Sashe 18
Banbancin Kabila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su Olamide basu tashi ba, sai 9:30am, shi din ma saboda Nafisa tazo tada su, dan misalin 8:30 cip cip, aka kawo masu abinci daga gidan su Abdallah, sannan wasu cousin din ta through Ummi, sun zo, sun dan mata arranging din wasu abubuwan, da sharan inda aka bata jiya. Data ita jiran kawayen ta, taji shuru, shine taje duba su, ta ga barci suke, sanda ta jijjiga kan ta, tace "ragwaye kawai", tana fadan haka, ta zuba masu tafin hannun ta biyu a bayan su, a zabure suka tashi, ita kuma ta fashe da dariya.
"Bani ya kamata ina barcin nan ba"? Nabila ta tambaye su tana daga gira.
"Dan Allah Bilatu ki kyale mu, wallahi ba zaki gane irin gajiyan da mukayi ba, gashi in muka koma gobe Monday, Tuesday zamu je school ". Nafisa ta fada tana mutsuka ido. Olamide ko sai hamma take.
Nabila na jin maganan Nafisa, ta zauna akan gado, ta ce "wallahi in nace maku ban ji dadin abubuwan da kuka mun ba, toh nayi karya. Kun yi kokari sosai akai na, kuma bani da abun da zan ce maku ko inyi maku inba godiya ba, nagode maku sosai, kuma nagode ma Allah daya hada ni da ku, Allah ya bar zumunci, ya bada lada, ya bar kauna, ya hada mu a aljannah, Allah ya kai mu ranan na ku ma, nagode nagode, nagode maku sosai, wallahi bazan iya paying din ku abun da ......." Basu bari ta gama magana ba, su kayi hugging din ta.
"Dan Allah godiyan ya isa haka, fisabilillah muka maki komai, so bamu bukatan godiyan ki ko habibty"? Olamide ta tambayi Nafisa.
"Haka kam". Nafisa ta amsa.
"Bari in bar ku kuyi waka, abokanan yaya na zuwa, kuma su Nana ma sun zo. Kuyi wanka, zan aiko Nana da abincin ku". Nabila ta fada, sai ta bar dakin.
Olamide ta fara shiga wanka, Nafisa ma tazo ta shiga. Suna cikin shiri, cousin din Nabila Nana, ta shigo masu da abinci, ta fara gaishe su, kafun ta ajiye masu abincin, ta juya.
Suna gama shiri, suka fara cikin breakfast, alokacin ma har 10 yayi. All this while, Olamide bata ma duba wayar ta ba, ita dai lokacin data bude wayar da asuba dan tayi amfani da Islam pro, taga notification din missed calls, da message, amma bata duba ba.
Sun gama cikin abinci kenan, suka fito rike da plates a hanu, suka samu Farouq da Nabila a parlor, da su Nana, Mufida, da Humaira, duk suna zaune, nan suka gaida Farouq, Nana da Humaira kuma suka karbi plates din a hannaye su. Ana karban plates a hannun su, Olamide ta juya, ta koma guestroom, ita kuma Nafisa, ta samu wuri, zata zauna kenan, taji muryar gardawa har 5 sunyi sallama, ta daga kai, suka hada ido da Asim, ai bata san lokacin data maida kan ta kasa ba. Su kuma suna shiga, su Nana suka gaishe su, su ka bar parlorn, suka koma guestroom. Nafisa tama rasa daga inda zata fara, sai ta bone Kawai, ta gaishe su, ta bar parlorn ita ma, ta wuce dakin da su Olamide suke, tana maida numfashi.
Olamide ta kare mata kallo, sannan tace "lafiya?"
"Ba lafiya, yanzu su Asim suka shigo".
"Toh sai suka cije ki ko me?" Olamide ta tambaya.
"Ba zaki gane ba, I felt uncomfortable, I can't wait for tomorrow morning, mu koma Kano". Ta na fadan haka, itama ta zauna akan gado.
"Gaskiya me too, am feeling uncomfortable". Olamide ta fada.
Nan suka fara hira, su Nana nata sa su dariya. Suna cikin hira notification ya shigo mata na new massage. Ta duba, sai taga Abdallah ne, alokacin ma taga ashe shi ya kira ta, kuma ya riga ya mata message da'a.
Sai ta karanta na jiyan, sannan ta karanta na yau. "Haba qalbi, har kin gaji dani ne? I know I can be a pest, at least reply, in san kina lafiya. Nasan kin san muna gidan nan, amma yanzu zamu wuce, kuma muna fita In Sha Allah, zan je gidan Adda Fadila, to tell her about our relationship like you requested. Although na san kin ce parents, amma I think I should tell her first, sai in kai ki kuga juna, amma ki fada ma habibty ma ta shirya, saboda tare zamu, kin san ba kyau ace opposite sex na tare without someone been with them, because shaidan is the third party there, kuma ba abun da bazai iya samu yi ba. I hope you will understand, waiting for Abdallah's qalbi reply."
Sai tayi murmushi, a cikin zuciyar ta tace "mashaAllah, I love his manners."
Sai tamai reply, tace "Okay, we will be ready, and I will only inform my Mum about this relationship when I see your sisters reaction, and it will have to wait sai na koma school." Tana tura massage din, ta kara murmushi.
"Murmushin me kike ne madam"? Nafisa ta tambaye ta.
"Mele. Ki shirya, zaki raka ni wani wuri, amma ba yanzu ba, sai ya kira ni". Olamide ta fada.
"Baza ni inda ban sani ba, so gwanda ki fada mun".
"Ko mu bar maku dakin ne"? Nana ta fada tana murmushi. Daman ita ce babban cikin su, bazata wuce 14yrs ba.
"A'a no need"Olamide ta fada tana hararan Nafisa.
"Aww ba zaki fada ba kenan, wato baki yi trusting dina ba kenan". Nafisa ta fad rai abace.
"A'a ba haka bane, I trust you sosai wallahi. Kuma fa hmmm hmmm." Olamide ta fada tana sosa kai, sai ta ce "ai dai kin gane shi, ya ce wai zamu je gidan addan sa".
"Ni dai ban san hmmmm ba. Wace aciki?" Ta tambayi Olamide.
"Wai adda Fadila".
"Toh Allah ya kai mu". Nafisa ta fada.
"Amin". Olamide ta amsa, sai Nabila ta bude kofan, tace "sun wuce, shima yaya ya fita. Kan nan sa zasu kawo mana lunch bada dadewa ba.
"Okay toh". Olamide da Nafisa suka amsa tare.
Sanda suka bari ta zauna, Olamide ta ce
"Ammm Ore, anjima zamu fita."
"Ina kuka sani a gari Gombe da zaku"? Nabila ta fada tana zare ido.
"Hmm, hmmmm, wai zamu je gaida Adda Fadila." Olamide ta fada.
"Toh! Sunan Abdallah kika kasa fada?"
"Toh ai shi ne, nima hmmmm ta fada mun."
"Toh Allah ya kwata. Allah ya kuma kai mu anjima."
"Amin suka amsa."
Suna cikin hira, text ya shigo Mata (Olamide) daga Abdallah, yayi replying.
"Ba damuwa qalbin Abdallah, sai yanzu na isa gidan ta, In Sha Allah, everything will be alright, ki jira sai na zo".
Olamide na karanta Sms din, ta yi numfashi, acikin zuciyar ta tace "Allah yasa relationship din nan ya zo to past, saboda irin abubuwan nan da mutum zai ce sai yayi shawara da wani da dai sauran su, ke sa take loosing din masoyan ta, yanzu dai addu'an ta shi ne Adda Fadila kar ta nun banbanci tsatanin su, gashi ita ce best din sa, kar tazo tayi convincing din shi yazo ya dai na son ta." Hmmm, taja numfashi, sai ta kwanta, tama manta su Nabila na daki, tayi lamo kaman marasa lafiya. Allah yasa dai komai yayi dai dai, kar Allah yasa dai karshen maganan ta kenan da shi, dan gaskiya ta fara son shi.
Shi kuma Abdallah, daya isa bakin gate din gidan Adda Fadi, yayi horn, bata bude gate ba, sai ya fita, yayi knocking, yaji muryan mijin ta, wai yana zuwa.
Daya bude mai karamin kofar suka gaisa, sannan Abdallah ya shigo, ya bude babban gate, ya shigo da motan shi, daya gyara parking, sai ya rufe gate, sannan suka kara gaisawa da kyau, kafun suka shiga ciki tare.
Da suka shiga, adda Fadi ta kawo masa juice, suka gaisa, yayi tambayan yara, suka fada mai suna gidan kakan su.
Sanda suka yi hira kadan, mijin ta, ya basu guri, ya koma daki, su kuma suka cigaba. Sanda suka kara taba hira, yace abu ya kawo ni fa fav, kuma the part am taking is very risky, but I have to do it, and it has gotten my heart now, your support is all I need, I hope zaki yi supporting dina." Ya fada idon sa akan ta.
"I will In Sha Allah, say what's on your mind, am all ears my lil bro".
```Thanks for reading and been patient with me. As usual, sharhin ku nake bukata.
```
Just a little reminder, dan Allah mu dage da ibada cikin wayan nan kwanaki goman, kar muyi devoting din precious time din mu akan social media, mu dage da ibada please, Allah (SWA) swore with this ten days, and good deeds are more precious during this days, it is said that charity in this ten days, are better than the last ten days of ramadan, so please let's not endeavour to miss the blessings of this days.
⬇️⬇️⬇️
قال الشيخ العلامة محمد صالح العثيمين رحمه الله:
والعمل الصالح متنوع: قرآن، ذكر، تسبيح، تحميد، تكبير، أمر بالمعروف، نهي عن منكر، صلاة، صدقات، بر بالوالدين، صلة للأرحام، والأعمال الصالحة لا تحصى، إذا تصدقت بدرهم في هذه العشر وتصدقت بدرهم في عشر رمضان فأيهما أحب إلى الله ؟ الصدقــة في عشر ذي الحجة أحب إلى الله من الصدقة في عشر رمضان
[اللقاء الشهري (10/2)]
Shaykh, al-Allāmah, Muhammad Sālih al-‘Uthaymeen [may Allāh have mercy on him] said:
“Righteous actions are of various types: the recitation of the _Qur’ān_, _dhikr_ [the remembrance of Allāh], _tasbeeh_ [uttering Subhān Allāh]; _tahmeed_ [uttering Alhamdulillāh]. [ _tahleel_ [uttering Lā ilāha illAllāh]]; _takbeer_ [uttering Allāhu Akbar]. Enjoining the good and forbidding the evil; the prayer; spending in charity; being obedient/dutiful to one’s parents and upholding the ties of kinship, therefore righteous actions are immeasurable [in reward]. If you donated a _Dirham_ in charity during these [blessed] ten days [of _Dhul-Hijjāh_] and you donated a _Dirham_ in charity in the ten days of [the blessed month of] _Ramadān_, then which of them is more beloved to Allāh?
Charity in the [blessed] ten days of _Dhul-Hijjah_ is more beloved to Allāh than charity in the ten days of [the blessed month of] _Ramadān_.”
Al-Liqā’a ash-Shahri, 2/10 | Volume 2, Page 10 | Shaykh Muhammad Sālih al-‘Uthaymeen [may Allāh have mercy on him]
Translation: Authentic Quotes
COPIED🔝🔝
Comment
Like &
Share.