Sashe 33
Banbancin Kabila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fita Abba ya ja wani irin tsakin da har Umma ta firgita.
"DanAllah ka yi hakuri Alhaji, na rasa me yar yarbawan nan ta mai. Ala ma asiri ta mai, ka san yarbawa da asiri." Umma ta fada.
"A'a Hajiya, kar ki fadi abun da baki sani ba. Ina jin zan neman mai yar aboki na ne kawai. Bana son auren hadi, amma he has left me with no choice." Abba ya fada.
"Am in support, indai bai daddara ba, kawai ka neman mai wata acikin yaran aboka, zai fi mana da ya kawo mana yarinya marasa tarbiya." Umma ta fada.
"That is what I will do kawai." Abba ya fada.
Shi kuma Abdallah, daya shiga dakin sa, ya rufe kofan. Although ya kamata ace yana shirin zuwa aiki ne yanzu, but he has no energy for that, so sai ya ki Farouq, yace ya mai reporting cewa baya jin dadi. Ya zauna akan gadon sa, ya fara kuka, me yasa hakan ke faruwa da shi ne?
Ba Allah ya hallice mu duka ba?
Toh me yasa mutani ke haka ne?
Me yasa mutani basu son yaran su na auran kabila ne haka?
Haka ya ita tunani, yana hawaye. Daya ga hawayen sa baza su chanza komai ba, sai ya tashi ya shiga toilet, yayi alwala, ya fara nafl.
Daya idar, ya fara tunanin abun da zai fada ma Olamide in sun yi waya. Gashi yau yace mata zai ma su Umma magana, and to make matters worst, tace this is the last time, saboda for one month yanzu ce mata yake bai samu time din fada masu ba, aiki ya mai yawa.
Gaskiya he doesn't want to loss her, ya zai yi yanzu.
Yana cikin tunani wani idea ya shigo mai, maybe ya fada mata, amma ba zai fada mata everything ba, kawai dai zai fada mata sun ce zasu yi tuni akai, saboda ta san first time din su kenan.
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
〰️〰️〰️〰️
"Habibty ki yi sauri fa, time is not by our side." Nafisa ta fada.
"Toh naji, bag dina kawai zan dauka."
"Oho ni dai kiyi sauri, su Hafsah ma na jiran mu." Nafisa ta kara fada.
Baa fi 3mins ba, Olamide ta fito. "Toh gani uwar masifa."
"Wani masifa ta maki, so kike muyi laty ko?" Halima ta fada tana daga mata gira.
"Ya isa dan Allah, ku din ma da kuke magana zaku samu latty." Hafsa ta fada.
Suka kama hanya suka fita, suka nemi keke, ya kai su har school.
Yau been the last paper din su na semester, kuma ya kasance papern da safe ne, yasa suke ta sauri, ga zumudin zasu koma gida.
Suna isa school, suka tafi inda zasu rubuta exams, suka samu ma har anfara shiga, suma suka yi joining din queue, nan Nabila ma ta zo ta same su, itama tayi joining din queue.
"Wow! Today's exams was superb wallahi." Nabila ta fada tana hugging din Oamide.
"Yes it was." Olamide ta fada moodly.
"Habibty yana ga reply din ki bai zauna mun ba, ko exams din bai maki honey bane?" Nafisa ta tambaye ta.
"Bakomai, yayi dadi sosai kaman taliya da manja da yaji." Ta fada tana faking din murmushi.
Ita Nafisa ta san ba lafiya, amma sai ta share, ta kudura a ran ta in suka koma gida zata tambaye ta, tunda su gobe zasu koma ba yau ba.
Suka taka zuwa inda ake samun keke, Olamide ta ce " Bila yau zaki koma ko?"
"Ae In Sha Allahu. Yaya yace kar in kwana, in dawo yau tunda papern safe ne. Ko akwai sakon da zaki bani ne na ba." Nabila ta fada tana kashe mata ido.
Nafisa kuma ta fashe da dariya, tace "gaskiya kam, ko akwai message for ife ne."
"Kar kiyi coverup da ita, in kema kina da sako ne, ki bada atoh." Nabila ta fada.
"Ai shi ne. Wallahi ko Bila, habibty is too secretive with her relationship, ko tana da shi baza ta fada ba." Olamide ta fada tana hararan Nafisa da wasa.
"Zan fasa maki ido fa." Nafisa ta fada ta buga ma Olamide ido da wasa.
"kan balai, zan karya ki fa idan kika kara taba mun ido na." Olamide ta fada.
"Ya ishe ku. Ku daina wasan manya please." Nabila ta fada.
"Wallahi nayi zaton wasan yara zaki ce, dana fasa maki mouth." Nafisa ta fada.
"Ki fasa ma Farouq baki, sai dai ki gan shi a nan." Olamide ta fada.
"Ko kunya, ki kira sunan miji na gatse haka?" Nabila ta fada.
Inda su biyu ke arguing, Nafisa ta tsare keke, duk basu sani ba, suna can suna arguing, harta shirya da me keken. Da ta gama shiryawa da mai keken, ta daka masu tsawa. "DanAllah ni ku daina wannan abun kuzo mu tafi."
"Kai har kin tare keke?" Olamide ta tambaya.
"In muka shiga zaki tabbata koma meye." Nafisa ta fada.
Da suka isa gida, suka dan huta, Nafisa ta sa masu abinci a wuta, ita kuma Olamide ta cigaba da shirya kayan ta.
Although da Nafisa ta tambaye abun da ke damun ta, ta ce bakomai, ta fara wasa so that zata yi covering up, deep down she was feeling anxious, kuma her anxiety akan abun da Abdallah yace zai fada ma iyayen sa ne. For a month yanzu yana ta mata yawo da hankali, and within these one month, soyayyan sa ta kara karfi a zuciyar ta. Amma tana tsoro, kar azo yanzu ace ba zai aure ta ba, gashi ta gama fadawa cikin tarkon kaunan sa.
Tana aiki tana tunani. Hanya zata taba samun Abdallah a matsayin mijin ta kuwa?
Ita kam bata jin shi ajikin ta cewan zai zama mijin ta, kullum ji take kaman they only have a little time left before they part ways.
Tana cikin tunanin, taji wani abu mai sanyi a jikin ta. A zabure ta ce "subhanallah!"
"Matsoraciya. Ni ce toh." Nafisa ta fada.
"Kin tsorata ni fa sosai. Me yasa hannun ki yayi sanyi haka ne?"
"Oho mai. Tunanin me ma kike hakan, na kira sunan ki fa almost sau biyar, amma baki amsa ba." Nafisa ta fada.
"Bakomai, just normal thinking ne."
"I see, continue normal thinking. Amma kafun ki ci gaba, mu ci abinci, saboda ni kam yunwa nake ji." Nafisa ta fada.
"Nima haka."
Lokacin da suke cin abinci, tana ta dannewa, gudun kar Nafisa ta gane. Saboda gaskiya hankalin ta yaki kwanciya kwata kwata.
Da suka gama ci, Olamide ta dauki plates, ta kai kitchen, ta wanke su. Tana ta expecting wayan ta yayi ringing, amma shuru kake ji. Tana wanke wanke, tana duba wayar ta. Wata zuciyar ta ce maybe ya tafi office ne, tunda yau is a working day. Amma yace zai fada masu da safe, maybe bai samu fada ba.
"Wai ni habibty me ke damun ki ne?" Nafisa ta fada.
"Bakomai." Olamide ta fada, sannan ta ci gaba da wanken wanken ta.
"Ki daina mun karya please. Tun dazu nake nan fa, amma sai tunani kike." Nafisa ta fada.
"Bakomai fa, am just thinking of how hutun nan will be without you my habibty." Olamide ta fada.
"Kar ki maida ni karaman yarinya fa, I don't wear pampers anymore please. If you don't want to tell me kawai ki fada mun, but ki daina mun wasa da hankali." Nafisa ta fada.
"Allah sarki my habibty, kar kiyi fushi da ni. Wallahi na gaji da maki complain akan abu daya ne. Ni ke nan kullum cikin yi maki complain akan relationship dina, amma ko sau daya baki taba mun complain ba." Olamide ta fada.
"Gama wanke wanke, bari in je in ci gaba da gyara kaya na, na san by the time din da zamu gama komai, lokacin zuhur yayi. Kin ga bayan zuhur, sai mu samu muyi maganan nan cikin nastuwa da kwanciyan hankali." Nafisa ta fada tana robing din bayan ta.
"Okay toh." Olamide ta amsa.
Nafisa zata bar wajen kenan, Olamide ta kira sunan ta, ta yi hugging din ta, ta ce "na gode sosai Fisa, Allah ya bar mu tare, Allah ya hada mu a jannah."
"Awwwn amin amin habibty ta." Nafisa ta amsa, sannan suka daina hugging din juna, Nafisa ta koma dakin su, ta fara gyara kayan ta. Ita kuma Mide, ta cigaba da wanke wanke.
Daman wanke wanke ba yawa, saboda tunanin da take yi ne, da ta gama.
Da suka gama komai, bayan Zuhur, basu ma tashi akan sallayan da suka yi sallah a kai ba, Nafisa ta tambayi Olamide abun da ke faruwa, Olamide ta fada mata, kuma ta nuna tsoron ta, yau din nan dai ya mata ransuwa zai fada masu, kuma ya bata feedback, so tana tsoron result din.
Nafisa ta ita kwantar mata da hankali, tace mata kuma zai kira, maybe yana wajan aiki ne, amma ta kwantar da hankalin ta, everything will be alright.
"I hope so habibty, I hope so. Kema dai kin san mutanin ku da wannan shegen aladan ko?
Da kyar su yarda." Olamide ta fada.
"Kar ki damu, ai ba duka aka hadu aka zama daya ba. Kuma zai kira ki In Sha Allah, and everything will be the way we want it. In kuma bai kira ki ba, ke ki kira shi. Amma fa ba yau ba, kaman gobe ko jibi." Nafisa ta fada.
"Jibi kuma! A'a goben dai." Olamide ta fada.
"Duk wanda kika ga ya kwanta maki, shi zaki yi. Amma fa kin san maybe goben nan you may be tired. Anyhow dai, am sure zai ma kira ki my bibty." Nafisa ta fada.
"Toh Allah yasa. Nagode sosai da kulawar ki habibty, Allah ya baki lada." Olamide ta fada, sannan tayi hugging din Nafisa.
"Amin amin, Allah ya bamu lada duka. I love you sooo much." Nafisa ta fada.
"Me too. Am also sad tomorrow we will be leaving each other." Olamide ta fada.
"Me too wallahi. I am going to miss you soo much my habibty." Nafisa ta fada.
Haka suka ita emotional talks akan yanda zasu yi missing din juna.
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️