Sashe 22
Dr Mahishi Meerah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannu ahankali ke bida ta gaskiya idan tace bata ji zafi ba tayi karya daurewa kawai tayi sai. Hawaye dake bin kumcinta
Shiko dr da dadi ya kaima shi karo sai ya. Fashe d kuka kuka yake wiwiwi aman kuma cinta yake da gasky yake Anya mata bura da karfin gasky saboda yakasa control din kanshi shi kade yasan abinda takeji wanda baitaba jin irin shiba
Gaskiya sabiry danbace acikin mata
Sai da yasamu natsuwa dari bisa dari sannan ya barta dubawar da zashiyi sabry ta some mashi kala tana fahimtar abinda yake har kwalwarta ta kasa dauka
Tsura mata ido yayi sorry my kankanaty nasan ban biki da kyuaba kedince ta musamman yajima yana kallonta ya duba kasanta bai jima ciwoba a man taji maza yar kofar da yayi mata tayi jajir alamar jini budurci na fita jinjina kai yaji
Ya daga hannu sama yasake yima Allah godiya da ya mallaka mashi sabry
Toilet ya nufa ya hada ruwa masu dan dumi sannan ya dauketa bai ajeta ko inaba sai cikin ruwan kara ta sake ta dawo daga sumar da tayi
Ta bude idanunta tayi tozali da kyakyawar fuskar shi murmushin karfin hali ta sakar mashi
Sorry kankanaty nasan nayi aikin da ya girmemaki KO
Ido ta rufe tana jin hannushi cikin jikinta yana mata tsarki sai da ta gasu sannan sakayi wanka ya daukota magunguna ya bata tasha suka koma suka kwanta
. Kan jikinshi ya dorata sai kace yar beby yana shafa bayanta da gaya mata kalame masu dadi har bacci ya dauketa yaji numfashi ta na sauka ahankali gashi jikinta yayi mugun zafi cikin tausayawa ya gyara mata kwanciyarta shima nan bacci ya dauke shi
Asuba ta gari
Ammyn khairat
[9/5, 13:19] Ammyn Khairat: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
*UHMM!!! Wai miya sa sis feenat kuke mani hakane?sis aysha alto maza ki jawo mani sarauni da shalele, aunty hanne maza rike mani su ni zan fara*,
*Tirkashi*
*Rigi-rigi babban dahuwa, mai karya itacen yaro. In kaji tambari sai sarki, in kaji jiniya sai gwamna. Biki na farar kaza, balbela ba gaiya ba.*
Ina kuke? Masoyan *PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION.*
Kungiyar da Ta tara kwararrun marubuta, masu aiki da basira da hazaƙa.marubuta ne wadan da suka san kan alkalami, yayinda suka karanci matsalalon da duniyarmu ta yanzu ke ciki, basu tsaya a nanba, saida suka zaƙulo maganin matsalalon. kai baki bazai iya baku labari ba, sai dai ku kasance tare da mu, bayan kun antaya shafin mu na Facebook .👇🏾
*Proficient writers association*
*Uhmm lallai!!!, ummu najma ki dena rawan kai,ke nuseey, ina ki ke,wallahi kija da baya, ammiyn khairat, sis khadeeja haydar ku kamo mani su, tirkashi!!! Ashe yaya indabo da yayah sadiq suna neman riga na, bari ku gani*,
🤭Ap. Na manta ban fada muku ba masoya. Wannan kungiyar mai haɗin kai, da zaman lafiya, Uwa Uba soyayyar gaskiya da amana, sun shirya tsaf domin kawo muku Audio ɗin littaffan kunyigiyar gaba ɗaya. Bisa Youtube channe namu.👇🏾
*Proficient writers association*
*RUkayya ikra ya naga kina ta ɗaga hannu ne!?bari kawai!! sia shamsiyya da sa'a datu naga suna gyan gyaɗi, shine zan taɓasu karda abarsu abaya,*
*Muna maraba da ku masoyan duk ku antayo, domin, muna alfahari daku😍 ta kuce ta muce,*
~Mu kafta~🤾🏻♀️
*P45*
____________bayan sun koma gida suka shedama hajiya narima zasu shirya don yau zasu tafi tace to duk ta hada masu sauran magungunan bukata... Daman moohan ya wuce Airport zai masu buking dun jirgi suna cikin shiri ya dawo
. Sabry ta isar da sakon sisto ga Nawaz kuma yaji dadi yayi naam da hakan sun dan zanta har sukayi exchange din number
Shima moohan yai m sister ta mashi dan haka bayyi qasa a gwigwa ba ya fallasa mata sirin zuciyar shi da farko dai taqi aminta coz zuciyarta naga dr shikuma batata ta yake ba
Dan haka ta hakura ta amshi tayin soyayyarshi ba tare da bata lokaciba suka fahimci juna
Soyayya mai karfi ta kullu a tsakanin su
Shi kanshi Alhj nurem yaji dadi da zabin ya'yan su dan yana kyautata zaton basuyi zabin tumun dare ba
Ciki da shaukin da karama da alhini suka rabu da masoyansu ita kanta narima duk taji badadi kwana biyu ta saba da gwago da duramar Adda da sabry
Sukuma masoya kwa yama tashi budurwar alqawarin dawowa very soon
Motar Asibiti guda aka basu zuwa airport nawaz shima yayi buking din tikiti zuwa kano dan shima gida zai wuce ya jima rabonshi da gida jirginsu mahish ya fara fashi bayan sunyi bankwana da nawaz inda nawaz ya sheda mashi yanan zuwa kauyan su saida suka tafi shima yabi jirgin kano ya daga sai da kowa ya tafi sannan Alhj nurem ya koma gida da alhinin bakin shi dan gaskiya sun shiga ranshi musamman tsoho meera
** *SALIHAWA* **
Dandazon jamaa kauyan sun taru da fifi a meerah family yan uwa da abokan arziki kowa sai murna suke dan babu meera a fadin kauye da family duk ba dadi kowa yayi miss na meera dan haka yau suke cike da farin cikin dawowar sanyin idaniyar su
Bayan motocin da suka je dauko su daga katsina sunyi parking jamaa sukayo chaaaaaa sunama meera barka da dawowa cike da dadtako da kamala da soyayyar da yake ma al'umarsa yafito daga mota yana amsawa
Aka talallabo Ahamat akayi cikin gida dashi part dinshi aka nufa da shi
Bayan murana ta dawowar sugabansu suka runka shiga daya bayan daya suna ma Ahamat ya jiki dadama sun tausaya mashi naganin gwamutsatsan kugunsh wasu kuma cikin ransu murna suke koda hauwa taga danta cikin wannan yanayi hankalinta ya tashi daman ba lafiya gareta ba duk ta ida rukicewa fadi take
Ahamat hatsarin mota kukayi take jinita ya qara hawa meera nata tattausarta yana bata hakuri saboda kukan da take
Bayan kwana biyu hauwa tace gagarinku ta rassu cikin dare hankalin Ahmat ba karamin tashi yayi ba ya kadu da mutuwar hauwa
Duniya ta mashi zafi ankai hauwa makwancinta na gaskiya ba tare da rakiyar dan taba shikanshi Ahmat baiji dadi ba da bai raka mahaifiyarshi makwancinta ba
Bayan sadakar ukku
Maman moohan tatada bala'i ita ta gaji da zubdo kashin kato ta zubdo na uwarshi wallahi yanzu kam ta gaji aiba yar wahala take ba
Sannan gashi babu wata moriyar da zai mata a yanzu dan haka ta hada kayanta tatafi gidansu tace idan ya warke ta dawo
Kuka najini kade Ahmat ke bayyi ba tare da tarin nadama da danasani
Moohan shi kade tayajirce yana kula da mahaifin shi meera ma na bakin kokarin shi haka Adda kulum sai ta kawo mashi abinci ta mashi wanki ta gyara dakin tare da kuna turaran wuta duk sukazo bashi da aiki sai kuka da neman gafararsu
Dukda sun shedamashi basu rukeshi da komai ba sun yafe mashi yanzu kam duniya ta mashi ido son yan uwanshi yake yana jansu jikinshi
Meerah da kanshi yace a maido mashi dan uwanshi part m din shi cinda matarsa ta gudu
Dan haka aka maido Ahmat part din meera kuma meera ya daukema moohan nayaun wanke kashin baban shi da zubdo shi
Meera shikema Ahamat komai dukda tsufanshi
Ahamat bashi da aiki sai kuka da godiya GA meera
Shikanshi moohan yanzu wani kara mutunta meera yake sosai bashida kamar meera ahalin yanzu kuma ya kudurta aranshi sai ya kamanta irin halayar meera da dabi'un shi Abinso ne da koyi ga kowa
.
Mu wai'waya baya
Boka dan maje yana zaune yana shidda barinshi dakusss
Yazo mashi cikin wata muguwar kama marar'kyan gani yana kara yana karaji
Bokaaaa ya kirashi cikin ta irin murya bakinshi harfeshin wuta yake
Boka gabanshi yayi wani irin faduwa
Dakusss yacigaba da cewa to yau dubunka ta cika kuma kasan sharudan aiki dani duk inda katurani aka cutar dani kanka zan dawo to yau haka ta kasance anso kasheni da raina Allah ya taimakeni ban mutuba dan haka boka sai na dandanamaka irin azabar da nash
Hahahahahahah
Gadan gadan yayo kan bokaaa sai haquri boka ke bashi tare dayi mashi alqawali da dama aman ina dakussss bai saurara shiba
Azaba yaketa gana mashi boka sai ihu yake ba maijinshi balle ya kawo mashi dauki yayinda dariyar dakussss da kuruwarshi ta cika dajin
Sai boka ya mutu mutuwa ta wulaqanci sannan dakusss
Ya kama gabanshi
Rayuwa kenan suka kairin ka girbi khairin
Allah yasa mudace
*Mexico*
Duk inda hankalin feeana yake atashe yake ta kira ta kira wayar dr har ba adadi aman still akashe take duk ta rude ta fita hawaya cinta tarasa mike mata dadi gashi dai burunta yacika na auran farin cikinta aman hankalinta ya kasa kwanciya ba miji ba labarinshi kulum tana fama da kayanshi ajikinta tana sawa dan debe kewarsu ko hospital komai asukurkurce take yinshi
Ta koma kauyansu wajan bokan da taje korota yayi yace sirin da yaimata kanshi ya dawo
Da kuka ta dawo gida tana neman mafita to feenar asamo mafita mai kyau
Dr mahish duk ya rasa yanda zaiyi adda ta ruke mashi mata gashi yana bukatar jin duminta akusa dashi ta hanashi sakat da ita acewar Adda sai angama gyara mashi bangaranshi
Kulum yazo daniyar ko matsar ta yayi ya rage zafi sai adda ta koroshi ita kanta sabry matse take da mijinta
Saboda magungunana da adda ke babbama mata sai tsumata suke idan taga Dr kamar ta jawoshi takeji
Sabarina ta sheda Ma adda babu abinda ya shiga tsakaninsu da dr ta shiyasa adda ta kara tsuma sabarina
Ba laifi jikin ahamat na sauki yana samun kulawa ga meera
.. Maeera ya kira dr yace dashi cindda komai ya lafa sabry ta samu lafiya to ya dau matarshi ya koma GA aikinshi
Dr yayi shuru harsaida meera yace ko bakajina
Dr ya dago kai kai yadubi meera yace Abba nifa ba inda zani nadawo gida kenan
. Abin yaba meera mamaki yace ba inda zaka ain nakafa ya zakai dashi idan kuma ka zauna nan mizakayi ai kara ka koma GA aikinka