ganshi

Officer dinshi ya nufa ya zauna kan chair ya dafe kanshi da yasara mashi tambayar kanshi yake wai da man haka feena take baitaba tantance yanda take da
Kamanninta ba sai yau

Ruwa ya dauko masu sanyi ya sha tare da fadin wata sabuwa

Ya zaiyi da feena tunda harta tako tazo inda yake ba karamin sonshi take ba aman shi kikadan bai sonta tsanarta ma yansu yakeji aranshi ya murza sumar kanshi dan ya dau zafi

"""sosai feena taga karamci ga meera family sun karrama ta sosai sai nan'nan da ita suke gabanta yayi muguwar faduwa lokacin da maryam ta fada mata wai matar dr daga Mexico tazo feena

Ba kadan hankalinta ya tashi ba aman ta boye da muwarta daman ashirye take zata hospital wajan dr ta kai mashi abinci

Har masaukin da aka bata ta isko ta cikin mutunci suka gaisa barka da zuwa ya hanya ya mexico yau. Sai gaki a Meera family gidan mutunci da karamci gidan da suke maida alkairi ga wanda ya cucesu barka da zuwa...

Duk cikin harshen turanci take mata magana dan ta fahimceta da kyau feena tasan magana ce ta fada mata aman sai tayi murmushi tace thank u nice home

Ur wlcm sabarina tace ki huta lafiya sai anjima zantafi wajan hero by ta daga mata hannu da kanne mata ido guda

Tayi gaba maryam na binta baya gaskiya anty sabry kin birgeni kara da da kikai mata haka hummm kadan ma ta gani yanzu wasan zai fa sai na dawo oky ki gaida yaya

Office din shi ta nufa Kai tsaye noorking tayi Excusem yes come in ta tura ta shiga hannuta dauke da dan kwando wanda ta sanyo kayan Abinci ciki kamshi turaranta da yaji yasan itace ture takardun gaban shi yayi ya tashi ya tarota ansar kwandon yayi ya aje sannan ya ware mata hannuwanshi cikin tafiyrta mai jan hankali ta isa gareshi suka rugume juna

Tare da kissing din juna how is working wallahi I'm so tired na gashi sosai Ayya soryyy cikin murya tausayawa
Chapter 25 · 0% Book details