Sashe 2
Dan Minister Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shatuwace tafito daga daki tana turo Baki tana kunkuni tana dire dire gawata dammara Tasha ta kulle kugu sosai ga Tasha jambaki da jar hoda kwalliyar dai in angani anga ta Yan kauye da Babu wannan kwalliyar da kyanta zefi fitowa sosai gata farace tar kyakkyawa sosai Amma kwalliyar fuskarta taboye kyannata tace iya gani wlh kin iya damun mutane inakwance Ina hutawa kin dameni nafito togani seki kawo nikan natafi Kuma wlh du Wanda yaimin innafita Sena Rama kema kinsani
Iya tace kinmin dedai shatuwata mesunana jikalleta natsaya Miki duwanda ya tsokaneki kirama Nima Zan tare Miki kinji maza dauki kitafi gakudin nikannan karki Dade sosai
Daukan nikan tayi tafice tana ta tsalle tsalle tana Yan wake wakenta na kauye da Kara ahannunta in akuya tagani se ta zamgamata wannan Karan na hannunta ko kaza Yara kanana kuwa daga sunganta tataho da wanna dogwan Kara kaucewa suke ahanya kartaci zalinsu Allah yazubawa shatuwa tsokana da masifa ga tsiwar tsiya Babu Wanda taragawa babba ko yaro ko saanninta shayinta suke Haka kawai in tanajin tsokana take zuwa ta tsokano inkuma fada taga anayi intazo shigewa siyan fadan take yadawo kanta har tawaga take da ita ta kwawaye saanninta da Yara haka in tafito zasu dunga binta abaya ko Aiken yarinya uwarta tayi inhar yar tawagartace tofa indai tafito Kuma suka hadu da yarinya ahanya tofa Dole tabita tafasa zuwa aikan uwarta setacewa yarinya tatafi gida sannan zata tafi Dan mugun tsoranta sukeyi Yan tawagarta kowa yasansu acikin garin mazagai dake kauyan Kano kowa Kuma yasan shatuwa tsokana masifa takenta kenan tindaga kofar gari inkace kana neman gidan su shatuwa masifa shatuwa tsokana zaakaika har gidansu Dan tayi suna naban mamaki cikin garin mazagai iyayan Yara kuka suke da ita kullin suna cikin Kai kararta yarinya ko tana gida uwarta tasata aiki inhar shatuwa tazo har cikin gidansu yarinya tai sallama takwallawa yarinya Kira kome take ajjewa take tabita iyayan Yara daga sunga shatuwa akofar gidansu ko tashigo musu gida korarta sukeyi Amma abanza se yarinya tabita arana ana kaiwa iya kakar shatuwa Babu adadi sedai in Bata fitaba iya batasan bacin ran jikarta shatuwa Kuma bataso akawo Mata karar shatuwa zage mutun take itama iya inhar Akan shatuwane tofa kokai waye zaku Bata da ita in kanasanta tofa kaso shatuwa
Wata me awara shatuwa tagano dagudu tabita tace ke ladidiya wanakama wakika zaga Kika gudu jiya Daman yau nakeso nasa akamominke segaki nakamaki ajje nikan kwaryar nikan tayi tasa hannu tatunkude bokitin awarar Kan yarinyar tasa kafa Tai bal da bokitin yashiga kwata tarufe yarinyar da duka tace wannan hukuncinane kafin nasa su jummai suyimiki nasu hukuncin gobema kikara in angayamiki ana tsokanata nakyale
Kuka yarinyar taitayi Babu yanda zatayi saboda shatuwa tafita karfi Haka tatafi gida tana kuka tabar bokitin awarar da awarar awakai naci
Wajan Nika shatuwa takarasa tana zuwa itace takarshe akwai layi gabanta haka tashige layin taje tasa kwaryarta agaba tarike kugu tana ta jinjiga tana jiran taji memata mgn me nikan tsohone yace ke shatu meyasa bakyaji yanzu bakiga mutane agabankiba kikazo Kika shigesu kikasa naki agaba se da naje har gida naroki iya nace Kar akara turoki injina nikan tuwo shine yau kikazo ko kafin yarufe Baki
shatuwa tarufe wani yaro da duka tako Ina dakyar menikan yarabasu Dan azauna lfy daukan nikanta yayi yanika Mata yace jeki karki Kara dawomin inji wannan shine nafarko na karshe yarinya sekace annoba du inda kikaje se anyi fada dake baa kwashewa lfy dake Ni bani kudin nikana kitafi
Daukan nikan tayi tadora aka tana Waka tana tafiya wata kawarta tagano tace lami Ina Zaki
Lami tace aikena ummanmu tayi kantudo tace naimaza nadawo
Shatuwa tace Yasin Baki isaba sekin rakani har gida kafin kitafi naki Aiken
Lami tace wlh kema Baki isaba kijamin duka agida Daman ance saura naganki nabiki ga yayanmu yadawo angayamai abinda kike samu mukeyi yace karyakara ganina dake gashi mugune ya iya duka Kinga tafiyata naimaza nakai ance nakaiwa gwaggo rugwan da wuri da zafinshi karya huce
Shatuwa tace Kan ubancan kinma Isa Ni ince kirakani kice aa yau zanga yanda zakiyi kishige Bari kiga yanda zanyi da rogwan tinda bazaki rakaniba
rarumar lami tayi da dambe bayan ta ajje kwaryar kannata kafin lami tayi yunkurin kwatar kanta langar rugwanta tabare akasa wannan abin yabawa lami haushi sosai tarufe shatuwa daduka haka suka doku Dakar wani tsohu yarabasu yakorasu gida
Kafin shatuwa taje gida har ankaikaiwa iya karar shatuwa tafi uku shatuwa Bata koma gidaba sewajan magariba har iya tadau mayafi zata bita tashigo
Iya tace jikalleta kindawo anzo ankawomin kararki nazagesu nace wayace su tsokaneki dabasu tsokanekiba da Baki kulasuba ko shatuwata
Tawashe Baki tace eh iya sune suke ta tsokanata suna batamin Rai nakuma billahillazi du Wanda yaimin Sena mishi
Bandaki iya tashige Ashe baban shatuwa na labe jira yake yasamu damar yanda zekama shatuwa damkar shatuwa yayi yazare Mata Ido yace intai mgn iya taji Shi da itane shatuwa kome take tana Bala,in tsoran babanta Dan baya Mata tasauki baya goyan bayan irin abinda takeyi Babu yanda zeyine iya mahaifiyar shice koma Dole yai Mata biyaiya wani abinda iya takeyi har da tsufa shiyasa yake shuru bangaransu yajata sata adaki yaimata duka
yace meyasa arana ake kawo kararki Babu adadi ke wace irin yarinyace ko ance Miki rukwan Kaka haukane in iya tsufa na damunta kekumafa meyake da munki aljanu kome kullin burina kinutsu kizama yarinya tagari kiyi ilimi mezurfi Ni da mahaifiyar ki burinmu kenan Amma abin yagagara kinki ganewa haka kike zaune Babu Arabi Babu boko naso nakaiki makarantar kwana kibamabar garin gaba dabaya Amma iya Taki yarda daga na Mata mgnar setasa kuka wlh karna karaji ankawo kararki gidannan bakisan iya rashin mutuncin da take yiwa masu kawo kararki Dan tsufanta suke barinta dakuma darajar sanin manya Daba hakaba wlh datini anyi maganinku ke da iya ji da yau kinsan nawa nabiya mutane kudin barnar da kikeyiwa mutane hakuri kuwa har yawun bakina yabushe saboda ba da hakuri
Kuka shatuwa take jikinta na fari tace Dan Allah Abba kayi hakuri bazan kumaba nadena daga yau
Yace ke din kuwa fece kibani waje
Tana fita tatakarkara takurma wani ihu tace wayo Allah iya Abba yakaryani yayi raga raga Dani Dakyar zankai gobe
Ai iya Bata karasa metakeba abandaki Tai cilli ta buta tafito dagudu tana cewa kedawa kedawa
Tace abbane yai min duka Wai nafiya fitina Kuma Wai senayi karatun boko Kuma Wai takwana zekaini
Masifa iya tafara tace Yana Ina wato yarannan baze Dena shiga harkataba ko baze Dena dukankiba kenan Sena Masa Baki yabi duniya Wanda besan darajar Daba bokoko awuta wlh ba da niba Babu wani karatu da zakiyi nake koya Miki na Allo da na koya har da karatun mekwanciyar tsakar daki du Zan koyamiki tashi kije daki Bari naje wajan nasu nasamesu shi da munafukar uwar Taki da take zigashi Ni nataba ganin shashashar uwa irin suwaiba babarki kihaifi yarinya acikinki kina ziga babanta Yana dukanta ba lefinki bane bakinciki kikeyi Dan basunan mahaifiyarki akasaba sunana akasawa shatuwa Dole ki tsaneta yi kwanciyarki inazuwa Zan karbomiki abinda suka dafa kici sallarma inbaki samu kinyiba Gobe kyarama
SUWAYE IYAYAN SHATUWA DA KAKARTA IYA
Iyayan shatuwa haifanfun garin kanone cikin kauyen Kano mazagai sunan kauyen kenan anan mahaifin shatuwa umaru yaga mahaifiyar shatuwa mesuna suwaiba ya aura sunyi auran soyaiya da kwanciyar hankali Allah bebasu haihuwa dawuriba har sunfara finda Rai Allah yabawa suwaiba ciki sunyi murna bakadanba Allah yasauki suwaiba lfy tasamu yarinya mace ranar suna taci suna aisha tinda baban shatuwa ya auri suwaiba gida daya suke zaune da iya saboda baban umaru yarasu iyace tarege Dan Haka yace suzauna gida daya da iya ko suwaiba tana temakwanta da aiki saboda duka Yan uwanshi ba agarin suke da zamaba du suntafi inda suke aiki da matansu susu Tara iya tahaifa yanzu suwaiba yaranta shida tindaga Kan shatuwa Allah yakawo Mata haihuwa akai akai kafin tayaye tasamu wani cikin Aisha sunan iya itakuma da akasawa shatuwa sunanta tace ita bazata iya fadar sunan da su suwaiba suke fadawa shatuwaba ita nata zatana cemata daban shine tasa Mata shatuwa sukuma su suwaiba suke Kiran shatuwa da humaira wani lokacin Suma shatuwa suke cemata Dan iya tace batasan humara suna Kiran ta da shatuwa tinda aka haifi shatuwa duwata kulawarta takoma wajan iya ita taraineta Kuma ita ta yayeta bakaramin gata da sangarta shatuwa iya tayiba Dan tana nuna Mata so da gata ko dawasa Bata Bari adaki shatuwa haka shatuwa take zaune Babu Arabi Babu bako gashi yanzu shekarar shatuwa Sha hudu
Nabil ne awajan shakatawa Sha da abokansa shi Yana gefe cikin wata runfa azaune Kan wata kujera Kayan Shane kala kala agabansa yadora Daya Kan Daya yanajin waka Yana binsu da kallo abokan Kuma inbanda shaye shaye su da yanmatansu Babu abinda sukeyi
watace ita Daya tataso zata shige wani taje gurin nabil yaran yace Mata Iska nawahalar Dame Kayan Kara in dai nabil ne wlh sedai kimutu bazaki taba samun abinda kikesoba awajanshi dankuwa shi yanmata basa gabansa du wani shaye shaye da kikasan anayi Banda nabil danshi duka bayayi kawai shi Dan ya hulene shikadai du wani gurin shakatawa yanasan zuwa Kuma shikadai yakeso yayi rayuwarsa awajan bar shi dai dajin Kade Kade da wakoki da Kuma rashin mutunci in kashiga gonarsa mu har tinani muke nabil bashi da lfy kamar se annemar Masa magani Yana gani zamuyi yanda mukeso da yanmatanmu agabansa amma shi Babu shi ko akansa inmunyimai mgn seyace shi Yana da kankami bayasan kazanta ba ze iya taba kowace maceba ko yahada jiki da ita yafiso yayi rayuwarsa haka Dan Haka karki kuma Masa mgn Akan Wai kina sanshi indai nabil ne zemiki wulakancin da Bazaki taba zataba Ni Dame nabil yafini da kikaki Sona Ina tabinki kina min wulakanci yarinya kizo inda akesanki kibar wancan Mara lfyar da ko Mata nawa aka ajjemai baze iya sarrafasuba sedai yakallesu da Ido
Yarinyar tace mesuna finah indai Akan San nabil ne yanzu nafara Kuma semun kwanta gado Daya da nabil senayi yanda nagadama dashi kanaji kana gani kwalelanka banayi ko ana Dole
Tashige Tai tafiyarta wajan nabil
Saurayin dariya yasa yace Allah yaba da saa ai Bari bashegiya bace da ubanta yanmata