Sashe 9
Asp Zarah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
... "Barka da zuwa ranki ya daÉ—e." ya faÉ—a cike da ladabi.
Zama tayi akan É—aya daga cikin kujerun office É—in sannan ta umarce shi ya zauna shi ma.
"Ina son sanin gaskiyar binciken da kayi game da case É—in fyaÉ—e da aka kawo maka kwanaki biyar da suka wuce." Zarah ta faÉ—a tana mai zuba mishi idanu.
Daburcewa yayi alamun rashin gaskiya, take kuma zufa ta keto mishi duk da iskar fanka dake kaÉ—awa a ofishin. Kana yace.
"Dama ranki ya daɗe ƙazafi ne ake yiwa yaron amma bai aikata laifin ba."
Bata ce komai ba ta ciro wata paper daga cikin jakarta ta miƙa mai tana mai cewa.
"Ka cire mana hular mu da belt ɗin mu, sauran kayan kuma idan kaje gida ka aiko mana dasu. Sannan duk wani abu daya kasance mallakin hukumar mu ka dawo mana dashi, karɓi wannan takardar korarka daga hukumar mu ta ƴan sanda ne."
Durƙosawa yayi akan gwiwan shi tare da faɗin.
"Ki rufamin asiri ranki ya daɗe wallahi zan faɗi gaskiya, wannan aikin dashi nake ci da iyali na da mahaifiyata idan kika rabank dashi bansan ya zanyi ba. Sharrin shaiɗan ne yasa ni karɓa kuɗin toshiyar bakin daya bani."
Shiru tayi batare da tace komai ba, hakan ya bashi damar cigaba da magana inda yace.
"Bayan an kawo case ɗin ni da kaina naje har gidansu wanda ake zargin, bayan mun zauna da mahaifinsa ne yake gayamin cewatabbas ɗan sa ya aikata abinda ake zarginsa dashi amma yana so a kori case ɗin inda ya bani kyautar kuɗi naira dubu ɗari uku, dalilin dayasa na kori case ɗin kenan. Dan Allah ranki ya daɗe ayimin afuwa bazan ƙara ba, nayi alƙawari."
Tsaye ta miƙe kana ta mayar da takardar cikin jakarta sannan tace.
"Ka shirya zama shaida a kotu."
"Nagode ranki ya daÉ—e insha Allah zan kasance mai faÉ—ar gaskiya."
Nan ya rakota har bakin motarta yana mai ƙara yimata godiya.
Gida ta wuce kai tsaye tana mai tuƙi cikin nutsuwa.
"Har kin dawo." cewar Jidda dake tsaye a dinning tana shirya kulolin abinci bayan Zarah ta shigo cikin falon.
"Ehh sannu da aiki fa Madam."
Hararar wasa ta aika mata sannan tace.
"Yauwa ASP."
Tsayawa tayi a bakin bene da zai sadata da É—akinta jin maganar Jidda dake cewa.
"Jirani mu haura tare."
Hannunta ta riƙe kana suka haura sama inda suka shige ɗakin Zarah wanda yake farko a jerin ɗakunan dake saman.
Tsalle Jidda tayi ta faɗa kan gado tare da yin juyi sannan ta fuskanci Zarah dake ƙoƙorin rage kayan jikinta.
"ÆŠazu Baaba ke tsegunta min wani zance."
"Wani zance kenan."
"Zancen auren ki da Muhammad Jawwad mana."
"Uhmm."
"Meyasa ba zaki amince ba Zarah, babu wani fa da zaki aura ya riƙe ki da daraja kamar shi. Idan ma aikin ki kike tunani ai shi ɗan uwanki ne dole zai barki ki cigaba aikin ki batare da tsauwalawa ba, nikam bana tunanin akwai aibu a cikin wannan haɗin."
"Kema kinsan dai Daddy uba ne a gare ni ko da ace Abba na yana raye shi mai zaɓa min miji ne, bazan iya cewa a'a ba kawai dai zaɓin Allah nake nema a cikin al'amura na."
"Toh Allah ya shige mana gaba baki ɗaya ya kuma zaɓa mana abinda yake mafi alkairi."
"Ameen" Zarah ta faÉ—a tana mai shigewa banÉ—aki.
Duk wasu bincike daya kamata a gudanar sun gama haɗa shi, zuwa yanzu mai laifin ya daɗe da kasancewa a bayan kanta a kulle sai jiran ranar shiga kotu duk da yaƙi amsa laifin nashi.
Har zuwa yanzu kuma Zarah bataje office ba tun bayan ranar sa takaiwa C. P rahoton abubuwan da suka faru.
Yau dai ta shirya domin zuwa ofishin nata bayan tayi sallama da jama'ar gidan.
Kyawawan motoci guda uku ta gani a harabar ofishin nasu wanda ya tabbatar mata da sunyi baƙin manyan mutane.
Tun kafin ta ƙarasa ta hango Alhaji Mai Riga zaune a inda suka tanada domin zaman baƙi.
Bata ko kalle inda yake ba lokacin da ta ƙaraso kusan shi saima shigewa ofishin ta da Sergent Bala ya buɗe mata ƙofar.
Saida ta zauna kafin Sergent din yace.
"Ranki ya daɗe wannan mutumin shine wanda yake ta ziryar son ganinki a kwana biyun nan, yau ma tun ƙarfe bakwai yazo saboda na faɗa mai zaki zo office yau."
Kai ta gyaÉ—a sannan tace.
"Ka shigo dashi."
Fita yayi bada jimawa ba kuma ya ƙara shigowa inda a bayan shi Alhaji Mai Riga ne da wasu body guards dinsa da suka sha baƙaƙen kaya guda biyu.
Kujerar da Sergent Bala ya nuna mai ya zauna.
Shikuwa Bala sara mata yayi tare da ficewa a office É—in.
"Alhaji a tunani na kaine wanda keson zantawa dani." FaÉ—in Zarah
Washe baki yayi tare da faÉ—in.
"Ehh nine ranki ya daÉ—e."
"Toh tsayuwar me waÉ—annan keyi anan."
Umarni ya basu da su fita waje, nan suka nufi Æ™ofar fita bayan daya ys ajiye wata brief case a kan teburin........ âœðŸ¼
*ASP ZARAH*👩â€âœˆï¸
_Daga AlÆ™alamin_âœðŸ»
_Asmau Bint Abubakar_
_Jasmine_🌸
*Littafin ASP ZARAH na kuɗi ne kada a ɗau haƙƙina ta hanyar karantawa batare da biya ba. Idan kinji kinason cigaba da karantawa toh ki biya kuɗi N300 kacal domin karantashi cikin kwanciyar hankali, idan kinsan zaki dinga yimin sharing ɗin littafi dan Allah kada ki biya kuɗin banaso. Duk mai buƙatar karantawa a tuntu6eni a 07048961623 domin biya da kuma shiga group*.
*Jan Hankali*: _Ƙirƙirarren labari ne. Ban yarda a canjamin littafi ta kowace siga ba batare da izinina ba. A bi doka a zauna lafiya_ .
👩â€âœˆï¸
👩â€âœˆï¸
👩â€âœˆï¸
👩â€âœˆï¸
👩â€âœˆï¸
.. "Na kwana biyu ina zuwa nan ranki ya daÉ—e bana samun ki." cewar Alhaji Mai Riga.
"Ayya." ta faÉ—a a hankali.
Zama ya gyara sannan yace.
"Dama nazo ne akan maganar case ɗin yaron waje na da aka ce ke kike riƙe dashi, duk da naga wannan case ɗin na ƙananun jami'ai ne ba manya irin ku ba."
"Akwai kundin tsarin daya ce babban jami'i kar ya karɓi case ne.?"
"Ba haka nake nufi ba ranki ya daÉ—e, nazo ne kawai muyi magana akan case É—in ne."
"Ka samo mana wata shaidar ne.?"
"Ba shaida ba dai ranki shi daÉ—e, kawai inason ayi wani abu akai ne."
"Bangane wani abu ba."
"Ehhm nace dama ko za'a bar maganar shiga kotun a sasanta a gida kawai."
"Bai aikata abinda ake zarginsa dashi bane.?"
"Ranki ya daÉ—e kinsan halin yara basa tunani kafin su aikata wani abin."
"Tambaya ce kawai nayi bai aikata bane."
"Ehh toh gaskiya yace min ya aikata amma...''
Hannu ta É—aga mai alamun batason jin sauran zancen sannan tace.
"Toh Alhaji ya aikata ya kakeson ayi kenan."
"Yauwa nace a sasanta kawai anan inyaso sai abiya kuÉ—in da mahaifan yarinyar suka kashe akan nema mata lafiya."
"Baka gudun ya kuma aikatawa."
"Toh kinsan halin yaran zamani su komai sukayi gani suke daidai ne."
"Yanzu kana nufin a janye ƙarar kenan.?"
"Ehh haka nakeso ranki ya daɗe, ni ɗan siyasa ne hakan zai iya jawomin cece kuce a tsakanin jam'iyun adawa. Yanzu ga wannan." Ya ƙarasa faɗa yana mai buɗe jakar da body guard ɗin ya ajiye, kuɗi ne maƙil a cikin jakar rafar dubu ɗaɗɗaya an jere su.
Murmushi tayi har saida dimple ɗinta ya lotsa sosai kana ta sa hannu ta taɓa kuɗi tare da ɗaga rafa ɗaya ta jujjuya sannan ta aje.
Cikin ƙwarin gwiwa alamun nasara Alhaji Mai Riga yace.
"Shiyasa ban turo kowa ba nace bari nazo da kaina ayi maganar zamu fi fahimtar juna."
GyaÉ—a kai tayi kana tace.
"Zan iya tambayan ka idan babu damuwa."
"Bakomai ranki ya daÉ—e yi tambayarki."
"Kana da Æ´a mace.?"
"A'a babu yarona É—aya ne dai wannan da muke magana akan shi."
"Ohk to kana da Yaya ko Ƙanwa mace."
"Gaskiya babu dake dukkan mu maza ne iyayen mu suka haifa. Amma lafiya kike min irin tambayar nan ranki ya daÉ—e."
"Ban kai ga ƙarasa tambayata ba idan na gama zan amsa taka tambayar. mahaifiyar yaron nan yakake jinta a ranka a matsayinta na waccw nake tunanin tun auren ƙuruciya shine har yanzu."
"Gaskiya bazan iya misalta miki yadda nake jinta a raina ba, wannan dalilin ne ma yasa har yanzu banyi mata kishiya ba."
"Masha Allah, yanzu Alhaji misali wani ya shiga gidanka yayi wa matar ka fyaÉ—e sannan da akayi bincike aka gano mai laifin, wani irin mataki zaka É—auka.?"
"Wallahi da hannu na zan kashe shi, idan ban samu damuwar haka ba kuma zan tsaya da dukiya da ƙarfina har sai naga an yanke mishi mummunan hukunci akan laifin daya aikata min."
Dariya Zarah tayi sosai sannan lokaci É—aya ta gimtse kana ta jawo jakar kuÉ—in gabanta ta zuge zip É—in kamar yadda yake tare da tura jakar gaban Alhaji Mai Riga kana tace.
"Kamar yadda kakejin zaka tsaya da ƙarfi kuma da dukiyarka ni idan akayi qa matarka fyaɗe, toh ni inajin fiye da hakan wajen ganin na tsayawa kowace mace da aka ketawa haddi domin abi mata haƙƙinta. Wannan kuɗin da ka kawo bazai taɓa canzamin ra'ayi domin na saba riƙe fiye da irinsu, cin hanci koh? Toh kasani cewa bakayi kuɗin da zaka iya bawa Zarah cin hanci ba, wannan kuɗin ko albashin ma'aikatana na wata ɗaya bazai iya biya ba. Shin kasan girman laifin da ka aikata na baiwa ƴar sanda cin hanci.? Tabbas zan baka mamaki kuma dole a yankewa yaron ka hukunci daidai laifin daya aikata. Banason na ƙara jin ko da kalma ɗaya ce ta fito daga bakin ka idan kuma ba haka ba, hmm kulle ka ba wani abu mai girma bane a wajena sannan babu wani jami'in dayasa isa ya saka ni buɗeka idan nayi hakan. Dan haka kaɗau tarkacen kuɗinka ka ficemin daga office." taƙarasa faɗi tana mai buga teburin, wanda hakan ya ƙara ɗarsa tsoro a zuciyar Alhaji Mai Riga domin dai dama ƙarfin hali kawai yakeyi yake iya mata magana amma ba ƙaramin kwarjini take masa ba.
Batare da tanka ba kamar yadda tace yaɗau jakar tare da ficewa daga office ɗin yana mai banko ƙofar da ƙarfi.
Murmushi Zarah tayi sannan tace.
"Mai Riga kenan, ba shirin wasa nayi a kanka ba duk wani motsin ka yanzu a tafin hannu na yake.".