Sashe 4
Zaujun Majunun Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Koda suka dawo sun iske aunty *Bebe* zaune agefensa tana rike da hannunsa cike da kulawa had'eda tausayawa, shigarsu yasa ta saurin mikewa tanufesu cike da kissa tace *Dad* sannunku dazuwa ya hanya, *Papa* da *Bulama* ne suka amsa alhamdulillahi, amma *Dad* batareda ya kalleta ba fuska had'e yace lafiya.
hakan yasa cikin sanyin jiki tace ai inshigowa malma barau me gadi yace" mun kunzo, har kun tafida my lil boy wai zazzabi yanada munshi.
Fuska had'e *Dad* yace ai ba wai bane tunda "gashinan kwace kinganshi nan saida nadaura mashi" drip harda kwamboshan yaso kamashi, tace Oh! ikon Allah kumafa lafiya lau nabarshi afalo yana kallon katun fa, rai bace yace shikenan kuma tunda kin barshi lafiya lau sai akace ki ringa "barshi shikad'ai", alhalin kinsan yana fama da lalura ko?...gaskiya banji dad'in hakan dakikai ba ko kad'an.
"Cikin sanyin tace eyya *Dad* gurin malam barau nabarshi kasan cewar nasan yau friday *Jiddo* zata dawo dawuri daga school, saita tsaya dashi to Ita kuma tadawo cikinta yana ciwo shine datasha magani takwanta barci yakwasheta, dan haka nema bataji zuwan kuba.
Amma dan Allah *Dad* kayi hakuri hakan bazata sake faruwa ba, kasan cewar yarigada ya yarda da'ita sosai dan haka yace shikenan bakomai yawuce, to yajikin matar tawa?...taji sauki to Allah yakara sauki ameen.
********
Sai misalin karfe hudu da rabi, sannan *Blue* yafarka tuni zazzabi yasakeshi, sai zufa yake nasamun lafiya yana ganinsu *Dad* kewaye dashi, yasaki wani irin karan murna kamar ba marar lafiyaba.
"Sai kuma yasaki kuka cike da shagwaba cikin turanci da maganar sa ta sangartattun yara, yace *Dad* my friend *Papa* shine kuka tafi kuma barni kuma inatayin kewarku sosai, pls *Dad* karku sake tafiya ku barni u my friend and *Papa* kaji?.. yakarasa fadi tareda rungume *Dad* yana cigaba da kukan shagwa'ba irin na sangartattun yara.
"Ajiyar zuciya *Dad* yasauke tareda sake rungumeshi sosai ajikinsa yana shafan bayansa, yana fadin it's ok my Boy I promise bazan musake ba, ko Barr murmushi *Papa* yayi yana shafa kansa yana gyad'a kai alamar "eh, yayinda *Bulama* yarike hannunsa shima yana murmushi cike da kulawa hadeda tsantsan kaunarsa.
Sukace we I promise bazamu sake barinka ba, dako kai yayi yakallesa cikin turanci kasan cewar duk rabin maganarsa da turanci yakeyi, dan haka yace promise?...yaname saka yatsarsa dana *Bulama* yace yess we promise, ok to zantafi tareda ku ko?...kallon juna sukai sukai dariya sukace yesss! shima yai dariya.
sai kuma ya yamutsa fuska tareda rike cikin shagwa'ba yace *Dad* inajin yinwa, da sauri *Dad* yakwalama kuku kira sai gashi da gudu yace jeka had'oma son abinci yanzu ka kawo masa yanajin yinwa, oya do quickly yisauri ok "Sir.
*******
Suna cikin haka sai-ga aunty *Bebe* tashigo kasan cewar tace zataje tadawo, ganin *Blue* din zaune suna fira yasata karasawa da sauri tana cewa Oh! my lil boy katashi, da sauri yakalleta cike da d'an tsoron ganinta dai-dai lokacin da tariko hannunsa fuska dauke da wani irin murmushi me kama dana dole, tace sorry my lil boy kaji sauki?...
Allah sarki bawan Allah murmushi yake yayi tareda gyad'a kai alamar "eh, but amma kuma kallonta yake cike da tsoro tace yauwa sai mutafi gida ko?...da mugun sauri yama'kale kafad'a tareda fisge hannunsa yana turo baki, yace no I want to go with them yakarashe fadi tareda nunasu *Dad* yana turo baki.
Cikin dariyar yake tace lah! lil Boy yanzu bazaka zomu koma gidana ba, da sauri yace no still yana sake makale kafad'a tace to shikenan badamuwa kutafi nima aizanzo zarian, *Dad* yaushe zaku tafi?...yace yau dinnan tunda mun riga munyi bukin jirgi, so dayaci abinci yai wanka zamu tafi kai ta gyad'a tareda cewa ok, to sai nazo gobe sai nakawo mashi kayasa,
"yace badamuwa kibawa masu aikin gidanki tunda akwai wasu acan nanma akwaisu, kawai kice suyi mashi addu'a Allah yabashi lafiya, cike da takici tace to, nan tabarsu ta tafi zuciyarta cike da bakin ciki.
"domin dai ba haka tasaba tasone koda *Dad* zayazo tariga tagama nakasa *Blue* da azabarta, tahanyar tsafi da takeyi masa tareda horon yinwa datake barinsa dashi wanda shine yasa duk yafita hayyacinsa, sai gashi *Dad* yakatse mata shirinta saidai ta kudirta aranta itafa sai taga bayan *Blue* din, domin yanda ta tsani mutuwarta haka tatsani *Blue* shida "uwarsa.
"Bayan *Blue* yaci abinci sai *Dad* yasashi yaje yai wanka koda yafito yaciro masa wani dakkaken shadda sky blue, cikin kayasan dayake nan aikam sai gashi yafito sak mutum tamkar cikakken me hankali, wato dai sak *Bilal* dinsa, sai dariya yake yana kallon kayan kamar dai yanda yaro yake idan akasa masa sabon kaya, sai nunama *Bulama* da *Papa* yake tareda fadin su kalli sabon kayansa, cikin murmushi suke gyada masa kai nan dai driver kaisu airport suka hau jirgi.
Bayan sun isa sai *Dad* yakira driver yazo yakwashesu saida aka sauke su *Papa* agidansu, sannan aka wuce dasu gida inda suka rabu akan gobe *Papa* zayazo da malamin dayace *Dad* yace ok Allah yakaimu *Blue* yana tad'ama *Bulama* hannu.
******
"Washegari kamar yanda *Papa* yace hakane, misalin karfe shad'aya nasafe suka isa gidansu *Blue* tareda malam da *Bulama* bayan angaisa, sai duk aka zauna yayinda *Blue* yake rikeda hannun *Bulama* sai jin dad'in ganinsa yake kamar bajiya suka rabuba, inda *Papa* yace da malam ga yaron nawa nan dabayada lafiya kagansako malam wlh ada nagartaccan mutun ne, me tsananin kamala da natsuwa had'eda tsananin kwarjini.
"Amma yanzu duk babu wannan ahalayyar ta kamala, sai halayyarsa tazama tamkar tayaro dan shekara biyu ko biyar dan haka don *Allah malam ataimaka aduba munashi,
kai malam ya gyad'a inda kallo daya yaima *Blue* yace ai har yanzu shidin nagartaccan mutun ne sannan akwai natsuwa had'eda kwarjini wanda ajininsa suke, saidai sihiri da akaimasa sannan aka had'asa da aljanu yara sai duk suka dakushesu, *Papa* yace kajiko?...yana me Kallon *Dad* wanda cike da tsananin mamaki yazaro ido cike da tsoro yace.....
Muje zuwa
*MEENAL or LUFHAT*
_Allah kasa mucika da imani ameen ya hayyu ya kayyumu_
🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍
🎍 *ZAUNJUN MAJNUN* 🎍
(Miji mahaukaci)
*BOOK 2* 1️⃣6️⃣to2️⃣0️⃣
🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍
WRITTEN BY
🎍 *AMINA UMAR FARUQ* 🎍
OR
🎍 *MEENAL*🎍
Marubuciyacer
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUNJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*TASEERI*
and now
*ZAUNJUN MAJNUN part 2*
_SADAUKAWAR GA_
Iyayena abin alfarina ina godiya bisaga tarbiyyar dakukai mu, dan haka ina rokon Allah yasaka maku da alkairi yakareku daga sharrin mutum da aljani, ubangiji yasa kugama da duniya lfy ameen ya rabbi.
Wannan littafin na kudi ne akan farashi me sauki, 200 naira only zaku iya turo kudin tawannan account no 0047769671 Amina Abdullahi A. gt bank ne, Sai kitura shaidar ku ta wannan lambar 08161850024, sai naji ku.
✍🏼
_Bismillahirramanirraheem!_
"Sihiri akai masa sannan kuma aka tura masa aljanu yarafa kace malam?...yace tabbas, cikin mugun tsoro *Dad* yace ikon Allah malam sammu kenan "eh to wanene "ke da wannan mugun aiki?...ga tilon d'ana"?..,
wanda a iyasanina bayada abokin fad'a ko Barr?..., yace tabbas "Son bayada abokin fad'a ko Boy acikin "abokanku" yanada wanda basa jituwa ina nufin wanda sukeyin yauwan fad'a.
Da sauri *Bulama* yace no *Papa* shidama wani lokaci magana take zama mishi aiki, so wlh bashida wani abokin fad'a.
"Cikin wani irin yanayi na tsanan tsoro had'eda mugun mamaki *Dad* yace, a ah to nikam wanene yacutarmun da yaro haka?....murmushi malam yayi yace Allah shine masanin abinda ke bayyane da boye, dan haka "shine yasan.
"Wanda yaimasa hakan kuma ko wanene" tabbas baya kaunarasa, tunda har ya'iya yimasa wannan mugun sihirin wanda saida aka kwauce hanya sosai, kuma ko wanene beki yaji an wayi gari ya mutu ba wato yadaina ganinsa adoron kasa.
*Papa* yace tabbas ko wanene lallai bayada imani kuma babu digon kaunarsa azuciyar mutumin nan, da sauri *Dad* yace innalillahi'wa'inna'ilaihirraju'un! tabbas hakane, saidai kuma wanene bazan taba yafe masaba har abada, kuma inasha'allah sai yaga abinsa dan haka dan Allah malam kayi wani abu akan wannan lamarin, domin banajin dad'in ganin yarona haka.
*******
Yace karka damu da izinin Allah yau din nan yaronka zayasamu lafiya yanzu abani ruwa me kyau acikin cup, da sauri *Bulama* yamike dan zuwa d'ebo ruwa inda *Blue* yabishi tare sukaje suka d'ebo ruwan yamikawa malam yakarba,
bayan yai addu'a sosai acikin ruwan sannan yabukaci da *Blue* yazo gabanshi yazauna, amma sai yakiya saida *Dad* yace yaje sannan yaje yazauna yana kallon malam din tareda turo baki.
"Addu'a malam farayi yatofa masa inda *Blue* din yaringa kauda kai yana sake turo baki, tareda fad'in *Dad* kaganshi ko yana zubamun miyau afuska ko?...,yace sorry boy yanayi maka addu'a kaji sauki kaga aibaka da lafiya ko?...kai ya gyad'a still yanasake turo baki to katsaya malam yaimaka addu'a ka samu lafi kaji still kai yasake d'awa.
Saida malam yayi addu'a sosai sannan yafara watsamashi ruwan addu'ar afuska, zuwa jiki da sauri yarufe ido tareda kwatse wani irin kara me tsanani, wanda yai mugun gigitasu sai kuma yafara wani irin zabura tamkar ana jona masa shocked, yayinda malam yacigaba da addu'ar tareda watsamashi kuma ruwan addu'ar afuska da jikin.
shikuma yanata cigaba da zabura da had'eda kara me tsanani, chan kuma sai yafara sakin wani irin gurnani kamar zaki sannan yafara magana da wata irin murya, wanda kanaji kasan banashi bane cikin tsawa yace da malam yadaina konashi haka nan mana, ko dayake sai duk yasake mashi fata da wannan abin dayakeyi.
Shima cikin tsawa malam din yace bazaya daina ba har sai fad'a mashi me wannan bawan Allah yaimasa yashiga jikinsa, tsawon lokaci yana cutar dashi eye?... cikin macifa yace shibeyi masa komai ba.
"Malam yace to kafita daga jikinsa cike gadara da iko yace shifa bazaya fitaba", domin kuwa turosa akayi kuma ance karda yasake yafita tunda saidai aka biyashi da abunda yafiso, wanda ya tabbatar shiba zaya'iya biyansa dashi ba yace dame aka biyasa?....dakarfin aljanin ya amsa dacewa da *JININ BIL'ADAMU*.
"Cike da tashin hankali da mugun tsoro su *Dad* suka kalli juna tareda furta Subhallahi, yayinda malam yace wa'iyazubillahi! jinin bil'adamu fa kace?...cike da fad'a yace "eh dan haka bazan fitaba,
to shikenan shikuma yanzu yafara konasa da *AYAR ALLAH* domin baza taba biyansa dako jinin kaza ba balle dabba to balle kuma uwa uba jinin d'an Adam me daraja dakima.