← Book details Banbancin Kabila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 37

Sashe 13

Banbancin Kabila Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Olamide na ganin yanda Nafisa keyi, tasan zata yi worst, sai ta bar wajan.
Nafisa ko ko a jikin ta, saboda daman ta riga tayi promising kan ta, duk wanda yace yana son habibtyn ta, kuma ya zauna mata, toh sai ta san yanda zata yi ta hada union din.
"Baka fada mun sunan ka ba"? Nafisa ta tambaya.
"Soo sorry for that, ko Olami ma ban fada mata ba, sunana Abdallah Umar Muhammad Yero".
"MashaAllah, wayaga Abdallah weds Fa'iza. And yes wannan sunan, Olami din daka bata, yayi dadi sosai". Nafisa ta fada.
"Daman sunan ta Fa'iza "? Abdallah ya tambaya.
"Ae, amma tafi amfani da sunan yoruban ta. Mu wuce ciki, kaga sai muyi hira a hanya, kafun mu shiga, kasan our presences is important". Nafisa ta fada.
Suka tashi, suka kama hanyan hall din.
Sai kuma ta ce "kasan Olamide nada wani tsoro, ka daina ganin ta kaman she is tough, tana da tsoron kar familyn wanda ke neman ta su zo ba suyi accepting din ta ba, azo ana mata gori, shi yasa kwata kwata bata son ace mata zata auri dan north. Amma danAllah, inka san kaima zaka nuna mata *BANBANCIN KABILA*, kar ka ci gaba da neman ta. Olamide kaman yaya take gare ni, forget the fact din we are in the same level, ta girme ni with almost a year. Toh duk abun da aka mata kaman ni akayi wa. So am begging you in kasan kai da familyn ka zaku nuna ma habibty na banbanci, karka ci gaba da neman ta".
Sanda ya numfasa, ya ce "my parent may not be the problem, amma ina da wani strict uncle, shi ne ma head of the family, da shi kawai za'a iya samun matsala, dan ya kafa mana dokan sai bafulatana kawai. Amma iyaye na are ready to accept anyone, in as far as am happy with my decision". Ya fada yana murmushi.
"Hmm, wallahi bana kaunan inga habibty na cikin matsala, shi uncle din naka hope bazai muzguna ma ta ba, dan wallahi ina ji labari, ina iya zuwa inmai rashin mutunci enh". Nafisa ta fada tana murguda baki.
"Ai ko da kin burge ni". Abdallah ya fada, sai su biyu suka fashe da dariya, sannan ya kara cewa "danAllah kema bani digit din ki, kinga kaman ta keh zan samu kan qalbi ta". Ya fada yana murmushi.
Nafisa ta kara fashewa da dariya, shi ma yayi joining din ta. Sai tace "su qalbi manja. Ai ko habibty na son sunan. Kaga bari in baka number na, kasan mun iso hall, kafun mutani su fara kallon mu". Nafisa ta fada.
Nan ta ba shi numbern ta, sannan ya ce mata zai kira ta, da qalbin sa, sai suka yi sallama, suka shiga ciki, Nafisa taje side din mata, shima Abdallah yaje side din maza.

A cikin hall din kuma, ashe Asim ya gan su lokacin da suka zo kusa da kofar hall din, kuma lokacin suna dariya, sai yaji haushin kan sa, saboda a ganin sa, an riga shi samun ta, amma In Sha Allahu zai san yanda zai samu kan ta.

Ba'a gama ba tun 4:30 da aka fara event, sai 6:30.
Da suka fita, suna shiga mota, Asim yasan yanda yayi da Nafisa, ta bashi numbern ta, ita ko bukatan ta ya biya, sai murmushi take, gaskiya auren Nabila is blessed.
Shi kuma Abdallah, sai kallon Olamide yake yana jin wani irin dadi na ratsa shi. Gakiya ne Fulani/Yoruba, kawu Dajjo be ready, dan na wuce inda kake tunani.

Olamide kuwa tana ta jin haushin habibtyn ta, da ko magana Nafisa ta mata, sai tayi tsaki, amma ko ajikin Nafisa, sai ma tsokanan ta data ita yi.

Da Farouq ya ga yanda Adallah ke kallon Mide, sai yace "Akhi! Kamata magana ne"? Ya tambayi Abdallah.
"Kana wasa da autan Umma, tuni na karba numbern ta, harda na habibtyn mu". Ya fada yana murmushi.
"Kai so easily, nayi zaton zaka sha wuya ai, amma naga kaman ba hakan ba". Farouq ya fada.
"Hakan ne fa, ai habibtyn mu ta bani. Ina da aiki a gaba na sosai, dan sai nayi breaking din guards din ta down". Abdallah ya fada.
"Wani irin guard kuma"? Farouq ya tambaya.
"Ka bari sai mun isa masaukin mu, zaka ji, for now let's wait till they leave this venue safely, muma mu wuce".Abdallah ya fada
"Ni kam har na kosa mu isa ka bani gist". Farouq ya fada
"Gulmanme kawai, you are not even concerned about how amaryar ka zata isa gida, gulman tawa kake son ji". Farouq ya fada.

```Thanks for reading loves``` ❤❤❤❤.

~Zeexee ce~ 🖊️🖊️🖊️
[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight💜💖: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*BANBANCIN KABILA*
_(Short story)_
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹

*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*

*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*

*T.W.A*

*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_

MARUBUCIYAR

*-RAYUWAR HUSNA*

*-MAHAKURCI MAWADACI (2020)*

```Dedicating this chap to my one and only Bilus (Bilkisu), ina son ki, so fisabilillah. Wallahi words can't explain how much you mean to me my sis from another mum🤭🤭❤❤💘💓💗💖.``` ```Even though I know you won't be seeing these until it's turned into doc, but still I love you my Bilus❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤. May Allah make our friendship a lasting one Amin.```
Chapter 13 · 0% Book details