Sashe 10
Zaujun Majunun Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Suna kokarin fita sai ga *Dad* zaya shiga cikin rashin sani yad'an buge *Beenazar* har saida wayarta yafad'i, da d'an sauri yace sorry tareda dukawa dan d'auko wayar wanda kusan tare suka duka, inda cikin sauri tarigashi daukan wayar tana dubawa inda taga batayi komai ba,
yace kiyi hakuri inafata dai batayi komai bako?...da sauri tace lah! bakomai ai batayi komai ba dai-dai lokacin da tad'ago fuskarta dauke da murmushi.
"Wazata gani idan ba *Dad* ba ido tazaro cike da tsoro yayinda gabanta yai wani irin bugawa, kallonshi takeyi yayinda cikin rawar baki tafara kokarin kiran sunansa *D...a..d*, shima kallonta yakeyi cike da alamar mamakin ganinta anan tareda tambaya me yakawota garin abujane,?...to ko dai ba ita bace?...sai kuma yai saurin kauda wannan tunanin inda yamaida kallonsa ga *Baffa boy* bagansa ne yai wani irin mugun bugawa saboda ganin tsananin kamar dayake da *Blue*.
"Ahankali yafara matsawa zuwa gurinta still yana kallon *Baffa boy* dayake rige a hannunta sai wasanshi yake da sarkar wuyanta, aikam tana ganin yana nufosu tayi sauri juyawa tareda cewa sis *Basma* muje tana me sake rungume *Baffa boy* sosai akafad'arta kamar za'a kwacemata shi, yayinda *Basman* tabita abaya cikin sauri tana d'an waigen *Dad* wanda yabisu da kallo! tareda yatsayawa cak! tamkar andasa shi sosai yake kallonsu" inda sukuma cikin sauri suka isa gurin motarsu suka shiga, *Bunayya* yaja wanda dama yagaji dajiransu.
Sai kuma yai sauri yabisu
*Beenazar* din saidai yana isa motarsu nawucewa saidai cikin sauri yadauke lambar mota, batareda yakoma yashiga shopping mall din ba, yanufi gurin motarsa jikinsa yana rawa yashiga, tareda cema direbansa yajasa suka tafi zuciyarsa cikeda tsananin fargaba, had'eda tarin tambayoyi???.
******
*Bulama* yanayin fakin mota aharabar gidansu *Blue* still *Mom* tana sake kiransa, cikin dariya yace kai! *Mom* wai yau yayaye?...bari yai saida ta tsinke sannan yakira tareda fitarda karan maganar, tana dauka yace haba my lovely *Mom* nace" maki very soon kedai kawai kiyi addu'a kinji?...
"tace naji addu'a kam kullum cikin yimaku nakeyi, dama zance makane idan har baza kayi auran ba to kadawo da "matarka koda ban santa ba amman naji ance yarinyar kirkice kaji ko?....tsitttttt! yayi tamkar wanda ruwa yacinye, yayinda zuciyarsa tashiga wani irin bugawa tsawon wasu yan mintuna baice komai ba, hakan yasa daga chan taketa fad'in hello! hello!! hello!!! kana jina kuwa?...
cikin wata irin rikitacciyar murya yace *Mom* najiki saidai but ban fahimci inda maganarki tadosaba, dama nidin nata'ba aure ne da har narabu da "matar?...tace eh! *Mom* yaushe?...a ina sannan "wacece kuma tana ina yanzu?... tace to nasan amsar tambayarka biyu, nafarko dai azaria akai kuma lokacin da bakada.
"Saidai wacece "ita ban saniba sannan yanzu tana ina" shima ban saniba *Dad* kane zaya baka wanyan nan amsoshin, nidai fatana kafita maganar bad'ili wato wannan matar tamafarki kamaida hankali akan zahiri wato matarka ta ainihi, tana kainan takashe wayar kitttt.
"Kallon *Bulama* yai wanda suna had'a ido yakauda kai kamar baiji maganar dasukai ba, cikin in'iniya yace umh! kagama ko so muje ko?,...wani irin kallo *Blue* yaimasa domin yasan sarai yaji kuma alamarsa tanuna cewa yasan da maganar hakan yasa yace my _guy_, dama *"Dad* yaimun aure amma shine baka ta'ba fad'amun ba?..., da sauri yace aure kuma?....kai dinne" akayima aure to yaban saniba eye?...
fuska had'e yace kaga malam kafasan komai so banason basarwa kafad'a mun, ciki sauri yace a ah! nikam bansan komai ba kabari *Dad* yazo ka tambayesa" kamar yanda *Mom* tace", tsaki mtww! *Blue* yai zuciyarsa tana halbawa yad'aga waya yakira *Dad* wanda motarsa take kokarin karyo kwanar shiga unguwar su,
da sauri yad'aga tareda cewa son ya'akai ne?...*Dad* kana ina?...son gani nan nakusa shiga gida kaifa kana ina ne?...*Dad* ina gida ina kuma san nayi magana dakai me mahimmanci, ok to gani nan shigowa ok yakashe wayar.
"Da sauri yanufi ciki inda *Bulama* yabisa jiki asanyaye, bayan ya mikama wani saurayi key mota yace masa yabude boot kaya na nan yashigo masu dashi, safa da marwa ya'iske shi yanayi zama yai yana kallonsa, domin shidai bazayaji komai abakinsa ba indai akan wannan maganar ne, tunda dai yadauki alkhawari bazaya fad'aba.
"Ahaka *Dad* ya'iskesu" sannun sukai masa ya amsa bayan yazauna, sai shima *Blue* zama yai yana kallon *Dad* wanda shima kallon *Blue* din, yace son naga kamar ranka abace me yafaru?.... cikin had'e fuska yace *Dad* aidole kaga raina abace, shin *Dad* da gaske kayimun aure lokacin da banida lafiya?..
kallonsa yayi cikeda tsoro yace son waya fad'a maka?....cikin bugawar zuciya yace *Dad* kenan da gaske ne?...cikin wani irin yanayi yace......
Muje zuwa
*MEENAL ro LUFHAT CE*
_ALLAH kasa mucika da imani ameen ya hayyu ya kayyu mu_
🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍
🎍 *ZAUNJUN MAJNUN* 🎍
(Miji mahaukaci)
*BOOK 2* 3️⃣1️⃣to3️⃣5️⃣
🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍
WRITTEN BY
🎍 *AMINA UMAR FARUQ* 🎍
OR
🎍 *MEENAL*🎍
Marubuciyacer
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUNJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*TASEERI*
and now
*ZAUNJUN MAJNUN part 2*
_SADAUKAWAR GA_
Iyayena abin alfarina ina godiya bisaga tarbiyyar dakukai mu, dan haka ina rokon Allah yasaka maku da alkairi yakareku daga sharrin mutum da aljani, ubangiji yasa kugama da duniya lfy ameen ya rabbi.
Wannan littafin na kudi ne akan farashi me sauki, 200 naira only zaku iya turo kudin tawannan account no 0047769671 Amina Abdullahi A., Idan kuma katine sai ku tuntubi wannan lambar 08161850024, sai naji ku.
✍🏼
_Bismillahirramanirraheem!_
""""""""Boy ina kaji wannan maganar da nace abinneta but amman wanene yatonota eye?..,da sauri yace *Dad* kamar wanene yatonota kuma?...boy tambaya cikin tambaya, to *Dad* ni ban fahimceka bane dama kai anufinka wannan maganarce zata binnu?...."eh son hakan naso shiyasa nece wanene yafad'a makan eye?...yace *Dad* kenan kasan malam bahaushe yace" idan har andafa boye ba za'a tabaci boye ba ko?.., kwarai haka yake.
"To *Mom* ce tafad'a mun kuma kasan bazatayi mun karyaba, *Dad* yace hakane nima kuma kasan bazanyi maka karya ba ko?...cikin tsananta faduwar da gabansa yake cigaba dayi bakinsa yana rawa yace "ehhhh! *Dad* nasani.
"Yauwa to tabbas zance haka yake nayi maka aure lokacin da bakada lafiya, da sauri yace *Dad* kenan da gaske ne?...yana mesake tsura masa ido yanason yasake tabbatar masa, cikin sanyi jiki yace kwarai da gaske shiyasa kaji nace wanene yafad'a maka wannan maganar banso kajita ba tabbas naso abinneta tazamo tarihi arayuwa, to amma kuma yana iya tunda *"Mom* dinka tafad'a maka".
"Sannan kuma nasan ko da bata "fad'a makaba, banajin maganar zata zama tarihi kamar yanda naso, domin kuwa abinda nagani yau yatayar mun da hankali matuka, yakuma sani cikin tsananin d'imuwa da rud'ani had'eda tarin tambayoyi.
*******
"Shikam *Blue* tunda *Dad* yatabbatar masa da gaske yai masa aure, sai jinsa yatsa cak! na wucin gaji yayinda zuciyarsace kad'a take cigaba da halbawa sai kuma wani iri gumi dayashiga tsatsomasa tagoshinsa, sai kuma sannun ahankali yalumshe kyakkawan idonsa wayanda suka fara chanja kala saboda wani irin bacin rai dayaji yana ziyartar zuciyarsa, domin tsakaninsa da wanda yahaliccesa Allah ko kad'an baiji dad'i jin hakan ba.
"Ahankali yabud'e idon tareda zubasu akan *Dad*, wanda shima kallonsa yake yana jiran yaji abinda zayace akan abinda yaimasa batareda sanin shiba, wanda kallo daya yai masa yagane cewa baiji dadin hakan ba. "Aikam cikin wani irin yanayi narashin jin dad'in, yace *Dad* meyasa kayimun aure ina cikin wannan halin eye?...,
*Dad* meyasa alokacin bakayi tunani idan naji sauki bazanji dad'i ba kamar yanzu eye?..,humm wlh *Dad* banji dadin auran ba gaskiya bazan boye maka ba yakarasa fadi tareda sake lumshe ido sosai yakejin bacin rai.
"Ahankali *Dad* yakai hannunsa akan kafad'ar *Blue* yafara shafawa cikin sigar lallashi, yace son kayi hakuri kakuma gafarceni tabbas sam ban kyauta makaba saboda banyi tunanin, cewa idan kaji sauki kadawo hayyacinka bazakaji dad'i abinda nayi maka ba, ni dai kawai alokacin dana aikata hakan fatana nasamar maka da farinciki, dan hakan na yanke shawaran yimaka auran.
"Wanda kai kanka kasani indai akan farincikin kane zan iyayin komai dan nasamar maka dashi, sannan kuma nayaba da tarbiyyar "yarinyar hakan yasa nayi mata kallon yarinya me kamun kai, saidai kuma abinda yabiyo bayan auranku ne yasa nayi da nasanin aura maka "ita.
"Dan haka kayi hakuri amman bari kaji nafad'a maka dalilin dayasa nayi maka aure, alhalin kana cikin rashin lafiya nan yafara fad'a masa duk abinda yafaru, tin daga lokaci da yafita daga gida har su *Beenazar* suka had'u dashi dazaman dayai agidansu" na wasu kwanaki, da shakuwar dasukai da*Beenazar* dince shine dalilin dayasa yaje yanema mashi auranta, har kan cikin da "tasamu wanda shine dalilin rabuwar tasu" wannan atunaninsu ba cikinsa bane duk saidai yafad'a mashi yanda akai.
"Ahankali *Blue* yabude idon tareda sauke ajiyar zuciya cikin sanyin jiki Dana murya, sannan yakalli *Dad*, yace naji kuma yarda dacewa hakan Allah ya kaddara mun, saidai kasani wannan ba hujja bane wato da zukuce" wai dan bana cikin hankalina sai bazan iya tarayya ta aure da'ita ba, tunda acikin labarin daka fad'amun ai kunce komai tareda Ita mukeyi kenan harda barci ad'aki d'aya da'ita muke kwana ko?....,
da sauri *Dad* yace kwarai kuwa son, aiko nan dachan baka bari tamatsa sai dole, cikin bacin rai yace to *Dad* kaga komai yana iya faruwa.
"Yace tabbas domin dai abinda nagani yau yasa duk abinda yafaru achan baya yatabbata gaskiya ne, fuska had'e yace *Dad* kamar yafa?...cikin dayake jikin *"Beenazar* tabbas cikin kane, ido yasake rintsewa yanasake jin babu dad'i aransa har yana fad'in wai shine akaima aure batareda yasaniba har yaima matar ciki ikon Allah.
Cikin sanyi murya yace *Dad* kenan to ai tin wancan lokacin baka tabbatar ba, sai yanzu ne zaka tabbatar?..."eh boy to saboda me?....saboda yau naga *Beenazar* tareda "d'anka, da sauri yace no! *Dad* bafa d'ana ba d'anta" dai ko kamanta kace cikin sake jikinta" banawa bane eye?...cikin rawar jiki yace no! my son wlh wannan yaron d'anka ne domin kallo d'aya nayima shi na tabbatar shid'in jininkane saboda tsanani kamar dakukai da yaron tayi mugun yawa tamkar kaine lokacin dakake yaro.