Sashe 15
Asp Zarah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amma ita Zarah ce ta amince da auren Bro Jawwad ɗin? Ko dama suna soyayya ne ban taɓa sani.? Amma yarinyar nan batada hankali duk ana maganar nan shine bata taɓa faɗamin ba ɗazu ma fa munyi waya da ita amma take cemin babu komai, yanzu ina ita ina miskilancin M.J mut..." lura da yayi da wanda suke maganar ne ya sashi yin shiru batare da ya gama maganar ba tare da sunkuyar da kanshi ƙasa cike da kunyar maganganun daya yiwa Daddyn.
"Kada kaji kunyata Son, ko nine a matsayinka tambayar da zanyi kenan yanzu tamkar uba kake a garesu kanada damar yin bincike a duk wani lamari daya shafesu."
"Kayi haƙuri Daddy, zan shirya mu wuce tare."
"Toh nagode Son, Allah yayi albarka".
"Ameen" yace kana ya tsiyayi ruwan dake ajiye akan teburin wajen yasha, nan suka zauna suna hira kafin daga bisani suka miƙe tare da barin wajen.
👩â€âœˆï¸ðŸ‘©â€âœˆï¸ðŸ‘©â€âœˆï¸ðŸ‘©â€âœˆï¸ðŸ‘©â€âœˆï¸ðŸ‘©â€âœˆï¸ðŸ‘©â€âœˆï¸ðŸ‘©â€âœˆï¸
Saida ta kammala duk wasu mahimman abubuwa da duka dace game da case É—in kafin ta nufi gida cikin hanzari saboda jiran da ake mata .
Da sallama ta shiga falon, ganin Baaba a zaune ta sha kunu ne yasata faÉ—in
"Dan Allah ayimin afuwa Baabata aikine mai matuƙar mahimmanci ya tsayar dani."
"Zaki wuce kije ki samesu ko yaya."
"Haba ko wanka bazaki bari nayi ba, da kayan aikin zanje ne wai"
"Wallahi idan baki wuce ba zan saɓa miki, yo menene ai gwara suka ganki da kayan aikin su san ba ƙarya na musu ba, ki wuce kafin raina ya ɓaci"
Babu yadda ta iya haka ta nufi ƙofar falon Abban saboda batason tayi abin da zai ɓata ran Baaba tunda yanzu ita kaɗai ta rage musu.
Abbdallah na kishingiɗe a doguwar kujera yayinda M.J ke zaune yana danna waya, sallamar da akayine tasa ya miƙe daga kwancen yana amsawa shikuwa M.J. ko ɗago kanshi baiyi.
"Amaryar..." maganar Abdallah ce ta katse lokacin daya kalli Zarah lokaci ɗaya kuma ya waro ido, kallonta ya ƙarayi sosai tana sanye da abaya amma hakan bazai hana mutum ganin kayan Ƴan sanda dake jikinta, dariyarshi ya ƙunshe tare da amsa gaisuwar da take mishi.
"Amaryarmu kin shanya mu har mun bushe."
"Ayi haƙuri dan Allah aiki ne ya tsayar dani shiyasa ." ta faɗa tana zama a kujera.
"Toh gaki ga angon dai domin yayi fushi kinga ko kallonki yaƙi."
Kallon shi tayi kana tace
"Barka da zuwa ayimin hakuri na barku kuna ta jira."
Kusan second goma dayin maganar kafin ya É—ago da nufin kallonta, ido ya waro sosai domin tabbatar da abinda ya gani, miÆ™ewa yayi tare da nufu inda take zaune yana tafa hannayenshi......âœï¸
_Tammat Bi hamdulillah! Nan na kawo ƙarshen free pages, ga maison cigaba da karantawa sai a tuntuɓeni. Nagode sosai da addu'o'in ku da soyayyarku a gareni, sakallahu khairan._
*By*
*Jasmine*🌸🌸
07048961623
*ASP ZARAH*
Tsayuwa yayi a gabanta na wasu sakonni kafin ya durƙusa a gabanta yace.
"Naji mamaki matuƙa sannan nayi farin ciki da wannan zaɓin na mahaifina, a ɓangare guda kuma ina takaicin haɗani aure da karuwa da za'ayi, sannan mace mai fuska biyu. Albishir da shawara zan miki a yanzu.."
Maganar shi ta katse saboda dafashi da Abdallah yayi yana cewa
"Haba M.J wane irin magana kakeyi ne haka.?"
"Kayimin shiru Abdallah bana buƙatar jin komai daga gareka, ka zuba ido kawai."
Baice komai ba ya kuma ya zauna cike da takaicin abinda M.J din yakeyi.
Sunkuyawa ya kuma yi tare da dafa kujerar ta take kai da hannunshi biyu ta yadda suna iya jiyo numfashin juna.
"Ina baki shawarar ki shirya tarban kowani ƙalubale da zaki fuskanta a zaman da zakiyi a cikin gidana domin zai kasance tamkar maƙabartarki domin zakiso ki tsince kanki cikin kabarinki fiye da gidana, sannan ina miki albishir cewa bazan dakatar dake daga aikin naki ba wanda kike rufarufa dashi kina aikata saɓon Allah amma ki sani bazan lamunta ba ace kina aurena kina yawon karuwanci. Banza, ballagaza, karuwa kawai mazinaciya."
Ba iya Zarah ba hatta Abdallah saida yaji zafin kalaman M.J akan Zarah, sunkuyar da kanshi yayi cike da jin kunyarta amma uban gayyar ko a jikinshi illa ma zama da yayi ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya tare da tsiyaya ruwa a kofi yana sha.
Tun bayan rasuwar iyayenta bata sake tsintar kanta cikin baƙin ciki da ɓaci rai irin na yau ba, zuciyarta takeji tamkar xata tsago ƙirjinta ta faɗo, a yau tanaji duk wanda zai kirata da kalmar _Marainiya_ bazata ƙi amsawa ba, kamar ko da yaushe idan ranta ya ɓaci bata taɓa iya yin kuka na hawaye saidai na zuciya.
Abdallah ne yayi ƙarfin halin magana ta hanyar faɗin
"Dan Allah Zarah kiyi haƙu...."
"Karka ƙarasa Abdallah mutane masu daraja ake baiwa haƙuri idan anyi musu ba daidai amma ba marasa tarbiyya irinta ba, tashu mu tafi."
Bai kuma tankawa ba saboda tsananin ɓacin rai illa bayanshi da yabi bayan shi suka fice a falon.
Tafi mintuna talatin a zaune ta kasa ko da motsawa, bakin ciki tamkar zai kashe ta, murmushin yake tayi ƙoƙarin yi saboda muryar Baaba da taji a bakin ƙofar falon.
"Me kikeyi anan kuma Zara'u bayan sun tafi." cewar Baaba daga bakin ƙofar.
Miƙewa tayi cikin fara'ar da ta aro tace
"Tunanin masoyina nakeyi, inajin tamkar na kai kaina gidanshi mu cigaba da rayuwa."
Kaucewa tayi daga dukan da Baaba ta kawo mata tana dariya.
"Allahu ya shiryaki Zara'u, muje kici abinci nasan wunin yau duka bakisa komai a cikinki ba."
Nan suka fice a falon tana ta ƙoƙarin biyewa zolayar Baaba cikin dauriya gudun kada ta fahimci wani abu, sai da ɗan tsakuri abincin kafin ta barta ta wuce ɗakinta.
Gaban hoton iyayenta ta isa tare da ɗauka ta rungume a ƙirjinta, sai a wannan lokacin kukan yayi nasarar zuwa mata, batayi jayayya ba domin itama tanason yin kukan ko zai rage mata raɗaɗin da takeji a zuciyarta, nan ta shiga rera shi mai taɓa zuciya. Ƙarar da wayarta keyi ne yasa ta tsagaita da kukan tare da miƙa hannu ta ɗauki wayar , ganin mai kiran nata ne murmushin da batasan dashi ba ya kwace mata, da sallama a bakinta ta kara wayar a kunne, sai da ya amsa sallamar kafin ya fara jero mata tambayoyi.
"Meyasa kika amince da auren Bro Jawwad.? Dama kuna soyayya? Meya hanaki sanar dani halin da ake ciki har kina shirin yin aure amma kin kasa sanar dani? Meke damunki ne?"
"Duk wannan tambayoyin Bro wacce kakeso nafara amsa maka ne.?" Ta faÉ—a cikin marairaicewa
"Duka nakeso ki amsamin, haba mana little wannan zurfin cikin naki yayi yawa."
"Toh ya kakeso nayi Yaya, me kakeso nace maka."
"Gaskiya nakeso ki faɗamin tsakaninki da Allah, kada ki ɓoyemin komai dan girman Allah baki da wanda ya fini a halin yanzu kinji."
Cikin sanyin jiki ta amsa mishi da "Toh".
"Kuna soyayya da M.J ne.''
Tambayar tazo mata wani irin amma ba yadda ta iya tunda tayi alƙawarin faɗar gaskiya duk da bataso wani yasan halin da take ciki.
"A'a Yaya"
Numfashi yaja mai ƙarfi kafin yace.
"Ya akayi kuma kuke shirin yin aure?"
Shiru tayi batare da tayi magana ba.
"Ki amsamin banason nadawo nayi abinda bai kamata bane."
"Dear zakazo ne." cikin É—oki tayi tambayar.
"Ehh" ya faÉ—a a takaice sannan ta cigaba da cewa.
"Ki amsamin tambayata, kun haÉ—u da juna ne."
"Ehh basu daÉ—e da tafiya ba ma yazo Bauchi"
"Ya kukayi dashi."
"Yaya..."
"Shikenan tunda bakyason magana idan nazo zan nemi mafita da kaina ko da kuwa dakatar da auren ne.''
''Haba Bro...."
Bai jira ta ƙarasa ba ya kashe wayar gabaɗaya, zama tayi ta dafe kanta da hannuwa biyu, lallai ya kamata tasan yadda zatayi ta rarrashi ɗan uwan nata akan maganar auren nan duk da itama a yanzu tana dana sanin amincewa amma ƙaddara ta rigayi fata.
🪢🪢🪢🪢🪢🪢🪢🪢🪢🪢🪢
Babu wanda ke magana a cikinsu har suka isa masaukin nasu, sun daÉ—e a zaune kafin Abdallah yace
"Yanzu M.J abinda kayi kana ganin ka kyauta kenan.?"
"Mene abin rashin kyautawa anan."
"Oh kai kana gani kayi daidai kenan, ya za'ayi kaje kana zagin baiwar Allah batare da ka tabbatar da abinda kake zargi ba, ina faÉ—a maka aikin Æ´an sanda babu inda baya iya kai mutum daga inda ya dace har inda bai dace ba, amma kaje kana cin zarafin yarinyar nan, baya ga haka ma fa Æ´ar uwarka ce, why M.J?"
"Idan ka gama saika faÉ—amin, look Abdallah wannan rayuwata ce and yarinyar nan ni zan zauna da ita ba wani ba, banason ka kuma yin magana akai babu ruwanka da lamarin dake tsakanina da yarinyar nan."
"Kamar yadda kace zan fita a lamuranka da yarinyar nan amma inaso ka saka a ranka cewa ranar da zakazo kana neman alfarmata na shiga lamuran bazan shiga ba."
"Bazan buƙace ka bama" yana gama faɗin haka ya shige bandaki, shikuwa Abdallah miƙewa yayi yaje reception da nufin binciken tun yaushe Zarah suka kama ɗakin, saidai hirar da wasu matasa sukeyi ta ɗauke mai hankali, nan ya zauna can gefe yana sauraron su, mata biyu ne da namiji ɗaya.
ÆŠaya daga cikin matan ne tace.
"Wallahi bantaɓa jin ƴan sanda sun matuƙar burgeni kamar yau ba, kiga yadda yarinyar nan ta kama munafikin mutumin nan cikin sauƙin da babu wanda zaiyi tunanin."
"Ai baku ga komai ba indai ASP Zarah ce, idan ta zaƙolo muku wani mai laifin sai mamaki ya kusa kar ku, wanda kake tunanin bazai taɓa aika wani mummunan laifi ba idan kaji laifin shi sai kayi ta mamakin yadda yake aikatasu." cewar saurayin.
Hirar Zarah suka cigaba dayi wanda yawanci yabonta ne sukeyi tare da jinjina ma yanayin yadda take aiki da gaskiya da riÆ™on amana, gabansu Abdallah ya Æ™arasa tare da baiwa saurayin hannu suka gaisa sannan yace.....âœï¸
*By*
*Jasmine*🌸🌸
*ASP ZARAH*👩â€âœˆï¸
"Dan Allah naji kuna magana akan wata Æ´ar sanda shine nace bari nazo naji gaskiyar batun."