Sashe 22
Banbancin Kabila Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Yauwa Fisa, dan Allah bani labarin yanda Ore ta yi behaving a gidan please."
"Enh, wato kin maida ni amebo business center ko, aka AK47."
"Haba na isa, ai ban isa ba, kawai dai kin iya bada labari ne sosai."
"Gulmanma kawai." Olamide ta fada tana hararan ta.
"Nayin, gulman ma iyawa ne." Nabila ta fada itama tana hararan ta.
"Zaku ci gaba ne, ko in fara baki labari?" Nafisa ta tambaya.
"Ki fara ooohh dear na." Nabila ta amsa.
"A'a bani bace dearn ki ba." Nafisa ta fada, daga nan ta fada ma Nabila duk yanda aka yi, ko mistake bata yi.
"Wow gaskiya har naji ina mugun son ta, I can't wait for ranan da zai kai ni gidan ta, kuce dai harta fola ma friendship din mu ma, gaskiya ina son ta duk da ban san ta ba."
"Hanya kin kai ni son ta, wallahi ta shiga rai na sosai, ga shi suna mugun kama da yaya Abdallah, difference din kawai shi ne shi namiji ne, ita kuma mace." Nafisa ta fada.
"MashaAllah, gaskiya ina son ganin ta, ko kuna da hoton ta."
"Ae, mun duki hoto tare, harda yaran ta." Olamide ta fada, ta dauki wayar ta, ta bude galary, ta je camera, ta mika ma Nabila wayar, wai tana scrolling, zata ga hotunan. Nabila ko sai faman mashaAllah take.
Da Nabila ta gama kallon hotuna, sai tace su bude ledojin mana aga abun da sweet in law tasa. Olamide ta fara bude nata, atamfa ciganvi ke ciki, design din da colour combination din yayi kyau, sai kuma wani flat shoe carton brown mai mugun kyau.
"Wow mashaAllah, wallahi matan nan na son ki, gashi kaman ta san abun da zai yi fitting din ki, ki kira ta ki mata godiya gaskiya." Nabila ta fada.
Sai Olamide tace "kaman kina cikin zuciya na, amma bari habibty ta bude nata ma mu gani. Ai da mun duba tun dazu, da mun mata godiya alokaci data kira, gashi tana ta mana godiya akan common chocolate da sweets din da muka siya, gaskiya har naji kunya."
"Gaskiya ko ni, kunga bari nima in duba, mu kira ta tun da wuri." Nafisa ta fada, ita ma ta bude nata ledan, sai taga takalmi ne, itama flat, amma golden colour, yayi kyau sosai, kuma zaiyi fitting din kafafuwan ta ita ma sosai.
"Gaskiya tana da kirki sosai, ku kira ta yanzu nan please. Kyauta haka, ai mungode". Nabila ta fada.
Sharp sharp Olamide ta dau wayar ta, ta kira Adda Fadila, nan suka ita mata godiya, har sunyi magana da Nabila ma, tace mata nata ma na nan, amma sai tazo. Suka kara yin godiyan wannan ma, Afra ma ta masu magana, kafun suka yi sallama, suka kashe wayar.
"Kai gaskiya I really love her." Nabila ta fada.
"Wallahi me too." Nafisa ta fada.
"Ya isa, kar ku cinye mun ita da baki please." Olamide ta fada.
"Mun ji." Nabila ta fada
"Lokaci yayi fa, ki wuce dakin ki. Nafisa ta fada.
"Gaskiya kam, to 10 fa, ya kamata ki wuce dakin ki." Olamide ta fada.
"Toh kora na kuke?" Ta tambaya kaman zata yi kuka.
"A'a, amma ya kamata ace kina tare da mijin ki, don't forget you are now a married woman, and you have responsibilities to take care of, please you should go." Olamide ta fada.
"Gaskiya kam, you have responsibilities, unlike us." Nafisa ta fada.
"Toh naji, amma am really really going to miss you girls wallahi, you guys have become a big part of my life, thanks for always been there. Bari in wuce, kuma fa kuyi barci da wuri, kun san da sassafa zaku tafi." Ta fada hawaye na zuba daga idon ta.
"Dan Allah kar ki sani kuka please, wallahi even we are going to miss our three musketeers circle wallahi. This is how life is, we go from stage to stage." Olamide ta fada ita idanuwan ta suka cika da hawaye.
"A'a, please no crying, ke kuma Bilatu, ke kika ce kina so, da baki ce kina so ba da ba'a baki shi ba, so ki daina mana fake tears." Sai kuma dukan su suka fara dariya.
"Gaskiya kam black queen, ke kika ce kina so, toh gashi an baki shi kuma kina kuka." Olamide ta fada.
"Wallahi baku da dama, kunga bari in wuce, har 10." Sai tayi hugging din su daya bayan daya, kafun ta masu sai da safe, ta fita a dakin, ta tafi nata.
Data fita, suna hira, suna gyara kayan su. Basu wani dau lokaci ba, suka kammala abun da suke yi, suka yi alwala, suka yi barci agajiye.
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
Kafun Abdallah ya koma gida, ya fara tsayawa a nearest masjid, yayi sallan magrib, kafun ya koma gida.
Daya isa gida, ya same iyayen sa a parlor kaman kullum, ya gaishe su, sai Abba yace "daga ina kake ne auta?"
Sai ya sosa kai yace "naje gidan fav ne."
"Ka same su lafiya?" Abba ya tambaye shi.
"Lafiya kalau suke."
"Toh mashaAllah." Abba ya fada.
Sai ya Kalli umma, yace "umma na, yana ga kin yi shuru ne."
"Bakomai."
"Toh." Ya fada, sannan ya zauna kusa da ita, ya rike hannun Umma, ya ce "Umma ta, am so happy today wallahi."
"Toh mashaAllah, may Allah keep us happy always."
Suka dan sha hira, kafun isha yayi, su Abdallah suka wuce masjid, ita kuma Umma, tayi a dakin ta.
Da suka dawo dinning suka tafi straight, Abdallah ya shiga kitchen, ya taimaka ma Umma, suka yi setting din dinning, kafun suma suka zauna, Umma tayi serving din su, suka ci abincin su silently. Da suka gama Abdallah ya kwashe kwanuka, ya kai kitchen, sannan suka koma parlor, suka fara wani sabon hira. Sanda Abdallah yaga sun yi nisa cikin hiran, yace " Abba Umma, kun san me?"
"Ya zamu sani in baka fada mana ba?" Umma ta fada, shi ko Abba inba dariya ba, ba abun da yayi.
"Daman akwai wani aboki na ne, da muka gama secondary dashi, amma muna communicating, shi ne yau muka hadu, sai yace mun wai shi ya samu wacce yake so, amma matsalan wai bayarbiya ce, kuma family din su, suna iya barin mace ta auri koma waye, amma mazan su kam, daga fulani sai fulani, shi ne wai in ba shi shawara, ni kuma na rasa abun da zance masa."
"Hmmm this is serious. Amma idan iyayen sa are very understanding, zasu iya bari. Amma in tambaye ka mana?" Abba ya fada.
"Toh Abba na." Abdallah ya fada.
"Ya fada ma iyayen sa ne, kuma me suka ce?"
"Gaskiya kam, ya kamata ya bi umarnin iyayen sa." Umma ta fada.
"Gaskiya bai fada masu ba, yana tsoron amsan su."
"Ya dai fada masu, sai yaji opinion din su koba haka ba hajiya?" Abba ya tambaya ya na kallon Umma.
"Haka ne. Amma kuma yabi umarnin iyayen sa, dan a hakan zai samu nasara a rayuwa." Umma ta fada.
"In Sha Allah zan fada masa, nagode." Abdallah ya fada.
"Bakomai autan mu." Abba ya fada, yana ja'a mai kumatu."
"Awwsh Abba, zaka cire mun kumatun ai." Abdallah ya fada a shagwabe.
"Sannu auta na, bazan kara ba, kaga daman babu kumatun, kar azo kuma ya cire, ana neman cuko." Abba ya fada.
"Ko kai ka fada. Mutum siriri haka?
Dama ana iya kyautan kiba ne, dana ce yayyin ka su baka, duk da dai suma ba wani kiba gare su ba, amma sun fi ka, but still banda Fadila, dan itama gata ga irin ta." Umma ta fada.
"Hahhhhhhhhhh, kai hajiya baki da dama. Wato dukan su ba auki, ai in kika duba, haka yan gidan mu suke, ko wannan fitinan nan tsohon nan ma haka yake, kaman a hure, amma fitinan shi, ya fi most fatest person kiba." Abba ya fadi.
Abdallah da Umma suka fashe da dariya.
Haka suka ita hira. Sun dade suna hira, dan har 10:30pm suka kai.
Da Abdallah ya shiga dakin shi, yayi realising din time, yasan ko ya kira qalbin sa, ba zata daga ba, dan he is pretty sure tayi barci. Shi ma yayi shirin barci, ya yi azkar kafun yayi barci.
Asuba ta gari.
```Thanks for reading, Allah ya bar kauna, zeexee ma na son ku.```
Comment
Like &
Share.
Zeexee ce 🖊️🖊️🖊️
[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight💜💖: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*BANBANCIN KABILA*
_(Short story)_
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
MARUBUCIYAR
*-RAYUWAR HUSNA*
*-MAHAKURCI MAWADACI (2020)*
```Dedicating this page to sis Khadija (Hadiza). Nagode sosai da encouragement din ki, Allah ya bar dankon kauna💜💜💜💞💕.```
2️⃣3️⃣&2️⃣4️⃣