← Book details Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 26

Sashe 16

Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kamar ance sabry bude idonki tayi karo da mummunan gani don dr ya juye ya komamata wata halita ta daban Kara ta saki daganan ta m somemashi

Bata sake sanin inda kanta yake ba ganin haka hankalin shi ya tashi sabry sabry ina sabry bata jin shin

Ruwa ya dauko bayan ya mai'da kayan shi ya shiga watsa mata su tajima sannan tai'ajiyar zuciya take abinda ta gani ya dawo mata kuka m ta fashe da shi dr ka mai'dani gida na gaji da zama anan aljannu ke akwai a gidannan kai kanka sun shafe a kafara komawa aljanin dr natsane ka wallahi ban sonka na tsane ka aljani kawai

Tayi cikin bed room da gudu tana kuka yabita bakin ciki ya mata yawa ga tarin sha'awa ta taran mata

Mafita daya ce Tasha kwayoyinta ta samu bacci haka ko tayi tasha sosai over dos

Mintina kadan ta ta koma bacci

Feena ce tsaye taci adonta tayi kyau ganinta ya hana dr bin sabry

Zowa tayi tayi hogging din shi I miss u dear inata budar ka Ashe kanan wajan sister din mu mikayi mata ta gudu tana kuka don't worry

Muje ko ya jata suka fita harzuwa dakin shi yace da ita ina zuwa rufeta yayi dakin sabry ya koma

Hankalin shi duk yana wajanta baccin ya tarar tanayi ya zauna kusa da ita

Yana shafa ta tare da tunanin maganar data gaya mashi ta tsane shi maganar ta daki zuciyar shi dolle ya kai sabrt india don duba kwakwalwarta

Shi yasan sabry m din ba kanta daya ba da Lafiya take bazata taba cewa ta tsane shi ba dolle da akwai matsala

Ammyn khairat Golden girl
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: 💉💉💉Dr MAHISHI MEERAH

Nྂaྂ

Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ

Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE 35&36*

_____________ranshi ya mashi fari da albishiri din da boka ya bashi wannan wata qarin damace yasamu wadda zaiyi amfani da ita ya turama meera bakin ciki dan shi yayi aure bai sanar da ubanshiba ya bushe da dariya,

"koda ya isa gida drect part din meera ya nufa cikin farin ciki yayi sallama meera na zaune yana karatun alkur'ani

Koda meera yaga Ahmat cikin farin ciki kuma harda sallama yaimashi yasan ba Alkairi ya kawo shiba.

Da yake cikin parlour ne su Adda
Na zaune itada maryam da gwago Adda na shafama gwago magani akafa

Sun ansa mashi sallamar su Adda suka gaishe shi harda gwago lafiya kawai yace dasu

Sannan ya kai duban shi ga meera Akaramakulla wajanka nazo..... Sai da meera ya kai aya a karatun shi sannan ya rufe Qur'ani shi,

Ya dube dan uwan shi maraba da Ahmat ya gida ya iyali da fatan kuma lafiya lafiya lau muke kuma lafiyarce tasani zowa inda kake

Meera yace to masha Allahu ai haka ake so mike tafe da kai..... Abinda yake jira kenan

Zowa nayi nace Ashe dan iskan yaron nan Aure yayi bai fada mana ba har iskancin shi ya kai haka wato yazama dan duniya mu iyayan shi babakin komai ya dauke mu shi ga wanda yayi ya canza wasu iyayen da sukafi mu kai wannan duniya tana bani tsoro Allah karabamu da. Haihuwar Dan banzai..... Sai sannan ya sheda da ya Kai karshen maganar shi,

"subahanallahi Ahmat har yaushe moohan din yayi Aure ba muda labari jiya jiya nan muna tare da yaronnan Aman bai sanar dani ba

Kai da kata meera ya daga mashi hannu ni dana Dan Kware ne irin Albarka wanda yasan darajata da kimata ko wuta nace ya fada sai ya fada

Da d'anka nake mahishi ko bakada labarin Auran da ya kara to idan bakada labari ni inada shi ya kara Aure kuma yanatacin Amanar yar mutane yanzu haka ance hauka take ya dauketa yayi india da ita

Wannan itace Amanar da sabina ta baka kuna shirin hallaka mata y'a saboda son zuciya irin taku ku dauki yarinyar kirki kuba Dan banza

Kai Allah wadaran naka ya lalace

So sai suka kadu da
Bayanan shi kuma tabbas sunsan gaskiya

Yafada dolle yanada labarin su

Adda zatayi magana meera ya
Daga mata hannun itako gwago hawaye take sharcewa

Dan kuka shike jama uwarsa jiba MAHISHI bai zame mata d'a ba Allah ya shirya shi yasa ya gane gaskiya.

Meera yayi murmushi mai ciwo yace oho in banda Abinka Ahmat yo aini nayi tunanin dan naka ya fada maka zai qara aure kamar yanda ya kirani ya sheda'man
nasa masu albarka

Shiyasa ma ban fada maka ba bautun sabarina kuma ina sane da ita ba Hauka take rashin lafiya ne kuma duk inda take Adua ta na jemata Allah komai yana faruwa ne tare da hukuncin Allah wannan itace kaddarata Allah ya bata lafiya ya kuma bata ikon canye wannan jarabta

Maganar MAHISHI kuma komai yaza ya shafe ka idan na kirki yazama duk ya shafeka haka idan na banza Yazama duk sai an danganta shi da kai

Saboda za ace dan dan uwarka wani ma D'anka zai ce to kaga da mahish da moohan duk daya suke a a a a ba daya bane ina ruwan biri da gada

D'ana ba irin dan ka bane

Ka Dai na hada doya da manja

An dai cuci yarinya an hadata da dan banza ya tashi fuuuuu ya fita yana 6a6atu

Meera ya bishi da kallo yana kada kai Allah ya shiryaka Dan uwa na Ameen

YAya Yanzu menene Abinyi dan gaskiya Yaya Ahmt ya fada kuma kanada labarin Auran da yakara

Banda labari aman cinda Ahamat yafada to haka ta faru

Ba auran shi bane da muwata rashin lafiyar yar mutane najima jikina na bani yarinyar nan batada lafiya da akwai abinda ke damun ta shiyasa na dage da adua

Maryam Kira mani shi to Abbah maryam ta danna kiran no din dr aman bata ta fiya tayi ya kau sau ukku nabar taki shiga

Da yake hansfree tasa duk sunaji no din sabarina ta kira wadda ta kirasu da ita rannan ita ma dai bata Shiga ba

Shuru sukayi daga bisani Adda tace to ko India za a bisu muga halinda suke ciki

Meera yace india ko anje kinsan Inda zaki taro su Adua kawai zamu dage dayi Allah yabata lafiya sannan kucigaba da kiran no din su har kusamu gwago ko tan kawa batayi BA Abin yafi karfin tunaninta

*Mexico*

Bayan taci kukanta mai isarta ta tashi ta shiga wanka ta fito ta shirya ta fita zuwa gidan uncle dinta

Ko da yaganta da yanayinta yasan ba lafiya ba Ashina da yake su har yanzu Ashina suke ce mata

Lafiya feena ta m fashe da kuka baba ni dr zai ma haka ni dr zaice ma mutumci ni dr zaici Amanata baba duk irin son danake mashi yatashi a banza ashe aljanar girl din can matar sace yace man sister din shi ce Ashe duk cin Amanane daman Black people basu da Amana

Kuka take wiwi kamar ranta zaifita ta cigaba da fadin to wallahi dani yake magana

Dolle na ziyarci kauyan mu sai na Mai da rayuwar ta Abin tausai cinda ta shigo rayuwata Nida masoyina ta hananin Sakewa

Ban mance daran farko ba saboda ita bai kwana gida ba

Look Ashina yafada tare da murmushi Dan daman sun San komai daran dadewa hakan sai tafaru

Kuma ba son dr suke b dan dai ita ke son Abinta suka barta da shi

Kuma su a ka'idar su macce daya sukeyi ko mutuwa kayi maccen bata sake aure duk ko yarintarta haka shima na mijin idan matar shi ta mutu bai sake aure har Abada

Dalilin kenan da suka bar Ashina aura dr sun san da yace zai kara aure dolle rugima ta biyo baya cinda su har hudu suke

Sai gashi baa aje ko ina ba hakan ta faru

Yanzu ni bazance komai ba Ashina kuma ai kinsan da hakan sai ta faru cinda ba kabilarki kika aura ba su sunada damar auran mace hudu

Addinin su ya basu dama kuma baki isa ki hana shiba aman kuma bazan hanaki daukar mataki ba kije kiyi duk abinda kikaga zai fisheki

Fuuuuu ta tashi

Idonta rufe Dan tsabagen kishi ta shiga mota zuwa kauyen su

To fa komai feena ke shirin aikatawa oho🤷🏻‍♀️

*India*

Bayan sun huta anyi dukkan abinda ya kamata likitoci sunyi abinda ya kamata dr yasa hannu sukace dai goma na dare zasu fara checking dinta

Dagana suka koma masaukin su da aka basu

Sabry ta dubi dr yaya wai mike faruwa kakawo ni nan

Sabry baki da lafiya misakike shan kwayoyi misa sbry gashi har sun maki illa a brain

Dolle sai an maki aiki kina abu tamkar mahaukaciya

Nidin yaya nike abu irin na mahaukata "? Yes

Tun yaushe kika fara shan su ya tsareta da ido ita ma tasa idonta cikin nashi

Tun randa ka daina kulani ka dai na so na to idan tunaninka da soyayyarka suka adabeni to ko bacci bana iyayi sai wata rana nayi tunanin na fara shan drug dan kauda tunani

Sai Nafara kuma gaskiya naji dadin fara shan idan nasha su ina mantawa da kowa da komai ina samun kai na wata duniya ya daban

Wannan shine dalili komai ya sameni kasani kai ne sila koda kwaya bata haukata ni ba kasani soyayyarka zata hauka tani har ma tazamo ajalina dr kaman illa kama zuciyata mugun tabo

Ka cutar dani da ratuwata da zuciyata da gangar jikina gabaki daya ka nakkasa rayuwata da banzar soyayyarka ta yaudara ta karya

Idan wannanne dalilin kawo ninan karma ka wahalar da kanka kayi asarar kudin ka dan bazan taba daina shan kwaya ba shanta yazama jikina shekara 7years kenan Ina amfani da ita kakoga rabani da ita sai Allah ba dai likitociba

Kuyi malaiji da wannan banjin dadi

Ammyn KHAIRAT
[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: 💉💉💉Dr MAHISHI MEERAH

Nྂaྂ

Aྂmྂmྂyྂnྂ kྂhྂaྂiྂrྂtྂ
Gྂoྂlྂdྂeྂnྂ gྂiྂrྂlྂ

Dྂeྂdྂiྂcྂaྂtྂeྂdྂ tྂoྂ mྂyྂ cྂhྂeྂrྂiྂeྂ fྂeྂeྂnྂaྂrྂ
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*36&37*
Chapter 16 · 0% Book details