← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 26

Sashe 4

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"D'akin duhu moohan yaci kukan shi har'yagode ma Allah sannan kuma zafi da sauro sukace ga sunan sauro ya dami shi da cizo da kuka ya'yi da zafin d'akin ya addabe shi sai zufa yake gefe guda Kuma yana bugun jikin shi inda sauro ke cizon shi ga kynkyasu da chanyoyi sai kuka chanyoyi keyi mashi

Kusa ko sai yawo suke

Duk abin duniya ya sha mashi Kai d'akin duhu wani d'aki ne dake cikin gidan meerah family d'aki ne mai'duhun gaske idan kashiga d'akin da rana sai kace dare dan tsananin duhun shi ga kuma bala'in zafi dan har wani tururi kefata acikin shi

D'akin duhu ga sauro ga sauran halitu acikin shi,

D'kin duhu an tana dai shine saboda masu laifi ba bugu ba zagi za akai'kacan ka gasu ko sauron d'akin ya isheka balle bala'in zafin shi ,

Kafin wani lokaci moohan ya fara fita hayacin shi sauro nata na shi aikin kusa na cizon shi ga zafi sai zufa yake jikin shi da kayan shi sun jike jagab

Ya jiga ta ssai Amaine ya kama shi yaita keta shi tun yana amain abinci har'yakai bai Aman komai sai na wahala haka amai yacigaba da tuqarshi karshi yajin shi ya'yi week kafin wani lokaci ya summa awajan

"Da asuba bayan angamo salla labari ya fara ya d'uwa a family har yakai ga kunnan Ahamat meera yaji abinda Dan shi ya so aikatawa Aman sai yace Sheri ne d'an shi bai'aikata ba an so cima shi mutuci ne kuma ba a Isa ba ko afito mashi Dan shi kokuma ayi tashin hankali ,

Allah karabamu da shi

. Zage zage dai babu Wanda bai'ma tsoho meerah shikuma yanajin shi ya share shi duk iskancin Ahamat meera yana shakkar tsoho meerah ssai shiya sa yake Abubuwan shi bayan fage,

*Mexico* mahish na kwance Bai Dade dagama sallah ya koma bacce safe kafin lokacin fitar shi ya'yi sai yaji wayar shi na ringi Yana dubawa yai"maza ya tashi tare da dafe kirgi da kuma zaro ido fa Baki daya jikin shi rawa yake wayar ma dake hannun shi subuce mashi tayi ta fadi,

Har wayar ta katse aka sake Kira sannan jikin qarfin hali ya dauki Kiran ya kara a kunne bakin shi na rawa yake fadin hyhello.....! Zuwa can akace dashi duk abinda kake kazo gobe juma'a ina son.ganin ka idan kaga dama kanada buqatar zuwa ran kai dade kafin yace wani Abu har yakashe Kiran

Sorororo ya'yi da wayar a hanun shi Yana tunanin meke faruwa

Tsoho meerat ya Kira shi Kuma tunda suka samu sabani Bai taba Kiran shi ba ai nafi ma ba Wanda ya taba Kiran shi daga gida shine Mai Kira Kuma duk Wanda ya Kira Bai amsa Kiran shi ko shi kanshi tsoho meerah yasha Kiran shi Aman Bai amsa kira ba ranar da bai Kiran meerah safe da rana da yamma da daddare .

Sai gashi yau tunkafin ya Kira ya Kira shi Kuma yana son ganin shi ranar juma'a gibe kenan

Ko lpy ....!?

Tom Nima ban sani ba

Sai naji daga gareku masoya

Vote your comments masoya

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:51] Ammyn Khairat: *💉💉💉MAHISH💉💉💉

*Na*
*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Assalamu Alaikum*

*Dr mahish dai kun san na kudi ne to Alhmallhi mutane na siya bakin qoqarin su to yanzu Kuma mun kawo qarshen na kudi duk mai buqa zai yi man magana ta private nera dari biyu ne kacal ga mai buqa ta*

*PAGE 8 د daa,I*

________📝Dr mahish baccin da bai koma ba kenan ya tashi ya shiga had'ad'en toilet d'in shi ya watsa ruwa,

San nan ya fito ya'yi Shirin shi sai qamshi yake bai'ko tsaya kar'yawa ba ya fita zuwa hospital din shi,

Bai jima da zuwa ba Feenar tazo good morning dear!! Yace"da ita morning,

Yanda ya amsa mata sai taji ba dad'i domin ba haka suka saba gaisawa ba.

Tasaba da Yana hugging din ta yauka sabanin haka fuskar shi cike take da damuwa;

Da yake Feenar yar duniya ce sai ta lankwasar da murya cikin jimami na rashin wal'walar shi tace da shi dear mike faruwa na ganka cikin da muwa,na maka laifi ne? ko wani ya 6ata maka rai?

Dear kasan ban son ganinka cikin damuwa ko Dan Allah fada man mike faruwa kaji farin cikina ,

Dr bai ce da ita komai ba ya zuba Mata ido Yana kallon ta ita kuma ganin shurun da yai'mata yaqi magana yasa ta fashe mashi da kuka dan tasan kukan kade zatayi ya saurare ta domin ya tsani yaji tana kuka ko da kau na wasa ne

Aiko hankalin ya tashi

Ya jawota jikin shi yana dan bubbuga bayan ta itako sai qara daga sauti take .

Ganin taqinyin shurun ya dagota kamar yanda suka saba daman love din shan sweet ne suma sunyin shi dan haka ya hade bakin shi da nata aiko Feenar kamar jira take tayi carap da lallausan harshen Dr tana ta tsusa na lumshe ido Kamar ta samu sweet

Ko da yake tace yafi sweet dadi 😢

Sai da yaga ta samu natsuwa sannan ya zare harshen shi da Feenar ta ruge dan tsananin yanda take tsutsar harshen shi harzafi yaji yana mashi Aiko gab da zai fito da shi feenae tasake ruqeshi bayan da ya iya dolle ya bar'mata tai'sha San ranta 🤔

Lallai su Feenar anzo wajan

Sai da tayi Mai isarta sannan ta sake shi dear gaya man mike faruwa ne bakomai may honey

Meerah ne ya kirani yana son ganinka gobe shine kika ga duk na shiga damuwa aman ba wani Abu

Ajiyar zuciya tayi ko daman wannane yasaka shiga damu Ni nayi tunani wani Abu akayi .

Kaji yanda hankalina ya tashi?

Bakomai sai kashirya ka tafi aman Kuma duk sai ta shiga da muwa mahish yace ya akayi kuma naga kin canza lokaci guda "Feenar tace ba komai naji wani iri ne kuma ban San yaushe zaka dawo ba kuma idan katafi shine naji duk ba dadi.

Karki damu insha Allahu bazan wuce ranar Monday kayi alkwari ya d'aga mata gira guda🤨

Sannan yace"da ita nayi alkawari I promise to you oky thank you dear 😄

Dagana suka cigaba da harakokin su duk da Dr zuciyar shi na mashi tunanin Kiran da meerah ke mashi shi yasan yanda meerah ke fushi da shi bata yanda za ayi ya Kira shi sai dai idan wani abinne ya taso kokuma ya Kira shine ya tsine mashi gaban bai nar jama'a

Karfe hudu na yamma yabar hospital zuwa airport ya yanki tikitin safe haka ko akayi ya yanki tike ya tafi gida ya kama Shirin ta fiya ya'yi tsaraba mai yawan gsky .

Tunda Asuba ya shirya ya fita mai gadi ya kai'shi airport jirgin su ya d'aga sararin samaniya zuwa *KATSINA TA DUKO D'AKIN KARA KUNYA GAREMU BADE TSORO BA😁*

Karfe Tara dai dai jirgin su ya sauka katsina .

Dr bai kira kowa ba motar haya ya shiga zuwa Kauyen su wato salihawa

Duk jikin shi amace yake dan bai san mizaije ya taras ba

Suna shiga kauyan su Mai cike da ni'ima yaji saniyi Mai dad'i ya kamashi tare da sauke ajiyar zuciya ya rufe idon shi gsky ne duk war'bar'gida gida ya bar'shi inji hausawa😉

Gari sai hada hada ake saboda rana irin tayo Rana ce ta musamman ga yan kauye salihawa ko kagani yana cikin farin ciki da annashuwa.

Kofar gidan su motar ta parking ya biya drive mutana ne sukayi mashi charrr suna mashi barka da zuwa ko dan mutuncin mahaifin shi sun karrama shi drive ya fito da kaya suka shigar mashi dasu cikin gida shiko gidan ya gagare shi shiga Ashe Dr kasan kunya 🤪

Hada hadar yau da irin Abubuwan da ake Yan kawa yafi na kulum hidima ake ba kama hannun yaro Kuma yau meerah farin cikin shi. Yafi na kullum

Abin Yana ba kowa mamaki Aman ba Mai damar tambaya

Dr waje yasamu cikin mutane ya'yi zaune sun biye mashi sunata fira da shi kamar ba abinda yafaru

Bayan anfito daga juma'a kowa ya taru sai akaji ana daura auran mahish Muhammad meerra da
. Kuma sabarina Adam meerah

Akan sadaki dubu Hamsin

Turqashi kowa ya'yi mamakin wannan daurin aure na bazata dan duk da cewa ansa da wannan butu Aman ba ayi tunanin wannan aure yauba wasu da dama sun girgiza musamman Ahamat meerah dake bakin cikin burin shi bai" cika ba ga bakin cikin haryanzu Dan shi na d'akin duhu duk rashin mutuncin da zaiyi yayi Meera bai futo da moohan ba.

Aman duk da haka ya kudurta aran shi sai yaga yanda za ai sabarina tai zaman aure da mahish in dai yana raye wannan alkwari ne ya'yi

Too fans kun dai ji koya zata kaya koya wannan aure zai kasance ko kudin Ahamat meerah zai cika sai naji daga gareku

Karku bari abaku labari mai buga zai turo dari biyu kacal

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL
[9/5, 12:51] Ammyn Khairat: *💉💉💉 Dr MAHISH MEERAH💉💉💉*

*Na*

*AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*To Alhmallhi anan na kawo karshen free page ga mai buqa zai biya dari biyu ta wanan 👇🏻*

Number 08167005042

*PAGE 9 dhaal ز*

_____________📖tunda Dr mahish yaji cewa da shi aka daura auren sabarina yaji zufa da gumi mai'zafi na tsefo mashi aji yanda jikin shi yayi sharkaf da zufa kamar yayi wanka da ruwa,

Iya kad'uwa da rudewa ya'yi bai ta6a tunanin auren shi da sabarina wannan time din ba,

Duk da daman yasan da maganar auren shi da ita,

Aman yayi tunanin sa6anin da yasamu da meerah zaisa yace yafasa bashi auren ta .
Chapter 4 · 0% Book details