Sashe 15
Zaujun Majunun Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Da sauri yace no my queen don't go yana me kokarin bin bayanta, inda *Dad* yai saurin tsayarda shi ta hanyar cewa son tsaya mana, cikin rawar murya dana jikin yace *Dad* karta "tafi fa kuma na fad'a maka Ita ce, fuska had'e yace "eh son nasani Ita ce" *Balkisu* matar d'an abokina" dayake kano "mijinta ne yakawota ta gaidani kasan cewar ban samu zuwa auran suba, cikin tsoro had'e da bugawar zuciya yace *Dad* me kace?....cikin sake had'e fuska yace.....
Muje zuwa
~_Insha'allah wannan ne second to the last page_~
*MEENAL or LUFHAT CE*
_Allah yakasa mu ciki da imani ameen ya hayyu ya kayyu mu_
🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍
🎍 *ZAUNJUN MAJNUN* 🎍
(Miji mahaukaci)
*BOOK 2* 4️⃣1️⃣to4️⃣5️⃣ 🔚
🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍
WRITTEN BY
🎍 *AMINA UMAR FARUQ* 🎍
_Kwantagora_
OR
🎍 *MEENAL*🎍
_KNT_
Marubuciyacer
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUNJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*TASEERI*
and now
*ZAUNJUN MAJNUN part 2*
_SADAUKAWAR GA_
Iyayena abin alfarina ina godiya bisaga tarbiyyar dakukai mu, dan haka ina rokon Allah yasaka maku da alkairi yakareku daga sharrin mutum da aljani, ubangiji yasa kugama da duniya lfy ameen ya rabbi.
Wannan littafin na kudi ne akan farashi me sauki, 300 naira only zaku iya turo kudin tawannan account no 0047769671 Amina Abdullahi A., Idan kuma katine sai ku tuntubi wannan lambar 08161850024, sai naji ku.
✍🏼
_Bismillahirramanirraheem!_
""""""""Son kenan abinda kunnuwanka sukaji shine fad'a, cike da mugun tsoro had'eda tsantsan bugawar zuciya, yake Kallon *Dad* kafin da karfi yafur a ah! *Dad* wannan "Ita ce nake fad'a maka ta cikin mafarkina, wacce kullum sai nayi mafarkinta *Dad* wlh ko barcin yau saida nayi mafarkinta, tazo mun cikin kyakkawan shiga kamar yanda take zuwamun ako dayaushe, *Dad* saboda yawan mafarkinta" dana keyi yasa tuni ta rikid'a takoma sarauniyar zuciyarta.
*Dad* i swear to god ina kaunarta" fiyeda tunaninka kuma "itama tana kaunata sosai, kullum sai tafad'a mun mafarkinna, kuma sai ta tabbatar mun cewa zata bayyana agareni yanzu kuma ta bayyana agarenin sai acewa wai "matar wanice", a ah *Dad* hakan bazata ta'ba yiwuwa ba domin wannan din "matatace insha'allah, yakarashe fad'i tareda kwasan wayoyinsa dayazube akan table jikinsa yana wani irin rawa yafita da sauri.
*Dad* yana kiransa amma bai juyoba, asalima cewa yace *Dad* zan bitane karta 'bace mun so let me come back.
"Da sauri *Dad* yadauki wayarsa yakira *Bulama* bugu d'aya yadauka, cikin sauri yace my son inason kafad'amun gaskiya shin baku ta'ba zuwa gidansu *Balkisu* tareda son bane ko?...,take yace yes *Dad*domin nayi-nayi dashi akan muje ya'ki zuwa asalima ce mun yai "shi baya ra'ayinta, infact baya kaunarta" shi wannan tacikin mafarkin nasa yakeso, cike da mamaki yace son idan na fahimceka kenan bai "ta'ba ganinta" bako?...,
*Dad* to yaza'a yaganta tunda baije inda "takeba ko jiya nayi-nayi dashi akan muje narakashi amma yace" baza yajeba, shiyasa na kyalesa kuma ajiyan bashi yashiga gidaba sai da yabari dare yayi sosai alokaci tuni nasan tagaji da jirasa tayi barci, kuma natabbatar ban garensa zaya shiga batareda yashiga nata garanta ba, tunda yafad'amun harda ganinta baya ra'ayint sannan yauma nasan tin kafin tafarka daga barci yafita, dan haka tabbatar be gantaba balle yasan yanda take.
"Ciki da gamsuwa *Dad* yace son naga alamar hakan, domin yanzun wani abu yafaru da yabani mamaki, nan take yafa'da mashi duk yanda akai cike shima da mamakin yace *Dad* haba?...wlh kuwa son, kaga kenan ,"Ita ce tamafarkinsa cikin wani irin matsananci farin ciki yace tabbas kuwa *Dad* Ita ce, Allah sarki *Beenazar* batada hakkinsa" ne sannan kuma tsakaninta" da Allah take kaunarsa shiyasa, Allah sata cikin mafarkinsa tsawon lokacin tareda jarabtarshi da kaunarta me tsanani, domin wlh *Dad* ni shaidane akan irin kaunar dayake yimata yace kwarai kuwa son nima na shaida,
kuma naji dad'in hakan domin yarinyar nan tayi mana halacci sosai mune dai mukai mata butulci amma komai yawuce.
Haka ne to *Dad* yanzu meye abinyi?...yace abinyi shine wani abu zamu shrya yanzu kana ina?...,yace *Dad* gani nan acikin gida ina part dinsa" nakawo *Basma*, saidai kuma bamu iske kowa ba daga sis *Beenazar* din har my _guy_ har zamu fito amma kuma sai ga *Beenazar* din tashigo da gudu kamar atsorace take, gata chanma suna magaba da *Basman* lafiya dai ko?...
Cikin murmushi yace lafiya lau saidai mutumin nakane yafirgita" da maganarsa wanda tarasa inda yadosa, shima murmushi yai yace auhaka ne?...yace "eh to *Dad* me zamu shirya ne?....yace yauwa shirin da zamuyi shine, da farko dai naji dad'in zuwan *Basman* ai naji ance sun shaku da babana ko?....sosai makuwa *Dad*, yauwa to zo ga baban nawa nan sun barmun shi zoka karbeshi kakai shi gurin Ita *Basman*, sai kafad'ama su komai kaga sai kace tayi art like Ita ce *Beenazar* din, Ita kuma *Beenazar* din tayi art like matar "d'an abokina danace, kadai gane abinda nake nufin ko?...
yace yes *Dad* nagane yauwa inason muyi haka na tsawon kwana biyu, wanda hakan shine hukunci da zanyima "son tunda baiji maganata ba, kuma ayanda naga kaunarta" acikin kwayar idonsa na tabbatar kafin kwana biyun nan yagalabaita, gud *Dad* shirinka yayi kyau yanzu ka kira *Abba* kace" kanaso *Basma* zata taya *Beenazar* kwana kafin mijinta yadawo, tayanda shirin namu zayai tafi dai-dai yanda muka tsara ko?... tabbas hakan zakayi, yauwa yanzu to kazo ka karbi yaronku gashi nan yanata famanyi mun 'kiriniya, cikin dariya yace to *Dad* gani nan zuwa yakashe wayar.
Sannan yanufi karamin falon dan yafad'a masu, kasan cewar shiyafito babban falon ne dan ya amsa wayar *Dad*, inda ya'iske *Beenazar* din tana kuka yayinda *Basma* keta faman lallashinta kasan cewar ta fad'amata duk abinda yafaru tundaga kan test din da *Blue* yaimata har yanzu, da taganshi yaganta yanacewa wai Ita ce" to Ita bata gane meyake nufi da ita ce ba.
Inda tacigaba da maganarta dacewa sis *Basma* yau danaga "yah *Bilal* naji kaunarsa tasake ninku acikin raina fiyeda koda yaushe, fatana shima yakaunace ni kamar yanda yakaunace ni achan baya koda yake wance baya cikin hayyacinsa, yanzu kuma yana cikin hayyacinsa hakan yasa naji ajikina kamar hakan bazaya samuba, saboda asakonsa dayaturo mun jiya yatabbatar mun "watace acikin zuciyarsa baniba.
Sis *Basma* inason yah *Bilal* bana fatan narasashi domin shine mahadin rayuwata, wanda rasahinsa tamkar rasa numfashina ne.....da sauri *Bulama* yace daina fadin hakan sis *Beenazar*, kallonsa tayi da idanunta dake zubarda hawaye cikin sanyi murya tace "yah *Buhari* to idan bance haka ba me zance?....cikin murmushi yace sai kice alhamdulillahi domin kuwa bakowa bace wacce ke cikin ransa face "ke! *Balkisu Beenazar*, cike da mamaki tace yah *Buhari* kamar yafa ban gane nice acikin ransaba?.....
Nan take yafa'da mata duk abinda ke faruwa, tin daga ranan da yawarke yake mafarkinta har zuwa yau da yaganta shine dalilin dayasa yace Ita ce wato Ita ce tacikin mafarkinnasa, cike da matsananci farin ciki tamike takalli alkibila tayi sujudu-shukuriyya nagodiya ga ubangijinmu, dayasa batada rabon wahalar son maso wani sannan tamike fuska dauke da annuri tace yah *Buhari* da gaske?...cikin dariya yace sis *Beena* aikinsan bazayin maki karyaba, kinga shiyasama *Dad* yace ga abinda zamuyi nan yafad'a masu cikin murmushi *Basma* tace eye lallai sis kinsamu shiga wato, harda *Dad* za ahad'a baki abawa yah *Bilal* din wahala?...
"eh mana dear aimaganisa kenan my _guy_ yacika taurin kai, tace to aishikena yauwa bari naje nakarbo *Baffa boy* *Basma* tace ok har yajuya sai *Beenazar* tayi saurin cewa *yah Buhari*, amma dai baza'a dad'eba anayi masa" hakan bako?...,cikin murmushi *Basma* tace to me imani soso miji sai ankai wata anayi hakan ko my dear?....cikin zolaya yace kwarai kuwa my dear wata biyarma zamuyi, cikin zaro ido tace no pls *yah Buhari* I can do that u know I miss him so very much, dan haka ayimasa afuwa, cikin dariya yace to za ayi tareda kokarin fita dai-dai lokacin da wayarsa take kara.
***********
*Blue* kam koda yafita baiga *Beenazar* ba saidai yatabbata tana part dinsu", kuma shi bazaya shiga part dinnan ba tunda yasan wannan "yarinyar tana nan ciki shikuma ko kad'an bayaso yaganta", dan haka yai tsaye jikinsa yana rawa inda yafara tunanin abinda zayai.
Chan yafurta my _guy_ dan haka cikin rawar jiki dana hannu yafara laluban lambar *Bulama*, saidai yana kira yaji busy kasan cewar alokacin yanata waya da *Dad* tsawon lokacin yana kira still busy, hakan yasa yaketa faman doka tsaki chan dai yai sa'a yasamu tashiga yadauka.
"Ajiyar zuciya yasauke tareda fad'i shin wai dawa kaketa wayane haka tin d'azu busy busy eye?..., Cikin masifar jin haushinsa yace ban saniba malam ina ruwanka da wanda nake waya eye?...,cikin sanyi murya yace a ah! my _guy_ fad'ane kuma, ko dai har yanzu fushi kakeyi dani?...cikin sauri yace "eh _guy_ indai bazaka kula "yarinyar nan *Beenazar* ba kodan halaccin datai maka arayuwa", to dani dakai mun dinga fad'a kenan kuma bazan daina fushi dakai ba, har saika yarda da'ita amatsayin matark.....
"Da sauri ya katseshi dacewa stop _guy_ kaga ni ba wannan maganar nakiraka muyiba, cike da mamaki yace au! Allah ko?....kai tsaye yace "eh yace ok to inajinka maganar me kakirani muyi eye?...yakarashe fad'i cike da jin haushinsa aransa yana fadin kenan har yanzu yananan akan bakansa nakin *Beenazar* din ko?...bari aizaya gane kuransa.
Yayinda *Blue* yakatse mashin zance zucinsa ta hanyar fadin yanzu kana ina ne?...., fuska hade yace kaidai kafadi abinda zaka fad'a inajinka, fuska dauke da tsanani annuri yace kai my _guy_
yau my dream queen tabayyana fuska had'e yace au! haba?...cike da zumud'i yace Allah kuwa, hum! to naji yanzu "tana ina kuma me kakeso nayi maka agame da'ita" eye?....yauwa my _guy_ shiyasa nake kaunarka, humm! inajinka.
"Yauwa tana nan gidan kuma tana part dina, saidai gaskiya bazan iya shiga cikin ba saboda banason ganin wannan yarinyar....ok to yayi kyau to aigani apart dinka nazo ban ganka ba, ah! haba dai "eh ok to fito ganinan yace ok.